Sashe 209
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wlh sai da Zee ta yi muguwar tsorata har ta kwantar da yaron a saman bed kusa da mamarsa a zabure ta miƙe tsaye lokacin da ta ga face ɗinsa, ɗazun tana cikin tashin hankali burinta kawai ta raba shi da wannan zani da ruwa ya ɗan taɓa, bata lura da face ɗinsa ba sai yanzu.
Dafe saitin zuciyarta ta yi tana karanto dik addu'ar da tazo bakinta, a tunaninta aljani suka karɓo ba babyn da Khadija ta haifa masu ba.
A haka wannan mai keken napep ya shigo ya sameta. Ya yi mamakin ganinta a can gefe ta manne da bango ta kuma dafe kirji ga bakinta na motsi na addu'ar da take karantowa.
"Lafiya baiwar Allah?". Ya tambaye yana kallonta face É—inta.
A razane ta fara faɗin. "Wlh ba babyn Aunty Khadijah muka karɓo ba, wannan aljani ne, ba mutun bane". Tana magana tana nuna babyn da hannunta ɗaya.
Abinku da namiji, da sauri ya ƙarisa gaban gadon dan ya ganewa idanunsa. Ai shi ma sai da ya ɗan ja baya kaɗan a lokacin da ya sauke idanunsa a kan yaron, ga shi babyn ya waro idanunsa waje yana ta zuba hamma alamar yunwa yake ji.
Zuba mashi idanu guy ɗin nan ya yi a cikin zuciyarsa yana faɗin tsarki ya tabbata ga Ubangijin da ya yi wannan kyakkyawar halitta, dan shi bai yarda aljanin bane, saboda yana kalle kalle turawa a TV, ita ma Zee tana kallo, kawai dai abin ya rikitata ne sakamakon bata taɓa ganin irin hasken fatarsu a zahiri ba, dan wlh camera tana ɗan dishashe haskensu, idan ka gansu a zahiri in dai baka taɓa ganinsu ba sai ka ɗan tsorata, wasu ma wani faw zaka gansu hasken ya yi yawa har ya munana, to gaskiya babyn Khadija farine sosai, shiyasa Zee ta tsure.
Ƙoƙarin kuka babyn ya fara yi. Da sauri guy ɗin ya ce. "Zo ki ɗaukesa bari na zubawa mamarsa ruwa, ba aljani bane, ɗan korea ta haifa mana, ke baki ganin Koreans film ne? Dik yadda aka yi babansa Korean ne ko?".
Wani irin nannauyar ajiyar zuciya ta sauke, sai a yanzu ta ji zuciyarta ya É—an nutsu, jiki ba kwari ta zo ta É—auki yaron tana kallonsa, wani irin kaunarsa ta ji yana ratsata, sai a yanzu ta gane ashe mutun ne, madarar kyau ne ya rikitata, dik da bata dariya ga kuma halin da take ciki bata san lokacin da ta saki murmushi ba a lokacin da take kallon fuskarsa, a fili ta furta. "Allah ya rayaka bisa sunnah Ahmad babana".
Idan baku manta ba sunan babansu Ahmad, dama kuma Khadija ta ce idan namiji ne to Ahmad ne sunansa, idan kuma mace ce Zainab, to Allah ya yi Ahmad ne, baban Zee ya tafi baban Zee ya dawo, fatan mu dai Allah ya rayasa bisa sunnah.
In short mai napep ya zubawa Khadija ruwa amma bata farfaÉ—o ba, abin ya É—aga hankalinsa sosai, amma sai ya danne ya ce da Zee bari ya É—auki Khadija zuwa cikin mashi sai su je wani asibitin ko za'ayi mata magani a can ta farfaÉ—o.
Zee da ta samu baby hankalinta ya koma kansa da okey kawai ta amsa. Karfi guy É—in yasa da kyar ya iya É—aukar Khadija ya nufi waje da ita. Bayansa Zee ta bi bayan ta vakka baby a saman should É—inta, sai ta ja akwatin nasu da jakar da hannu É—aya suka nufi keken napep É—in.
