Sashe 76
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sake sauke ajiyar zuciya ya yi kafin ya matso da bakinsa dab da kunnuwanta, ƙasa sosai ya yi da murya tamkar munafukin da zai kai gulmar kishiya ga kishiyarta, a haka ya fara yi mata raɗa a kunne kamar haka. "Ya isa haka kukan please, I promised you that ba zan taɓa bari ki sake yin kuka ba, kuma na yi maki alkawarin tabbas duk yadda za'ayi zan kuɓutar dake daga gidan nan, ba zan taɓa bari yaya ya azabtar dake kamar yadda ya yi wa wasu a baya ba, ya sha kashe mutane a kan neman Spender, ya sha wahala kafin ya iya nemo in da kike, ya taɓa kama wata yarinya ta so ta yi kama da ke, kai kuna ma kama sosai da ita, a tunaninsa lokacin kece ya kama, ya buƙaci Spender daga hannunta sai ta ce bata san menene bane ma, haka ya kasheta da azaba haɗe da razanarwa, sai da ta haukace kafin ta mutu saboda razanata da yake yi, na yi maki alwarin zaki gudu daga gidan nan, sai dai ki mun alƙawarin ko da yaya ya kamaki ba zaki ce da sa hannuna ba?". Dakatawa da maganar ya yi yana jiran ya ji me zata ce! Ya kurawa face ɗinta idanu kamar zai cinyeta ɗanya.
A hanzarce ta gyaÉ—a mashi kai alamar ta yarda ba zata ce da sa hannunsa ba ko da an kamata. Nisawa ya yi tare da sanya hannu ya kwantar da kanta a saman kirjinsa. Cigaba da magana ya yi a cikin kunnenta.
"Queen of beauty tun kafin a kawo ki nan wajen na san labarinki". A hanzarce ta É—ago da kanta. Mayar da ita ya yi tare da cigaba da maganarsa.
"Bawai labarin tarihin rayuwarki na sani ba, no, labarin cewa Spender yana hannunki na sani, sau da dama na buƙaci ganin hotonki yaya yana hanani, dan ya ce har ni a wannan karon bai yarda da ni ba, saboda ya sha nemo hotunan mutanen da yake samun labarin Spender yana hannunsu, zai sha wahala ya nemo hotunansu, sai dai kafin ya kai ga isa garesu wasu sun rigasa, hakan yasa yake tunanin ko ni nake gayawa mutane, dan yasan ni kaɗai yake gayawa rahoton, amma magana ta gaskiya bana gayawa kowa, kawai dai abin da na lura da shi shi ne masu neman Spender suna da yawa ne". Ɗan dakatawa ya yi da yin maganar yana mayar da numfashi a hankali hankali.
Shiru ta kwanta tana sauraronsa, ƙwaƙwalwarta sai saƙa mata waye shi wannan yayan nasu? Meyasa ya zama bakin azzalumi har haka?.
"Yanzu kin san me nake so da ke?". Ya katse mata tunanin nata. Girgiza mashi kai ta yi alamar a'a.
Nisawa ya yi kafin ya ce. "Dole ki saki jikinki a gidan nan, domin kada wani ya gane shirina, sannan ki nuna tamkar baki cikin damuwa, ki yi rayuwa tamkar yadda kike yi a forest ɗinku, ki ƙirƙiro farincikin dole domin mu cinma burinmu, lastly kada ki ƙara mun zancen Kamran a nan, zancen Pretty is okey for me".
Mamakin kalamansa na karshe ne ya kamata, dama tun ɗazun ta lura da shi ya canza fuska, tun lokacin da ta gama bashi labarin mum ɗinsu ta shigo labarinta ita da Kamran and Pretty a forest, tun daga nan ya canza fuska ya ɓata rai kamar ba shi ba, bare ma da ta ce mashi bata da wani burin da ya wuce ta buɗe idanu ta fara kallon Kamran lokacin da suke Forest kenan, ta ƙara mashi da cewa bata yi farincikin buɗewar idanunta ba tun da bada shi ta fara yin tozali ba, tana kewarsa tamkar hauka, daga nan face ɗinsa ta sauya ya ɓata rai, ji yake yi kamar ya tashi ya tafiya ya barta Black Tiger ya cinyeta ɗanye ma idan yana so, ya ji kamar kada ya taimaka mata, amma sai ya daure, ko me dalilinsa oho dai.
Okey ta ce mashi tare da cewa ba zata sake ba. Hannu ya kai saman gashin kanta. "Beautiful Queen gashinki ya so ya yi kama da nawa, amma naki ya fi nawa kyau sosai".
Rasa me zata ce mashi ta yi, dan ita ba wani hira ta iya ba, kun san dama da Pretty kawai take hira, ko Kamran sai dai gaisuwa ce take haÉ—asu, so bawani iya dogon magana ta yi ba.
"Baki ce komai ba". Ya sake faÉ—an. "Nakama yana da kyau". Da kyar ta iya faÉ—an hakan.
"Golden white ya fi up white kyau fa, i really like yours, and see this your eyes is very very sexy nice and........" Sai ya ƙarisa mata sauran maganar a cikin kunne kamar wani maras gaskiya.......... Ya yi maganar ta yadda ban ji me ya ce ba!!. Kuma yana zuba mata kalaman yana wani lumshe idanu kamar ba lafiya yake ba!!.
