Sashe 125
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani irin razana ta yi na ganin a take har kalar idanunsa sun sauya, lallai da ita ce ta yi ta mashi irin wasa da hankali da ya rinƙa yi mata ɗazun na yana da budurwa ashe da zuciyarsa zata buga, haƙiƙa ta yarda ba karamin so yake yi mata ba.
"Yah Jawad ka yi hakuri ka ji, ni idan ban soka ba waye kake tunanin ni Jannat zan so? Dole kai ne mana". A shagwaɓe sosai ta yi maganar, tana kai karshe kuma ta mayar da kanta saman chest ɗin nasa ta kwanta.
Wani irin dogon haɗaɗɗen numfashi ya ja tare da saukewa a hankali, ƙasa ƙasa tamkar zai yi kuka kamar kuma mai raɗa ya furta. "Kin gama yi mun komai my Jannat, ban san da me zan biyaki ba, tun bayan da na yi wayo nasan cewa a duniya bani da mahaifiya, tun daga lokacin farinciki kaso hamsin da biyar cikin ɗari na rayuwata babu shi, ina rayuwa ce bisa farincikin cewa ina son Allah da Manzonsa, bayan haka sai farincikin sanin cewa ga family na, amma a yau ina da farinciki kaso tamanin cikin ɗari saboda ke, i really love you...........".
Shiru ya yi sakamakon hannunta da ta ɗaura a saman face ɗinsa tana laluɓar lips ɗinsa, so take yi ta ce ya yi shiru, kalamansa suna neman fasa mata kai, ruɗar da ita kam sun jima da yi.
Ƙasa ƙasa da wata iriyar murya wadda za'a iya kiranta da raunatatcen murya ya furta sunanta. "Jannat".
yau cikin wani irin tsantsar farincikin da yake ciki har wani kyalli face É—insa ta fara yi, baki ya yi kaÉ—an ha zayyana yadda yake ji a yau, kawai ga shi nan ne.
Ita kanta baki ba zai iya zayyana abin da take ji a kansa ba, kamar yadda yake kaunarta ita ma haka Allah ya sanya mata matuƙar kaunarsa a ranta sosai.
Shiru ya yi tamkar mai tunanin wani abin, kamar a mafarki ya ji sauƙar hawayenta mai ɗumin gaske a jikinsa, hakan ya ja ya yi hanzarin ɗago da haɓarta tare da ɗan raba jikinsu.
"Subhanallah Jannat menene ya faru kike kuka a maimaikon farinciki kuma?". A ruÉ—e ya yi maganar, ta É—aga hankalinsa ne sosai kukan nata.
"Yah Jawad ni ma ban san meyasa nake hawayen ba, kawai zuba yake yi, ina matuƙar murna da farinciki, yau burina ya cika, ina sonka Yah Jawad, ina sonka sosai, ban ma san ya zan gaya maka ba, kawai ka barni na cigaba da yin kukana ko zan samu sassaucin abin da nake ji a raina".
"No Jamnat, ba kuka zaki yi ba, addu'a zaki yi mana tare da godiya ga Allah kin ji?".
Kai kawai ta gyaÉ—a mashi, handkerchief ya ciro, wanda ya goge mata hawaye a gida kafin su zo ne, da shi ya sake goge mata hawayen a yanzu ma.
Komawa jikinsa ta yi ta kwanta shiru tana mai matuƙar farinciki sosai yau, da alama ta mance da cewa suna soyayya da Yah Rizwan.
Shi kuwa Yah Rizwan bawan Allah kayan make up ya je saya mata a shopping, dan a É—an zaman shi da ita ya fahimci akwai abubuwa da dama da take balai'n so wanda bai saya mata a cikin tsarabarta ba, dalilin zuwansa shopping kenan yau.
