Sashe 143
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shi ne ta koma ta sako Turkish casual warm ware a jikinta, tana fitowa domin ta bi bayan Chuchun sai ta haÉ—u da uncle Taheer da ya fito daga part É—in mama, shi ne ya ce tazo su je lambun dad su yi hira ta É—ebe mashi kewa, ba dan ta so ba ta bi bayansa suka tafi.
Ita kuma Chuchu sarkin waya, tana tafiya tana latsa waya bata ganin gabanta, saura kaÉ—an su yi karo da Yah Rizwan, ambatar sunanta da ya yi ne yasa ta farga tare da É—ago kai a hanzarce, sai ta yi baya kaÉ—an.
"Wani irin danna waya ne wannan my Jannaty? Idan kika je kina bugu da wani abin fa?". Cikin sanyin murya ya yi maganar.
Ƙasa ta yi da kai. "Ka yi hakuri Yah Rizwan zan gyara".
Siririn murmushi ya saki. "To shikenan, amma yanzu kin yi wuyar gani my Jannaty, tun jiya nake magiyar a bani dama mu ga juna anki ko? To laifin me na yi?". Cikin zolaya ya kai karshen maganar.
"Baka yi laifin komai ba Yah Rizwan, kuma kai ai baka laifi, Allah ya hanani ganin ranar da za'a ce ni Jannat ka yi mun laifi, kawai dai barci ne jiya ya ɗaukeni muna waya, da safe kuma na je school, da muka dawo na gaji sosai sai na kwanta sai yanzu na samu na tashi na yi wanka na fito, dama kai nake ƙoƙarin kira yanzu".
Wani irin sanyi ya ji a ransa na yadda ta ce shi take ƙoƙarin kira a yanzu, ya ji daɗi, a ganinsa ta damu da shi, zuciyarsa tana yaudararsa akan ta damu kuma tana sonsa sosai, ita kuwa a duk lokacin da take tare da ɗaya, in ma Jawad ko Rizwan ɗin to mantawa take yi da tana soyayya da ɗaya, abin kamar ba lafiya ba, sai ta haɗu da ɗaya take tunawa da suna soyayya ashe.
"Ina zaki je yanzu to?". Cikin nutsuwarsa sosai yake, yana da kamala da nutsuwa matuƙa, ga hankali da sanin yakamata, ga kuma kaunar ƴan uwansa.
"Part ɗin Akka zan je". Ta bashi amsa kanta a ƙasa, tana jin kunyarsa sosai ba kamar Yah Jawad da suke karewa juna kallo har cikin ido ba.
"To yaushe zan samu a bani dama mu zauna mu yi hira?". Ya yi maganar haɗe da leƙo face ɗinta.
Tana ta sakin murmushi ta ce. "Anjuma da daddare, yanzu zan je part É—in Akka ne mu tafi gaishe da mijin Aunty Sarina da ya zo ni da Aunty Fanan".
ÆŠan zaro idanu ya yi tare da faÉ—in. "Wace Sarinar kuma wani miji? A yaushe ta yi miji ban sani ba?".
Idan baku manta ba da safe lokacin da King ya yi sanarwar shi baya wajen, so bai san da batun zuwan saurayin ba.
"Da safe ne dad ya ce akwai wasu yarima da zasu zo wajen Aunty Sarina da kuma Aunty Fanan, to su ne suka zo yanzu, baka ji jiniya da busoshi ta ko'ina bane É—azun?".
Sai a lokacin ya tuna da ɗazun ya ɗan ji jiya kaɗan, sai dai hakan bai wani ɗauki lokaci ba ya ji komai ya yi shiru tsit, abin bai sa ya yi tunanin ko baki suka yi ba, dan yadda ya ji jiniyar bata wani yawaita ba kuma ba'a jima ba ta ɗauke, bai san cewa commander Zafar ne ya taka masu birki yasa suka kashe jiniyoyin nasu ba, basu san dokokin kingdom of power ba, sun wani shigo da jiniyar motocin ƴan'sanda, a dokar masarautar kuma babu wanda ya isa ya shigo masu cikinta kamar wani shegen kwaro, kowa kansa a ƙasa zai zama idan zai shigo, baka isa ka zo ka ce zaka nuna kaima wani shegen bane, dan fa wajen manyan kai ka zo, dole ka rusuna ka zama tamkar bawa a gabansu, hakan yasa commander ya daka masu warning ya kuma sanya suka kashe jiniyar suka ƙariso ciki suna masu ƙasƙantar da kansu ƙasa. Kai kingdom of power duniya ne, dik wani ji da kanka da isarka sun take ka, suna mulki bisa dokokinsu masu ƙarfin gaske, sun ci ka masu power ɗin da gaske, ba mai keta dokokinsu ya zauna lafiya, wane mutun!!.
"Okey na gane, to jeki zamu yi magana da su dad É—in". Ya kai karshen maganar tare da sa kai ya wuce yana mai kallon face É—inta.
Ita ma wucewa ta yi tare da cigaba da latsa wayar ta, ta sunkuyar da kanta ƙasa, bata sanin in da take takawa saboda hankalinta gabaɗaya yana kan waya, hotunan sabbin kaya take dubawa wanda zata nunawa Aunty MieMie ta buga masu odersu ita da auta.
