Sashe 18
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya sanya an kyara mashi kujerar mulkinsa da zallar madarar gold, ya haye saman kujerar yana zartar da zaluncinsa son ransa, sam ba zaku so ku ji yadda Black Tiger yake azabtar da bawa idan ya yi mashi ba dai'dai ba, wani ma dalma yake sanyawa a dafa, dalmar yana tafasa ya sa a kamosa a gaban kowa a zuba mashi dalmar, haka duk namar jikinsa zata zagwanye ta dube ƙasa ya mutu, kuma shi fa idan zai yi kisa ko wani hukuncin wlh sai ya taro gabaɗaya jama'a, ko baka son gani dole sai ka kalli yadda yake sakawa ayi kisa, dan dole yake tilastawa mutane ganin hakan, masu raunin zuciya haka za su yi ta kuka, masu zuciya a kusa kuma nan take suke suma a wajen, hakan ba zai hana shi gobe idan wani ya yi mashi ba dai'dai ba ya sake sakawa a taro jama'a a zartar mashi da hukunci gaban kowa.
Hakan yasa jama'ar birnin suke kara mahaukacin tsoronsa, dan suna ganin irin izayar zaluncinsa kala kala, wannan kujera ta mulkin nasa da take na zallar madarar gold idan ya hayeta fa sam baya tunanin mutuwa, ko da yake su da ba Allah suke bautawa ba ina zasu yi tunanin mutuwa? Su ba musulmai bane. Sai dai Black Tiger yana aikata wani aiki guda ɗaya a rayuwarsa na alkhari, wannan aikin kuma ba komai bane face renon marayu, duk in ya samu labarin yara marayu basu da uwa basu da uba, to zai sanya a ɗaukosu, za'a renesu a cikin ɗaularsa tamkar ƴaƴan sarakuna, za'a kula da su tamkar basu rasa iyayensu ba, damkar kuma yayan shugabanni ƙasashe, cikin gata sosai, sai ya mantar da su sun rasa iyayensu, a haka yake renan marayu.
DELISHA.
Kai tsaye saman wani electric stair case Delish ta nufa da Sweetie, stair case ne wanda yake amfani da wutar lantarki, da ka hau zai yi sama da kai, babu ruwanka da tafiya da kafarka bare ka sha wahala.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
â¤ï¸ðŸ”¥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 20/9/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘STEP TWO....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥

Hawa ta huɗu Delisha ta wuce. Kai tsaye wani haɗaɗɗen luxurious bedroom ta nufa. Ɗaki ne iya ɗaki, ko ɗakin shugaban kasa bai kai wannan haɗuwa ba, dan wannan fa kusan komai na cikinsa na zallar madarar gold ne. Saman wani katafaren luxurious bed Delisha ta kwantar da Sweetien, gadon nan headboard ɗinsa har yana taɓo saman ɗakin saboda girma, kuma gabaɗaya headboard ɗin da gold aka yi shi.
(Gaskiya ku zo mu je DARK WORLD haÆ™ar gold, ina dalili? Sai pacaka Black Tiger yake yi da gold😥 Allah ya masu tarin arziki dayawa, ga Æ™asar tasu bata da wani girma sosai, shiyasa suke pacakarsu, dan arzikin har ta yi masu yawa, ga Black Tiger da yake yana da dabara kuma yana da buÆ™atar cinma wani buri nasa sai ya zamana yana ta amfani da wannan tarin albarkatu da ni'imomin dukiya da Allah ya basu yana ta Æ™oÆ™arin kara gina kasarsa ta yadda zata yi girma sosai ta fi kowace Æ™asa, sai kara gina ma'aikatu, asibitoci, haka zai sanya mayaÆ™a su yi ta saran dajukan kusa da su yana yin gine gine dan Æ™ara faÉ—aÉ—a Æ™asar, yana kuma ta Æ™oÆ™arin kara karfin iko, so yake Æ™asarsa ya haÉ“aka ya fi kowa, yana son Æ™asarsa ta zama ta É—aya a duniya, gaskiya my people's mu ma kuzo mu je DARK WORLD ko da a sace ne mu sato É—anyar gold, kada ku ji tsoro, idan Black Tiger ya gano mu zan tsaya maku💪😅ðŸŒðŸ¥±)
Ƙoƙarin juyawa Delisha ta yi dan ta fice daga ɗakin. A hankali sautin dasasheyar muryar Sweetie ya fara tashi cikin kuka. Ƙasa ƙasa ta fara kukan nata haɗe da sambatun ina Prettynta and Kamran? Da alama ta sha kuka na wuce misali ne yasa voice nata baya fita sosai.
Juyowa Delishan ta yi ta kalleta. Tana kwance yadda ta kwnatar da ita, bata motsa ba, kukan da sambatun kawai take yi.
A hanzarce ta fice daga ɗakin domin ta je ta karɓo umarni a kan me zata yi wa Sweetien, bata isa ta ce mata ko uppan ba har sai wanda ya ce su je su ɗaukota ya bada umarni.
Jim kaÉ—an da fitarta ta sake dawowa cikin É—akin, a bakin bed É—in ta zauna tare da fara magana cikin harshen turanci. Kalma ta farko da ta fara furta wa Sweetien shi ne ina Spender?
Cigaba da kukanta ƙasa ƙasa ta yi ba tare da ta yi magana ba, sai dai ta yunƙura ta miƙe zaune.
"ÆŠago idanunki da kyau ki kalleni, sannan kuma ki yi mun shiru, a nan ba'a son hayaniya, kada ki bari a jiyo ki".