Yana yi yana jin faɗuwar gaba, hankalinsa ya gaza kwanciya har sai da ya kira number Jawad ɗin, yana son ya ji ko yana lafiya, saboda idan baku manta ba dama yana zargin bashi da lafiya kafin ya fita daga office ɗin nasa, so sai ya ta'allaka faɗuwar gabar nasa da ɗan kanin nasa abin soyuwa a garesa............. Ni kam nace baka san amanarka suke ci ba, soyayya ɗan kanin naka yake zubawa da matar da kake burin aura, wlh wani tsiyar sai a RAWANIN ZALINCIN.....🤣
A lokacin da kiran ta shigo suna manne da juna yana ta zuba mata kalaman da suke sanya ta kuka sosai kamar ƙaramar yarinya, yana sake aikin goge mata hawayen kuma.
Jin wayarsa tana ringin ne yasa ya ambaci sunanta a hankali.
Ɗago kai ta yi tare da kai kallonta kansa. Wani irin sarƙafewa idanunsu suka yi cikin na juna, yau burinsa ya cika, wani irin kallo yake binta da shi mai wuyar fassaruwa, ji yake yi idan bai mayar da ita cikin cikinsa ba ba zai samu nutsuwa ba, yana yi mata wani irin soyayya wanda bai san iyakarta ba....... E lallai soyayyarku daga Allah ne mutanennan.
Shigowar call na biyu ne yasa suka É—an farga da kallon juna da suke yi, da sun macewa juna basa gane komai.
Juyo da ita ya yi suna fuskantar mirror. Ƙasa ta yi da kai, sai yanzu ta ji ba zata iya haɗa idanu da shi ba. Ƙayatatcen murmushi ya sakar mata tare da ɗan rage tsawonsa ya sureta sai saman shoulder ɗinsa, luf ta kwanta tana wani irin jin daɗi na musamman.
Wajen table É—in suka koma, zama ya yi da ita a jikinsa, a saman cinyarsa ya É—aurata, sannan ya É—auko wayar tasa dake ta rurin neman agaji, Yah Rizwan ya gaza samun kwanciyar hankali shi ne yake ta kiransa.
Dai'daita nutsuwarsa ya yi tare da gyara voice ɗinsa, sannan ya yi picking. Daga ta cikin wayar yana iya jiyo sautin wani irin ajiyar zuciya da ɗan uwan nasa ya sauke alamar ya ji matuƙar daɗin ɗaga call ɗin da ya yi.
"Yah Rizwan lafiya kuwa?". Ya jefa mashi tambayar idanuwansa suna a kanta babu ko kyaftawa, ta wani yi ƙasa da kai kamar mai ɗaukar darasi gaban malami.
"Lafiya lou, kawai kewarka na yi ne yasa na kiraka, hope kana normal cikin amincin Allah?".
"Da izinin Allahn ina cikin amincinsa kuma ina cikin ƙoshin lafiya fatan ɗan uwana ma hakan ne?". Yadda ya yi maganar zaku fahimci ba shakka suna masifar kaunar juna.
"Da izinin Allah nima ina nan cikin ƙoshin lafiya, ka kula mun da kanka ka ji?".
GyaÉ—a kai ya yi tamkar yana a gabansa, sannan ya ce. "In Sha Allah É—an uwana, kai ma ka kula mana da kanka, muna kaunarka sosai, kana da mahimmanci over a cikin rayuwarmu".
Murmushin kawai ya saki. "Sai mun haÉ—u a gida ko?".
Okey ya amsa da shi tare da ciro wayar daga kunnensa. Kit Rizwan ya katse kiran tare da dakatawa da zaɓar kayan da yake aikin yi, tunani ya fara yi a kan to wai meyake faruwa ne yake jin irin wannan faɗuwar gaba? Shi dai yasan a kan Jawad ɗin kawai yake fuskantar irin wannan faɗuwar gaba, amma ya aka yi yau Jawad yana cikin amincin Allah da ƙoshin lafiya amma still yake jin faɗuwar gabar nan?.
