Sashe 126
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"To shikenan jeki, ni ma dai zan je duba uncle Abbas, dan bamu gaisa ba yau, idan mun yi sallar isha'i mu haÉ—u a part É—in Akka".
Da okey ta amsa mata, a tare suka fito waje, ita ta nufi part É—in mummynta, Auta kuma ta nufi part É—in uncle Jahiz kamar yadda ta faÉ—a, sai dai kuma ba can É—in ta je ba, hanyar baya na sirri ta je dubawa, hanya take nema ta yadda zata fita da daddare idan kafa ta É—auke, ko ina zata je?.
After some hours. Bayan sun yi sallah sun ci abinci, kowa ya wuce part É—insa. Room nata da yake part É—in Akka ta nufa, dan ta ce su haÉ—u da Auta a wajen.
Wayarta ta É—auko suka fara chatting da Yah Rizwan É—in da bata san matsayinsa a gareta ba yanzu, tabbas bata dai'na jin sonsa a ranta har yanzu.... E akwai cakwakiya kam.
Ita kuwa Aura fitowa ta yi daga nata room É—in, kayan barci wando da riga launin pink ce a jikinta, kayan sun yi mata kyau, ta sanya hular barci a kanta.
Kamar wata maras gaskiya haka ta wuce ta fara sanÉ—o, tana yi tana juyowa. Karaf suka ci karo da uncle Taheer da ya fito daga wajen King zai koma part É—insa.
Wani irin zabura ta yi, a take ta yi ƙasa da kai, rashin gaskiya ce zalla ta bayyana a tattare da ita.
"Baby ina zaki je kike tafiya haka kina waige waige kamar maras gaskiya?". Ya yi magana yana bin bayanta da kallo ko zai ga mai biyota da yasa take irin wannan waige waigen.
Babu kowa da yake zuwa.
Murya na sarƙafewa ta ce. "Wajen dad zan je".
Ɗan zuba mata idanu ya yi yana kallon yadda ta yi wa kayan barcin nata kyau matuƙa.
"Uncle Taheer in tafi?".
Ya shagala da kallonta ne muryarta ya daki dodan kunnensa. Kai kawai ya gyaɗa mata alamar e. A hanzarce ta wuce har kamar zata kifa ƙasa saboda sauri.
Da kallo ya bita, sai faman waigowa take yi, duk in ta waigo sai su haɗa idanu, dan yana tsaye yana kallonta, dan dole ta shiga part ɗin dad ba dan nan zata je ba, sai dan bata da zaɓi yana tsaye yana kallonta.
Laɓewa ta yi a bakin kofar ta ciki tana leƙarsa har sai da taga tafiyarsa, sannan ta fito da sauri ta nufi kofar bayan.
Ko tsoro bata ji, ga shi dare ne, bata ji tsoron ko wani zai iya biyo bayanta ba. Kai tsaye wani sassa tangameme mai girman gaske a cikin gidan ta nufa, tana tafiya tana ƴan waige waige, duk in ta ga wani daga cikin mayaƙa zai gifta sai ta laɓe a wani wajen har sai ya wuce, sannan ta fito ta cigaba da tafiya.
Bata kai ga shiga cikin part É—in ba, tana a tsakiya tsakanin part É—in uncle Abbas da in da zata je É—in, dai'dai wajen wasu flowers masu kyau da aka shuga, wajen akwai É—an duhu duhu sakamakon bishiyoyin mangoro guda uku dake jere a wajen. Tana ta zuba uban sauri kwatsam ta ji an toshe mata baki ta baya an kuma jata an nufi wata hanya ta daban da ita.
Ga shi an rufe mata baki ba halin yin ihu.......,. To fa wanenen da wannan aiki kuma? Sannan ita Auta me ya kaita fitowa waje da middle night É—in nan? Ina zata je?.
