Sashe 185
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Hamma jiya Mahreen ta ce ka cire mun gwaiva ka ajiye mun to ina yake?".
Kai Mahnoor akwai nutsuwa yarinyar, dole idan tana magana ta sa ka bita da kallo, wannan nutsuwa tata tana kara jan hankalinsa sosai.
Da kyar ya iya cewa. "Sai dai in ciro maki wannan, na jiya na barsa a wajen da muka ci abinci ai".
"Tom ka ciro mun". Ta faɗa tana ɗan sake shoulder ɗin nasa dan ta bashi damar ciro mata. Hannu ya miƙa ya tsinko guda biyu dake kusa da su, sannan ya ƙarisa wajen fadamar ya wanko mata su ya dawo. Sun kuwa nuna sosai, saboda ba mai zuwa ya cirosu, dama shi yake cire masu sai kuma bappa idan ya shigo cikin gonar.
Wajen da ya tashi ya koma ya tsaya, miƙo mata su ya yi, sai ta ɗauki karamin ciki ta bar mashi babban. Kallonta kawai yake yi bai ce komai ba.
Kasa iya kai gwaivar bakinta ta gutsira ta yi saboda kunyarsa, ya kafeta da kallo, sarai yasan ba zata iya ci a gabansa ba, amma yana son hakan ne yasa ya tsareta da kallo, dan in ta motsa lips ɗin nan nata ba ƙaramin rikita shi take kara yi ba.
Shiru shiru ta ki ci kanta s ƙasa, shi kuwa da ya kasa hakuri bai ma san lokacin da ya kai nasa baki ya gutsira ba, sai ya kai mata ragowar saitin ɗan bakinta a kan ta gutsira.
Ki ta yi tana wani muku muku, wani tunani ne ya faɗo mashi a ransa wanda ya yi matukar yi mashi daɗi, ya kuma ji zai iya aikatawa, kara kai ragowar gwaivar da ta ki karɓar bakinsa ya yi, ya sake gutsira kaɗan, sai ya shammaceta ya matso kusa da ita sosai ya haɗe bakinsu waje guda.
Subhanallah wani shock da ta ji ne yasa bata san lokacin da ta ƙanƙame shoulder ɗinsa ba, shi kuma yasa hannunsa ɗaya ya riƙo waist ɗinta ta baya, ɗayan kuma ya tallaɓo bayan wuyarta da kyau dan ya ji daɗin yin abin da yake yi.
A hankali hankali yake tura mata gwaivar da ya fara tauna cikin bakinta, kuma dan tsabar tabbatar rashin kunya wai sai ya rufe idanu kada ma su haɗa ido kenan. Yana tura mata gwaiva yana tsotse mata lips na ƙasa cikin dabara, sai wani sauke ajiyar zuciya take yi yana ɗan shafa waist ɗinta.
Daga karshe ma sai ya janyota ta dawo saman kirjinsa mai gabaÉ—aya, dik sai ya ji ma da ace a É—akinsu suke mana, amma a nan É—in ma ya more ai.
Hannu bibbiyu tasa ta riƙosa da kyau dan kada ta faɗi, ta datse idanu gam kamar zata fasasu, dik wani kofa a jikinta sai da ya buɗe, ya sanyata cin gwaivar dole, dan kuwa dan dole ta karɓi wanda ya turo mata da tongue ɗinsa.
Tsabar rashin kunya har da wani sanya harshensa yana wasa da gwaivan da yake tura mata É—in, jin sa yake yi a wata iriyar duniya ta daban, kwata kwata ya mance da in da yake.
Kai my people's Jaish ya iya goge hadda, amma mu leƙa KINGDOM OF POWER mu dawo, dan lokacin da na ɗeba maku ya kusa karewa kuma ban son na yi rubutun page ɗungurungum a part ɗaya ba tare da na leƙa wani part ɗin ba, dan haka mu je mu leƙa mu dawo sai mu ji daɗin ganin soyayyar tasu da kyau.
______________🌹💘_____________
KINGDOM OF POWER💪🔥
King and his first love ne zaune a cikin room É—insa, King yana zaune a saman bed ya jingina bayansa da jikin headboard na bed din. Shi kuma Ramish yana kwance a saman bed É—in, ga two cup of cappuccino a saman table kusa da bed É—in Momma ta kawo masu ta fita.
Ramish ya tada kai da laps ɗin daddyn nasa kamar wani ƙaramin yaro, sai shafa arab hairnsa King yake yi yana jin wani irin tsantsar farinciki.
Ba jimawa suka dawo daga É—akin Jawad da yake ta zuba barci sakamakon alluran da Dr Raj ya yi mashi, sun samu bugun zuciyarsa ta daidaita, komai ya fara tafiya normal shi ne Dr ya É—irka mashi alluran barci dan su samu ya samu wadatatcen hutu, yanzu haka yana ta zuba barci Rizwan na zaune a kusa da shi yana ta kallonsa kamar zai yi mashi numfashi saboda so da kauna, dik yana firgice bawan Allah.
_____________🌹💘🔥______________
"Son baka ce mun komai bafa". Cewar King.
Ramish dake kwance ne ya ce. "Dad dama tunani nace maka zan yi, to yanzu na yanke matsaya". Cikin nutsuwa kamar baya son yin magana ya yi ta, word by word, character by character.
"To me ka yanke my son?".