A gidan baya ya kwantar da Khadija sai ya ce Zee ta shiga gaba su tafi. Akwatin ma a gidan baya suka saka. A lokacin har anyi sallar isha'i, gari ya yi duhu sosai saboda hadarin ruwan sama.
Haka wannan bawan Allah ya ja mashin É—insa suka nufi ainahin cikin garin Abj. Allah sarki, dan Allah ya taimaka masu dan kuma ya ga mata a wajensu wato Zee, sonta ya yi mashi mugun kamu lokaci guda.
Gudu ya fara shararawa sakamakon ruwan saman dake kara yawaita daga yayyafi izuwa babban ruwa.
Sun miƙi hanyar da zai sadasu da cikin gari, basu yi nisa da tafiya ba ba zato ba tsammani suka tabka mummunar accident da wasu uban shirga shirgan jerin gwanon motocin da suka danno kan hanyar. Wajen motoci uku dikka sun daki juna glasses ɗinsu ya yi watsa watsa, gudun da mai napep ɗin yake tsalawa kuma ga ruwan sama ne ya haifar da wannan matsala, bai lura da gabansa sosai ba, hankalinsa na'a kan Zee kuma dai Allah ya ƙaddara hakan sai ya faru.
GabaÉ—aya napep É—insa ta yi watsa watsa a kan hanyar, dikkansu sun faÉ—i gefe gefe, Zee ta yi gefe sai dai Allah da ikonsa babyn yana hannunta, Khadija da dama ita da gawa dik É—aya suke ta yi gefe kanta na zubar da jini, shi ma mai mashin ya yi gefe, jini ne shi ma ke bulbulowa daga kansa, da alama ya ji ciwo sosai shi da Khadija, dikkansu babu wanda yake numfashin a cikinsu banda kukan baby dake tashi, da alama shi bugewa ya yi yasa yake wannan ihu.
GanaÉ—aya sauran jerin gwanon motocin ne suka dakata da tafiya. A guje a ka bubbuÉ—e kofofin motocin a tare, wasu jiga jigan securitys ne suka fito da gudu daga cikin motocin, gabaÉ—ayansu sanye suke da long coat a jikkunansu, sun kai su 10 suka yi kansu su Zee a cikin wannan ruwan sama.
ÆŠaya daga cikin securitys É—in ne ya sa hannu ya É—auki babyn dake ta faman tsala ihu yake hannun Zee, securitys uku kuma suka nufi wajen motocinsu da glasses É—in ya farfashe domin suga waÉ—an da suke ciki sun rayu ko sun mutu?
Sauran securitys É—in kuma suka yi kansu Zee a in da suka fara É—aukarsu izuwa cikin mota domin su ceci rayuwarsu idan suna da sauran numfashi kenan.
Har da mai keken napep É—in dik suka É—auka, a cikin mota É—aya suka sanya Zee da Khadija, shi kuma mai napep suka sanya shi a mota dake gaban nasu Zee, babyn kuwa yana hannun securityn da ya É—aukesa tin farko ya shiga gaban mota da shi, Allah sarki wannan babyn ya ga duniya, tun diga faÉ—owarsa duniya ya fara shiga haÉ—arurruka, dan ma kun san Allah yana kare jarirai sosai ne, ai da abin sai dai shiru kawai.
A cikin motocinsu da suka lalace mutun biyu sun saunata sosai, saura kuma alhamdulillah, É—an jijjiga suka yi. Motocinsu uku daga cikinsu ne suka juya suka nufi cikin gari da gawa su Khadija, sauran motoci 15 kuma suka wuce in da suka nufa tun farko. Motoci uku kuma sun lalace sai suka barsu a wajen.
