Sashe 94
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana kukan bata son rabuwa da shi haka ta shige ciki, tsayuwa ya yi yana kallonta, tana tafiya tana waigoshi har ta kurewa ganinsa, sannan ne ya mayar da tiles ɗin ya rufe bayan ya rufe kofar cikin kenan, ya miƙe tsaye cikin zafin nama, jininsa na tafasa ya nufi waje.
A nan ne fa ya je ya ƙarawa mayaƙansu kwarin gwiwa a in da suka shiga fillin daga gadan gadan har ya taimakawa Abbonsa. TO KUN JI ABIN DA YA FARU, MU KOMA KAN LABARINMU.
Alhamdulillah kingdom of power dai ta yi nasara a wannan yakin, sai dai sun rasa mayaka a kallah guda ɗari, amma gaskiya sun yi namijin ƙoƙari ba kaɗan ba, dan kuwa irin wannan yakin da aka shammacesun ai ba wanda ya yi zaton ma zasu yi nasara, sun ɗin jajirtattune na haƙiƙa gaskiya.
Bayan komai ya lafa ne kowa ya fara neman ɗan uwansa, mayanƙan Queen Zarina da suka kama kuma sai suka watsasu cikin gidan yarin masarautar sai King ya zo ya yanke masu hukuncin da ya dace da su. Commenters and Hoorain suka ja ragamar duba mayakan da suka rasa da kuma ƴan uwan su wanenen, suka yi wa kowa adalci, suka ja ragamar har aka shirya mayakan aka kaisu makwancinsu na gaskiya.
Commenters and Hoorain suna da ƙoƙari sosai, ga jajircewa matuƙa, duk suka juri ɗawainiyar kowa, waɗan da aka ɓarnatar masu da duniya ma sun tarasu waje guda a kan idan King ya fito duk zai fito da dukiya a mayar masu da abubuwan da suka rasa cikin aminci.
A can ciki kuwa, sai da komai ya lafa sannan suka fito, Momma ce ta ja ragamar kula da su ita kuma, Akka dai ta ce a barta ta fita ta yi yaki, Momma ta rinƙa bata hakuri. Amma fa Aunty MieMie da mijinta sun gwabza, Allah kuma ya tsare babu abin da ya samesu, yanzu da komai ya lafa ne suka shigo family part, dai'dai lokacin suma su momma suka fito waje, duk a ruɗe suke saboda ganin Auta da suka yi da ciwo a jikinta, sannan an tambayeta ina su Yah Jawad da suka je nemanta? Ta ce ita bata gansu ba, me ya ji mata ciwo in kuma ta je? Nan kuma taki bada amsa, anyi anyi ta faɗi ina taje taki faɗa, da suka matsa mata ma sai ta ce masu ai daga part ɗin uncle Abbas ta fito, tana ƙoƙarin dawowa nan ne wasu mutane suka tareta zasu kasheta sai wani mayaki ya taimaka mata, taki yarda ta kawo ko alamar sunan Hoorain a cikin maganar tata ma bare har ayi zargin wani abin, sai ta yi ma kamar bata san da wani Hoorain a duniya ba.
Uncle Taheer kanin mamane ya fara duba hannun nata zai yi mata É—inkin wajen, sai kuka take yi, Momma kuwa ficewa ta yi daga part É—in King da suke É—in ta nufi fada dan ta duba mijinta, da sauri Aunty MieMie ta bi bayanta, dan ita ma daddyn nata kawai take son gani a halin yanzu.
Mummyn Gimbiya Chuchu ne ta ce da uncle Taheer. "Attaheer ina su Jawad da chuchu ne?". Sai a lokacin suka farga suma basu dawo ba. Ita ma Momma ta je fada King bayanan, babu shi babu labarinsa. Ai idan hankalinta ya kai dubu to gabaÉ—aya ya tashi, nan take ta shiga ruÉ—u. Dakarun dake gadin fadan ta umarta da su kira mata commander Zafar yanzun nan.
Aunty MieMie da yake irin matan nan ne masu zubin halittar ruÉ—ani, nan take ruÉ—anin nata ya ninninka na momman, kun san akwai masu irin zubin halittar ruÉ—ani, wanda ko hankalinsu a kwance idan suna magana sai ku gansu kamar a ruÉ—e suke, akwai su sosai a cikin mutane, to ita ma haka zubin halittarta yake.
Commander na zuwa Momma ta gaya mashi dalilin kiransa. Cikin tashin hankali ya ce mata ai shi kwata kwata basu haÉ—u da King ba a wannan yakin, ai shi bai ma san King ya fito ba da ba zai barshi ya gwabza yaki ba. Nan take hakalin masarauta gabaÉ—aya ya tashi, ba'a ga sarki ba ai kunga ba zaman lafiya.
Ba yadda ba'ayi ba Momma ta koma cikin gida kada ta fito wajen fada, amma ina taki yarda. A dokar Kingdom of power Queens wato Momma Mama and Mummy basu fitowa wajen fada, kullum suna cikin family part ko kuma iya fada kawai zasu tsaya, jama'ar da suke waje basa ganinsu, idan ma tafiya wata ƙasa ko wani garin zasu yi motor da zasu shiga akwai tinted, sannan daga cikin family part suke shiga mota, babu wadda ta taɓa fita waje a cikinsu.
Amma yau ba yadda commander bai bawa Momma hakuri a kan kada ta fita za'a nemo King É—in ba, amma ina taki yarda, gani take yi kamar ta fi su idanun ganinsa......... A hanzarce ta nufi kofar fita, gabaÉ—aya dakarun dake cikin fadar zaro idanun waje suka yi, dan sun san dokar masarautar, in ta fita tabbas King zai hukuntata.