Ni kam na ce ku bama ku san bata da idon kallon ba bare ta kalleku?.
Shiru dole ta yi ba dan ta so ba, sai dan tsoron irin muryar da ta ji anyi mata magana da shi, tabbas wannan murya da ta ji ba muryar wasa bace, kuma da alama babu imani a tattare da mai wannan murya ko É—igo.
"Ina Spender yake? Shi kawai muke da buƙatar ki bamu, kina bamu zamu sakeki, mu bamu da bukatarki a nan wajen!". Wannan murya ce ta sake katseta da faɗin hakan.
Menene Spender? Ina kuma yake? Me zasu yi da shi?.
Murya a dashe saboda kukan da ta rinƙa sha tun safe, murya ya dashe, da kyar ta iya furta. "Menene Spender?".
A fusace Delisha ta É—aga wannan katakon katon hannu nata kamar na adawa zata zabga mata mari, dan a ganinta Sweetien ta raina masu wayo ne, ta isa tace bata san Spender ba? Ba zai yiwu ba dole ta basu yau, abin da suke haukace suke nema, nemansa suke yi kamar hauka, kuma sun san yana wajenta, sama da shekaru biyar suna nemanta, da kyar suka ganota, sun sha bakar wahala a nemanta, amma ta nuna masu bata ma san shi ba? Tama isa?!!.
Shin da gaske Sweetie ta san Spender? Idan ta sani ina yake? Kuma waye ya bata shi? Da alama dai sun san yana wajenta shiyasa basu nemi Pretty ba suka ɗauketa ita kaɗai, kenan kunga sun san lallai lallai a wajenta yake ba wajen Pretty ba, bana jin cewa Pretty ma ta san da zancen, dan da ta sani ita ma ba zasu barta ba, da tsab zasu tafi da ita ko dan ta gaya masu a ina yake idan Sweetie taki gaya masu. Lallai akwai cakwakiya, kenan dai Sweetie akwai abubuwan da ta sani sosai ta ƙunshisu a cikin cikinta taki amayar da su ga kowa ne ko yaya? Mu dai je zuwa, Allah dai ya kawomu RAWANIN ZALINCI, mun zo SEAT OF INJUSTICE. Zamu ga ya wasan nasu su kuma yake, zamu ga wannan family kuma ya suke rayuwa!!.
Tana ƙoƙarin sauke mata wannan katon hannun nata a saman lallausan kumatunta kwatsam ta ji hannun nata ya sage a saman iska bai ƙarisa kai saman kumatun Sweetien ba.
Yar karar azaba ta saki kafin ta furta.........
Kai bari mu leƙa wani season ɗin mu dawo, dan bana son rubuta complete page a part na family guda ɗaya, gara mu ɗan yawata muga ya wasu kuma suke...........🥱🤪
🕊ï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸ðŸŒ¼ðŸ•Šï¸
FOREST ðŸžï¸
Yau tsawon kwana biyun kenan da Mamma ta ɗaure Kamran, sam bai yi ƙoƙarin kwance kansa ba, bawai dan ba zai iya kwance kan nasa ba, a'a sai dan kawai shi a yanzu burinsa shi ne ya mutu, ya ce ba zai iya rayuwa ba tare da Pretty ba, tun da Mamma ta hana shi zuwa ya dubasu ko suna nan ko basu nan to shi bai ga amfanin rayuwarsa ba, ya dai'na cin abinci, ko ta kawo mashi abinci ta kwance mashi hannu ma baya ci, haka zata zo ta ɗauki kayanta, shaiɗan sai zugata yake yi a kan kada ta rarrasheshi, ta barshi bayan ɗan lokaci zai manta da komai su koma kamar da, hakan yasa sam bata yi ƙoƙarin lallashinsa, ta zuba mashi ido, a cikin zuciyarta azaban zafin hakan take ji, tana cikin tsananin tashin hankali na ganinsa a cikin wannan halin da yake ciki, har ga Allah tana kaunarsa fiye da kanta, amma a ganinta abin da ta yi mashi shi ne mafita a gareta.
Bawan Allah bashi da aiki sai ruwan hawaye, ko kwanciya baya yi, yana zaune a saman gadon ya jingina bayansa da jikin ƙogon, ya haɗa kai da gwiwa, ya sha kukansa ya ƙoshi har barci ta ɗaukesa a haka, cikinsa sai ciwo yake yi mashi saboda yunwa, ya kuma ki yarda ya ci abinci, cewa yake yana fatan yunwa ta zama ajalinsa ya huta.
Tun ranar da abin ya faru Rocky ya ki barin kofar ƙogon, Allah sarki ya kuma ƙasa iya shiga ciki. Ita kuma Mamma taki yarda ta fito waje, dan tasan in ta fito wlh tsab Rockyn zai yi mata mummunar lahani, saboda ta harzuƙa shi ba kaɗan ba, ta ɓata mashi rai, coz tasan idan ta fito ba barinta zai yi ba, ita kuma ba zata iya faɗa da shi bama bare har ta yi ƙoƙarin kashe shi, dan tana kaunarsa sosai, jinsa take yi kamar ɗanta, dan fa sun kwashi shekaru a tare, sun yi matuƙar shakuwa sosai, shiyasa ma taki fitowa wajen gabaɗaya, tana jinsa sai ya kwana yi masu kurnani, yaki matsawa daga wajen, amma ta yi banza da shi kamar bata ji ba.