Sashe 107
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ÆŠan satar kallonta ta wutsiyar idanu ya yi, wani irin sanyi ya ji a cikin zuciyarsa, wato har yanzu batun yana cinta a cikin zuciyarta, Allah ya gani yana jin daÉ—in wannan kishi da take nunawa a kansa.
"Yeah a can take". Ya bata amsa ba tare da ya kalleta ba.
HarÉ—e hannayenta a saman kirjinta ta yi.
"To Yah Jawad yanzu idan muka je zan ganta kenan tana aiki?".
GyaÉ—a kai ya yi tare da tabbatar mata da hakan. Switch off na wayarta ta yi mai gabaÉ—aya sai kace wayar ce ta yi mata laifi, sannan ta É—aure fuska kamar hadari.
"Yah Jawad kuma idan muka je dole sai na ganta ne?".
"Kwarai kuwa, zaki je har office É—inta ki gaisheta tun da Auntynki ce". A dake ya yi maganar tamkar da gaske yake yi, yana yi yana satar kallonta, yadda ta haÉ—e rai kamar wata jagaba, ita a dole kishinsa take, daga ta cikin zuciyarsa dariya sosai yake yi mata, da kyar ya iya danne dariyar na fili dan ya samu damar cigaba da ganin turo wannan É—an bakin kamar ya yi kissing É—insa.
"Yah Jawad please ka mayar dani gida dan kai'na yana yi mun ciwo, ni na fasa zuwa". Ta faÉ—a tana dawo da kallonta a kansa.
Da yake dukka yare É—aya suke yi sai ya zamana driver yana jin duk abin da suke faÉ—a, mamaki Chuchun ta bashi na yadda take da wannan kishi haka, sannan abin ya so bashi dariya yadda Jawad É—in yake yi mata yawo da hankali.
Shi ma juyowa ya yi suka kalli juna ido cikin ido, nan take dukkansu wani irin saƙo na musamman daga zuciya izuwa zuciya ya isan wa zuƙatansu a lokaci guda, a wani irin yanayi na tsananin ƙishin ruwan son kallon juna suka tsinci kansu, kurawa juna idanu suka yi kowannensu da abin da yake tunawa a ransa.
Shi hangosu yake yi a matsayin mata da miji cikin ɗan ƙanƙanin lokaci, ita kuma tunanin yadda zata ga budurwar tasa kawai take yi, tsabar kishi har haskowa take a idanunta ga shi a tare da wata a cikin office nasa suna kashe juna da hira, ita ina zata sanya ranta yau? Ta jefawa kanta tambaya.
Jin sun yi shiru yasa wannan securityn ya fara satar kallonsu ta cikin mirrorn motar, haƙiƙa sun yi matuƙar burgesa, har ya ji dama ace shi ne, ji yake da zai samu dama tabbas yadda suka mace da kallon junar nan sai ya ɗaukesu hotuna, amma ina babu damar yin hakan, dan bai isa ba, bashi da wannan dama da kwarin gwiwa.
Ya dai'na ganin hanya sosai, ya koma kallonsu ta cikin mirror, ya ga madarar kyau sun haÉ—e waje guda.
Dukkansu sun mance da in da ma suke, sai da driven ya taka wani irin birki wanda yasa suka yo gaba, ta tafi zata buga kanta da jikin kujerar motar yasa hannunsa a tsakanin kan nata da kujerar, hakan yasa kan nata ya sauƙa a kan hannunsa, abin gwanin birgewa, duk da accident suka kusa yi amma shi hankalinsa yana a kanta, tabbas soyayyarsa a gareta ba ta wasa bace.
Dawo da ita saman kirjinsa ya yi tare da juyo da kallonsa a kan drivern domin ya tambayesa me ya sanya zai ja irin wannan birkin?.
