Sashe 137
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru ta É—an yi na Æ´an mintocin kafin ta ce. "Dama nasan za'ayi hakan, nasan ba dan Allah take sona ba, nasan da biyu take zuwa nan, hankalina bai kwanta da ita bane yasa na sa ki saka mun ido a kanta".
A fujaje kuyanga mama Haulat ta ɗago kanta tare da zaro idanu tana kallon Mommar, while ita ma Momma ita take kallo........ A dai'dai lokacin ni kuma nace bari na leƙa Jimeta Yola Nigeria na dawo.
To amma my people's wani irin asiri kuke tunanin Momma take ɓoyewa da har bayyanarsa zai iya zama babbar tashin hankali ga kowa dake cikin kingdom ɗin? Akwai kallo a gaba, kada dai ku matsa daga in da kuke, a cikin wannan lokaci kada ki yarda ki yi missing na koda rabin page ne, dan ki kalli wannan cakwakiya da idanunki ba ki ji labari ba.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
JIMETA YOLA_________âœï¸ðŸ”¥ðŸ¦‹
Ganin ta yi mashi suman tsaye ne yasa ya saki hannun nata tare da tray É—in.
Yana sakinta ta zube ƙasa kamar gawa, aikuwa tana faɗiwa tray ɗin ya kwaɗe mata kanta ya kuma rufe mata fuska.
Dawo da kallonsa a kan Mahnoor baiwar Allah da ta tsare shi da idanu ya yi, hannu ya............
Kana naka Allah na nashi, my people's bana jin daɗi, zazzaɓi kamar me, da kyar na iya yi maku wannan page ɗin, idan Allah ya bani lafiya zaku ga update gobe, ku tayani da addu'a, zazzaɓin nan ta addabi kowa, Allah ya bamu lafiya gabakiɗayanmu.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🔥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 11/11/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘ZANGO NA BIYU....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
36

Yana sakinta ta zube ƙasa kamar gawa, aikuwa tana faɗuwa tray ɗin ya kwaɗe mata kanta ya kuma rufe mata fuska.
Dawo da kallonsa a kan Mahnoor baiwar Allah da ta tsare shi da idanu ya yi, hannu yasa ya nuna mata hanyar tafiya, a kan ta tafi abinta.
Da sauri ta bar wajen har kamar zata kifa ƙasa. Shi ma juyawa ya yi ya bar wajen bai ƙara bi ta kan Nenne ba.
Suna barin wajen bai fi da Æ´an mintoci ba sai ga bappa ya shigo cikin gidan, ya je ya duba Faisal, bawan Allah dai jikinsa har yanzu, soyayyar Mahnoor tana neman zautar da shi, bayan sunanta yaki yarda ya furta ko wace iriyar kalma, Mahnoor, Mahnoor kawai yake kira.
Bappa zuciyarsa ta fara karaya, ji yake yi tamkar yasa Jaish ya saketa, dan kuwa ba zai iya jurar ganin halin da ɗan nasa yake ciki ba, kuma ba karya dan ya yi hakan ba wani abin bane, fin haka tana iya faruwa da shi, domin kuwa soyayyar da ta faro tun daga yarinya ai wlh kun san ba ƙaramar so bace, tun yarinta fa! Wlh Faisal yama yi ƙoƙari da ƙwaƙwararsa har yanzu take iya kira mashi sunanta bai zauce gabaɗaya ba.
Sai dai idan kuma bappan ya waiga ya waigo ya tuna cewa Mahnoor da Jaish É—in fa suna son junansu, nan kuma sai ya ji ba zai iya raba auren ba saboda kada marainiyar Allahn nan ta shiga damuwa.
Kun tuna lokacin da bappa ya gansu a bakin kofar É—akinsa? Ai a lokacin na gaya maku yana zargin soyayya suke yi ko? To wannan ita ce kaÉ—ai hujjarsa na cewa ai san junansu suke yi yasa ba zai iya raba su ba.
Wlh duk wanda ya ga halin da Faisal yake ciki sai ya tausaya mashi, tun jiya yaki ya sanya komai a bakin salati, ba yadda ba'a buga ba yaki, idan ma ka yi mashi magana sai ya ce maka Mahnoor kawai, bayan wannan Mahnoor kawai da yake faÉ—a baya kara komai.
Iyayensa sun yi sun yi amma ina yaki sauraran kowa, yanzu da bappa ya je wajensa kuka yake yi da hawaye bibbiyu, ya riƙe kafafun bappan yana haɗasa da girman Allah da kada ya raba shi da Mahnoor, iyayensa sun yi mamakin jin yadda yake roƙan bappa, dan su idan ba sunan Mahnoor ba yaki ya yi magana da su, amma yana ganin bappa ya fara rukonsa yana kuka.
Ga shi bappa bai isa ya bashi Mahreen madadinta ba, saboda basa shiri, wuta ne da auduga su ɗin, ba zasu taɓa haɗuwa inuwa guda ba, idan aka haɗasu gida ɗaya wlh tsab zasu tashi kauyen nan su hana kowa yin barci, kai ita fa Mahreen uwar watsice, dan ta watsa kowa ƙaramin aikinta ne.
Bappa bai isa ya kawo batun bashi Mahreen ba, ArÉ—o ya gwada ce mashi ya bashi Mahreen madadinta mana, ya ce a'a kawai, dan ba wanda yasan irin kiyayyar da take tsakaninsu sai shi.
