Sashe 12
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To ta amsa da shi tare da wucewa da sauri, kirjinta sai dukan uku uku yake yi, addu'a take yi Allah ya sa dai mutun ne ba aljani ba, dan ita dai bata taɓa ganin mutun kamar haka ba.
Cikin hanzari ta je ta kaɗo jakin ta dawo, ko da ta dawo wajen bata sami Bappan ba, hakan yasa ta tsaya daga ɗan nesa da kogin kaɗan, taki yarda ta ƙarisa wajen, dan gani take kamar idan ta je aljaninne zai tashi ya kamata, ita dai bata gama yarda cewa mutun bane.
A wajen ta tsaya har Bappa ya dawo tare da wani mutun, sanin halinta yasa Bappan bai ce lallai dole sai ta matso kusa da mutumin ba, karɓar jakin kawai ya yi tare da ce mata ta koma wajen Mahreen bari ya kai mutumin gida.
Da sauri ta juya, kamar zata kifa ƙasa, sai waigo su take yi, tana gani suka ɗaura shi a kan jaki, jikinta na kerma ta wuce wajen Mahreen.
Zaune ƙarƙashin wata bishiya ta isko Mahreen ɗin tana shan raken da ta karyo a gonar Bappa. A kusa da ita ta zauna tare da fara gaya mata cewa Bappa ya tsinci wani aljani mai kama da mutun.
A É—ari Mahreen ta zaro idanun nan nata. "Aljani kuma Adda Mahnoor?". Ta zaro ido alamar mamaki da tsoro tana magana, amma hakan bai hana ta karyi rakenta ta cigaba da sha ba....... Wannan yarinyar akwaita da abin dariya, tana tambaya tana shan rake.
"E Mahreen aljani, idan kika ga kayan jikinsa ban taɓa ganin irinsu ba, har da wani igiya ya ɗaura a wuyansa, kinga takalmarshi? Ya so ya yi iri ɗaya da na kafarki, ga shi nan fari tas, kuma shi kalar fatar jikinsa sam sam ba irin namu bane, shi fatarsa ma ban san ya zan ce maki ba, amma dai ba irin na mutane bane, dan ban taɓa ganin irinsa ba, ya ɗaura wani abin mai ɗaukar ido a hannu (agogo) kin ga ga shin kansa? Ba irin namu bane, yana da kyau sosai ba irin kyau ɗin mutane ba......"
(Magana ta Allah Mahnoor ta cuci Jaish da ta haɗa takalmar ƙafafunsa da na ƙafafun Mahreen, gaskiya ta gama cutarsa😅 Mahreen mai takalmar kiwo me haɗinsa da tsadaddiyar cover fisabilillahi?🤌)
Zubur ta miƙe. "Adda Mahnoor bari na je na gansa, riƙe mun sandar nan....." Tun bata kai karshen maganar ba ta miƙa mata sandar tare da sanya kai da gudu ta wuce, maganar ma a hanya ta ƙarisa ta.
Tana barin wajen sai ga wani kyakkyawan matashi chocolate color ya ƙariso wajen, hannunsa na riƙe da sandar kiwonsa. Matashi ne da ba zai wuci shekaru 22 ba a duniya, ba karya yana da kyau sosai, suna ɗan yanayi da Mahnoor ɗin ma, daga gani ba tambaya zaka san dangi ɗaya ne, dan waɗan nan dara daran idanun nasu kusan iri ɗaya.
ÆŠaure fuska ta É—an yi da ganinsa. A kusa da ita ya zauna yana washe baki. "Mahnoor ina Bappa da Mahreen yau kuma?".
Cike da nuna kulawa ta fara magana, sai dai ta É—aure fuska alamar tsare mutuncinta. "Ina kwana Hamma Faisal".
Fuska ba yabo ba fallasa ya amsa mata da lafiya lou, sannan ya É—aura da maimaita tambayar inasu Bappa?.