Suna haɗa idanu tun bai yi magana ba drivern ya shiga bashi hakuri, ya je yana satar kallonsu ne ta cikin mirror har motar tasu ta kauce daga kan hanya tana ƙoƙarin sauka daga titin, shi ne da ya farga ya taka wannan irin burki mai rikitarwar.
Ita kuwa da ta gama tsorata ta kwantar da kanta luf a saman chest ɗinsa tare da datse idanu kam tana sauke numfashi, ta wani ƙanƙame jikin rigarsa kamar ya ce zai gudu ya barta.
Jin ya fara bashi hakuri yasa sai bai yi magana ba, da hannu ya yi mashi nuni a kan ya tada motar su tafi. Haka kuwa aka yi, a hanzarce ya yi mata key, da gudun gaske ya bar wajen.
Dawo da kallonsa a kanta ya yi, ta tsorata sosai, kamar zai ambaci sunanta, sai kuma ya fasa, dan ya tuna ashe faÉ—a suke yi, gara ya kyaleta har sai sun isa kawai.
After 10 mins.
A marking space na katafaren Companyn nasa drivern ya yi parking. Jin motar ta tsaya ne yasa ta buÉ—e idanu a hankali tana jin tsoron abin da zata gani.
Like wow a cikin zuciyarta ta furta, ashe haka Companynsa take duniya guda, gabaÉ—aya ginin glass and tiles ne, ba shakka dukiya ta yi kuka a wannan wajen, ta yi mubaya'a.
Da sauri drivern ya fice waje ya barsu a cikin motar, a dai'dai lokacin kuma wasu jiga jigan securitys dake Company suka ƙariso wajen motar, dakatar da su drivern ya yi a in da ya ce kada su buɗe motar dan yau yallaboi a tare da madam suke, dan haka su dakata, sai ka ce an ce mashi madan ɗinsa ce ko kuma ita yake son aura, shi dai tun da yaga sun dace mashi sun kuma birgesa shikenan ya ɗaura masu aure a ɓangarensa.
"Jannat ta shi mu je ko? Ana jirana". Ya faÉ—a tamkar mai raÉ—a.
"Yah Jawad ni fa bana son ganin budurwar nan taka, ka ce kada ta zo in da nake, kuma ni ma ba zan je in da take ba".
"But why?". Ya yi maganar yana riƙo hannunta da yake saman kirjinsa ta ƙarƙame rigarsa saboda tsoro.
"Ni dai babu wata dalili kawai bana sonta ne". Tamkar zata rushe da kuka ta yi maganar.
"Jannat baki son abin da nake so?".
A takaice ta ce. "Ina son duk abin da kake so amma ban da budurwarka". Tana kai karshen maganar ta raba jikinta da nashi tare da juyawa zata buÉ—e door É—in side É—inta.
Hannunta dake sarƙafe cikin nasa ne ya dakatar da ita daga yunƙurinta na buɗe kofar ta fita. Ɗan juyo da gefen face ɗinta ta yi tana kallan hannun nata.
"My Jannat uwar rigima, to dai yanzu komai zai wuce mu je, za dai ki ga budurwar nan tawa yanzu". Ya kai karshen maganar tare da sakar mata hannu.
Bata sake ce mashi uppan ba ta buÉ—e motar ta fito. Ganin ta fito yasa securitys É—in har suna rige rigen buÉ—e door É—in side É—insa. Cikin izza ya zuro kafafunsa waje kafin ya fito gabaÉ—aya. Wani irin É—aure fuska na musamman ya yi, cikin isa da izza ya fara takawa ya kewayo ta side É—in da take, tana tsaye shiru.
Hannunta ya riƙo ba tare da ya yi magana ba, ciki suka nufa, kai tsaye sai wajen haɗaɗɗiyar elevatorn da zata sada shi da office ɗinsa ya nufa.