Shi kansa Faisal ɗin ba zai taɓa yarda a haɗa shi da ita ba, dan wlh kullum addu'a yake yi Allah yasa su dai'na haɗuwa inuwa guda da ita, shi kansa shakkar bala'in masifarta yake yi, to ina ga kuma an haɗasu aure? Fisabilillah ku gaya mun ya rayuwar Faisal zai zama a gabanta? Yanzu ma bata ga wajen kwanansa ba, tana ganinsa da sutura a jiki ma ya aka kare da uban rai'nin da ta yi mashi, bare ace ta gama ganin komai nasa! Ai wlh ya shiga uku, kai yama shiga dubu uku ba uku ba, dan Mahreen sai ta kwance mashi notikan ƙwaƙwalwa gabaɗaya tasa ya zama zazzare da gaske. Kuna gani dai faɗa take yi a kan kada ƴar uwarta ma ta auresa bare ita!.
Shiyasa ya shafawa kansa ruwan sanyi yake ta aikin tunanin ya zai yi da wannan al'amari, kansa ya ɗau zafi...... Ni kam nace ka cigaba da addu'a Allah zai kawo maka mafita cikin ƙanƙanin lokaci, idan raba auren ne mafita, to cikin sauki Allah zai kawo maka hanyar da kowa ba zai wahala ba, ai kawai ka barwa Allah zaɓi ka zuba idanu kaga sakamako.
Ganin Nenne a sume a ƙasa yasa bappan ƙarisowa wajen da sauri yana tambayar me yafaru kuma?.
Ganin babu kowa a tsakar gidan ne yasa ya fara kwalawa Mahnoor kira. A lokacin ta fita ta bayan É—akinsu ta nufi wajen dabbobin nasu dan ta kamo awakin Nennen ta dawo mata da su cikin gida kamar yadda ta saba.
Jin Mahnoor bata amsa ba yasa ya fara kwalawa Mahreen dake barci kira. Ina ai ko alamar jinsa ma bata yi ba, tana wata duniyar a barci.
Shi kuwa Jaish yana É—aki yana jinsa, fitowa ne kawai ba zai yi ba, dan yasan ihun sunansu a kan me yake yi, dan haka bashi da lokacin bi ta kan wannan matar.
Jin duk babu wanda ya tanka shi ne yasa ya fara ƙoƙarin yadda zai farfaɗo da ita. Kitchen ya shiga ya ɗabo ruwa a moɗa. Da azama ya zo ya yayyafa mata a fuskar yana salati, duk ya ruɗe.
A haukace ta tashi tana faÉ—in. "Na shiga ukuna shikenan rayuwata ta zo karshe, zai shanye mun kurwata na mutu, dan Allah baffana ka kawo mun É—auki".
Tun da ya ji irin sambatun nan da take yi ya fahimci ita da Jaish ne, tunani ya yi wata kila hanya ce ta haÉ—osu har ta sume, sam bai kawo cewa Jaish ya yi niyar ramawa Mahnoor zaluncin da take yi mata bane, saboda bai ma san tana yi mata É—in ba.
Cikin nutsuwa ya ce. "Babu abin da ya sameki, kuma shi Hamman nasu ma baya nan ya yi wucewarsa, ke kincika tsoro, sai ki tashi ai, na gaya maku na kara gaya maku wannan bawan Allah ba azzalumi mugu kamar yadda kuke tunani bane, bawan Allah ne, amma kunki yarda, yanzu sai ki gaya mun da hanya ta haÉ—aku É—in ba ga shi kin tashi lafiya lou ba? Ko akwai in da yake maki ciwo? Kin wahalar da kanki wajen suma a banza!". Ya kai karshen maganar cikin faÉ—a yana É—aure fuska.
Wani irin kallo uku saura kwata ta wurga mashi kafin ta miƙe ta fara karkaɗe jikinta na ƙasa da ya buɗeta, cikin tsiwa ta fara faɗin. "To kai yanzu me ya dameka? Ina ruwanka da tsoronsa da muke ji? Sai ka rabu da mu ai tun da kai ya rigada ya shanye kurwarka ka zama nasu, ni bari ma nazo na haɗa kayana na yi gidanmu, dan kai ma yanzu ban yarda da kai ba, dole kai ma maye ne irinsa, idan ba haka ba meyasa komai zai yi a ƙauyen nan zata zama matsala amma banda tarayyarsa da kai?!". Tana magana tana kwaɓe fuska tana kuma harare harare, ta daiki yarda su haɗa idanu, sai ta rinƙa hararar gefe gefensa kamar dai tana jin tsoronsa.
Miƙewa tsaye shi ma ya yi tare da faɗin. "Menene kuma ya yi a wannan ƙauye da ta zama matsala ban da tarayyar tamu?". Cike da mamaki a face ɗinsa ya yi maganar.
"Kafini sani ai tun da jinsinka ne, kana gani da ya mari yaron Inna Rabi mai islamiyya sai da yaron nan ya yi ciwo, sannan yanzu ya mari Faisal jiya shi ma ga shi can kwance an rasa gane kansa".
Mamaki kamar zata kashe shi ya ce. "Amma dai Nafisa baki da hankali, Allah ba zai saukowa da bayinsa jarabawa ba? Yanzu waye ya ce maki saboda marin da ya yi wa É—an wajen Rabi ne yasa ya fara ciwo? Sannan shi kuma Faisal ai ciwonsa a bayya ne yake, kina dai ji sunan Mahnoor da yake kira ko ita kaÉ—ai ta isa tasa kowa ya fahimci ina ciwon nasa ta dosa, ko kin ji yana kiran sunan Hamman nasu ne? Wai meyasa ku baku da adalci ne wani lokaci?". Cikin nutsuwa ya kai aya a maganar.