_____________________________🔥💘🕊ï¸
Chuchu kuwa, hira ta biyewa Yah Rizwan suna yi, daga karshe ma sai ya kirata suka cigaba da zuba soyayya, ya ce yana son ganinta dan yau gabaÉ—aya bai ganta ba, shi ma dai bai zauna ba, amma idan ba damuwa zasu iya haÉ—uwa yanzu.
Ɗan juya idanu ta yi da nufin ta bashi amsa, kwatsam idanun nata suka sauƙa a kansa. Yana tsaye a bakin kofar shigowa ya harɗe hannayensa a saman kirjinsa.
Kayan barci ne a jikinsa shi ma, ya yi ta kiran layinta ne yana nuna mashi busy shiyasa ya tako da kafafunsa ya zo ya ganta, ya je room nata a part É—in momma bata nan, yasan tabbas tana nan, shi ne ya zo.
A fujaje ta cire wayar daga kunnenta tare da miƙewa zaune, sai a lokacin kuma ta tuna ashe shi take so ba Yah Rizwan ba. A gaskiya wautar Chuchu na dayawa wlh, kuruci dangin hauka.
Shi dai bai ce mata ko uppan ba ya tsareta da idanun, nan take ta tsargu ta kuma shiga ruÉ—u, Æ´an kame kame ta fara yi kamar zata yi kuka.
My people's me kuke tunani? Shin Jawad ya ji hiran da take yi da Rizwan ko bai ji ba? Idan ya ji me zai faru? Tun wani lokaci yake tsaye a bakin kofar tata? Shin da gaske Jawad ɗin take so ko Rizwan?. Akwai badaƙala a cikin kingdom ɗin nan, ni dai bari na leƙa Black Tiger kafin na dawo wata kila Jawad zai iya ƙarisawa ciki mu ji da me ya zo?.
______________________________🔥🌹
BLACK WORLD🔥😥💔
Wasu irin jiga jigan jirage waɗan da suka amsa sunansu jirage ne suke shawagi a sararin samaniyarsu, jirage ne masu kirar Mirage 2000, A400M Atlas, suna da matuƙar girma fiye da tunaninku.
Kowani jirgi kansa na tambarin bakar damisa ce, sannan a jelarsu ma akwai tambarin black tiger, sun kai su 20 a sararin samaniyar suna shawagi, ba jiragen ko'ina bane face na Black Tiger, mallakin black tiger ne dukkansu, idan baku manta ba na gaya mu shi fa kowace ci gaba yana kawowa birninsa, baya wasa, dan burinsa ya zama number ɗaya a duniya, dan haka ya mallakawa birnin tasa jirage dayawa wanda suma zasu goga da kowace ƙasa, maƙudan dukiya yasa ya sayi jiragen, in dai dukiya ce Allah ya mallakawa Black Tiger, yana amfani da ita ta hanya mai kyau kuma, matsalarsa ɗaya shi ne wannan burin nasa na son ya mallaki duniya, wannan ita ta riƙiɗar da shi izuwa baƙin azzalumi, yana nemanta ne a fujajan, hakan yasa yake taka kowace irin doka.
So a takaice dai gabaɗaya jiragensa ne, bayansu ma yana da wasu, ita kanta dukiya idan ta gansa sai ta durƙusa mashi.
Kai tsaye katafaren airport É—insu suka nufa, shi kansa airport É—in sunan Black Tiger ne a manne a jikinsa, sannan ko'ina jikin bango akwai zanen bakar damisa, hakan zai kara tabbatar maku da karfin ikon da yake ji da shi.
Abin da waɗan nan jirage suka ɗauko zai baku mamaki sosai, ba komai bane face robbot da ya saya daga ƙasar China, duk dan shirin yakar duniya. Robbot guda 500 daidai ya sawo abinsa, kada kuso ku ji maƙudan kuɗaɗen da yake zubawa wajen sayan Robbot ɗin nan, billions of dollars ake maku magana, amma haka yake zube kuɗin ya sayesu, kuma ko jijjiga bai yi, da yake kullum suna kan haƙar ɗanyar gold, ga kuma ɗanyar mai da sauransu.
