Sashe 141
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alama ya yi mata da hannu a kan har yanzu wajen yana yi mata zafi?. Mamaki ya hanata iya amsawa, ta yi suman zaune, kanta a ƙasa ta kasa iya ɗagowa.
Ya fahimci ita ma kunya ce da ita sosai kamar shi, hakan yasa ya saki kafar tata tare da miƙewa ya nufi waje da nufin ya je ha tsinko magunguna ya zo ya haɗa mata, sam baya son su haɗu da bappa a yau ɗin nan, dan haka yana fitowa ya bi ta baya dan karsu haɗu.
Ai kuwa ya gudu bai tsira ba, dan kuwa bai yi zaton bappa yana wannan gona na su tomatoes ɗin ba, can kuma ya shiga dan ya ciro abin da zai ciro. Yana sanya kai unexpect suka yi ido huɗu, ai wani irin kunyar da ya ji tamkar ya ce ƙasa ta tsage ya shige ciki, sai ya ji kamar ya juya ya fasa shiga, gabaɗaya sai ya ji ya rasa sukuninsa.
Shi kam bappan da yake yasan halin kayansa sai ya kawar da kansa kamar bai gansa ba, dan baya son ganin É—an nasa a cikin takura, bayan son yaga ya takure kansa saboda kunya, sai ya matsa can cikin gonar ma ya bashi damar shiga ya yi abin da zai yi ba tare da ya takura kansa ba.
Ya fahimci sarai bappa ya gano yana tsananin jin kunyarsa, ya fahimci da gangan ya wuce can cikin gonar ya bashi waje, ajiyar zuciya ya sauƙe tare da ƙarisawa wajen bishiyar zogale, dan ganyenta yana tallafawa wajen tsayar da jini, idan jinin ya yawaita over wajen zuba to yana ragesa, idan kuma ba dayawa sosai bane yana ɗauketa gabaɗaya.
Bari na baku magunguna biyu zuwa uku dangane da zogale domin mu karu da juna kafin na wuce. Ina masu ulcer? To zogale takuce, ku matso kusa. Komai karfin ulcerki idan kika samu furen zogale, ki gyarata ki wanketa tsab, sannan ki zuba a tukunya, ki sanya ruwa kada ya wuce litter ɗaya, sai ki ɗaurata saman wuta, idan ta tafasa sosai, ki sauƙeta ki tace, sai ki zuba zuma a cikin ruwan ki sake ɗaurata a wuta ta tafasa na minti uku zuwa biyar, sai ki sauke, da ɗan ɗuminta zaki rinƙa sha, da izinin Allah zaki rabu da ulcer.
Magani na biyu, ki yi wa ganyenta shanyar inuwa, idan ta bushe ki dakata ta yi laushi sosai, ki samu nonon shanu mai kyau, sai ki rinƙa zuba tea spoon uku na garinta a cikin nonon kina zuba zuma tea spoon biyu, ki garwaya sosai ki sha, wlh yana matuƙar saukarwa da mace ni'ima, yana kuma maganin sanyin ciki sosai.
Na uku, ki rinƙa dafa ganyen zogalen kina tace ruwan, ki zuba zuma ki sha, yana matuƙar wanke jini, yana kashe kwayoyin cutar sanyi na ciki, tana matuƙar saukarwa da mace ni'ima sosai, ki gwada zaki sha mamaki In Sha Allah.
Kina iya dafa ruwan ganyen, ki zuba a cikin buta kina tsarki da shi, yana matuƙar gyara wajen sosai, yana kashe kwayoyin cuta, sannan yana ɗauke duk wani wari. To ya isa haka mu koma kan karatunmu, sai kuma wani lokacin.......... A karshen littafin nan da izinin Allah zan baku wasu sirrika, ina matan da mazansu ke biye biyen matan banza a waje? Ina iyayen da suka fuskanci jarabawa na ƴaƴansu suna shaye shaye da bin matan banza? Ina iyayen da ƴaƴansu basa jin maganarsu? Sun bijire masu basa ji? Ina iyayen da suke fuskantar matsalolin tsakaninsu da ƴan uwan miji? Baki yi masu komai ba su ɗauki karan tsana su ɗaura maki? Ina matan da mazansu suke wahalar da su ba tare da kina da hakkinsu ba? Baki yi wa namiji komai ba kawai ya rinƙa azabtar dake yana cusa maki bakinciki? Ina masu son mallake zuciyar mai gida? To duk ku matso, a karshen littafin nan zan baku wani sirri na musamman, amma ki tabbatar da cewa tsakaninki da Allah kike zaune da kowa, kada ki cutawa kowa, sirri ce ta musamman, magani ne irin ta addinin Musulunci, in dai zaki yi shi yadda yake to da izinin Allah duk wata damuwarki zata warware, zaki samu waraka da yardan Allah, sai dai ina kara haɗaku da Allah da ku zauna da kowa da zuciya ɗaya, domin da ki cuci mutum gara shi ya cuceki, kada ki je Allah ya mallaka maki zuciyar oga kuma ya zamana kina da kishiya ki cuta mata! Ki ji tsoron Allah ki sani akwai mutu, ni dan saboda iyayen da yaransu ke biye biyen mata, da matan da mazansu ke biye biyen matan banza a waje ma yasa zan bada, a dai ji tsoron Allah na faɗa na kara faɗa, wlh duk wadda tasan da kudurin niyar cutar wata ko wani a ranta ya Allah kasa ko zata yi sau miliyan kada bukatarta ta biya ato, babu ruwana, In Sha Allah a karshen littafin nan na yi maku tanadi na musamman, fatana dai Allah ya kaimu da rai da lafiya, ina kaunarku my people's.......💘
STORY 🔥
Sinko dik abin da zai buƙata ya yi, ya dawo cikin gidan.