Abin ya bashi mamaki matuka, sai kuma ya fara tunanin bai taɓa jin voice ɗin ɗan uwan nan nasa cikin tsantsan farinciki haka ba, amma bai kawo komai a ransa ba, ya cigaba da ɗaukar kayayyakin da yake da buƙata, sai dai kuma ya zama wani sukuku da shi saboda rashin samun kuzari da kwanciyar hankali, wannan faɗuwar gabar ta haifar mashi da kasala sosai. Kada ku manta dama tun zuwansa office ɗin yake zargin Jawad ɗin, sheiɗan kuma da shegen son haɗa bomb sai ya ƙara ingiza zuciyarsa!.
Shi kam Yah Jawad cigaba da zibewa juna madarar kalaman soyayya suka rinƙa yi, tamkar zasu cinye juna da hira.
Sai around karfe 11 Momma ta kirasa a waya dan ya tambayesa ina Jannat?. Dan tasan shi ne wanda ta gani last a tare da Jannat É—in, wato da safe kenan, kunga a tare ta barosu a kofar room É—in.
Yana picking ta fara faÉ—in. "Meyasa ka fita da Jannat?".
"Sorry our Momma". "Sorry for what? Kadai san idan daddynku ya ji labari ba zai ji daÉ—in hakan ba ko?".
Sake ce mata sorryn nan dai ya yi. Shiru ta É—a yi kafin ta ce to su dawo da wuri ba sai sun kai lokacin da yake dawowa ba, dan kada kowa ya farga cewa Chuchun bata gidan.
Da okey ya amsa mata. Amma sai misalin karfe 8 na dare suka koma, ya biyewa Chuchun suka zauna sai hira suke yi manne da juna, bai fargaba sai gani ya yi karfe 8 ta yi, ko sallar mangariba ba su yi ba, hankalinsa ya tashi sosai, tunanin yadda zasu kwashe da Momma ya fara yi, a ransa ya ce ai ina yau ba zai je part É—inta ba.
Ko da suka komo gida har angama walimar jama'a sun watse, an sha kyaututtuka na girma kam ba'a magana.
Part É—insa ya wuce da sauri dan kada ma Momma ta kama shi, ita kuma Chuchun part É—in Momma ta wuce. Tun da yamma mummynta take nemanta, ta É—aga hankalinta sosai har sai da Momma ta ce ai ta aikesu ita da Jawad, sannan ne ta samu natsuwa.
Da yake da Momma ta saba tana dawowa bata nemi kowa ba ta wuce wajen Auta dan ta faÉ—a mata yau Yah Jawad ya ce yana sonta, kun san dai ita da Auta hanta ne da jini, ba'a rabasu.
Ko da Momma ta ganta bata ce mata ko uppan ba, dama dai saboda tsaro ne yasa take yawan yi masu magana. Wanka ta tsara tare da tsala kwalliya, É—akin Auta ta nufa domin su ga juna daga nan su je wajen mummynta.
Kwance ta iskota tana latsa waya, da alama tana cikin farinciki sosai, dan sai sakin murmushi take yi wanda yake ƙara mata kyau sosai, dimples ɗinta suna lotsawa, duk yadda aka yi chatting take yi da wanda yake sanyata farinciki.
Hayewa saman gadon ta yi tana kaiwa Autar duka a baya.
A fujaje ta É—an É—ago kai, ganin ita ce yasa ta É—an turo baki. "Kai Aunty Chuchu sai yanzu Yah Jawad É—in ya dawo mun dake?".
"Ke duk ba wannan ba, zo ki rakani wajen mummy idan mun dawo sai na baki labarin abin da ya faru yau".
"A'a Aunty Chuchu ni babu in da zanje, ki je kawai, yanzu ma ni wajen uncle Jahiz zan je, ya ce idan na yi sallar mangariba na zo, kin ga kuma lokacin sallah saura ƴan mintocin da basu fi 15 ba". Ta kai karshen maganar tana miƙewa zaune.