Sashe 148
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
cikin hanzari Hauwa ta dauke jakar kuÉ—in nan ta fice da shi, kai tsaye room É—inta ta nufa. Tana shiga ta datse kofa, tana shigewa kuma É—akinta Zee na shigowa cikin parlourn hannunta É—auke da jakar school É—inta mai shake da wasu kayan sakawansu da litattafansu.
Bata san da Hauwa ta shiga É—akinsu ba, dan bata ganta ba, ta shige É—akinta.
Kai tsaye nasu ɗakin ta nufa, tana zuwa ta haye gado tana kiran suna Khadija da ta tashi su tafi kada rana ta yi. Da kyar ta iya samu Khadijar ta farka tana wani yin uban miƙa haɗe da hamma.
"Aunty khadina ki tashi mu tafi rana tana yi".
Idanu jajir saboda barci, murya irin na mai barci ta furta. "To kin É—auka mana kayan ne?".
Kai ta gyaɗa haɗe da cewa e. Miƙewa zaune a tsakiyar gadon ta yi, jikinta sanye da hijabi har ƙasa, saukowa kasa ta yi suka nufi wajen akwatin, Zee ce ta janyoshi ta fito da shi tsakar ɗakin.
"Zee ina kamar jakar dake kan akwatin? Ko dai kin sanyata a ciki ne?". Har lokacin muryarta irin na masu barci ta yi tambayar.
Zee ɗin kuwa cike da zumuɗin son ganin Sadiq, burinta kawai su tafi, a ƙage take da son ganin sun bar gidan, sai kawai ta ce. "E ina ga na haɗesu a ciki kawai, yanzu ke aunty kadina ki ɗauki jakar school ɗin nan naki ki goya a baya bari na ja akwatin nan mu tafi ko?".
Da to Khadija ta amsa, ba tare da sun duba jakar kuÉ—in sun tabbatar tana cikin akwatin ko bata ciki ba kawai suka ja suka fice daga gidan ba tare da sun bi ta kan Hauwa ba, suka rufe kofar room É—insu da key suka kuma sanya key É—in a aljihun jakar bayan Khadija É—in.
Dama already Zee ta fitar da kuÉ—in motarsu a gefe kafin su shirya kaya, dollars dubu É—aya É—aya guda huÉ—u ta fitar, wai kuÉ—in mota da kuÉ—in cin abinci, a hakan ma fa dan wani É—an islamiyansu da ya zo kawo masu ziyara tare da tambayar lafiya kwana biyu basu je islamiya ba ya gaya masu cewa dollar dubu É—aya ta fi karfin dubu É—ayan Nigeria, dan yaga dubu É—ayan a hannun Zee zata je saya masu kayan tea ranar da maman Hanif ta daki Hauwa, idan baku manta ba a ranar ciwon Zee ya tashi, shi ne Khadija ta ce ta sayo kayan tea ta zo ta sha abu mai zafi sai ta sha maganinta da daddare kenan, kun ji dalilin da yasa kuÉ—in ya sake fita.
So ya gaya masu kuÉ—in ya fi na Nigeria, dan haka su kai kasuwar canji a canza masu ko su kai bank, shi ne fa kuka ga yanzu suna É—an daraja kuÉ—in har suke ganin dubu huÉ—u zai iya kaisu Kaduna daga Kano har su ci abinci.
Ko da suka hau mashin suka je suka sauka a tasha sai suka bashi dubu ɗaya ta dala, basu tsaya ɓata lokaci ba suka shiga cikin tashar, kun san tasha dama idan ka je har rububin kwatar kayanka ake yi a sanyasu a mota, to haka suma aka yi masu.
Mai mashin ɗin kuwa, ganin hankalinsu baya a kansa, basu tambayi canji ba sai ya buga mashin ɗinsa ya gudu abinsa, gaskiya ta yi ƙaranci over a duniyar yanzu, jama'a bin haramun suke yi da gudu suna ƙoƙarin kamata su ci, Allah ka kiyashemu cin haramun.
Motar saura passenger huÉ—u dama, da zuwansu yanzu saura mutun biyu, zama Khadija ta yi a cikin motar ita kuma Zee ta ce bari ta je ta tambayi in da ake canza kuÉ—i zuwa kuÉ—in Nigeria ta canzo masu su samu su biya kuÉ—in mota.
Mai motan da zai ɗaukesu ɗin ta nema, Allah ya taimaketa sai ta nuna mashi dollars dubu ɗaya ta ce tana son ta je ta canza ta izuwa kuɗin Nigeria ne dan ta biya kuɗin mota ya nuna mata wajen da ake canzawa, Allah ya rufa mata asiri bata nuna mashi dikka ukun ba, kamar tasan kuɗin darajarsu ya wuci tunani, kuma bata sani ba, kawai dai ta zaɓi ta nuna mashi guda ɗayan ne.
Aikuwa zaro idanu ya yi waje, cikin kaÉ—uwa ya tambayeta shin tasan nawa ne a hannunta kuwa?. Girgiza mashi kai ta yi alamar bata sani ba.
Ganin e da gaske bata san darajan kuɗin bane yasa ya ce mata zai canza mata to, duniya babu gaskiya, gaskiya ta yi ƙaranci, zalinci ta yi yawa, ba amana, bawan Allahn nan bai ji tsoron Allah ba ya ɗauki dubu goma ya bata ya karɓi dallar da darajarta ya kai almost 1.5m da dauriya.
