Sashe 159
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kasa tantance a wani irin duniya ko yanayi take ciki ta yi, gani take yi ba'a duniya take ba, dama tun daga kan yanayin tsarin part ɗin nasa ta ji a ranta ba'a duniya take ba, gani take yi a duniyarsu babu kyakkyawan halittata irin Ronnien ma, to yau kuma taga wanda ya ci uban Ronnie a kyau, mutum kamar bai taɓa taka kasa ba, kamar bai taɓa fita waje ba, jiki kamar na jariri, sai kawai ta sallama shikenan ita kam kawai ta bar duniya, an rabata da su Prettynta.
Tunanin Pretty da ya faÉ—o mata a ranta ne yasa ta ji wani irin kwarin gwiwa ya diro mata lokaci guda, sake É—ago kaifafan idanun nan nata ta yi ta kara kallon face É—insa a karo na biyu, tamkar bai san da wata halitta ta shigo mashi É—aki ba.
Nasan zaku so sanin wanenen wannan sexy guy ɗin! To ba kowa bane face Black Tiger a ainahin siffarsa ba tare da tsafi ya canza shi ba, ainahin siffarsa ce wannan...........Na san a dai'dai wannan gaɓar na jijjige teburin dayawan jama'u, musamman ƴan comments section grp ɗina, tsammaci abin da baka tsamata ba kenan shi ne wannan, Black Tiger matashi mai shekaru 30 a duniya, abin dai da mamaki ko? My people's, kada ku manta ni dama na iya surprising ɗinku, to yau ma ga shi na yi, mu je dai zuwa, akwai kura over mai tashin kai!!.
Wlh guy É—in nan yadda kuka san bai san da shigowarta ba, abin da yake gabansa kawai yake yi. Ganin hakan yasa ta juya a guje, da iya karfinta ta watsa a gujen ta nufi waje.
King scepter É—in nasa ya nuna kofar room É—in da ita, a take ta rufe kanta, wasu irin mahaukatan locks ne ke jikinta, dik suka datse kansu, dama kullum a rufe suke, akasi aka samu yau, Ronnie ne ya fita cikin fushi ya bar kofar a buÉ—e, shi kuma Black Tigern bai rufe ba yana jiran Ronnien ya dawo, dan yasa definitely zai dawo, fushinsa ga yayan nasa na É—an lokaci ne.
Wani irin juya magic eyes ɗin nan nasa ya yi, gani kake walwal kamar walkiya, bata yi aune ba sai ganinta ta yi a gabansa, ita da take ƙoƙarin guduwa ta fita, bata san ta ya aka yi ta zo gabansa ba.
Ita ma dai ta yi gangancin yunkuri guduwa, domin kuwa tasan ba zata tsira ba, in baku manta ba Ronnie ya gaya mata already cewa dik wanda ya taɓa kallon face ɗin yayansa to baya rayuwa, kashesa yake yi! Kuma ya gaya mata kada ta yarda ta yi crossing wannan kofar, dan dik wanda ya shiga baya fitowa, ya tafi kenan har abada, dan ko gawarsa ba za'a gani na, amma tsabar rashin ji irin nata ta fito daga in da ya ajiyeta ta je afaka nan, ai ga shi yanzu zata gane kurenta, ta ɗebowa kanta bala'i.
Sai dai kuma ta ciri tuta, dan ko shi Ronnie bai taɓa ganin ainahin face ɗinsa ba, karo na farko ba zato ba tsammani taga ainahin face ɗinsa a shegen shisshiginta da rashin ji, ta wani afka mashi cikin ɗaki babu ko excuse kamar gidan Kamran ne aka ce mata, yo ko gidan Kamran ai sai ta yi mashi excuse tun da ƴar uwarta yake so ba ita ba.
Wayyo my people's, kuna tunanin Black Tiger zai barta kuwa? Ido cikin ido fa yau taga ainahin face É—insa? Ai yau ina ga ko RONNIE zai mutu ba abin da zai hana Black Tiger kasheta, na yi nan ni dai.
Ganinta gata ga shi kusa kusa ne yasa tsoro yasata kandarewa a wajen, kamar wadda rai ya yi halinsa, da alama tsafin da ya yi mata ta zo gaban nasa ya taɓata ne yasa ta samdare haka. Tashin sense yau ina RONNIE? Black Tiger zai cinye mashi second beb ɗinsa. My people's idan kunji ana cakwakiya ma to abu mai iya kwatantuwa ne, rikicin da za'ayi a cikin empeir ɗin nan ba'a magana, dan ya wuce misali, ni dai na wuce sai mun haɗu gobe a kingdom of power idan mai dukka ya kai mu.
________________________
KINGDOM OF POWER💪🔥💘
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🔥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 2024-11-19.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘ZANGO NA BIYU....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
40
KINGDOM OF POWER.
Yau fada a cike yake da manyan cikinsa, su waziri and Galadima dik suna wajen, ga su commander, Akka and su uncle Abbas da yake son komawa bakin aikinsa, shi uncle Abbas ɗin nan sam baya son zaman Tunisia, ya fison ya yi waje abinsa, uncle Jahiz kamar a kan ƙaya yake, shi ma baya son ƙasar, Aunty miemie da mijinta sadauki Suhail dik suna cikin fadan.
