Sashe 202
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aikuwa bata dire zancenta ba Mahreen ta yi kukan kura ta yi kanta, shi ne fa farkon fadar. Ta gurji bakin Bintu har sai da ta kumbura, ta lillisa Æ´ar mutane, sannan ta samu waje ta zauna wai Bintu ta je ta kirawo dik uban da zai tare mata faÉ—a tana nan tana jiran koma waye ne, ai uwa bata fi uwa ba. Shi ne Bintu ta je ta kirawo yayyunta mata biyun nan, suma da suka zo tsabar dikka yarinta ce a kansu a maimakon su ce sun zo ramawa Bintu dukan da ta yi mata, sai suka ce idan Mahreen ta isa ta sake zagin iyayensu ta ga ikon Allah, sai sun canza mata kama da duka.
Aikuwa ta tashi tsaye, sai da ma ta karkarÉ—e kuran kasan da ya hau zaninta wajen dukan Bintu, sannan ta ce. "NafaÉ—a BoÉ—ejo bogaza da kuma malam Sani mai katon kafa, duk uban da zaku yi bismillah ku yi". Tana magana tana binsu da kallon uku goma.
Kai Innalillahi, wai malam Sani mai katon kafa, bama mai katon kai ba mai katon kafa, wlh Mahreeh duniya ce yarinyar nan, dik ta sakawa iyayen Bintu suna cikin ƙanƙanin lokaci.
Ran waɗan nan ƴanmata ne ya ɓaci suka kamata da faɗa, aikuwa Allah ya bata sa'a ta samu tsokar mazaunansu ta rinƙa daga masu naushi a wajen tana haɗawa da yagushi a fuskarsu, kafin su kai mata duka ɗaya ta kai masu biyar, duk ta lallasa masu mazaunai suka yi jajir saboda suna da hasken fata, ta ya gushe masu fuska har sai da na ɗayar ya yi jini.
Dik da haka fa bai isheta ba sai da ta ja gyalen jikin ɗayar ta daure mata wuya ta jata da karfi ta baya sai ga ƴar mutane tim a ƙasa ta faɗi gwanin ban dariya gwanin ban tausayi, da ta faɗi ma bata barta ba sai da ta ɗebo yashin kasan wajen ta danna mata a baki, ga shi kuwa ta yi sa'a yarinyar ta wage baki tana ihun faɗuwar da ta yi wajen ya yi mata zafi, aikuwa babu tsoron Allah Mahreen ta tiɗɗa mata kasa a baki ta sanya ta yin shirun dole.
Ita kuwa ɗayar Allah ya bata saa ta kayar da Mahreen a ƙasa, tana jin daɗin ta yi galaba aikuwa bata ankara ba sai jinta ta yi ita ce a kasar, dan Mahreen ta janyo kafarta ta zube wanwar.
Da sauri Mahreen ta haye kan ruwan cikinta tare da sanya gyalen yarinyar ta rufe mata fuska ta hau kai mata naushi a kirjinta, ga shi yarinya ta fara kirgan dangi, dik ta lallasa mata Æ´an abubuwan, sai ihun azaba take yi hakan ya janyo hankalin sauran yara masu wucewa a kansu.
Shi ne fa suka taru haka kuke ganin nan, babu wadda ta yi gigin rabasu faÉ—ar, dan sun san in suka rabasu wlh kansu Mahreen zata koma da faÉ—ar, dan haka sai suka zama Æ´an kallo suna kara zuga al'amari ta hanyar wake wakensu na kauye. Kun ji daga in da faÉ—ar ta samo asali, to yanzu mu koma kan labari.
Babu irin maganar da Mahnoor bata yi ba a kan Mahreen ta rabu da su ta zo su tafi, aikuwa ta ki fir, ta ce yau sai waÉ—an nan Æ´an'mata sun gudu da kafafunsu, in ba haka ba ita kuma yanzu tayi karin kumallon wannan faÉ—a, bata ga mai dakatar da ita ba.
Tana tsaka da zazzaga wannan masifa kamar daga sama ta bayanta ta ji an É—auketa cak, ko bata juyo ta ganshi ba tasan Hammanta ne, dan shi ne kaÉ—ai mai iya É—auketa a waje idan tana faÉ—a.
Kuka ta saka mashi tana faÉ—in. "Dan Allah Hamma ka saukeni na karisa aikin da na fara".
Sam bai kulata ba ya miƙawa Mahnoor hannu a kan ya kama su wuce gida. Da sauri ta wuce gaba ba tare da ta riƙo hannun nasa ba.
Su kuwa Æ´an'matan ganin Jaish ya É—auketa ne yasa suka fara faÉ—in. "Ki dawo mana ki ga yadda zamu yi fata fata da bakinki". Kun gane irin cika bakin nan ai? Haka suka fara yi.
Habawa tamkar Mahreen zata yi hauka ta fara ƙoƙarin kwatar kanta daga hannun Jaish dan ta diro ƙasa ta je ta karisa rugurguza masu baki, amma ina ta kasa iya kwatar kanta.
A kule ta ce. "Wlh sai dai idan ba zan sake gamuwa da yarinya ba, Allah tun yanzu ku fara gina hanyar da zaku rinƙa bi dan kada ku haɗu da ni, in ba haka ba dik sai ba kunbura maku laɓɓa ku rasa na cin abinci.
Shi kansa Jaish Mahreen tana goge mashi hadda wajen zaƙewa a faɗa bare ni kuma princess Teema, ai sai shiru kawai.
Bai direta a ko'ina ba sai a tsakar gida. Yana sauketa ta yunkura zata yi waje da gudu ya daka mata tsawa a kan ta dawo kokuma yau ya zaneta. Dan dole ta dawo tana kumbure kumburen kumatu ita a dole ya ɓata mata rai, ɗakin bappa ta shige ta haye gado ta fara murzan kuka.