Tafiya kawai take yi saura kaÉ—a ta buga kanta da jikin bangon wajen kwanar da zata sadaka da part É—in na Akka, ba zato ba tsammani kwatsam sai ji ta yi ta buga kanta da kirjin mutum.
A hanzarce ta É—ago kai dan taga wanene?. Yana tsaye ya harÉ—e hannayensa a saman kirjinsa, tun daga nesa ya hangota tana zuwa tana latsa waya, shiru ya zuba idanu yana ta kallonta, sai da ya ga zata buga kanta da jikin bangon wajen ne ya yi maza ya shiga tsakaninta da bangon ta faÉ—o saman kirjinsa.
Ganin shi ne yasa ta sauke ajiyar zuciya tare da mayar da kanta a saman kirjinsa ta kwantar. "Yah Jawad É—ina ina kewarka sosai, ina ka shiga tun safe?".
(Wato ana iya hege a cikin kingdom ɗin nan, shi Rizwan ya ce yana kawarta ta yi wuyar gani, bata ce tana kewarsa ba bata ce mashi komai ba, amma ta zo ta wani ce wa Jawad tana kewarsa, wato wani abin ma sai gaba fa my people's.............😂)
Kura mata idanu ya yi yana kallonta ba tare da ya furta uppan ba. Tana daga kwance a kirjin nasa ta turo baki. "My melody ka yi magana mana! Wai ko kai baka yi kewata bane?". A shagwaɓe kamar zata yi kuka ta yi maganar.
Shiru bai amsa mata ba, kuma bai dai'na kallonta ba.
Yunƙurawa ta yi zata bar jikinsa tana faɗin. "Kenan ni kaɗai ce na yi kewar ka ko? Ba damuwa". Ita a dole ta yi fushi ne zata tafi.
Hannunsa dake saman kirjinsa ya saukar tare da rungumota da su da kyau, cikin wata iriyar kasalalliyar murya ya furta. "Yau da rigima ake ji kenan? To ban da abinki Jannat ai kin san dole zan yi kewarki ko? Kewar taki ce ma tasa na ƙasa yin magana da na ganki, kin san ya nake ji a rai'na kuwa?".
Kai ta girgiza mashi alamar a'a idanunta a tsaye cikin nasa, while shi ma kallonta yake yi.
"To ji nake yi idan ban mayar dake cikin kirjina mun cure mun zama abu guda ba ba zan ji sanyi a rai'na ba, dan haka a daina yi mun rigimar nan haka.......". Da kyar ya iya kai karshen maganar sakamako ido É—aya da ta kashe mashi dan tsokana.
Ajiyar zuciya ya sauke ya kasa yin magana, ta goge mashi hadda, ashe ita ma ta iya kashe ido É—aya.
"Yah Jawad yauwa ka É—aukeni hoto ina tsaye full ka ji?".
Jinjina mata kai kawai ya yi ba tare da ya iya furta kalma ba. Wayar dake hannunta ta miƙa mashi tare da raba jikinta da nasa. Baya kaɗan ta ɗan koma tare da tsara style na yadda za'a ɗauketa hoton.
Ba musu ya shiga camera, sai dai kuma saboda neman tsokana irin nasa sai ya sanya mata filter kare, ta zama mai doggin kunnuwa da katon hanci, a haka ya yi mata hotuna kala biyar.
A hanzarce ta ce ya kawo ta gani, ba musu ya miƙa mata wayar yana ƙunshe dariyar muguntar da ta ciyosa, dan yasan zasu kai ruwa rana yau.
Tana É—aura idanunta a kan hotunan a fujaje ta É—ago da kallonta a kansa, ai a É—ari wata iriyar dariyar mugunta ta kubce mashi, da gudu ya bar wajen ya nufi part É—insa.
Aikuwa da karfi ta furta wlh ba zata hakura ba, ba zata barshi ba, tana magana hawaye yana zuba, da gudu ta bi bayansa dan ta É—auki fansa, ta ci alwashin ba zata kyalesa ba.
Kai my people's na rubutu yau fa, kai kun samu long page over. Saura ku bani hote comments kuma.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🔥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 12/11/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘ZANGO NA BIYU....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
37

A can part É—in uncle Abbas kuwa, manya manyan motoci ne shake a parking space na part É—in, bakin Sarina and Fanan ne suka iso, ga manya manyan bodyguards masu tsaronsu, ga jama'ar fada wato dogarawa, harabar gidan a cike yake da jama'a, su kuwa bakin an wuce da su wajen saukar baki bisa jagoranci uncle Abbas da ya tarbesu hannu bibbiyu. Sun samu tarba ta girma da girmamawa.
Sarina tana can tana shiri, muguwar makirace yarinyar nan, tasan da cewa tana da diri mai kyau, kuma my people's kun sani dai a dik cikin ahalin King Abdul Malik daga kan Æ´aÆ´a har izuwa jikoki babu munana, gabaÉ—ayansu kyawawan gaske ne, sai dai kyan wani ya fi na wani, coz tasan tana da kyau, gata doguwa, dik wasu shika shikan kyau ta cikasu, haka ta zauna ta tsara kwalliyar da dik wanda ya ganta sai ya sake waigawa, ta sanya wasu shegun matsastsun kaya da su ka bayyanar da surar jikinta.