Sashe 73
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mahreen tana shakkarsa sosai, bata yi mashi magana idan bappa baya nan, yanzu ta ja baya da shi dan tun ranar da ta shigo ta same shi babu riga a jikinsa saboda zafi da ta kusa haukata shi bawan Allah abin da bai taɓa ji ba bai saba ba, da zafin ta isheshi ne ya cire riga, to tun da ta shigo ta same shi a haka ta fita a guje daga ranar ta ja baya sosai da shi, tsoron shi ma take ji dan taga kirar karfi.
Ƴan kauye har cincirindon suke yi suna zuwa leƙensa idan bappa ya tafi kiwo, dan izuwa yanzu labari ya baza ko'ina a kauye cewa akwai wani aljani kyakkyawan gaske a cikin gidansu Mahnoor, hakan yasa ake zuwa leƙansa, shi kuwa yana kwance yana ganin masu zuwa leƙan nasa. Ita kuwa Nenne bata taɓa yarda ta wuni a gidan saboda shi ɗin, dan taki yarda cewa mutun ne har yanzu, tuni ta je ta kai wa gwaggonta labarinsa, tsabar mugunta irin na gwaggon sai ta ce ai wlh kada ta bar Mahnoor ta huta, lallai dole ta rinƙa turata wajensa yana bata tsoro dan su kuntata mata........ Ɗan adam kenan, ko me ribarsu idan sun ƙuntata wa baiwar Allah? Allah kasa mu fi karfin zuciyarmu, dan wannan duk kaɗan ne daga sharrin zuciya idan ka yi sake tafi karfinka, duk bala'in da za'ayi gara ka yi gwagwarmaya ka fi karfin zuciyarka, hakance kawai zata sanya ka ji daɗi duniya da lahira.
Yau ma kamar kullum duk sun tafi kiwo, sun bi bappa, Nenne da ta dawo wuni gidan ArÉ—o bata nan, ta wuce gidan ArÉ—on, a gidan take zama sai yamma idan bappa ya dawo daga kiwo sai ita ma ta dawo.
Kamar kullum Jaish ɗin kaɗai suka bari a gida yana kwance, ya taɓa zuwa wajen ciwo bappan sau ɗaya, lokacin tun bai jima sosai da su ba, bai wuce sati 2 da su ba lokacin, daga nan bai sake zuwa ba, saboda aman da ya rinƙa yi kamar zai mutu, wai wajen akwai datti, hakan yasa bappa ya fahimci yana da kyakkyani sosai, shi ne yasa bai sake yarda ya bisu ba, gara su bar shi a gida kada kyama ta yi mashi illar.
Gajiya ya yi da kwamciyar da yake, hakan yasa ya miƙe tsaye, yau yana sanye cikin kayan fulani da bappa ya saya mashi, har yau ya kasa iya buɗe baki ya yi magana, yana jin duk abin da suke faɗa kuma, maganarce dai shiru har yau. Waje ya nufa, kayan fulanin sun yi mashi kyau sosai, saboda launin navy blue ne ba farar ba, kasancewar yana da hasken fata sosai sai kayan suka yi mashi kyau sosai. Waje ya nufo, cikin nutsuwa yake tafiya. Wasu takalmar bappa dake bakin kofa ya sanya a kafafunsa, takalmar sun yi mashi yawa kaɗan, amma haka yasa ya nufi hanyar fita daga gidan.
Ya subhanallah, ai yana fitowa waje gabaɗaya matasan da suke yawan zama a ƙarƙashin bishiyar dake kofar gidan suka watse da gudu, dan tsoronsa.
Ko kallon in da suke bai yi ba yasa kai ya nufi hanyar wajen kiwon su bappa, sau ɗaya ya taɓa zuwa amma saboda kaifin ƙwaƙwalwarsa bai manta hanyar ba.
A kan hanyarsa na tafiya ya haɗu da Mahreen and Mahnoor sun ɗebo itace zasu koma gida Mahnoor ta yi masu abinci, ita kuma Mahreen ta tayata da ɗan aikace aikace, idan sun gama girki sun ci sun ƙoshi sai su ɗauki na bappa su koma mashi da shi wajen, su taya shi hira har zuwa lokacin tafiya islamiyya su dawo gida, kafin a tashi islamiyyar kuma bappa ya dawo gida, haka suke yi yanzu tun da Jaish ya zo, Nenne ta dai'na zama a gida bare ta yi girkin rana, dama ita take yin na rana idan bappa yana nan, zata yi na rana ta kai masu wajen kiwo, Mahnoor kuma zata yi na safe da dare haɗe da sauran aikace aikace!.
Kallo ɗaya ya yi masu ya kawar da kansa, dan ya ganesu, ƴan gidansu ne. (Yanzu sun zama ƴan gida ɗaya kuma jini ɗaya🤣 Allah sarki Prince Jaish namu na amana🥱)
Mahnoor ce ta ce mashi ina wuni da larabci. Mahreen kuwa duk da tana shakkarsa bai hana ta ce mashi. "Aljani ina zaka je? Kasan hanya ne? Ko dai garinku na aljanu zaka koma?". Da fulatanci ta yi maganar, dan har yanzu ba'a ƙarisa iya larabcin ba.
Cigaba da tafiyarsa ya yi har ya ƙurewa ganinsu, su kuma tsayuwa Mahreen ta yi tana ganinsa har ya wuce, ita Mahnoor dan dole ta tsaya tana jiran Mahreen ta gama kallonsa, dan tasan ko ta ce mata ta zo su tafi ba zata zo ba har sai ya wuce, dan haka sai ta tsaya kallonsu kawai.
