Sashe 70
Rawanin Zalinci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A guje ta nufesa, a hanzarce ya riƙo hannunta kafin Mammie ta yi wani magana ya fice waje abinsa. Kai tsaye part part na kowa suka fara shiga suna nemanta.
A can cikin gonar kuwa, cemata Hoorain ya yi ta tashi a kafarsa yana zuwa, tashi ta yi tana mai cigaba da tambayarsa lafiya kuwa?. Bai iya amsa mata ba ya yunkura zai tashi domin ya nemo masu hanyar fita daga wajen nan.
A hanzarce ta riƙo hannunsa tare da cewa. "Hoorain kasan dai ina tsoro shi ne zaka tafi wani wajen ka barni ko?". Kamar zata yi kuka ta yi maganar, ta yi maganar kuma cikin shagwaɓa tana turo baki. Ita sam bata san bala'in da yake faruwa a cikin masarautar ba.
Ɗan kawar da kallonsa daga kanta ya yi, wannan yarinya ta rantse sai ta jefa shi cikin wani hali, shi idan tana irin wannan magana tana sawa ya ji tamkar yana a sararin samaniya, irin wannan shagwaɓa ta rinƙa yi mashi ɗazun har tasa ya yarda ta kwanta a saman laps ɗinsa ba tare da ya sani ba. Hannunta ya riƙe ba tare da ya yi mata magana ba.
Miƙewa tsaye ta yi suka fara kewaye a cikin gonar suna neman hanyar da zasu iya fita ba tare da sanin masu gadin bakin gate ba.
Tafiya kaɗan ya yi ta fara yi mashi shagwaɓa a kan ita ta gaji da tafiya sai dai su koma su zauna. Da yake shi yasan me yake faruwa baya son gaya mata ne yasan halinta sarai, yanzu idan ya gaya mata me yake faruwa a cikin kingdom ɗin in ta fara yi mashi kuka sai tasa ya ruɗe ya fita hayyacinsa, dan zata yi kuka ta ce sam ya mayar da ita cikin gida taga ƴan uwanta suna lafiya ne, sanin hakan ne yasa ya saki hannunta tare da tsugunnawa a gabanta ya bata baya almar ta hau tun da ta gaji da tafiya.
Da sauri ta haye bayan nasa ya miƙe da ita. Cigaba da tafiya ya yi ba tare da ya ce mata ko uppan ba, sai jero mashi tambayoyi ta rinƙa yi kamar wata ƴar jarida. Shi kam sai tafiya yake yi cikin jarunta, jikinsa har tsuma yake yi saboda bala'in dake faruwa a cikin kingdom ɗin.
Wajen kusa da gate É—in suka nufa, sun kusa isa bakin gate É—in ya ce mata ta sauko bari ya yi wani abin, make mashi kafaÉ—a ta yi tana faÉ—in. "Ni wlh tsoro nake ji ba zan iya saukowa ba sai ka mayar da ni cikin gida". Wannan ma bai sanar da ita abin da yake faruwa ba ta makalemashi wai tana jin tsoro, ina kuma ace ya gaya mata, ai ya shiga uku ko nan da nan ba zata yarda ya kara motsawa ba.
"Ranki ya daɗe duba mana hanyar fita fa zanyi". Cikin wannan sanyayyar kuma daddaɗar voice ɗin nasa ya yi maganar, kuma ƙasa ƙasa kamar mai jin tsoron yin maganar ya yi ta.
"Ni dai a'a muje koma inane a tare". Ta faɗa a shagwaɓe. Sh dai Allah ya gani wannan shagwaɓa tata tana kashe mashi jiki.
Lallashinta ya fara yi yana lallaɓata a kan ta sauƙa yana son ya lallaɓa a hankali ya leƙa securitys dake wajen gate ɗin suna nan ne ko dai sun nufi wajen sauran warriors dake cikin kingdom ɗin?.
Kafewa ta yi taki yarda ta sauƙo, shi kuma sauri yake yi saboda yadda busar yakin nan take tashi ta ko'ina ya ɗaga mashi hankali sosai, hakan yasa ya damko hannunta tare da fisgota ya dawo da ita ta gabansa da nufin ya sauketa tun da ta baya ba zai iya sauketa ba ta riƙe mashi wuya, har sai idan ita ta sakesa zai iya sauketa, shiyasa ya dawo da ita ta gaba.
Wani irin zaro mashi waÉ—an nan dara daran idanuwan nata ta yi, an kuma yi sa'a shima face É—in nata yake kallah, hakan yasa ya ji ba zai iya abin da ya yi niya ba, É—an kawar da kallonsa daga kanta ya yi yana bata hakuri.
Hakika ta lura da cewa Hoorain baya son kallon cikin idonta, in dai tana kallonsa baya taɓa yarda ya kalli cikin nata idanun, kawar da kansa yake yi.
Modarawa sarakan zuciya sake shi ta yi tana ƙoƙarin sauka daga jikin nasa, ta yi fushi ne saboda ya yi yunkurin sauketa daga jikinsa ta karfin tsiya, bawan Allah bata san abin da yake gabansa ya fi wuta zafi ba, ba laifinsa bane, hankalinsa ne a matuƙar tashe, Abbonsa kawai yake tunawa, yasan yanzu yana can yana nemansa, idan aka fara yakin nan bai kai kansa ga mahaifinsa ya taimaka mashi ba baya jin zai iya yafewa kansa, yana cikin tashin hankali da tsaka mai wuya shiyasa ya yi mata hakan!.