"Bappa ya je gida, Mahreen kuma yanzu ta bar nan ta bi bayansa". Ta faɗa tana ɗan murza sandar Mahreen dake hannunta a ƙasa, ta kuma yi maganar tana kallon ƙasa, ko da sunan wasa bata ɗago sun haɗa ido ba.
"Mahnoor meyasa a duk lokacin da muke tare kike É—aure fuskarki ne? Sai na ganki kina hira da murmushi da su Bappa, amma ni baki yarda ki yi hira da ni ma bare har ki mun murmushi, sai ki É—aure fuska sosai mena yi maki ne?".
Ajiyar zuciya ta sauke, ba tare da ta É—ago kai ba ta amsa mashi da. "Hamma Faisal babu abin da ka yi mun..." "To ko kin dai'na sona ne?". Kai ta girgiza mashi. "A'a ban dai'na ba".
"To meyasa baki son yin hira da ni ko ki yi mun murmushi kamar yadda kike yi da Bappa da kuma Mahreen?".
Sam babu alamar zata yi murmushin a saman face ɗinta, tamkar bata taɓa yin murmushin bama, fuska kala biyu take da shi yarinyar nan, idan ta ɗaure fuska sai ka rantse da Allah bata taɓa sanin me murmushi ba, ɗaurin fuska yana zama a face nata sosai kuma yana yi mata kyau, haka zalika idan ta yi murmushi sai ta baka sha'awa, sai kaga kamar kullum haka fuskar tata take, musamman idan dimple nata ya lotsa, so in ma murmushi ko akasinta duk suna dacewa da face ɗinta kuma suna ƙara mata kyau.
"Hamma Faisal ai baka yi abin da zai sanyani yin murmushin bane, ita kuma Mahreen ai kasan halinta, in dai kana zaune da ita dole sai ta baka dariya ma ba murmushi kawai ba, shi ne yasa kawai bana murmushi ba dan wani abin ba". Cikin sanyin murya sosai ta yi maganar.
"To amma dai kin san ina sonki ko?". "E na sani, nima ai ina sonka". Guntun murmushi ya yi.
Shiru ne ya biyo baya na É—an lokaci, shi ya katse masu shirun da cewa. "Ya aka yi yau kika biyo Bappa kiwo ne ma?".
Har lokacin bata É—ago ta kalle shi ba ta amsa mashi da cewa. "Bappan ne ya ce nazo mu tafi, kuma ai dama kaga idan yana nan muna binsa kiwo sosai, idan baya nan kuma Nanne ce take hanamu bin kawu Ibrahim, shiyasa bama zuwa".
Zai sake yin magana Mahreen ta iso wajen da gudu tana haki, da alama ta ci gudu ne ta ƙoshi.
"Adda Mahnoor wlh da gaske maganarki take, kin ga mutumin nan kuwa? Tabbas ba mutun bane, Bappa kuma fa gida ya kaishi, yanzu faɗa suke yi da Nenne a kan Bappa ya ce in dai mutumin yana da rai to shi zai yi jinyarsa har ya warke, idan kuma suka bincika ya mutu to sai a binnesa, shi ne Nenne ta ce wlh Bappa ba zai ajiye mata aljani a gida ba, salon tsakar dare ya tashi ya shake mata wuya ya kasheta, Bappa kuma ya ce ba zai je ya wurga da shi ba, ya shigar da shi ɗakinsa har da kwantar da shi a saman tabarman da yake jinyar marasa lafiya, ya kafe sai ya yi jinyarsa idan yana da rai, Nenne kuma ta ɗauki mayafinta ta tafi gayawa Arɗo abin da Bappa ya yi, kuma ta ce ba za ta dawo gidan ba har sai Bappa ya fitar da aljanin nan". Ta ƙare maganar tana tsugunnawa a kusa da Mahnoor ɗin tare da sauke ajiyar zuciya. Get
"Ke chali chali, wai bana ce ki rinƙa nutsuwa idan zaki yi magana ba? Yanzu dai babu abin da na gane a maganar nan taki, yarinya sam bata da nutsuwa, kai na rawa kamar mazari.." cewar Faisal.
