Sashe 17
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuma koma waye ne ya faÉ—i haka za'a kashe shi a gaban kowa ba É—aga kafa, baya yafiya sam sam, bai ma san menene yafiya ba, kuma ko zaka mutu baya canza magana, wannan shi ne zalincinsa na biyu kenan, idan za'ayi wasan harta mutane gari suna zuwa kallon, dan shi dole a gaban jama'a yake sakawa a kashe mutun bayan an azabtar da shi kowa yana gani, shi dai baya fitowa, amma duk abin da yake faruwa a birnin yana sane da komai, shiyasa suke ce mashi ba mutun bane aljani ne, yana sanin komai tsab, ko Wrestling idan ana yi yana ganin komai, amma su basa ganinsa, bama su san takamaiman ina yake ba a cikin Daular tasa.
A takaice dai sam bai san kalmar faÉ—uwa ba a rayuwarsa, nasara ya sani, shiyasa duk wanda ya faÉ—i ake kashe shi, dan baya haÉ—a hanya da faÉ—uwa sai nasara, azzalumin ne number É—aya a duniya, sunansa kawai tana girgiza alkarya! Tana jijjiga manyan masarautu dake kewaye da shi! Shiyasa da yawan masarautu basu son su yi abin da zai sa su cigaba, dan kada idanunwan black Tiger ya hau kansu, amma a hakan akwai masarautun da suka haÉ—a kai ta bayan fage suna shirya ta yadda zasu yi su yakesa dan su sami Æ´anci su huta da zalincnsa da ukubarsa. Wani lokaci tsabar zalinci idan muguntar ta motsa haka kawai zai sanyawa matasan mayakansa gasa, duk wanda ya faÉ—i kuma kashe shi zai yi, shi fa har wani nishaÉ—i yake yi idan ana kashe mutane. Abin mamakin kuma a nan shi ne, duk lokacin da na hannun damansa ya fitar da sanarwa a kan Black Tiger ya sanya wata gasa, wlh har rige rige matasan suke yi a kan cewa su zasu buga gasan, saboda suna da jajircewa da karfin zuciya, duk da sun san idan É—aya ya faÉ—i gasan kashe shi za'ayi, amma hakan baya hana su ce lallai zasu yi, dan kowannensu gani yake yi babu mai iya ja da shi, shi ma ya cika kuru kuma Barde!! A haka suke ta kashe kawunansu!.
A duk lokacin da ðð‹ð€ð‚ðŠ ð“ðˆð†ð„ð‘ yake son ya yi magana da mutanen garin ko mutanen gidansa or ma'aikatansa, in dai yana son fitar da wata sanarwa na za'ayi abu ko biki ko wani abin, ko sabuwar doka, ko dai wani shirginsa can or za'a tafi yaki, to yana da na hannun damarsa har mutun biyu, É—aya macece mai suna Delisha sai kuma namiji mai suna Devil wato shaiÉ—an kenan, shi da sheÉ—an É—in ma ake kiransa tsabar iya kwarewa a mugunta, to ta hannunsu duk wani saÆ™onsa yake isa ga jama'ar birnin DARK WORLD.
karin wani haske a kan dark world, duk wanda ya shigo cikinta ya shigo kenan, baya iya fita, komai zalincin da za'ayi mishi, zai ji ba zai iya rayuwa a wani ƙasa ba sai nan ɗin.
Burin black Tiger abu É—aya ne a duniya, shi ne mulkar duniya bakiÉ—aya, bashi da burin da ya wuce wannan, a kullum lissafinsa shi ne ta yaya zai yi ya mallaki duniya kamar shi ya kafata! Ya zama shi ne mai juya kowa da komai kamar shi ya haliccemu!! Ya zama mai ikon faÉ—a kuma dole a ji shi.
