Sashe 47
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai ya ji daÉ—in maganganunta, addu'a ya yi ta zuba mata, sannan ya ce mata ta yi mashi izini gobe yana son zai bi bayan Jaish ya duba shi. Shiru ta É—an yi kafin ta ce. "Bin bayan Jaish ba zai yiwu ba, zan kira yayansa ya bi bayansa, amma kai kam ba zai yiwu ba, dan kasan cewa baya nan kai ma baka nan daddynku ba zai yarda ba, dole zai san akwai matsala, dan haka kai ka tsaya a nan kana É—ebe masa kewa kuma kasan yadda zaka yi da shi idan ya tambayi ina Jaish É—in, zan sanar da yayanku ya nemo Jaish É—in a koma ina yake".
Jinjina kai ya yi, ya gamsu da maganarta, amma kuma yana tunanin anya zai iya hakuri bai je ya duba É—an uwansa da kansa ba kuwa? Kai abin akwai wahala.
_________________________🔥
Auta.
Hannu ta kai zata cire mashi hular, a hanzarce ya riƙe hannun nata da nashi hannun ɗaya, sannan ya ɗago idanu yana kallonta.
Ɗan turo baki ta yi kafin ta ce. "Fuskarka nake son gani fa! Kullum kana tare da ni amma ban taɓa ganin kamanninka ba, to ni ba zan yarda ba, kai ba ka kalli face ɗina ba?".
Mai da kallonsa kan warriors dake nufar gate ɗin fita dan basu ga kowa ba ya yi, sun hakura zasu fita daga wajen kawai. Zuba masu ido ya yi har suka fice a wajen, sannan ya sauke nannauyar ajiyar zuciya. Sake hannunta ya yi tare da miƙewa tsaye da ita, sauketa daga jikinsa ya yi, sannan ya nufi hanyar ficewa daga wajen ba tare da ya yi magana ba, da alama magana tana yi mashi wahala.
Tafiya yake yi yana tunanin ta ina zasu fita wajen nan ba tare da angansu ba? In dai suna son fita salum alum to dole sai dare, fitarsu da rana ba zai yiwu ba.
"Hoorain". Ta ambaci sunansa tana kumbura kumatu.
Tsayawa cak daga tafiyar da yake yi ya yi, a hankali ya juyo gareta, sai kuma ya kawar da kallonsa a kanta, da alama yana ƙoƙarin hana idanunsa kallonta ne dan tsaro ba dan tsoro ba.
"Na'am ranki ya daÉ—e". Ya amsa yana mayar da hannayensa baya ya harÉ—esu.
"Meyasa baka son na kallin face ɗinka?". Ta faɗa tana ɗaure fuska. Ɗan risinar da kansa ƙasa ya yi. "Sorry ranki ya daɗe baya daga cikin aiki na ne shiyasa".
Hannu tasa ta riƙo west ɗinta tare da ɗaure fuska. "Dama aikin da kake yi ma akwai wanda yake ce maka ga abin da zaka yi ne? Ai na ɗauka kawai aiki zaka yi".
Jinjina mata kai ya yi alamar e umarni yake karɓar kuma ganin fuskarsa bata daga cikin umarnin da aka bashi a wajen aiki.
"To ni yanzu na baka umarni ina son ganin face É—inka". Ta yi maganar tana nufo shi.
Ɗan juya idanunsa ya yi yana kallon hanyar da take takawa, da alama shi ma baya son ta ga face ɗin nasa, ko me dalilinsa? Wannan sai alƙawarina.
Ƙasa ƙasa yake satar kallon yadda take tafiya cikin nutsuwa sosai har ta ƙariso gabansa. "Please remove this thing let me see your face".
"Sorry ranki ya daɗe, why are you want to see my face?". Still yana kallon ƙasa ya yi maganar.
"Because you're the only person da ban san yaya face É—insa yake ba a cikin warriors mafi kusa damu, kuma i want to see it now".
Dawo da kallonsa cikin idanunta ya yi, wani irin faÉ—uwar gaba ya ji da ganinta cikin idonta da ya yi, bai san meyasa yake jin faÉ—uwar gaba a duk lokacin da suka haÉ—a ido ba, shiyasa baya son haÉ—a ido da ita, yana jin wani irin shock a jikinsa duk lokacin da ya ga face É—inta, ko daga nesa ya ganta sai ya ji zuciyarsa ta amsa.
"Please ranki ya daɗe kada ki sanya na karya dokar aikina, kinga yau a dalilinki na aikata abinda King ya hana, na aikata laifi, yanzu haka ni mai laifine sosai, and am sorry to say please ki daina yi mun magana kada ki ja wani lokaci ƴan uwanki su yi maki faɗa, kinga gabaɗaya ƴan uwanki basu son kina yi mun magana, a gaban idanunki ranar Prince Jaish ya daka mun warning a kanki, and kin ji abinda Prince Ramish ya gayawa Abbuna a waya wancan karon, a gaban idanunki dukka aka yi hakan, ni bawa ne kawai mai baki kariya, ko ba haka Prince Jaish ya ce mun wacan ranar a gabanki ba? Please ki bari kin ji? Bana son Abbona ya ɓata rai saboda hakan, ba zai ji daɗi ace ya hanani yin abu kuma ina yi ba, ke yarinya ce mai zuciyar zinari, amma am sorry to say ƴan uwanki ba haka suke ba, ke baki banbanta bayi da kanki ko mayaƙa da kanki dan kina kallon darajan ɗan adam, amma ƴan uwanki ba haka suke ba, bayi ko mayaƙa daban suke a gabansu..........".
Dakatawa da yin maganar ya yi sakamakon ido da ta zaro mashi, ta ɗan bashi tsoro kuma ta ƙara yi mashi kyau.