Dab zata buÉ—e kofar da zai sadata da wajen ne daga bayanta ta ji ance. "Kada ki kuskura ki yi wannan gangancin Rahilarh!".
Ko bata juyo ba ta san mamallakin wannan muryar. Dan haka ba tare da ta juyo ba ta ce................
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🔥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 23/10/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘ZANGO NA BIYU....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
27
Ko bata juyo ba ta san mamallakin wannan muryar. Dan haka ba tare da ta juyo ba ta ce. "Gwaggo bayanan fa, bai dawo ba ne".
Akka dake tsaye a bayan nata ne ta sake maimaita mata abin da ta ce tun farko a akan ta koma kada ta kuskura ta fita waje. Rai a matuƙar ɓace, ba dan ta so ba ta juyo, kofar da zata sada ta da cikin gida ta nufa rai a ɓace.
Da kallo Akkar ta bita har ta wuce, sannan ta dawo da kallonta a kan su Commander dake tsaya, umartarsu ta yi a kan su nemo mata É—anta, tana kai karshen maganar ta juya ta bi bayan Mommar.
A parlon King suka isko family, kai tsaye room É—inta Momma ta nufa, bata bi da kan kowa ba, bata jin kamar King ya rasu, infact bata jin kamar wani abin ma ya same shi, tana ji a jikinta yana nan lafiya lou, sai dai a ina yake to? Wannan shi ne matsalar.
Hankalin kowa a tashe, dan sun sami labarin King fa baya fada. GabaÉ—aya sun haÉ—e a main parlon har Aunty MieMie dukka. Mommar ma ta dawo parlon ta zauna shiru tare da buga uban tagumi. Akka dai babu ruwanta, hankalinta a kwance dan ta ce ita bata haifi tagwaye ba, dan haka ita jarumin jarumai ta haifa, kuma tana ji a jikinta yana nan dawowa, shiyasa kamar ba ita ta haife shi ba, bata wani damu ba.
A dai'dai lokacin call É—in uncle Jahiz ya shigo wayar Momma dake hannunta, sai a lokacin suka tuna da bayin Allahn nan.
Picking ta yi tare da karawa a kunnenta. Daga ɗayan ɓangaren ya ce. "Amarya kullum amarya ce fa bakya laifi". Bata cikin mood mai kyau amma sai da ya sanyata sakin fuska kamar zata yi murmushi.
"Ban san yaushe zaka canza ba Jahiz". Ta faÉ—a tana kallon Akka.
Carap ya capki maganar da cewa. "Babu rana, ba zan taɓa canzawa ba har abada".
ÆŠan siririn murmushi ne ya kubce mata, idan baku manta ba ita da su King Æ´aÆ´an gwaggo da Æ´an kawune, akwai wasa sosai a tsakaninsu, shiyasa take yawan wasa da Jahiz bama dan kanin mijinta ba, ya haÉ—u da jini, har uncle Abbas idan kuka ji irin wasan da suke yi sai sun burgeku.
"Momma since one hour ago fa muna airport, sai kiran numbers É—inku muke yi bakwa picking lafiya?". Kai kallonta kan jama'ar parlon dake ta faman kallonta ta yi.
"Wato kenan shiyasa ka fara da amayar bakya laifi ko? Saboda kasan mun yi laifin na barinku a airport, to muna bada hakuri yanzu za'a zo É—aukarku".
Cool murmushi ya saki, daÉ—insa da Momma akwai saurin gane abubuwa. "Tom shikenan Æ´ar kanwata na yafe maki". Ya faÉ—a cikin zolaya.
"Jahiz Allah ka fita idona, banson yin dogon magana yanzu, ka kyaleni haka, amma kafin nan ka sani ni dai na haifeka ba kanwarka ba".
Kafewa ya yi a kan sam ita sister shi ce, dama sun saba tun kafin King ya aureta, sai ya ce ya fita shekaru, in ya je Dubai a gidansu yake tarewa dan neman magana, ya yi ta tsokanarta kawai, da kin ya aureta sai abin ya kara yi mashi sugar, ya ji daÉ—in yin tsokanar da hujja.
"To shikenan dai ni kam, na yarda ke kanwata ce". Yana kai karshen maganar ya yi maza ya katse kiran dan kada ta ce ita yayarsa ce, hegen son girma ne da shi kamar me, wani lokaci ma sai ya ce uncle Abbas da kaɗan ya girme sa, bayan kuma uncle Abbas ɗin ya fisa da almost 15 years, shi fa 35 years yake da shi, ko aure bai taɓa yi ba, ga uncle Abbas da yake da Yah Rizwan mai 28 to 29 years, kunga ya kusa haifar Jahiz ɗin ma ai, amma sai son girma kamar me.
Kallon uncle Taheer ta yi kafin ta ce. "Attaheer ka jagoranci zuwa É—auko su Jahiz a airport".
A hanzarce Mammien ta capki zancen da cewa. "Sun zo ne dama?". Kai Momma ta gyaÉ—a mata alamar e ba tare da ta yi magana ba.
Wani shu'umin murmushi Mammien ta saki tare da wurgawa Aliyah dake zaune kusa da mummyn Gimbiya Chuchu wani irin kallo mai wuyar fassaruwa, ita dai ta zage sai ta haÉ—a Jahiz da Aliyah aure kamar dole, Aliyah ta ce King take so ana dolene wai?.