To my people's me kuke tunani zai faru? Wani irin darasi kuka ɗauka a labarinsu Khadija? Zasu rayu ko sun mutu? Waye uban wannan kyakkyawan babyn na Khadija? Ya makomar mahaifiyarsu dake gidan yari? Idan Zee tana da sauran rayuwa a gaba me kuke tunanin zai faru a cikin rayuwarta? Ina Sadiq kawunsu yake? Ya batun mahaifiyarsa da aka ce ta suma saboda labarin halin da maman Zee take ciki da ta ji? Kuna tunanin haka kawai da gangan Sadiq zai iya mancewa da ƴaƴansan nan? To mu je dai zuwa. Fatana dai idan su Zee suna raye Allah ya basu lafiya ya kuma takaita masu wannan jarabawa, ya jiƙainasu ya sauya masu rayuwa, Allah ya raya mata baby Ahmad a kan Sunnah...... A jikina ina jin kamar Khadija bata raye.......😥
Dama tana yawan gayawa Zee da wuya ta rayu da ɗanta ko ƴarta da zata haifa, ta jima tana kariyar mun da zuciya da kalamanta.........😥💔
Mu je dai zuwa dan muga yacce abin zai kaya, akwai cakwakiya da tarin tambayoyin da nasan kuke dakon samun amsarsu wanda a alkalamina kawai zaku sami amsarsu, to ku kwantar da hankulanku alkalamina yana tare da ku zai kuma warware maku komai cikin sauki, fata na dai shi ne kada ku bari book 3 ya wuce ku, dan a nan asalin cakwakiyar take.
______________________________🌹🕊ï¸
.....................JIMETA YOLA🔥
Ihun da yara suke yi a wajen ne yaja hankalinsu Jaish a kansu, bama yara ba harda manya, dik ƴan ƙauyen sai firfitowa suke yi daga gidajensu suna ihu.
Mahreen dake cikin É—akin bappa tana kuka ne ta tsinkayo ihun mutane a kunnenta, ai da gudu ta watso waje, tuni ta manta da tana kuka.
Tana fitowa tsakar gida suka fara jin karan kukan jirage a sararin samaniya, Nenne uwar bala'i tuni ta kasa ƙarisawa gidansu Mairo ta juyo da gudu ta dawo, dan taga abin da bata taɓa gani ba, basu taɓa ganin jirgi a kauyen ba, sai yau ga shi jirgi ba ɗaya ba biyu ba, jirage goma cif ne suka doso cikin kauyen.
Da gudu Mahnoor ta fito daga cikin kitchen, shi ma Jaish fitowa ya yi daga cikin É—akinsu domin yaga ihun me ake yi kuma karan me yake ji?.
Yana fitowa suka ci karo da Mahnoor dake ƙoƙari shiga cikin ɗakin nasu, hannunta ya riko suka nufi waje ba tare da ya yi magana ba.
GabaÉ—aya dattawan kauyen sun firfito waje, iyaye, yara da matasa, kowa ya É—aga kai sai kallon jiragen suke yi, manya manyan fighter jet guda biyu ne a cikin jiragen, da F-15E Strike Eagle, da kuma F-16 Fighting Falcon, domin tabbatar da tsaro yasa fighter jet É—in suka kasance a gaban, sauran jiragen kuma suna nan daban daban, akwai B-55 da su F-25.
Shawagi suka fara yi a dai'dai sararin samaniyar kauyen kamar wasu eagle, da alama kauyen suka zo, dan basu matsa ko kaÉ—an daga wajen ba. GabaÉ—aya idanun Æ´an kauye a kansu, Mahreen sarkin rashin tsoro ita ce a gaba wajen kallo, tuni ta share hawayenta, bappa yana gona yana barci bashi da labarin abin da yake faruwa.
Wani irin jiniya ne tamkar zasu tashi gari ya dinfarosu, jiga jigan motocin jami'ai ne suka keto cikin dajin suka danno cikin ƙauyen.
Suna danno kai gabaÉ—aya Æ´an kauyen suka fara watsewa suna gudu suka shiga cikin gidajensu, dan fa motoci ne masu kama da jirage. Manya manya.
Jaish, Mahnoor and Mahreen ne kawai basu gudu ba, Mahnoor abin da ya hanata gudu cikin gida saboda Jaish yana tsaye ne, ita kuwa Mahreen dama can bata yi niyar gudu ba, ta tsaya ne ta kalli abin da zai turewa buzu naÉ—i.