Bai kulata ba ya ce Mahnoor ta É—aura masu abinci yana cikin É—aki. Da to ta masa. Ya nufi cikin É—aki ita kuma ta nufi kitchen, Nenne kuma bata nan, ta tafi gidansu Mairo matar da bappa zai aura ta yi masu É—ibar albarka da tijara.....
Bari dai mu waiwaya kingdom of power mu je mu dawo mu ga kalar É—ebar albarkar da Nenne zata yi wa su Mairo.
______________😥🌹_____________
Yau ta kama Friday, tun safe ake ta shirye shiryen bikin nan, komai ya kankama, masarauta ta ci tab da manya manyan baki, da kyar Rizwan ya yarda ya yi shiri ango cikin tsadaddiyar three-piece suit É—insa mai bala'in kyau da tsada, nan ma sai da su Ramish suka takura mashi da magana sannan ya shirya.
Amare sun sha tsantsarerren lalle, gasu da hasken fata da aka yi masu maroon ɗin flowers ɗin ba ƙaramin haskawa suka yi ba. Chuchu dama ta sha gyara su dilka da halawa, ga Auntynsu Jawad ta ƙara gyarata da nasu kayan gyaran, dama ita skin ɗinta very smooth yake, hakan yasa wani irin sihirtatcen kyanta ya kara bayyana, kamar ka saceta ka gudu, jikinta sai glowing yake yi tana wani shining. Ita ma Aneesa ba laifi, dik da jiya aka fara yi mata gyaran ta yi kyau sosai.
Jawad ya farfaÉ—o daga barcin, sai dai ko uppan baya iya furtawa sai dai bin mutane da ido kawai, King ya ce ba sai sun sanar mashi za'a É—aura aurensa da Aneesa ba, tun da bashi da lafiya su kyalesa har bayan biki idan ya warware sai ayi mashi bayani.
A katafaren masallacin King dake cikin kingdom É—in za'a É—aura auren, hakan yasa dik wasu bakin da zasu halarci É—aurin auren suka yi cincirindon isa wajen, ko'ina a cikin masallacin nan ka juya jama'ar annabi ne, dan ma masallacin yana da girman gaske ne, da jama'ar da suka halarta ba zasu samu isasshen waje ba.
A gaskiya babu karya King Zuhair yana ɗinbin tarin masoya, dan kuwa sun yi mashi kara, sun cika masallaci, manya manyan suwagabannin ƙasashe da dama sun zo, manya manyan sarakuna da ahalinsu dik sun zo, jiga jigan ƙusoshin gwamnati dik sun zo, biki ya yi biki.
A tare suka gabatar da sallar jumma'a, ana idarwa liman ya gabatar da batun É—aurin aurarrakin da za'ayi. GabaÉ—aya Rizwan hankalinsa baya'a jikinsa har liman ya gabatar da É—aurin auren kamar yadda yake a shari'ance.
Nan jama'a suka shaida, wajen uncle Abbas aka karɓi auren, King ne kuma ya karɓa, sannan King ɗin shi ya biya sadaki da wani dallelen gold mai bala'in tsadar gaske, uncle Abbas shi ya karɓa.
Rizwan ya yi nisa cikin tunanin É—an uwansa da yake yi sai ji ya yi ana ambatar sunansa, Dr Raj ne yake kiran sunan nasa yana gaya mashi aure ya É—auru. GabaÉ—ayansu sun yi shiga iri É—aya na three-piece suit masu bala'in tsada, sai dai Ramish bai halarci É—aurin auren ba, ana idar da sallah ya bar masallacin izuwa wajen aunty miemie, dan baya son tsayawa a wajen taron.
Kan kace me murna ya karaÉ—e ko'ina a cikin masarautar, bawan Allah har aka gama dik abin da ake yi bai sani na yana can duniyar tunani, sai da ya ji uncle Abbas yana kiransa a kan ya tashi su yi hotuna ne hankalinsa ya dawo jikinsa.
A razane ya miƙe tsaye yana faɗin...........
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🕊ï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ 🕊ï¸

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
51
A razane ya miƙe tsaye yana faɗin. "Ina Ramish?".
Dafa shoulders É—insa uncle Abbas ya yi, cike da tausayin yaran nasa ya ce. "Rizwan ka nutsu mana, ga manyan baki can suna son yin hotuna da ku, ka zo kuÉ—auki hoton".
Jinjina kai kawai ya yi ba tare da ya furta uppan ba, ya wuce gaba Dr Raj ya rufa mashi baya suka ƙarisa wajen jama'a, King ta ko'ina jama'a ne suka kewayesa, kowa hoto yake son yi da shi, dik sun saka bawan Allah busy.
____________________________
A can cikin gida kuwa, Ramish ne kwance a saman doguwar dake parlourn ƙasa na Aunty MieMie, call ɗin Sharifat ce ta shigo cikin wayarsa, bin screen ɗin da kallo ya yi. Har call ɗin ya katse bai ɗaga ba.
Sallama Aunty MieMie ta yi a cikin parlour. Hankalinsa na'a kan wayarsa so bai samu damar amsawa ba, hannunta É—auke da tray mai shake da kayan cima kala kala, sam bata bawa Æ´an aiki daman su kawo mashi abinci ba, dan ta san shi da murÉ—aÉ—É—en hali, ga shegen kyankyani, shiyasa ta kawo mashi da kanta kada Æ´an aiki su kawo ya ce ba zai ci ba.
A saman center table ta ajiye mashi tare da matso mashi da table É—in gabansa.
"Big Bro ka dai ki halartan É—aurin auren nan ko?". Ta faÉ—a tana É—an komawa baya