Tamkar hauka! Tamkar mayunkacin zaki haka yake farautar yadda zai yi ya mulki duniya. Sai dai kuma kafin mulkar duniyar yana da bukatar Æ™arin karfin iko da zai iya kwatanta hakan. MatuÆ™ar yana son ya kara karfin ikon da zai iya kwatanta mulkar duniya kuma to dole sai ya kasance yana tare da ð’ððˆððƒð„ð‘, shi ne kawai zai bashi karfin ikon da zai iya kwatantawa. A halin yanzu a yunwace yake yana haukar neman ð’ððˆððƒð„ð‘, sai dai fa kafin ya samu ð’ððˆððƒð„ð‘ sai ya haÉ—u da mutane mafiya haÉ—ari a duniya guda biyu a hanya, cikon na ukun idan ya yi wasa ita ce zata iya zama ajalinsa! Idan kuma ya zage, to zai iya zama ajalinta ya karÉ“i ð’ððˆððƒð„ð‘. WaÉ—an nan mutane biyu da zai wuce kafin ya isa ga na uku, akwai green eyes wanda shi ma a yunwace yake yana neman ð’ððˆððƒð„ð‘ É—in kamar hauka, dan shi ma burin mulkar duniyar ce a ransa, shi kuma mutun na biyu, tare yake da ð’ððˆððƒð„ð‘ waje guda, sai dai bai san a dai'dai ina yake ba, babu kuma wanda ya sani sai wannan cikon ta ukun. A takaice dai yanzu burin Black Tiger shi ne ya isa ga ð’ððˆððƒð„ð‘ ko ta halin Æ™aÆ™a!!..........E LALLAI AKWAI AIKI BA KARAMA BA, AKWAI TAKUN SAƘA TARE DA CAKWAKIYA, YANA DA KYAU MU SAN AINAHIN TARIHIN BLACK TIGER, MEYASA YAKE SON MULKI HAR HAKA? MEYASA DUK WANDA YA SHIGO DAULAR DUK MIN ZALINCIN DA ZA'AYI MISHI ZAI JI BAYA SHA'AWAR FITA DAGA CIKINTA? DUK DA SUNA TSORONSA AMMA BASU DA BURIN DA YA WUCE SU ZAUNA A DARK WORLD, MEYASA? SHIN DA GASKE ðð‹ð€ð‚ðŠ ð“ðˆð†ð„ð‘ BA MUTUN BA NE? MU JE DAI ZUWA, ALKALAMIN NA NE KAWAI ZAI WARWARE MUKU ZARE DA ABAWA, KOMAI ZAI WARWARE A CIKIN NATSUWA!!. One thing about BLACK TIGER shi ne bashi da kowa na daga Æ´an uwa, shi kaÉ—ai ne ya zo ya gina birninsa har mutane suka taru a cikinta, babu wanda ya taÉ“a sanin labarin wani dangi nasa, hakan ma yana É—aya daga cikin dalilan da yasa mutanen birnin suke cewa shi ba mutun bane, ga shi basu taÉ“a ganinsa ba bare su ce ko zasu ga mai kama da shi su ce É—an uwansa ne!!.
TUN DA MUN ÆŠAN JI TAKAICE LABARI A KAN KING ðð‹ð€ð‚ðŠ ð“ðˆð†ð„ð‘ TO MU KOMA KAN LABARINMU.
Wasu jiga jigan zaratan Warriors, wato mayaka ne suke gadin gate na farko, wanda already shi a buɗe yake. Kutsawa ciki waɗan nan motocin suka yi, cikin girmamawa waɗan nan mayaka masu tsaron gate ɗin suka risinar da kansu ƙasa har sai da gabaɗaya motocin suka gama wucewa, sannan suka ɗago tare da binsu da kallo. A gate na biyu da na uku ma hakan ce ta kasance kamar yanda ta faru a na farko, sai dai a gate na karshe da zai sadaka da cikin gidan sai da suka tsaya, suka jira jaruman mayakan suka buɗe musu kofar, sannan suka danna ciki a guje, gabaɗaya glass na motocin bakake ne, baka iya ganin kowa da yake ciki.
Tsabar girman Daular tasa ta kwashe motoci hamsin ɗin nan cif tamkar bata ɗauki komai ba, motocin sun jeru layi mai matuƙar kyau, a wajen da ya kasance parking space na gidan, dama already sun saba tsayuwa a hakan, abin dai gwanin ban sha'awa a idanu.