Da yake bata san darajarta ba sai ta karɓi dubu goman ta yi mashi godiya, sai ta sake tanbayarsa nawa ne kuɗin motarsa, ko tsoron Allah babu har da wani cewa ba damuwa ya yafe mata, wannan kuɗin da ya bata su yi kuɗin mashi idan sun sauƙa a Kd.
Ko da yake ya fi wasu fa, da wani ne ma a duniyar yanzu wlh da kwace kuɗin zai yi ya gudu, gara shi ya basu 10k dan a tunaninsa iya kuɗin hannunsu kenan, ya ɗan ji tausayinsu kada ace basu da wani kuɗi su sauƙa a tasha su rasa ya zasu yi, shi ko tsoron kada gaskiya ta bayyana ko kuma ƴan uwansu su zo ɗaukarsu a tasha su gane gaskiya a kamasa ma bai yi ba, shi dai yana jin daɗi ya yi cuta mugu, shi dai ya samu kuɗi a tunaninsa.
My people's wani fata zaku yi wa Zainab and Khadija a halin yanzu? Ga su dai zasu É—auki hanyar Kaduna, me kuke tunanin zai faru? Shin zasu haÉ—u da Sadiq É—in nasu kuwa? Zasu kai labari ko yaya? Mu dai je zuwa.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🔥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 12/11/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘ZANGO NA BIYU....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
__________38
In short haka mota ta tashi da su suka nufi Kaduna, har a lokacin babu wadda ta yi tunanin ina jakar kuÉ—insu yake? Da gaske yana cikin akwatin ne ko babu, su dai kawai sun tafi.
_______________________________💘🦋
_______________ JIMETA YOLA🦋🕊ï¸
Tsab bappa da Jaish suka haÉ—a bukkar da shi Jaish bai san ta mecece bace, shi dai ya taya bappa aiki kawai.
Suna kammalawa ana kiran sallar azahar, alwala bappa ya yi tare da ce mashi ya yi alwalar shi ma su je masallaci.
Kin yi ya yi ya samu waje saman dutsen goge kafarsu ya zauna, kamar dai mai jiran wani abin, bappa kuma da ya kammala alwalar sai ya nufi masallaci a zuwa idan Jaish É—in ya kammala ya same shi a masal.
Zamansa ya yi saman dutsen da ya zauna da Mahnoor É—azun, kamar mai tunanin wani abin ya buga uban tagumi a tsakiyar rana, ya yi shiru.
Tana É—ingisa kafa ta fito daga cikin É—akin na bappa, yana zaune ta zo zata wucesa, da idanunsa ya yi mata alamar ina zata je a tsakar ranar nan haka? Ga shi rana ta take sosai.
Kitchen ta nuna mashi tare da ce mashi. "Ruwan wanka zan É—aura maka hamma".
Alama ya yi mata da hannu a kan ta koma É—aki kada ta kara jin wani ciwo a kafan nata, kada ta fama ciwon nata.
"To hamma idan na koma waye zai sa maka ruwan wanka?. Ka gani dai kai baka iya sakawa ba, ga shi ko masallaci kaki zuwa saboda baka yi wankan ba, bari zan iya É—aurawa ai sai kai kuma ka juye to idan ya yi zafi".
Tambayarta ta hanyar alama da hannnu ya sake yi a kan ina Mahreen ne take? Ita bata iya aikin komai ba face barci, yanzu ma tana can tana zuba barci ne.
"Mahreen tana barci, kuma koda idanunta biyu ma bata iya hura wuta ba, bari dai na É—aura maka É—in".
Kai kawai ya jinjina mata ba tare da ya sake yin wani motsi ba.
Wucewa ta yi izuwa cikin kitchen ɗin, kafarta sai zogi yake yi mata, haka ta tsugunna ta hura wutar, ta ɗauko tukunya ta zuba ruwa izuwa rabi a ciki, sannan ta yunkura zata ɗauka ta ɗaura a saman wuta, sai kuma ta ƙasa, saboda a kan yatsun kafafunta take tsaye, idan ta ce zata ɗauki tukunyar yatsun nata suna iya karyewa ma, dan kun san dai ba zasu iya ɗaukar gangan jikinta cikin sauki bama bare kuma ace ta sake nauyinta sosai zata ɗaga abu mai nauyi, akwai wahala.
Duƙawa ta yi a karo na biyu zata ɗauka, kamar daga sama taga farar hannunsa yasa ya karɓi tukunyar, a saman wutar ya ɗaura mata ba tare da ya yi mata wata alama ba, ya juya ya nufi waje abinsa.
Da kallo ta bi bayansa tana tunano zantukan Jumman Inna Rabi, ita kanta yanzu sai ta fara ganin kamar ya fi Hamma Faisal É—inta sosai, da soyayyar Faisal ya rufe mata idanu yasa bata ganin kowa da wani fasali idan ba shi ba.
Komawa É—aki ta yi ta kwanta, tana jinsa lokacin da ruwan ya yi zafi ya juye da kansa ya É—ebo na sanyi ya surka. Wanka ya je ya yi abinsa, yanzu fa shi ma ya saba da abubuwa dayawa nasu, yana cin irin abincinsu, yana kuma shan nono da fura, rayuwa kenan, kana naka Allah na nasa, dik wanda kuka ga yana ihun shi bai iya abu kaza ba bai iya abu kaza ba, hmmmm bai je in da zai iya dan dolensa bane.
Bappa kuwa tun da ya yi sallah bai dawo gidan ba, kasuwar kauyen gabansu nan ya nufa, kauyen tafi nasu girma, har É—an primary school suna da shi, so akwai kasuwa mai dan girma, a nan suke sayen abubuwa.