Sashe 85
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ƙara zaro idanu ta yi, bata ki ya yi ta yin magana cikin shagwaɓar nan kada ya dai'na ba, ya tashi kanta matuƙa.
Ganin sai kallonsa take yi babu ko kyaftawa kuma ta ki ta yi magana ne yasa ya kai hannu ya kyasta mata yatsunsa a saitin fuska. Lumshe idanunta ta yi tare da sake buÉ—e su, sai ta sakar mashi cool murmushin da ya sanya shi lumshe idanu shi ma, ta tafi da imaninsa, yatsa ya sanya mata a dimple É—inta yana faÉ—in. "Like mine". Jinjina mashi kai ta yi alamar e haka kamar dimple É—insa.
"Will you going to give me the food or zaki barni da yunwa na kwana". Kai ta fara girgizawa. "A'a i will, ba zan barka ka kwana da yunwa ba".
Jan karan dogon hancinta ya yi tare da É—auko trayn abincin ya É—aura a saman gadon.
"On bed kuma? Why not mu sauƙa ƙasa?". Cewarta. Girgiza kai ya yi ba tare da ya yi magana ba ya fara bubbuɗe abincin.
Da mamaki take ganin irin abincin nasu, nama ya sanya wuƙa ya yanko mata jajir ya ji kayan haɗi sai zuba kamshi yake yi. Saitin ɗan bakinta ya kawo mata namar alamar ta buɗe baki ta karɓa.
Har zata buÉ—i bakin sai kuma ta ce mashi. "Namar menene wannan?". Ba komai yasa ta tambaye shi ba face É—azun ya gaya mata shi christian ne, annabi isa suke bautawa, shi bai san wani Allah ba bayan Jesus, wannan dalilin yasa ta tambayesa.
A takaice ya ce mata namar ɗawisuce da na jimmina. Nannauyar ajiyar zuciya ta sauke wanda yasa sai da ya kura mata idanu. "Lafiya kike sauƙe ajiyar zuciya haka?". "Nagodewa Ubangijinmu da yasa ba namar pig bane, shi ne yasa na sauke ajiyar zuciya".
"Baki cin namar pig É—in ne?". "Allah ya haramta kai kana ci ne?" Kai ya fara girgizawa tare da faÉ—in. "No am not, kai ni kwata kwata ma bana cin nama idan bana É—awisu ba, shiyasa kika ga shi ne kawai a cikin abincin nawa".
Jinjina kai ta yi alamar ta ji daÉ—i a ranta, daga nan ta fara buÉ—e baki yana bata abincin yana zuba mata hira mai daÉ—i. Sam bata san lokacin da ta ci abincin mai yawa ba, tun da ta zo gidan dama ban da ruwa babu abin da take sha, sai ta É—an tsakuri abincin ta bari, to yau dai ya É—ebe mata kewa ta hanyar daÉ—aÉ—an kalamansa, sai ka rasa a ina yake koyo kalamai masu kwantar da hankali, wanda zasu sanya mutun yin abu ko bai yi niya ba.
Sai da ya tabbatar ya cika mata ciki tab, sannan ya bata izinin ta bashi a baki. Ba musu ta karɓi spoon ɗin ta fara ciyar da shi. Tun da ƴan'matan nasa wato su Floris suke ciyar da shi a baki bai taɓa jin daɗin da ya ji a yanzu da ta fara bashi ba, har wani lumshe idanu yake yi idan zai karɓi abincin. Yau yawan abincin da ya ci wlh a iya saninsa bai taɓa cin abinci mai yawan shi ba, abin ya bashi mamaki.
Bayan sun kammala cin abincin ne ya buÉ—e takardunsa da ya zo da su ya fara karatu, sun kusa fara Exams na karshe, duk tsiyar da yake yi baya wasa da karatu, dan in ya sauka daga kan turbar first class ya yi alkawarin ba zai yafewa kansa ba, shiyasa yake warewa karatun lokacinsa baya haÉ—a shi da komai saboda sanin mahimmancinsa.
Shiru ta zuba mashi idanu tana ta kallonsa har misalin karfe 3 na dare, a nan ne barci ɓarawo ya fara ɗebarta, gyangyaɗi ta fara yi ta zo zata kifa a kan gadon kamar wani walkiya ya tareta da hannunsa, tun ɗazun rubutu yake yi tamkar baya kallonta, ashe dai yana kallon duk abin da take yi, sai da ta zo zata faɗi ne ya nuna yes yana kallonta.
Tarota ya yi a in da ya kwantar da ita a saman laps ɗinsa ya cigaba da abin da yake yi. Sai misalin karfe 4:30 sannan ya kammala, a hankali ya jawo pillow ya kwantar mata da kanta tare da miƙewa da nufin ya fice, duƙawa a kanta ya yi tare da manna mata sumbata a goshi kafin ya nufi waje.
Abin mamakin kuma shi ne yana fita É—akin Black Tiger ya nufa a wannan tsohon daren, koma ace gari ya kusa wayewa, to me zai je yi a can?............... PRINCESS TEEMA TAKU CE TA AMANA.
________________________🔥ðŸ¤
JIMETA..............NIGERIA
After some times. (Bayan wani lokaci)
Sosai Jaish ya yi sabo da Bappa, sai dai har yau har gobe yana nan da wannan balai'n kunyar tasa, a tsawon zaman da suka yi da Bappan bai taɓa ɗago idanu ya kalli cikin idanun Bappan ba, wani irin azabbabben kunyarsa yake ji, a tare suke zuwa kiwo, yana rakasa, amma ko Bappa zai yi yaya ba zai taɓa yarda su ci abinci a tare ba, idan Mahreen ta kawo masu abinci a wajen kiwon kwanika biyu take zuwa da shi, Bappan ya zuba mashi namarsa daban ya zauna a gefe can ya ci, har yau har gobe kuma bai taɓa kwatanta ɗanɗana irin abincinsu ba, ko kallon abincin ma baya son yi, sai dai kuma a yanzu ko magana da fillanci Bappa ya yi wa su Mahreen yana iya gane me yake nufi duk da baya magana. Kun san yaran Momma fa da shegen kaifin basira, to tsab yake gane duk abin da zasu faɗa, magana ne dai shiru har yanzu baya yi, Bappan ya yi iyaka yinsa amma har yanzu Allah bai buɗe mashi bakin nasa ba.