"Na yanke babu batun zuwa wani yaki a yanzu, kaga jibi za'a É—aura auren Rizwan, so kada ka yi wani yunkuri, ka bari kuma kada ka gayawa kowa ka barin, ka bari makiyanka su yi ta tsammaninka a yayin da kai kuma zaka ki zuwa, ka shanyasu su yi ta jira har su gaji su cire tsammanin, a lokacin da zasu cire tsammani su manta da batun a lokacin kai kuma zaka mamayesu ya cinma burinka, hakan sai ya fi maka"..
Jama'a nace ku tafawa Ramish, akwai kaifin ƙwaƙwalwa, kamar yasan akwai abin da ake shirya masu na tuggu, like wow tunaninsa ya ƙayatar.
"E son ka kawo shawara my kyau, zamu tattaunata da Abbas da kuma sauran wakilan fada sai mu ji me su kuma zasu yanke a kanta".
Miƙewa zaune Ramish ya yi. "No dad, kada ka gayawa kowa, kullum fa muka yi waya sai na ce maka ba'a yarda da kowa a duniyar nan, ka dai'na yarda da kowa".
Droopy nose É—insa King ya É—an ja kafin ya ce. "Son a naka yanayin aikin ne zaka ga kamar ba'a yarda da kowa, amma shikenan tun da ka ce kada na gayawa kowa, ba zan faÉ—a ba, amma zamu tatauna da iya Abbas and Jahiz kawai".
Ɗan ciza Heart shaped lips ɗinsa ya yi kafin ya ce. "Dad even uncles ɗin ma i didn't agree ka gaya masu, just ka bar zancen iya mu biyu, idan ranar Sunday ta zo sai ka ce da commander ka ɗaga bayun tafiya yakin nan, in suka tambayeka sai yaushe kuma kada ka gayawa kowa, ai tsammaci abin da baka tsammata ba ya fi, ka dai'na gayawa kowa shirinka sai ranar aiwatarwa kawai a gani a ƙasa". Ya kai karshen maganar yana komawa ya kwanta.
"Ni dai zan yi magana da Abbas and Jahiz, son uncles É—inka ne fa, do you mean su ma baka yarda da su ba or kada na yarda da su kenan?".
Girgiza kai ya yi. "No dad, tom shikenan kana iya faÉ—a masu É—in, amma bayansu don't tell anybody".
Jinjina kai ya yi yana cigaba da shafa mashi kai. "I really missed u my son".
"Missed u more my dad, kullum kana rai'na, da kai nake kwana nake tashi".
Sumbata a goshi King ya kai mashi yana mai jin tsananin kaunar É—an nasa.
"Tashi mu sha cappuccino". Cewar King.
"No dad bari Bilal ya zo sai mu sha a tare".
Jinjina mashi kai ya yi, daga nan ya É—auko mashi hiran duniya, a nan yake tambayarsa shi kuma sai yaushe zai fito da mata ya yi aure tun da ga Rizwan nan zai yi auren.
"Kai dad zaka fata ko? Ni ai bani da ko budurwa, ban ma taɓa yi ba, kuma ba yanzu zan yi ba, sai na kara girma, dan nifa har yanzu son kake ce mun".
Harararsa King ya yi kafin ya ce. "Ai ni ina da Æ´an'matan da zan iya bawa kowannenku idan ma baku da budurwa, da safe ka duba Sarina mana zata dace da kai, kaga ba sai mun fita waje nema ba, dikka ranon mommarku ce, zaka ji daÉ—in zama da ita In Sha........."
Rufe mashi baki ya yi da tafukan hannunsa. "Kai daddy is okey please, who's Sarina? Ni fa bana rayin auren ne yanzu dad, please ka kawo wani hira, ni ban girma ba, sai ranar da ka dai'na ce mun son zan girma".
ÆŠan cizan hannun nasa King ya yi har sai da ya zameta daga bakin nasa yana É—an É—aure fuska.
"Ni kuma maganar auren nake so, ba kun biyewa Jahiz da wata banzar tunaninsa wai sai ya kai 40 years zai yi aure ba ko? To ni ban yarda ba, kawai ka je ka duba Sarina da safe sai a haÉ—a aurenka da Rizwan tun da dikka abu ne na gida, batun son kuma daga nan har jikokinka in ban mutu ba a son kake a bakina".
Miƙewa zaune ya yi tare da matsowa zai sauƙa daga saman bed ɗin. A hanzarce King ya janyosa yana faɗin. "To sarkin zuciya dawo mana, haba my son to mu bar maganar zo ka gaya mun labarin wajen aiki".
Juyowa ya yi ya dawo jikinsa ya kwanta. "My dad on Friday after É—aurin auren Rizwan or Saturday zan............
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
🕊ï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸ 🕊ï¸

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
No editing
47
Juyowa ya yi ya dawo jikinsa ya kwanta. "My dad on Friday after É—aurin auren Rizwan or Saturday zan yi tafiya, i have a beautiful surprise for u". Ya faÉ—a fox-s eyes É—insa masu kama da sleeping eyes É—in nan a kan daddyn nasa, idan ka kallesa in the first place zaka yi zaton idanun nasa sleeping eyes ne, amma fox-s ne, suna da banbanci da sleeping eyes, sun fi sleeping eyes kyau da É—aukar hankali, sannan yana yawan lumshesu yasa suka kara rikiÉ—ewa izuwa sleeping eyes É—in da kyau.
"Okey i wouldn't ask which surprise, but I will ask one question on that".
"No please daddy don't ask". Ya faÉ—a yana gyara kwanciyarsa da kyau dan ya ji daÉ—in tumurmushe jikin dad É—in nasa.
"But why?". King ya faÉ—a yana kallonsa.