Ba wani abin da ta gane da kalamansa, ita dai bayan cewa da ya yi nata ya fi nasa kyau, sai kuma kalmansa na karshe da ya ce ita ɗin kyakkyawace ta karshe sannan kuma tana da sexy body kakar babbar mace, daga haka bata san ma'anar sauran kalaman nasa ba, shi dai ya sani! Kuma sexy kalamai ya rinƙa gaya mata a cikin munnen nata, to ita da take girman forest dama ta ina zata gane wannan karatun nasa fisabilillah? Ai sai shi ɗin zai gane.
(Summy princess zan yi wa Ronnienki ihun kwarto fa, ta ya zai wani zauna yana gayawa baiwar Allah irin waɗanga kalamai? Aisha baita jidda Maman Sultan Ronnie zai ɓata maku tarbiyar da kuka yi mata, ku kama sumayya ku jibgeta zata ja mashi kunne in ta ji wuya)
Shiru ta yi bata bashi amsa ba, dan ita bata san me zata ce ba. Jin ta yi shirun ne yasa ya ɗan lankwasa dogon wuyar nan nasa ya leƙo face ɗinta. "Queen of beauty why kika yi shiru? Give me my amsa mana, i said why are you so beautiful like that, do you look like mom or dad?".
A sanyaye ta amsa da. "I don't know what to say, that's why am silent, but ka manta na ce maka we don't know our dad?".
Ɗan shafa gashin kan nata ya yi tare da cewa. "Oh oh eyya na manta ne, zaku ga dad ɗinku nan ba da jimawa ba, in dai na samu na kuɓutar dake daga hannun yaya to ba shakka nima zan biyo bayanki daga baya, zan tayaki neman dad and mum with our Pretty". Yana magana kamar wanda yake jin barci ko maras lafiya.
Godiya ta yi mashi sosai, daga haka bata sake yin magana ba ta yi shiru. Sarai ya lura da bata iya magana bama bare ajega sexy words masu daÉ—i, daga e sai a'a ta iya.
"Ronnie". Ta ambaci sunansa ƙasa ƙasa. Miƙar da wuyarsa ya yi kafin ya amsa. "Ina son sanin wanenen ya kawo ni nan? And me zai yi da Spender? Waye wannan yayan naku? Sannan ina su mamanku ku kuma suke?".
Wani irin yanayi ne ya bayyana a saman face ɗinsa jin tambayar da ta yi na wanenen Black Tiger? Alamar tsoro haɗe da tashin hankali ne suka bayyana a saman face ɗin nasa, nan take ya shiga taitayinsa, idan da daɗin hira da ita yasa ya mance in da yake, to yanzu ta tuna mashi dalilin wannan tambaya tata, fuskarsa ta canza daga annuri izuwa tashin hankali. Rabata da jikinsa ya yi tare da yunƙurawa zai miƙe ba tare da ya bata amsa ba.
ÆŠago idanu ta yi ta kallesa da kyau, tabbas ta lura da canzawar da ya yi lokaci guda, sai dai bata kawo wani banzan tunani a ranta ba, ta yi tunanin ko kawai zai tafi ne babu dalili.
Haƙiƙa ya ji babu daɗi sosai a ransa, ba komai yasa hakan ba kuma face ta yi mashi tambayar da ba zai iya amsa mata ba, bai isa ma ya amsa mata ɗin ba, bai so kuma ace ta nemi wani abin a wajensa ta rasa ba, amma ko zai mutu ba zai iya gaya mata wanenen Black Tiger ba! Da alama shi yasan Black Tiger ɗin sosai, kawai dai ya nuna kamar bai san shi ba ne, idan kuka yi duba da yadda yake shiga har cikin bedroom ɗinsa kunga da wuya idan bai san ya kamanninsa suke ba.
"Zan roƙi yaya da ya bar Floris ta rinƙa zuwa kuna yin hira idan na tafi school, zan so ace tana koya maki wasu abubuwa, ko ba komai idan kika bar gidan nan zasu amfaneki......". Da kyar ya iya ƙarisa maganar, daga jin yadda yake magana zaka fahimci ransa a ɓace yake.
Yana gama maganar ya nufi waje da sauri ba tare da ya sake kallonta ba. Yana fitowa ya shiga bedroom ɗin Black Tiger dan ya roƙesa a kan Floris ta zo ta rinƙa zama da Sweetie.
Ya ɗauki tsawon 20 mins a ciki kafin ya fito ya nufi ɗakin da aka kwantar da Delisha tana jinya, duba lafiyar jikinta ya je ya yi tare da fitowa. Nasa room ɗin ya shiga, wanka ya fara yi kafin ya shirya cikin sport wears masu tsada, ya yi wa kayan kyau sosai. Ƙasa ya sauƙo da nufin ya ci abinci ya je buga ball, zakarar Dark world kenan, a komai shi ne a gaba, ball ɗin ma ba'a barshi a baya na, ga shi yau ba zuwa church, dan pastor ya faɗi bashi da lafiya yana kwance a hospital, yanzu shigarsa wajen yayan nasu ya samu labarin hakan.
A parlourn ya isko Floris na zaune a saman sofa tana jera abubuwan game ɗinta dake saman trayn wasan. Ta bayanta ya lallaɓo ya zo ya sanya hannu ya watsa mata cubs ɗin da ta sha wahala ta jera. A dubu ta juyo domin taga wanene?.
Tana ganin shi ne ta haɗe rai tare da ajiye tray ɗin, cikin dabara ta ɗauki pillow ta harbesa a fuska da shi. Kamar ya san zata yi hakan ya yi carap ya capke pillown ba tare da ta taɓa fuskar tasa ba. Haushi ne ya kamata ta nufesa gadan gadan irin ta zuciyan nan.