King yana zaune saman kujerarsa na sarauta, yana dake cikin alkyabbarsa, ya sha naÉ—in rawani kam, ya yi shiru yana jin cecekucen da suke yi dan ya basu damar su faÉ—i albarkacin bakinsu a kan yakin da suke shirin tafiya, shi ne ya basu damar zuba surutu har haka, da alama yana cikin damuwa sosai, haka zalika Akka, sam bata sanya bakinta a cikin maganar ba, ta yi shiru kamar wadda ta rasa abin faÉ—e.
Aunty miemie da yake ita fa ta gaji King É—in da gaske, jinin jikin shi yana yawo a jikinta, ko in ce jinin Akka ya ringayi jinin mom É—inta da ya yi mix, in baku manta ba ita mom ba jinin modarawa bace, jinin Nigeria ce, iya momma ce kawai jinin modarawa a cikin matan King, shiyasa su Jaish suka fi saura zafin zuciya da shegen faÉ—a kamar me, dan su ta ko'ina jinin ne a jikinsu babu mix.
Cike da nuna isa da izza ta furta. "Amma daddy ni fa ina ganin mu fara yakar Zarina kafin nan mu nemo Spender, dan ni gaskiya Zarina ta tsaya mun a wuya, tana hanani yin barci saboda takaici". Aunty miemie ba sauki, tafi son da an kawo masu hari su mayar da martani dan su nuna da banbanci, kada su É—aga kafa.
Commander ne ya ce. "Allah ya baki tsawon rai, amma ni sai nake ganin neman Spender ya fi, mu fara nemansa tukun nan, saboda haÉ—arin da yake tattare da shi abu ne wanda ya shafi jama'a dayawa, Zarina daga baya zamu ji da ita".
Galadima ne ya tari numfashi commander da cewa. "Commander gaskiya ranki ya daÉ—e Queen miemie ta fika gaskiya, mu fara ladaptar da Zarina first, dan ta gane shayi ruwa ne, ka sanine ma ko Spender É—in yana a hannunta?".
Uncle Jahiz ne ya amsa da cewa. "Spender baya hannunta, idan da yana hannunta yanzu wani zance ake yi ba wannan ba, dole Spender yana ta wani wajen in da ba'a san amfaninsa ba". Cike da class and izza ya yi maganar.
Uncle Jahiz akwai kaifin basirarsa, kamar kuwa yasan Spender dai yana can wajen da ba'a san amfaninsa ba, wadda take riƙe da shi ɗin ma ba'a san ina tayi ba a yanzu, ta je can ta ajiye shi dan rashin sanin illarsa........ Wai menene haɗarin da yake a tattare da shi ne wai? Mu je dai zuwa.
Uncle Abbas ne ya ce. "Jahiz ka yi gaskiya a nan kam, haka ne kuma, tabbas Spender yana ta wani wajen da ba'a san amfaninsa ba, da yana hannun waÉ—an da suke nemansa misali kamar Zarina ai da yanzu mu kammu ba kyalemu zata yi ba, da ta fara ruguje dauloli!!" cikin nutsuwa da dattaku ya yi maganar, yana magana one after the other.
Ita dai Akka da idanu kawai take binsu kamar yadda King yake aikin binsu da kallo. Kowa sai faÉ—ar ra'ayinsa yake yi.
CIKIN GIDA.
______________________________💘
Auta sai biyewa wannan guy ɗin take yi tana yi mashi reply yana sake mai do mata, uncle Taheer dai ya yi magana har ta gaji yaga bata amsa mashi, sai ya lura da hankalinta kacokam yana a kan wayarta, hakan yasa ya nemi karɓar wayar, nan fa ta yi saurin fita daga what'sapp ɗin tana sanya mashi kuka a kan ya kyale mata wayarta.
Dan dole ya kyale ɗin ba da ya so ba, sai dan yasan idan ya sake ya sanyata kuka shi kansa zuciyarsa ba zata yafe mashi ba bare ƴan uwanta, zai haɗu da fushin King, ga su uncle Abbas suna nan, ai sai sun saɓa mashi, hakan yasa ya kyaleta da wayar.
Sai ma ya ce to ta tashi su wuce cikin gida tun da ba hira zata taya shi ba. Ba musu kuwa ta miƙe, alamar ba hiran take so ba dama. Sam bai ji daɗin hakan ba, amma ya ya iya to? Dole sai hakuri ya cigaba da lallaɓata tun da shi yake so.
Miƙewa shima ya yi tare da miƙa mata hannunsa a kan ta kama su tafi, ba musu ta bashi hannunta ɗaya while ɗayan yana kan wayarta tana karanta sakon yarimanta.
Suna fitowa daga cikin wajen suka ci karo da Hoorain da yake tsaye a kusa da wajen shi da abokinsa Ansar suna tattaunawa.
Kallo ɗaya ya yi mata ya kawar da kansa, yadda ya kawar da kan sai ya baku mamaki, tamkar gaba yake yi da ita, dik da yana cikin hular kayan yakinsu hakan ba zai hana ka iya gane cewa ransa a matuƙar ɓace yake ba, sai ma ya yi ƙasa da kansa, da alama baya son haɗa idanu da Ansar ɗin ma a wanann lokacin.
Ita kuwa tana ganinsa ta saki murmushi tare da furta. "Hoorain yau tun safe ban ganka ba, ina ka shiga ne wai?".