Sashe 124
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannu yasa da karfi zai hankaÉ—e Hoorain É—in, ya turesa ya wuce ya isa gareta, sai dai ina ko motsa Lion chest É—insa ya kasa, kamar dutse haka ya jisa.
"Hoorain ka kyale wannan mu tafi da wuri ka ji? Dan bai san ciwon kansa ba da alama". Ta fa tana ƙara ɗaure fuska sosai.
Dan jinjina mata kai ya yi tare da juyawa, ta wuce gaba ya rufa mata baya. Da sauri wannan guy É—in ya sake shan gabanta yana faÉ—in. "Magana nake son yi dake".
"Bani da lokacin yin magana da ire irenku da basu san darajar É—an adam ba, Hoorain ka ce ya tashi mun daga hanya na wuce". A dake irin babu wasa a tattare da itan nan ta yi maganar.
Aikuwa da hannu É—aya Hoorain ya cakumosa ya watsar gefe guda, dama ga shi kamar bulala É—an siriri.
Cigaba da tafiya suka yi tana tambayarsa ina wancan single É—in da ya É—aure mata hannun da shi É—in nan ranar.
Shiru ya yi, har ga Allah baya son bata single É—in, dan haka sai ya ce mata ya jefar, dai'dai lokacin kuma suka shiga cikin garden É—in.
Kuka tasa tana faɗin dole ya je ya ɗauko mata, wato dama kyamarta yake ji da dan jininta ya taɓa rigarsa shi ne zai jefar ko?. Rarrashinta ya fara yi tare da ce mata ta bashi daga nan zuwa dare tabbas zai nemo mata.
Da kyar ya samu ta yi shiru, bayan ta yi shirun ne ta zauna saman sofa tana aikin binsa da kallo, ya yi ƙasa da kai kamar mai tunanin wani abin.
Sai da Guyson ya kira wayarta dake hannunta ne ta ce su koma, tana son yin hira da shi, shi kuma bai iya surutu ba, sai dai ya tsaya shiru kamar mutum mutumi.
Suna a hanyar komawa suka ci karo da uncle Taheer, cikin ɓacin rai ya fara tambayar ina suka je, ita ce nan ta bashi amsa.
A takaice ya ce ba da ita yake magana ba, da Hoorain yake yi.
Murya a sanyaye ya maimaita abin da ta faɗa na in da suka je. Cikin bada umarni ya ce daga yau ma kada ya sake jin ta yi wa Hoorain magana, zai yi magana da dad ma a kan yanzu bata buƙatar mai kareta ko kula da lafiyarta, gasu a cikin kingdom ɗin me amfaninsu? Dan haka ya haramta sake ganinsu a tare.
Yana kai karshen surfa masifar tasa ya ja hannunta suka koma cikin hall É—in.
Ba zaka taɓa fahimtar a wani irin hali Hoorain yake ciki ba, bakinciki ne ko farinciki ne Allah masani, cikin takun jarumta ya bi bayansu izuwa cikin hall ɗin, suna tafiya tana juyowa ta kallesa, har suka shige ciki.
Ko da suka shiga cikin ma idanunta na'a kansa, shi kuwa gani take yi baya kallonta, alhalin kallonta sosai yake yi kamar zai cinyeta da ido.
Sai gudanar da party ake yi cikin tsantsar girma, harkar ta manya ce. Ba Chuchu ba Jawad a wajen.
_______________________🔥🌹
A hankali ya furta. "Ke dai Jannat kin cika tsoro, jibi yadda eyelashes ɗinki suke ɓari kamar ba lafiya ba?".
"Ni Yah Jawad yanzu budurwarka kawai nake son gani". Kamar zata yi kuka ta yi maganar.
Raba face É—in nasu ya yi yana sauke ajiyar zuciya, idan bai nuna mata kanta ba ba zata barshi ya sarara ba, kai mata kishinsu sai su.
"Tashi mu je in kaiki in da take".
Da sauri ta waro idanun tare da sauka daga jikinsa, sai dai kuma ta É—aure fuska sosai, sai kunkuni take yi ciki ciki wadda ba zaka iya jin me take faÉ—a ba, da alama tsinewa budurwar tasa ma take yi.
Miƙewa shi ma ya yi, sarai ya lura da kunkunin da take yi, ta wani cunkushe rai, ta haɗe jeran sama da na ƙasa, bai ce mata uppan ba.
Tafukan hannayensa ya kai ya rufe mata idanunta da su, a hankali ya ce. "Let's go".
Fara tafiya ta yi tana faÉ—in. "Yah Jawad to sai anrufe mun idanu ne za'a nuna mun ita?".
"Yeah, saboda ita É—in special ce da babu irinta a duniya, dole na rufe maki idanu, a gabanta zan buÉ—e maki idanun naki sai ki fara yin tozali da kyakkyawar face É—inta".
Shiru ta ɗan yi suna cigaba da tafiya. Can kuma ko me ta tuna sai ta ce. "Wlh nama san mummuna ce budurwar taka, duk yadda aka yi kanta ƙato ne".
Yana jinta dai bai tanka ba. Gaban mirror dake cikin office É—in ya dakata.
"Get ready". Ya faÉ—i hakan a saitin kunnenta na dama.
