Sashe 183
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannu goggo ta kai zata capkota da zaneta kamar yadda ta faÉ—a, ina ai tana da kafar da me taci bata bashi ba, tuni ta watsa a miliyan ta nufi hanyar gida tana faÉ—in ba zata sake zuwa in da suke ba.
Salati Nenne ta sa tana mamakin hali irin na ƴar tata, yarinyar tana kara girma bushewar idanu na karuwa mata? Sam babu ragawa kowa a idanunta, dik wanda ya ce mata kule sau ɗaya kafin maganar ta faɗi kasa sai ta ce mashi cass sau hamsin. Me kuke tunani da Mahreen girman birnice ga wayewa ga komai? Ya kuke tunanin bushewar idanunta zai kai? Amma fa ta wani ɓangaren alhakin Mahnoor ce ta kamasu suka samu dai'dai su, har Arɗo bata bari ba sai dai in bai taɓota ba, ta yi mashi pes ta gudu gida abinta.
Tana shiga cikin gida ta isko bappa a tsakar gida yana ƙoƙarin fita zai je ya kaɗa dabbobinsa ya tafi ciwo rana ta yi mashi, ya kammala cin abincinsa, sai dai fa yana fara cin abincin ya ji da banbanci da wanda ya saba ci, amma bai yi magana ba, dan shi baya complain a kan abinci, saboda ya ce manzon Allah bai taɓa cewa abu kaza bai ji a abinci ba ko abu kaza ya yi yawa, bai taɓa yin complain ba, dan haka shi ma ba zai taɓa yin hakan ba In Sha Allah, kuskure ne kuma babba a kan korafi a kan abinci, musamman maza masu shegen korafi idan matansu sun yi iyaka bakin ƙoƙarinsu, kasan dai ba za'a ce tana da ƙoƙarin da ya fi wannan a girki kuma ace bata yi maka amfani da shi dan ta kyautata maka ba, so iya ƙoƙarinta na karshe ta yi kenan, sai ka yi mata uzuri, idan baka sa mata albarka ba ai baka tsine mata ba, babu wanda ya kai Manzon Allah jin tausayin mata da kyautata masu haɗe da bada umarnin a ji tausayinsu a kula da su, wlh har yana kan gaɓar yin wafati nasiha yake yi wa Sahabbai a kan su ji kan mata da yara su tausaya masu su kuma kula da su sosai.
Hakan yasa Manzon Allah yake da hikimar rashin korafi a kan girkin da zai ci dikka, dan ya gwadawa maza irin ƙoƙarin da mata suke yi. Allah ka barmu da son shugaba kawai zamu ce, dan ya yi mana komai!💘
So shi dai bappa baya complain a kan abinci, haka ya ci kayassa bata da daÉ—in É—anÉ—ano, ya gama ya fito zai fita kenan Mahreen ta shigo.
Tana ganinsa ta sa kuka.
A dame ya ce. "Lafiya gajin bappa? Waye ya taɓaki? Ina ma kika je?".
Zama ta yi a ƙasa ta hau zazzage mashi dik yadda suka yi da gwaggo a kan wanka.
Murmushi ya sakar mata tare da ƙarisowa in da take ya tsugunna. "Kai gajina ba gwaggonki bace? Ki dai'na ce mata haka, ai tana sonki ne yasa ta ce zata yi maki wanka ko?".
Abin da yake cikin zuciyarsa daban da abin da ya faɗa a bakinsa, shi kansa yasan goggo ba mace mai kyan hali bace, amma kuma ba zai so ace jikarta ta fahimci hakan ba, kuskure! Shiyasa yake ƙoƙarin nuna mata darajarsu, ya kankaro masu ƙima.
"Ni bappa ba wani sona da take yi, ka ji har da zagin idona ta yi wai irin naka ne, kuma ba kai ka ce kada na yarda na cire kayana a wani waje ba?".
"Haka ne ni nace, kuma ina kan bakata, kaya kam kada ki yarda a koma ina ne ki cire, kuma ai gaskiya ta gaya maki, idon naki irin nawan ne ai, yanzu to mu je na saka ruwan na yi maki wankan".
Miƙewa ta yi tana jin haushin Nenne da goggon gabaɗaya ta bi bayansa suka shiga cikin kitchen, zuciyarsa cike da bakinciki, yanzu yaushe gari ya waye har Nenne ta fice ta bar gidan? Gaskiya da sake, dole ya nemawa kansa mafita, comond ƴarta ba zata iya kula da ita ba bare miji, kai wannan abin da sake gaskiya, tunani ya fara yi ko dai ya kara yin wani aure ne? Dan shi ba babba bane ai, bai manyanta ba, Mahnoor ce fa yar farinsa, kuma kun san fulani daji da auren wuri, tun yana da 19 to 20 years suka yi aure da maman Mahnoor, da wuri Allah ya albarkacesu da ita, kun ga kuwa shi ɗin ba wani babba bane, da shekaru ƙalilan ya girmi Jaish, dan haka sai yake tunanin ko dai aure zai kara ne domin ya samawa kansa mafita.
Wannan tunanin ne a ransa har ya kammala abin da zai yi, ya yi wa Mahreen wanka ya fito ya nufi wajen dabobinsa. Sai da ya tasi nono a É—an bokitin da suke zubawa, ya kai É—akinsa ya ajiyewa su Mahnoor a kan idan sun tashi su yi amfani da shi, sannan ya kwance iyayen shanun da suke É—aurewa da daddare, ya haÉ—a kan dabobin ya baro Mahreen tana wannan haÉ—aÉ—É—en kwalliyar tata na juye powder full gora a fuskarta rana guda, shi ya barota tana yi ya kaÉ—a kan dabobin ya tafi ciwonsa.