"Yanzu Hoorain Æ´an uwana kake zagi a gabana?". Tana faÉ—ar haka ta fara ruwan hawaye.
Dukar da kansa ƙasa ya yi yana faɗin. "Am so sorry princess, na yi kuskure ina neman ki mun afuwa".
Kin kula shi ta yi, kuka ta cigaba da yi har da cewa sai ta gayawa Abbonsa abin da ya yi mata, ya ci mutuncin ƴan uwanta a gabanta. Hakuri ya fara bata yana faɗin ta yi mashi duk abin da zata yi mashi na hukumci, amma dan Allah kada ta gayawa Abbonsa, baya son ɓatawa mahaifinsa rai.
Wucewa ta yi ta nufi cikin wasu bishiyoyin lemu dake É—an nesa da in da suke. Cikin takun jarumta ya rufa mata baya yana cigaba da bata hakuri.
A jikin bishiya ɗaya ta jingina tana cigaba da kukanta. Gabanta ya ƙariso, cikin girmamawa yake bata hakuri. Rufe idanu gam ta yi taki kallon in da yake ma bare yasa ta dai'na kuma.
Zubawa face ɗinta idanu ya yi yana kallon yadda zara zara eyelashes ɗinta da suka jike da hawaye, ga hawayen a saman kumatunta, ji yake yi kamar ya sanya hannu ya goge mata hawayen nata, baya son ganinsu a face ɗinta, amma yana tsoron ƙara laifi kan laifi dan haka sai ya shafawa kansa ruwan sanyi ya haƙura.
Yana ɗago idanu sai kan wani katon kunama a jikin bishiyar da ta jingina ɗin yana nufota, ga shi ya ɗana ƙarinsa zai yi harbi. Ai bai san lokacin da ya matso dab da ita ya sanya hannu ya kamo kunamar ba.
Ita kuwa jin mutun ya matso kusa da ita yasa ta waro idanun nata waje, ganin shi ne ya matso dab da ita yasa ta yi ƙasa kaɗan ta matsa gefe guda sosai. Tana yin gefe ta ga ya kama kunama, ai ƴar kara ta saki tare da barin wajen a guje ta nufi wajen da King yake zama in da ya kwantar da ita ɗazun kenan.
Shi kuwa ya yi saurin kaiwa kunamar hannu, ga shi ta ɗana zata yi harbi, aikuwa yana sanya hannu ta sake mashi harbi, sam bai damu ba tun ya kamata bata harbi gimbiyarsa ba. Sakinta a ƙasa ya yi ya taketa da wannan kakkarfan takalmar nasa ya kasheta. Nan take hannunsa ta fara yi mashi zogi ta kuma kumbura sosai. Da yake jarumin gaske ne sai ya juya ya bi bayanta ba tare da ya damu da zogin da hannun nasa take yi mashi ba.
A saman shinfiɗar carpet ɗin dake wajen ya zauna. Tun da ya nufota ta zubawa hannunsa da ya kama kunamar idanu tana ganin yadda wajen ya kumbura sosai, zaro idanu ta yi tana cigaba da kallonsa har ya ƙariso ya zauna. Nan take ta dakatar da kukan da take yi.
Yana zama ta sauko ƙasa kusa da shi, duk da tana tsoron kunamar hakan bai hana ta kama hannun nasa dan ta gani ba. Wash ya ɗan furta saboda riƙo hannun da ta yi. Cikin sauri da raunanniyar murya ta ce mashi sorry, ta yi maganar kamar zata yi kuka.
Shiru ya yi bai amsa mata ba, sai ma so da yake yi ya kwaci hannunsa daga riƙon da ta yi mashi. "Me zan kawo maka ka shafa a wajen?". Still kamar zata yi kuka ta yi maganar.
ÆŠago da kallonsa izuwa kanta ya yi da nufin ya ce mata ta bari amma sai ya kasa, da suka haÉ—a idanu sai ya kasa iya ce mata ta sake mashi hannu, shiru ya zuba mata idanu, ita ma kallonsa take yi tana begen ganin face É—insa, bata san meyasa yake mugun burgeta ba, ko dan yana bada ransa dan kula da ita ne?
Sun shagaltu da ganin juna, a hankali ta É—ago É—ayan hannunta ta kawo saman face nasa da nufin ta shammacesa ta cire mashi wannan hular, ita dai ta matsa sai ta kalli face É—insa.
Ai kuwa shima ɗago ɗayan hannunsa ya yi ya riƙo hannun nata ya hanata. Turo baki ta yi tare da fara ƙoƙarin kwace hannunta daga nashi.
Ba musu ya saketa, yana saketa ta sake kai hannun nata ita a dole yau sai ta cire taga face ɗinsa. Ai kuwa wannan karon da karfi ya damko hannun nata tare da janyota ta faɗa jikinsa, matso da face ɗinsa dab da tata ya yi da nufin ya yi mata magana yadda zata fahimtar ta daina ƙoƙarin cire mashi hular, amma suna haɗa ido sai ya kasa yin magana, zubawa juna idanu kawai suka yi, sai kallonsa take yi tana mamakin irin idanunsa, suna burgeta sosai da sosai, ita gabaɗayansa ma daga sama har ƙasa burgeta yake yi. She love everything about him.
Da kyar muryarsa ta iya fita, sai sarkewa yake yi ya furta. "Please ranki ya daÉ—e ki yi hakuri, dan Allah kada ki ja mun aiki babba da ba zan iya É—auka........." Dakatawa da maganar ya yi sakamakon gera É—aya da ta É—aga mashi. "Ka buÉ—e mun face naka na gani, daga nan ba zan sake abin da nake yi maka ba".