"Ni a shiryena nake". Da alama ranta a ɓace ta yi maganar.
"Gaskiya beb ɗin ta kyakkyawa ce sosai Jannat? Ki shirya wanke idanunki da kyanta yau, dan nasan da wuya yau ki yi barci matuƙar kin ganta".
"Wlh nama tsani ganinta, ni Yah Jawad na fasa ganin nata sakeni na koma office ɗinka". Tana kai karshen maganar tana ƙoƙarin juyawa har da ɗan ture shi.
Da É—an kasasa murya ya ce. "Ki nutsu!".
Ba dan taso ba ta dakata tare da nutsuwa tsit.
A hankali ya zame hannunsa daga saman idanun nata, cikin zumuÉ—i da son ganin wacece mummuna ce budurwar tasa ta waro idanunta.
Subhanallah zaro ido ta yi, she was shocked and so surprised na ganin kanta kuma, hannu ta kai saman face É—inta a fujaje ta fara murje idanunta dan ta tabbatarwa da kanta abin da take gani.
Ganin da gaske fa ita É—in ce yasa ta kai kallonta a kansa ta cikin mirror, cool murmushin da ya sakar mata ne yasa ta tabbatar da gaske ne.
Tafukan hannayenta tasa ta rufe fuskar tata tana sakin cool murmushin da bata taɓa yin irinsa ba....... Ni kuwa nace Chuchu ban da cin amana, shi kuma Yah Rizwan ɗin ina zaki kaisa dan gidanku?.
Hannunsa ya sanyo ta saman shoulders ɗinta, a hankali ya riƙo hannayenta dake saman fuskar ɗin tata, janyesu ya fara ƙoƙarin yi dan ya samu damar ganinta da kyau.
Juyowa ta yi ta faɗa jikinsa tana dariyar da sautinsa yake fita a hankali hankali, wani irin kunyarsa ta ji ya kamata, kenan yanzu duk zagin budurwar nan tasa da ta rinƙa yi kanta ta zaga? Ta manta da zancen Yah Rizwan ta wani shige jikinsa.
Rungumeta shi ma ya yi, cikin wata iriyar sigar soyayya dake fusgarsa ya fara zuba mata uban tulin kamalan da ya tarasu a cikin ransa na tsawon shekaru, yadda yake magana sai kaji kai ma ka kamu da kaunarsa. Cikin sanyin murya ga magana one by one ya fara faÉ—in............
Ba dai zasu ji me ya faɗa yau ba sai gobe🥱🤪🤣 su maman Yasmin, Mumcy, Sumy sarakan gulma da sauran my comments section grp in kunji babu daɗi ina gidanmu kuzo ku sameni🤣 ba za dai ku ji wasu irin kalamai zai kashe Jannat ɗinsa da su ba🥱
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🔥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 1/11/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘ZANGO NA BIYU....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
E33
Rungumeta shi ma ya yi, cikin wata iriyar sigar soyayya dake fusgarsa ya fara zuba mata uban tulin kamalan da ya tarasu a cikin ransa na tsawon shekaru, yadda yake magana sai kaji kai ma ka kamu da kaunarsa. Cikin sanyin murya ga magana one by one ya fara faÉ—in.
"My Jannat i don't know how can i tell you the way i love you, your love has been in my heart for a long time, it melted and made me feel the lump inside my heart, no person in this world that can remove it, is something that will never be possible, unless i will die with it, your love has melted and mixed with the blood that circulates in my body, know that every beat of my breath is beating with your name, a kowace rana na kwanta ɗayan biyu ne, dole sai na yi mafarkinki ko kuma tunaninki ya hanani barci, zuciyata ta jima tana azalzata a kan lallai na isar da saƙonta a gareki, please tell me with your mouth, I want to hear the sound of your sweet voice when you say that you love me?".
He asked the question full of fear of the answer she would give him, even though he knew that she will love him, but he found himself afraid of what would come out from her mouth in this moment.
"Yah Jawad, I can't talk right now, leave it until after some hours, I can't tell you what kind of situation I'm in right now, just leave me alone". Kamar zata yi kuka ta yi maganar.
"Na ji zan barki, amma har sai kin furta mun abin da nake son ji, ko dai kina son in shiga tashin hankali ne?".
Kai ta fara girgizawa alama a'a bata so.
"Okey to ki gaya mun, kina sona?".
A shagwaɓe ta ce. "Yah Jawad ni bana sonka, ina da wanda nakeso, sai dai ba shakka na ji daɗin sona da kake yi, kada ka damu idan na yi aure na haifi yaro namiji zan saka mashi sunanka, kaga kenan na baka cukuicin son da ka yi mun ko?". Ta kai karshen maganar with full confidence a voice ɗinta, yadda kuka san da gaske take yi.
Ai a fujaje ya sauko da kansa a kanta yana ƙoƙarin raba jikinsu dan ya kalli face ɗinta da kyau.
Ƙara ƙanƙameshi ta yi, taki bari ya raba jikin nasu, ta ƙara kwantar da kanta a saman kirjin nasa luff. Wani irin bugu da ta ji kirjinsa na yi da sauri sauri ne yasa ta yi hanzari ɗago da kanta ba dan ta so ba, a tsorace ta kai kallonta kan face ɗinsa.