Almost 10 mins da tsayuwarsu kafin a buÉ—e kofofinsu bakiÉ—aya lokacin guda daga ta ciki, gabakiÉ—aya cikin Empire É—in daga yara har manya, mata da maza ko wannensu ya kame waje guda, duk sun sha jinin jikinsu, zaratan jiga jigan mayakan dake shawagi a cikin daular duk sun kame waje guda, ko numfashi da kyar suke yinta, gabaÉ—aya cikin Empire É—in jiran suke yi a buÉ—e wannan farar motar kawai, sun takura sosai saboda numfashi ma basu iya ja sosai.
Ko da aka buÉ—e motocin sai da suka sake É—aukar good 5mins kafin wasu jiga jigan zaratan maza lafiyayyu masu kiran karfi su sako kafafunsu wajen motar, sannan suka fito waje gabaÉ—aya. Maza ne madaka katti, suna da tsawo da lafiyayyen jiki, dukkansu suna sanye ne cikin maroon suit, sannan dukkansu akwai black zane na Tiger irin na saman tambarin bakin gate É—in shigowa Empire É—in a fuskokinsu. Zanene wanda idan aka yi shi ba zaka iya gane fuskar wanenen ba ne, kamkar dai wani abin ne suke sakawa.
Geruwa suka yi layi guda tun daga farkon bakin motocin nasu har izuwa karshe. Wani ƙosasshen mayaki ne ya ƙariso wajen ya buɗe kofar wannan white car ɗin, da alama dukkansu dakon na cikin white car ɗin suke yi ya fito.
Suna buÉ—e mashi motar ya sanyo kansa waje. Matashin saurayi ne da ba zai wuce 17 to 18 years ba a duniya, matashi ne mai É—an madaidaicin jiki. Yana sanye da face mask a face É—insa.
Sanye yake da tsadaddun kaya wandon jeans da riga ya ɗaura coat a sama, sannan ya sanya hular malafa a kansa, hannunsa na riƙe da sandar sarauta wanda aka yita da ɗanyar gold, takalmar kafafunsa masu bala'in tsada ne, duk abin da zaku gani a wannan birni mai tsada ne sosai, basu da talauci sam, dan Allah ya albarkacesu da tarin arzikin ƙarƙashin ƙasa da kuma ta teku, wannan teku dam da King Black Tiger ya janyo masu ya zo masu ta tarin arziki sosai, ga shi suna samun ishasshen ruwan noma ta yadda amfanin gonansu yake yin kyau, ga su da cin abinci mai gina jiki sosai, saboda akwai wadataccen ɗinbin dukiya a ƙasar. KARFIN IKO, KARFIN MULKI, ƊINBIN TARIN TULIN DUKIYA, ƊINBIN TARIN ALBARKATUN ƘASA, ƊIN BIN UBAN TULIN DAKARUN JIGA JIGAN WARRIORS, ƊIN BIN DAWAKAI NA ZUWA YAKI KAMAR JININ ALNAAS MAE ALKHUYUL, SAI KASAR DARK WORLD ZA'A SAMU IRIN HAKA.
Wannan matashin yana wucewa gaba wannan matashiyar budurwa da ta É—auki Sweetie a dajinsu ta fito daga cikin white car É—in, nan take duk jama'ar wajen suka kara nutsuwa, da alama sun fi jin tsoronta sama da yadda suke tsoron wannan matashin. Hannu tasa ta É—auko Sweetie dake sume ne ko ta yi barci ne Allah masani.
A saman shoulder ɗinta ta saɓata suka nufi katafaren kofar gold da zata sadasu da cikin daular tasa. Tsayawa zayyana maku haɗuwar parlourn Black Tiger ma ba zai yiwu ba, dan baki ya yi kaɗan ya faɗesa, sai dai abin da zan ce maku shi ne kusan komai na cikin wannan parlourn da gold aka yi su, masha Allah, suna da arzikin gold sosai, da ita Black Tiger yake yin amfani wajen kara gina ƙasarsa, ya kara karfin iko da karfin warriors ɗinsa dan yaƙan duk ƙasar da bata burgesa ba, yana kula da warriors ɗinsa sosai ga horo na musamman da suke karɓa wajen master.