Kai tsaye bappa room ya nufa, zaune ya iskota ita da Jumma ƴar Inna Rabi, sun yi wa Mahreen wayo sun koreta, sai suka kama hira a kan aurensu, Jumma tana kara bata shawarar ta yarda ta zauna da Jaish, kun san fa ita Jumma ta ɗan waye, dan tana zuwa cikin birni tallar nono, so ta fi Mahnoor wayo nesa ba kusa ba, ta san wasu abubuwan na duniya, sannan bugu da ƙari mamarta malamar addini ce sosai, ta koyar da su daidai gwargwado, so yanzu sai ƙoƙarin wayarwa da Mahnoor kai take yi a kan ta yarda ta zauna da shi zata ji daɗi.
Aikota fa Inna Rabin ta yi a kan ta zo ta kira mata Mahnoor É—in, dan Innar ma ta samu labarin auren da aka É—aura wa Mahnoor É—in, shi ne ta ce ta kira mata ita tana son yin magana da ita. Shi ne da ta zo ta samu ta ji ciwo a kafa sai ta samu waje ta yi zamanta suka kama hira a kan gidan miji, yara sun girma Inna Rabi bata sani ba.
Wani irin tsoro ne ya kama Jumma na ganin yau gata ga Jaish a É—aki guda, ta kafeshi da idanu tamkar zata cinye shi, shi kuwa da bai san da wata halitta a wajen ba, abin da yake gabansa kawai yake yi, a kusa da ita ya tsugunna tare da kamo kafar tata, cikin nutsuwa yake murje ganyayyakin magungunan da ya tsinko yana sanya mata a ciwon.
Sai washe take faÉ—a, sai ma da ya sa hannu ya buÉ—e ciwon nata da kyau zai É—iga ruwan ganyen zogale da ya murje ya matse, datse idanu ta yi tana kuka a hankali hankali.
Jumma kam tamkar zata sume, abin ya yi matuƙar burgeta yadda yake yi wa matarsa magani cikin nutsuwa da takatsantsan ga tsantsar kula, sai dai kuma a tsorace take, dan har yau har gobe yana ruɗar da ita idan taga kyansa.
Ba ita yake yi wa magani ba, amma it ce jikinta yake kerma.
Bayan ya gama abin da yake yi ya mayar da tsummar ya É—aure mata kafar, dik da jinin ya tsaya da zuba hakan bai sa ya cire tsummar ya jefar ba, saboda yana son maganin ta nutsa ciki ciwon sosai.
Miƙewa ya yi tare da ɗan ɗaura hannunsa a kanta alamar sannu ya yi mata, daga haka ya nufi waje.
Kamar jira take yi ya fita, yana kurewa ganinsu ta yi maza ta ce. "Amma gaskiya Mahnoor baki da hankali!".
Cikin jin zafin ciwo ta zaro idanu kafin ta ce. "Mekuma na yi na rashin hankali Jumma?".
"Mema baki yi ba! Yanzu dan tsabar rashin hankali da rashin mafaɗi ne kike ƙoƙarin haɗa hamma Faisal da wannan jarumin namijin? Me kuma wani hamma Faisal? Ki duba fa ki ga yadda ya yi maki magani a yanzu, komai cikin natsuwa, ki ga kalar jaruntarsa a jikinsa fa! Ke kam baki da hankali wlh". A kule ta kai karshen maganar, ji take yi dama ita ce ta same shi!.
"Jumma amma dai kin san cewa hamma Faisal ɗin ma idan ya ga naji ciwo irin haka hankalinsa zai ta shi ko? Kuma da kike maganar Hamma ya yi mun magani ki sani shi ma hamma Faisal ɗin fa wlh tsab zai yi mun magani kamar yadda hamman ya yi mun a yanzu, ko ma dai fin hakan". Tana magana tana ciza laɓɓanta alamar tana jin zafin kafar tata.
A hanzarce ta capki zancen da cewa. "A'a wlh Mahnoor, baki son gaskiya ne kawai, amma ke kanki kin san hamma Faisal dai ba zai yi maki magani kamar yadda wannan hamman naku ya yi maki ba, ki duba kiga yadda yake gudanar da komai nasa, abin gwanin ban sha'awa, wlh da ma nice na same shi ai da na more". Da iyaka gaskiyarta take magana kuma cike da confidence!.
Harara ta wurga mata da waÉ—an nan idanun nata da suke jajir É—in, sannan ta ce. "Hmmmm Jumma kenan, ni dai koma me zaki ce hamma Faisal shi ne a raina, shi nake so! Da shi kuma na saba".
Ita ma hararar ta wurga mata kafin ta amsa da. "Ai kuwa gara ki fara son wannan hamman naku, dan wlh babu kwatan kwacinsa a garin nan, amma a juri zuwa rafi watarana tulun zai fashe, idan bappa ya miƙa mashi ke ki ce ba zaki je ba mu gani".
A kule ta ce. "Ba zan je ba É—in kuwa".
Tuntsirewa da dariya mai É—an sauti Jumma ta yi, cike da shakiyanci da iyashege tana dariya ta ce. "Allah da gaske ba zaki je ba amaryar hammanta?".
Kai ta gyaÉ—a bilhakki da gaskiyarta ba zata je ba.
Kara faÉ—aÉ—a dariyar tata ta yi, cike da tsiya ta ce. "Kada fa watarana a wayi gari na zo kawo maki ziraya kina cikin É—aki ki ce mun hamma yana nan in tafi ba zaki fito ba".