Ganin alamar tayi fushi zata sauka daga jikin nasa ne yasa ya yi saurin ƙanƙameta, har yanzu duk tashin hankali da yake ciki ba zaka ga hakan a kan face ɗinsa ba, cikin tausasawa haɗe da rarrashi ga voice ƙasa ƙasa ya ce. "Am so so sorryyyyyyy ranki ya daɗe".
Bata yi mashi magana ba, hasali ma bata ɗago ta sake kallonsa ba, sai ƙoƙarin barin jikin nasa kawai take yi. Shi kuma yaki saketa sai bata hakuri yake yi, wlh sam taki kulasa, ashe ita ma tana da zuciya ta iya fushi. Ba yadda bai yi da ita a kan ta yi hakuri ba taki, ko magana ma bata sake yi mashi ba, dan gani take ma ya yi mata karshen walaƙanci a duniya, dan ya samu ma ta hau bayansa saboda tsoro shi ne zai yi ƙoƙarin sauketa ta karfi? Lallai ba laifinsa bane, laifinta ne da take sakar mashi fuska. Baiwar Allah baki san shi ma ba laifinsa bane, tashin hankali ne ya kai tashin hankali shiyasa ya yi maki hakan, ita ma dan bata san me yake faruwa bane, da ta sani ba zata yi fushi da shi ba.
Bashi da zaɓin da ya wuce ya saketa ta sauƙa, dan ta fara yi mashi kuka tana ture shi, ga shi taki ta yi magana, hakan yasa sai ya saketa kawai, dan baya son ganin kukanta. Yana sauketa ta nufi gate ɗin kai tsaye zata fita.
Cikin zafin nama ya riƙo hannunta, dan kuwa idan ta fita sun shiga uku, zargine ma zai hau kansu sosai, za'a ce tun safe me suke yi a cikin goner su biyu kawai? A cikin gida kuma ba'a nemeta ba tun safen, saboda suna da parts dayawa, kowa zai yi tunanin tana wani part ɗin ko tana wajen Mammiensu Sarina ko part na Aunty MieMie, shiyasa ba wanda ya ce ina take sai yanzu da abin nan ya faru aka fara nemanta.
Juyowa ta yi a fusace zata yi mashi magana sai gani ta yi yana ƙoƙarin zube gwiwowinsa a ƙasa dan ya bata hakuri tun da taki yarda da kalaman bakinsa. Cikin sauri ta yi ƙoƙarin hana shi, sai dai kafin ta kaiga yin magana har ya aiwatar da hakan. A hanzarce ita ma ta zube nata gwiwon a ƙasa tana faɗin. "Dan Allah ka yi hakuri ka tashi ka ji? Kuma ai ranar nace kada ka ƙara tsugunnawa ka bani hakuri ko?". Tana magana tana cigaba da hawayenta tun na ɗazun da yaki sauketa.
"Sai kin amsa da kin haƙura zan tashi". Ya faɗa yana kawar da kallonsa daga kan face ɗinta, saboda kukan da take yi baya son gani.
"Na hakura Allah kuwa". Ta kai karshen maganar tare da faɗawa jikinsa. Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya sanya hannunsa ɗaya ya fara goge mata hawayen da yake jin zafin zubowarsu. Hannunta ta zura ta bayansa ta ɗan rungumosa tana ɗan shesshekar kuka............ Ni kam nace Auta yanzu fa kada ki manta kin fara girma sai a dai'na rungumar kowa, dan an fara zama ƴan'matan.......💃🤸
Da yake hankalinsa duk yana wajen Abbonsa sai ya yi mata dabara suka miƙe tsaye, haka ya nufi bakin gate ɗin riƙe da hannunta.
Kash an rufe gate ɗin ta waje, da alama warriors dake wajen sun tafi cikin kingdom suma. Dafe kansa ya yi tare da fara tunanin ta yadda zai hau gini da ita a bayansa, dan dole ya nemo hanyar fita idan ba haka ba yana cikin bala'i ba kaɗan ba, rashinsa ma zai iya sanyawa makiya su yi galaba a kan Abbonsa, domin kuwa idan har Abbo bai gansa ba zai shiga tashin hankalin da zai sa ba zai iya taɓuƙa komai a filin yakin ba, hakan zai sanya makiya su iya kai mashi hari har su yi nasara, ya shiga tashin hankali iya tashin hankali bawan Allah.
A can cikin gida kuwa tsab aka haɗa kan mayaƙa sannan aka umarce masu riƙe da kwari da baka da su fara fita waje, dan a dokar kingdom of power basu yarda yaki ta zo cikin masarauta ta samesu, sai dai su su tunkareta su tareta a waje su gwabza, hakan kuwa aka yi suka tunkareta.
Wasu tsirarun warriors da ba zasu wuci guda ɗari bane suka kukkunna wuta a jikin itace suka rufa masu baya da shi domin ganin haske yadda zasu ji daɗin gwabza yakin da kyau. Sai dai abin da basu sani ba mayakan da suka kawo masu hari fa sun kewaye masarautar gabas da yamma kudu da arewa, kwantar ɓauna suka yi masu, sun kasa kansu wajen kaso biyar duk dan cinwa burinsu....... Tashin hankali!!.