Tunda Allah yasa suka sako kafafunsu cikin companyn duk wasu ma'aikata suka fara binsu dana mujiya, ga wasu rikaƙƙun securitys dake gadi tun daga farkon corridor da elevator yake saukesa wajen office ɗinsa kenan har izuwa bakin door office ɗin, dukkan securitys ɗin sanye suke da pea suit, ga wani uban black glass kamar dai yadda kuka san dressing na securitys, dukkansu arabs mens ne, farare kal da su.
Kafin ya kai ga wajen elevator ransa ya gama ɓaci, dan kuwa yaga idanu iya idanu a kan Chuchunsa, sai kallonta suke yi, kishinsa ta motsa shi ma.
Wasu suna yi masu kallon suna kama, wasu kuma suna yi masu kallon mata da miji, wasu su ce sun dace, wasu kuma da yake duk wanda ya kwana ya tashi a Companyn yasan Jaish sai su ce ai da Jaish ta fi dacewa, wasu kuwa su ce daga gani wannan kanwar Jaish ce dan sun fi kama da shi, kowa dai da abin da yake faÉ—e, tamkar zasu cinyeta da idanun.
Sai tambaya suke yi wai master ya yi aure ne? Da yake master suke ce mashi.
Duk in da zai wuce sai securitys sun girmama shi haɗe da sara mashi, gabaɗaya ma'aikatan wlh tsoronsa suke ji, dan yadda suke bashi girma mugu mugun shakkarsa da tsoro suke ji. Duk wani ma'aikaci ya zo wucesa sai ya gaishesa cikin tsananin girmamawa, abin ya yi mugun bata mamaki, bata taɓa tunanin haka yake da girma sosai a waje ba, ga shi ya wani ɗaure face no respect.
Bata tashi shan ainahin madarar mamaki bama har sai da suka hau elevator ta kai su hawa na huɗu in da office ɗinsa yake. A nan ne taga abin al'ajabi, yadda ƴan wannan hawa suke girmama shi jiki na kerma, yadda kuka san yana dukansu ko yana basu hukunci mai tsanani. Ga company nasa duniya ce guda, number one ce, a kallah ba'a ƙasara ba ma'aikata zasu kai dubu goma da suke aiki a ƙarƙashinsa.
Duk securitys dake wajen wani irin girmama shi na musamman suke yi, bata gama tsinkewa ba har sai da ta kalli office ɗinsa, a ranta take faɗin. "Ashe Yah Jawad haka yake a waje? Ji yadda kowa yake bashi girma matuƙa, amma a gida na mayar da shi abin wasa na?". Abin ya bata mamaki sosai.
Yana shiga waiting room É—insa wata matashiyar budurwa ta iso wajen cikin kerman jiki, dama waiting room ne a farko kafin office na P.Ansa sannan sana shi ne a canciki.
Sanitizer ne mai kyau da tsada rike a hannunta, a gabansa ta tsaya cikin girmamawa, while shi ma ya dakata da tafiya, tafukan hannunsa ya buÉ—e mata, matsa mashi sanitizer ta yi.
Cike da class ya murje hannun nasa da kyau, sannan ya riƙo hannun ita ma Chuchun ya buɗewa yarinyar tafukanta ta matsa mata a ciki. Da kansa ya murza mata shi, sannan suka wuce ciki, sai binsa da kallon mamaki yarinyar take yi, ita kuma Chuchu sai banka mata harara take yi kamar ba lafiya ba.
Suna shiga ta hango P.A a hakimce a saman kujera, sai juyi take yi a saman kujerar, ga sanyin Ac na bugata, ita ma da take P.A office ɗinta ba ƙaramin girma bane da shi, akwai komai a ciki har da toilet.
Tana ganinsa ta miƙe tsaye tare da fara kwasan gaisuwa haɗe da yi mashi sannu da zuwa.
ÆŠaure fuska sosai Chuchu ta yi, dan a tunaninta wannan ce budurwar tasa, dan taganta a office.
"Barkanki da zuwa ranki ya daÉ—e". Cewar P.A ga Chuchu.