Mahnoor yanzu ta rage tsoronsa sosai, ita kuwa Nenne har yau har gobe tsoronsa take ji sosai, dan kuwa yanzu ne ma yake bawa jama'a tsoro, idan yana tsaye sai su ga ya ƙara kyau sosai, bare kuma idan ya ɗago idanu ya kalli mutun, ya ilahi sai mutun ya ji kamar ya yi ta kallonsa a sace ba tare da sun haɗa idanu ba. Har yanzu kuma idanunsa suna nan jajir da su, da alama dai akwai abin da ya ɓata mashi idanu, bappa ya yi zaton a haka idanunsa suke shiyasa bai yi ƙoƙarin nema mashi magani ba!.
Mahreen kuwa iyashege da faɗa sai abin da ya cigaba, baka isa ka taɓota ka kwana lafiya ba, bare ma yanzu da ake bala'in jin tsoron gidansu saboda Jaish ɗin, ai sai iyashegen nata ya ƙara gaba da lasisinta, idan ka yi mata abu sai ta ce wlh sai ta gayawa Hammanta aljani ya zo wa mutun da daddare ya sumar da shi ko ya kashe, in takaice maku yanzu ko manya basu dukanta, Allah sarki Inna Rabi, tana ji tana gani Mahreen zata daki ƴaƴan mutane a islamiya amma saboda tsoron Hammanta aljani bata hukuntata, duk yarinyar nan Mahreen ta gama baza sunan Jaish a kauyen nasu da sunan ya ce zai ramata duk wanda ya taɓata, shi kuwa bai ma san tana yi ba, dan shi ko kallonsu ma baya son yi, saboda tsoronsa da suke nunawa a filli yana mugun ɓata mashi rai......... Mahreen fa da alama zuwan aljani Jaish gidan nan nasu gaba ya kaita, ga shi yanzu har respect ake bata a kauyen gabaɗaya dan tana da Hamma Alhaji..........🤣
Kamar kullun Bappan ya kaɗo shanayensa zasu dawo gida, dabbobin suna gaba shi da Jaish kuma suna baya, Jaish baya taɓa yarda ya jera kafaɗa da shi, dan kunyarsa da yake ji.
Tun daga nesa suka hango cincirindon matasa da Æ´anmata. A takaice Bappa ya ce. "Na tabbata da Mahreen a wannan wajen".
Ai kuwa bai gama rufe baki ba ya hangota Mahnoor da wata ƴar budurwa ta wajen Inna Rabi sun riƙeta suna bawa wani matashin bafulatani hakuri, ita kuwa sai surfa mashifa take yi a kan wlh ba zata barshi ba.
ÆŠaga kafa da sauri Bappa ya yi domin ya isa garesu, ganin yana sauri yasa Jaish ma yin saurin bin bayansa.
Ko da suka isa wajen Bappa ya tambayi me yake faruwa? A gefe guda Jaish ya tsaya tare da juyawa yana kallon dabbobin nasu yadda suke tafiya. Mahnoor ne ta ce. "Bappa muna tafiya ne wannan yaron Inna Rabin ya cewa Mahreen ta yi kwalliyar aljanu, shi ne ta zagesa shi kuma ya mareta". Sai ta ce ba zata barsa ba, tun É—azun muke bata hakuri taki hakura, shi kuma ya ce mu saketa ta zo sai ya yi mata É—an banzan duka. Bawan Allah bai san wacece Mahreen a kauyen ba, bai san tana da Hamma aljani ba, yau ya dawo daga wajen kiwo, ya tafi bayan dutse ne na tsawon shekaru da dama!.
Hakuri Bappa ya fara bata tare da lallashi yana cewa tazo su tafi gida ta bar yaron, ina ai kafewa ta yi a kan ba zata zo ba sai ta rama marinta, anyi juyin duniyar nan taki, daga karshe ma ihu ta fara kurmawa tana faÉ—in Bappan ya kyaleta ta rama marinta.
Da yake shi Jaish yana ganin yadda bappa yake fama wajen rabon faɗarta kullum, idan ba'a barta ta rama abin da aka yi mata ba faɗar bata karewa, ko an rabasu anjuma sai ta koma, dan haka sai ya juyo yana kallon Bappan. Haƙiƙa ya tausayawa dattijon nan yadda yake ta faman rarrashinta tana tirjewa. Hakan yasa ya matso in da suke tare da dallawa yaron da ya mareta ɗin mari a matsayin ya ramata dan faɗar ta mutu kawai.
Haba bawan Allah ya ji hannun maza sai zubewa ƙasa ya yi, ko kallon in da yaron yake bai yi ba yasa hannu ɗaya ya ɗauki Mahreen ɗin sai saman shoulder ɗinsa ya nufi hanyar gida da ita ya baro su bappa a wajen........ Ai wani musulmin nutsuwa a jikinsa ta yi, dan tana bala'in shakkarsa.
A guje matasan wajen suka watse yau aljani ya mari wani ya suma............. Nima tsabar tsorata na haÉ—a kayana sai gidanmu har ina jefar da camerata na É—auko maku rahoto........
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🔥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 21/10/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.