A kan hanyarsa na tafiya ya ci karo da Mairo yar kanwar Inna kakar Mahnoor, wato kanwar maman Mahnoor ta gefen Innarta kenan, har ƙasa ta tsugunna ta gaishe da shi, cikin mutunci ya amsa yana ta kallonta, sai ya ji kamar maman Mahnoor yake kallo, ta wuce ya wuce, amma har da sake juyowa ya kalleta da kyau, rayuwarsa ta baya ne ta sake dawo masa, sai ya ji mamakin kansa ta kamasa, shi kansa ya rasa meyasa ya yi sanyi haka.
Tunanika kala kala cike a ransa ya kaÉ—a dabobinsa suka wuce.
_____________💘🌹_____________
Kusan a tare suka farka daga barcin nasu, yama rigata farkawa, ya zuba mata idanu yana ta kallonta, kamar wanda aka tsikara ya yi saurin É—ago kai yana bin É—akin da kallo.
ÆŠan zabura ya yi ya mike da ita a jikinsa, kara waro idanu ya yi yana kallon yadda rana ta tsala, ko ba'a faÉ—a mashi lokaci ba yasan karfe 9 ta wuce, tunani ya fara yi a kan bappa ya tafi kiwo yanzu, to fa yau bai je sallar asuba ba, sannan kuma ga shi har bappa ya fita kiwo ya basu tashi ba, yau da wani ido zai ga bappan?.
Ya jefawa kansa tambaya, mikewa da ya yi da ita ne yasa ita ma ta farka daga barcin nata, tana waro idanunta sai a cikin nasa.
Wani irin kunya ne ya kamasu dikkansu biyu, ga hannunsa a saman ƙugunta ta baya daidai beat ɗinta. Ɗan kwantar da kanta a saman shoulder ɗinsa ta yi tana muku muku.
Ƙasa ƙasa ya ce. "Menene kuma?".
"Babu komai". Ta bashi amsa tana É—an É—aura hannunta a kan bayansa.
Wani irin shock ya ji ya kamasa, hakan yasa ya É—an juyo da face É—insa gareta, kasancewar kanta na saman shoulder É—insa sai ya zama fuskokinsu sun samu kusanci da juna sosai.
Kasa furta uppan ya yi, sai ya kura mata idanu shiru kamar mai nazarin wani abin, zara zaran eyelashes É—inta dake ta faman motsawa ne suma ja hankalinsa sosai, da yake ba barci take yi ba kun san in ta rufe ido dole idanun nata su yi ta motsawa, sosai suka yi matukar birgesa.
"Noor". Ya ambaci sunanta kamar mai raÉ—a.
A maimakon ta amsa da na'am sai ta ce ummmm kamar mai shagwaɓa, har cikin ransa ya ji hakan.
"Yau kin yi kyau sosai da safiyar nan, fuskarki ta yi fresh sosai". Ya yi maganar yana kai hannunsa saman lallausan kumatun nata.
"Hamma ai babu wanda ya kai ka kyau dikka garin nan".
Hannunta dake ta bayansa ya kai nasa hannu ya riÆ™o, sai ya zagayo da shi ya yadda zata kara riÆ™esa da kyau, da alama yaron Mommarsa ya ji daÉ—in rikon da ta yi mashi, alamu sun nuna rungimarsa yake son ta yi amma yana jin kunyar nuna hakan, Allah nake roko yasa naga ranar da zasu angwace in ga karshen tsiya da kunya..........😅ðŸ¤
"Baki ci abincin dare ba fa". Idanunsa a kan É—an bakinta ya yi maganar.
"Kai ma ai baka ci ba". Kamar mai shagwaɓa haka voice ɗinta ya yi.
Bai san lokacin da ya tsinci kansa da kara matso da face É—insa dab da tata ba. Jin tana iya jiyo numfashinsa yasa ta É—an tsorata tare da waro idanu dan ta tabbatar da abin da take tunani.
Ai kuwa shiÉ—in ne, hakan yasa ta yi saurin mayar da idanunta ta datsesu tana jin jikinta yana mata wani irin kamar mai jin sanyi.
A hankali ya koma baya baya ya kwanta da ita a saman mattress É—in tare da juyowa gareta da kyau, tana kwance saman mattress É—in ya É—an kwanto kanta kaÉ—an face É—insa a daidai sai tin tata.
Tsoro ta ji ya kamata, tana son buÉ—e idanu taga wenenen zai yi mata amma kuma tana tsoron yin hakan, dan kada su haÉ—a idanu.
Ya kasa iya furta uppan ya kai ɗan bakinsa saman tata, da alama a wannan gaɓar ya manta da yana jin kunya. Lips ɗinta na ƙasa ya kama ya fara bata hot kiss da shi kansa bai san ta ya aka yi ya iya yin hakan ba, lips ɗin nata ne sun tafi da imaninsa sosai.
Mutuwar kwance ta yi, ta gaza iya gane mema yake yi mata, ta rasa a wani duniya ma take, ji ta yi kanta na jujjuya mata. Shi kuwa da daÉ—in kiss ta É—ebesa bai san lokacin da ya kai hannunsa saman tula tulanta ya fara matse mata su ba.
Haba ai jin haka yasa bata san lokacin da ta kai hannu tana ƙoƙarin ture shi ba, ta fara ƙoƙarin raba bakinta da nasa, hakan ce ta fargar da shi tasa ya yi saurin zame hannunsa daga kansu ya kuma raba bakinsa da nata ya miƙe daga kanta zubur kamar wanda aka razana.
Kamar maras gaskiya ya miƙe tsaye ya nufi waje, ita kuma kasa motsawa ta yi daga wajen, ta yi shiru kamar wadda ruwa ya cinye.