"Babu ruwanka da ni Hamma Faisal, tun da nazo nan ai ban yi magana da kai ba, kuma ai na ganka, maganarce kawai ba zan yi maka ba, ni fa nace ma ka dai'na shiga harkarta, kasan bana sonka tom!"......... Tab mai kankanta kenan, yau ga ikon god, wato ita idan bata son mutunma kai tsaye zata gaya mashi, a tsirara zata fitar da kalmar sai dai ayi wacce za'ayi, aiki ga mai kareka!!.
"To dama wayace ki so ni? Nima ai kin san ba sonki ɗin nake yi ba, waye zai so aljana ma irinki? Yarinya kamar jikar Lami mai kafar shamuwa, Mahnoor idan ana iska kada ki bari ta rinƙa fita na sha gaya maki, idan ba haka ba wata rana zaku nemeta a rugar nan ku rasa, dan tsab iska zai yi sama da ita............"
Ai kuwa bai ƙarisa maganar ba ta zunduma ihu tare da miƙewa ta miƙi hanya sai wajen Bappa. Ɗan siririn murmushi Mahnoor ta saki kafin ta ce. "Hamma Faisal yau babu kai babu zaman lafiya tsakaninka da Bappa".
Miƙewa tsaye ya yi yana faɗin. "Shiyasa zan gudu yanzu, kuma ba zan dawo ba sai gobe, ba zan bari mu haɗu da shi ba yau, sai zuwa gobe idan ya huce".
Murmushi kawai ta É—anyi bata ce komai ba, sa kai ya yi ya wuce yana tunanin yadda zai kauce haduwarsa da Bappa a yau, Æ´aÆ´an gwaggo da Æ´aÆ´an kawu suke shi da su Mahreen É—in, maman Faisal kanwar Bappa ce, kuma shi Faisal shi Bappa ya baiwa auren Mahnoor É—in, yanzu mijin Mahreen ake jira ya dawo sai a aurar da su.
Nikam har na ji tausayin mijin da zai auri Mahreen gaskiyar, za'a sha dambe, dole kuma ya koyi rarrashi kamar Bappa.
Yau dai Mahnoor ita kaÉ—ai ta zauna tare da waÉ—an nan uban tilin dabbobin, Mahreen tun da ta kai karar Faisal wajen Bappa bata dawo ba, lallashinta Bappan ya yi tare da kwantar da kanta a saman cinyarsa har ta yi barci, amma kafin ta yi barci sai da Bappan ya yi mata alkawarin zai yi maganin Faisal É—in, ta ce ita dai ya ce kada Faisal É—in ya sake yi mata magana, idan ba haka ba watarana sai ta fasa mashi kai da itace idan yana zaune bai sani ba, zata zo ta bayansa ta buga mashi, har da nunawa Bappan yanda zata yi ta fasa mashi kan nasa, da kyar ya shawo kanta, sai da ya yi alkawarin zai shiga tsakaninsu, daga yau Faisal ba zai sake kulata, sannan ne ta hakura ta kwanta ta yi barci.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
â¤ï¸ðŸ”¥RAWANIN 🔥 ZALINCI â¤ï¸ðŸ”¥
ð— ð—”ð—Ÿð—Ÿð—”ð—žð—œð—¡
FATEEMA ZAHRA MUSA â¤ï¸â€ðŸ”¥
â¤ï¸A-K-A ð‘·ð‘¹ð‘°ð‘µð‘ªð‘¬ð‘ºð‘º ð‘»ð‘¬ð‘¬ð‘´ð‘¨ðŸ”¥
â¤ï¸ð‘«ð‘¨ð‘»ð‘¬ 19/9/2024.....âœï¸ðŸ“šðŸŒ¹
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
💘STEP TWO....âœï¸ðŸ“šðŸ”¥