Master Devil ne ya jagoranci zuwa sayan waÉ—an nan Robbot É—in, ya tabbatar da ingancinsu, haka shi ya jagorancesu izuwa cikin Black Tiger empire.
GabaÉ—aya Robbot É—in kuma mazane, an zuba masu kirar karfi kamar samudawa, ga su da tsawo, sai sun baka tsoro idan ka gansu, da alama Black Tiger ya gama shirinsa na fita yaki Spender kawai ta dakatar da shi.
After some minutes.
Kwance yake a saman katafaren bed ɗinsa, ya yi shirun yana fuskantar celling, da alama wani tunanin yake yi, pajama ce milk color a jikinsa, da ganin face ɗin nan nasa zaka fahimci yana cikin damuwa sosai, tun jiya da ya rufe kansa a ɗaki yaki buɗewa, da yunwa ya kwana, ba yadda Floris bata yi ba a kan ya buɗe kofa amma yaki, ta buga har ta gaji, yaki kulata, kuma yana jinta, daga karshe ita ma a bakin kofar tasa zaune ta kwana, dan bai taɓa yi mata irin hakan ba, yau ne farko kuma ta kasa jurar hakan.
Ta saba kafin su yi barci sai sun sha hira, wani lokaci sai su kai karfe 2 na dare suna hira, kuma shi yake rakata room nata, ya yi mata abin da ya saba wato sumbata, sannan ya rufa mata barko tare da kashe mata wutar É—akin kafin ya wuce nasa É—akin, amma yau shiru, ko abinci ta gagara ci, dan shi ma bai ci ba, Allah sarki sabo fa wani lokaci bashi da daÉ—i, dan idan anzo rabuwa ko wani abin ya faru akwai wahalar iya jurewa, to ita dai Floris ta gaza jurewa, babban matsalar ma shi ne bata san me yake damunsa ba.
Yana jin sai kiran wayarsa ake yi amma ko kallon wayar yaki yi, kansa ce take É—an sara mashi kaÉ—an kaÉ—an saboda yunwa, yau yana da buga wasa, amma ya sanya a ransa ba zai je ba, dan ya yi alkawarin matsawar yayan nan nasa bai dawo mashi da Sweetie ba sai dai ya mutu a cikin wannan É—akin, sai dai kuma yana son ya fita ya je ya samu master Devil.
Yau sai ya ji dalilin da yasa master zai shiga rayuwarsa, a kan me zai wani cewa yayansa ai shi ya gaya mashi yana son Sweetie? Duk dan mugunta, dan yana son a rabasu, da yake shi kansa Black Tiger yana zargin hakan, saboda yana ganinsu, yana ganin dik abin da suke yi, hakan yasa ya fara zargin cewa akwai wata a tsakaninsu, shi kuwa master ya tabbatar mashi da hakan, har da karyar cewa wai Ronnie ne ya gaya mashi yana sonta, gaskiya master bakin mugu ne, ya iya shirya kutunguila.
Daga karshe da kiran wayar ma ta dame shi sai ya É—auketa ya makata da jikin banko yana huci kamar wani tiger. Watsa watsa wayar ta tarwatse.
Yana maka wayar da bango ya yi dai'dai da fara cirewar password É—in door room É—in nasa. Abin mamaki ga waÉ—an da basu san Dark world ba, amma shi a wajensa hakan ba komai bane, dan yasan yayan nasa ba abin da ba zai iya ba, password na kofarsa dai shi kaÉ—ai yasan kayansa, ko Floris bata sani ba.
Yana ji aka buɗe password ɗin ɗakin nasa. Wata iriyar iska mai karfin gaske ce ta banko kofar ta shigo, duk yana ji ɗan tahaliƙin nan ko motsawa bai yi ba.