Sai da ya kure masu ne Mahreeh ta juyo suka cigaba da tafiya tana faÉ—in. "Aljanin nan ban san yaushe zai fara yin magana ba, bappa kuma ya ce shi ba kurma bane, amma ya ki ya yi magana".
Shiru Mahnoor ta yi mata bata amsa taba, dan tasan in ta biye mata zasu kwana su wuni Mahreen tana sanyata magana, ba zata kyaleka ba............
Kai tsaye wajen bappa Jaish ya nufa.............
____________________🔥🌼â¤ï¸
SMART TIGER.
Sai da ya sha daidai cikinsa ya ajiye cup ɗin, sannan ne ya miƙe ya nufi stair case. Haurawa hawa na sama mai gabaɗaya ya yi, yana sanya kafarsa a saman wani haɗaɗɗen white Tiger ya yi kansa da gudu, irin foreas Tiger nan ne, ya ji kiwo ya ƙoshi sosai, ga shi fari tas da shi, idanunsa ba kamar na sauran damisoshi da kuka sani bane, na shi ligh blue ne, kun san dama su haka idanunsu yake. Tiger ta yi kyau sosai ba karya.
Rungumar damisan ya yi yana shafa jikinsa, saman gabaɗaya grass carpet ne a wajen, a nan damisan yake yin rayuwarsa, bai cika fita da shi ba kuma bai cika barinsa ya sauƙa ƙasa harabar gidan ba, time to time dai yana sauƙa da shi zuwa harabar gidan, amma fa ɗaki ɗaya suke kwana, da daddare idan har zai kwana a gidan, idan kuma ya koma gidansu to a sama Tiger yake kwana.
Da kyar damisan ya yarda ya sake shi suka ƙarisa cikin fillin, akwai pool mai girma a saman, sannan akwai Librarynsa na karatu a wajen mai shake da litattafai daban daban a ciki, sai wajen hutawa dake gefe mai shake da kayan alatu iri iri dan more daɗin rayuwa.
Kai tsaye wajen hutawarsa ya nufa, wajen an kewaye shi da transparent glass, sannan an ƙawata shi da luxurious furnitures masu ɗaukar hankali, wajen dai ya tsaru iya tsaruwa.
Wani haÉ—aÉ—É—en laptop MJ SWAROVSKI ne a saman center table dake tsakiyar kujerun. A kallah kuÉ—in wannan laptop É—in ya kai dala miliyan uku da rabi, biliyoyin kuÉ—i ake magana.
Daga ganin laptop ɗin a ido ma kawai kasan ta ci kuɗinta. Yana zama ya jawo laptop ɗin, Tigersa kuma ya kwanta a kusa da shi........... One thing about him, shi fa bisa ƙaida sannan ta halattacciyar hanya yake haɗa makamansa, kowace ƙasa tana iya nemanwa kanta abin da zata iya kare kanta da shi idan aka zo yakarsu su iya kare kansu. Ga shi kuma ya ci karo da tsawon shekaru familynsa ke mulkar ƙasar.
Yana da ilimin addini sosai, mahaddacin Alqur'ani ne, yasan duk wasu dokokin Allah dan haka ba zai yi abin da ya saɓawa Allah ba, yana da kula da taka tsantsan, ya riki addininsa da muhimmanci fiye da tunaninku, a kan addininsa ma yana iya sadaukar da ransa. Nasan yanzu zaku yi matuƙar mamakin jin cewa mahaddaci ne shi ɗin bayan kuma kun san iyayensa christians ne, to ku saurara kuji labarinsa.
Daddynsa d............. Na manta sai typing nake na bako long page sosai, dole na dakata a nan.🥱
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🔥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 15/10/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘ZANGO NA BIYU....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥
E22
Daddynsa dai musulmi ne cikakken mahaddacin Alqur'anin mai girma, ya yi wa addini hidima da karfinsa da kuma dukiyarsa, kusan halinsu ɗaya da Smart ɗin, mum ce taki musulunta, tana da kirki da farar zuciya sosai, kuma tana balain kaunar ɗan nata da mijinta, kawai musulunta ne ba zata yi ba, gabaɗaya familyn nasu christian ne, amma shi da dad ɗin ranar jumma'a tun karfe 10 suke masallaci har izuwa 1:30 ayi sallar jumma'a, suna sauraro huɗubar liman, kun san manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce duk wanda ya riga liman zuwa masallacin jumma'a ya zauna yana addu'oi haɗe da kararun Alqur'anin mai girma har liman yazo su yi sallah, kuma ya saurari huɗuba, to kamar yadda jariri yake zuwa duniya babu zunubin ko miskala zarratin to haka wannan bawa zai zama kafin ya fita daga cikin masallacin nan, Ubangiji ya shafe komai na daga laifukan da ya yi a baya, haba ƴan uwa me kuke jira, ai duk abin da kuke yi ranar jumma'a kam a daure a bada awa uku zuwa huɗun nan domin samun wannan garaɓasa.
To shi dai Smart and dad musulmai ne cikakku masu kaunar Allah da Manzonsa, kuma dan mum taki musulunta bai sa basu zaman daÉ—i ba, zaman farinciki sosai suke yi, kullum basu gajiya da yi mata nasiha da nuna mata girman Allah dan ta musulunta........ Fatana dai Allah yasa tana da rabon musuluntar.