Sashe 96
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana shirin tambayar ta lafiyar Babyn domin tabbatar wa, amma Amrah bata bashi wannan damar ba wajen saurin ha'de bakin ta da nashi waje guda.
Shi kansa yayi kewar wannan scene 'din dan haka bata sha wahalar samun kansa ba tuni labari yasha bambam.
Amrah bata cika sati guda a gidan ba komai ya daidaita tsakanin ta da mijinta, kuma ba laifi wannan karan ta kanyi 'ko'karin zuwa 6angaren Ammi sai dai Ammin da kanta ta dakatar da ita musamman saboda ganin cikin ta daya fara girma gudun karta wahal da ranta.
Rayyan da kansa ya duba cikin ya kuma tabbatar da komai lafia hakan shi ya 'kara masa natsuwa da kwanciyar hankali.
Haka rayuwa ta cigaba da gogawa, Marwa ma tuni ta tattara ta koma gidan ta tun dawowar Sultan daga Senegal sai dai ta shigo ziyara.
Kuma har yau sha'kuwar su da Zaitoon tana nan sai dai abinda ya 'karu.
Sultan ma na can na shiri babu abinda ya sauya daga 'kudurin sa, be it now or later abinda kawai ya sani kuma dasawa ransa shine dole sai ya kawar da abinda ke cikin Amra kafin hankalin sa ya kwanta.
A cewar sa shine ya dace ya haihu ba Rayyan ba.
Shine ya dace ya fantama ya kuma ji aransa cewa INFINITY tasa ce shi ka'dai bata kowa ba domin shine yasan darajar ku'di ba Rayyan da ko irin fita yawon 'kashashen dunia sam bai iyaba.
Akwana a tashi har ga shi Mufeeda na neman cika shekaru biyu da haihuwa, yayin da cikin Amrah ke hararo watanni bakwai kuma ya fito ya yi mata 'das zuwa lokacin duk ahalin Sa'ad Auta hankalin su na kan cikin ne.
'Kauna da kulawa kam Amrah har ta gaji da shi sai dai tace Alhamdulillah, ita kanta tasan yanzu cikin gata da 'kauna take ta ko'ina.
Wata sabuwar mai mata hidima Ammi ta samu sbd Amrah bayan fahimta da tayi cewar babu jituwa tsakanin ta da Zaitoon kwata- kwata, sai dai tun ba'ayi nisa ba, Mai aiki tace bazata iya da tsirfa da rashin kirkin Amrah ba, dole aka sake canza mata wata.
Yanzu aikin Ammi ka'dai Zaitoon take yi shima 'din ba wai wani mai yawa bane, har ila yau dai 6angaren Ammi aikin yake ba'a canza mata ba.
Sai dai in ta ji tana ra'ayi da kanta takan shiga kitchen ta taya su wasy ayyuka a hakan kuwa ba 'karamin 'karuwa take yi ba, ita kanta tasan ta 'karu da abubuwa masu dama da har abada zata yi alfahari da su.
Salmerh😘
[21/10/2022, 3:26 pm] Author...🖊️: 💕 *BINTEE*💕
*( 'Yata ce)*
*Wattpad@*
_Serlmerh_md_
🅿️ *...57*
........Sau da dama Ammi kam mamakin ta ma take yi, domin ta jima da fahimtar cewa ba ita ce ta haifi Moopy ba, domin ba ita ta shayar da yarinyar ba madara taba ta, amma ta gaza samun cikakken prove da zai tabbatar mata da hakan domin Zaitoon ta toshe dukkan wata kafa da zaka samu direct game da ko'kontan ka, 6angaren kula da yarinyar new ko kuwa 6angaren dangantaka, ko cikin labarin da Zaitun ta bata ta nuna mata ne cewar dalilin yarinyar ne ta bar gidan su kawai dama garin baki 'daya, amma bata sanar da ita tushe da asalin wace ita ba.
Hakan yasa har yau ta kasa samun gaskiyar lamarin da zata riga game da Zaitoon.
Yarinyar na da hankali uwa uba nutsuwa, kamilalliya ce a zahirin gaske, sannan kuma tsawon zaman su bata ta6a ganin wata alama da zai tabbatar mata da cewa bata da kamun kai ba har yau 'din.
Sau da dama takan yi kwa'dayin kasancewar ta mata ga 'daya daga cikin 'ya'yan ta musamman ma Sultan da tasan cewa bazai ta6a yi mata gardama ba koda ta za6a masa Zaitun matsayin mata sai dai tasan hakan ba me yiyuwa bane domin Rayyan ma kansa ba ze ta6a amincewa da batun ba...baya ga hakan ahar yanzun bata san takamammai asalin Zaitun ba shiyasa ta kasa bawa kanta 'kwarin gwiwar aiwatar da shirin ba...'karshe ma kawai sai tayi watsi da batun gaba 'daya.
Wata biyu ya rage Moopy ta cike shekara biyu wanda yayi dai- dai da cikar shekarun rasuwar Nadia itama shekaru biyu, ya kasance watan Ramadan ne da bata jin zata ta6a iya mancewa da shi, sosai Ammi ke jimantawa da rashin ta sai dai bata da yadda zata iya ba kuma wani gata da ya rage mata a yanzu illa addu'a da basa gajiya da yi mata shi.
Yayin da Amrah kenan itama haihuwa yau ko gobe harma Ammi ta nemi Rayyan ya dawo da ita 6angaren ta Rayyan yace toh amma har yau bata ga suna da niyyar hakan ba, saboda cikin Amara nema kuma ya sa Ammi soke duk wata tafiya tata ta 'dauki hutu har sai bayan haihuwar Amra kafin nan ta cigaba, domin bata ji matu'kar tana numfashi zata daina wannan harka ta taimakawa da 'karfin ta dukiya dama zuciyar ta gaba 'daya.
Ta koyi darussa masu dama cikin wannan harkar ta kuma koyi sanin darajar 'dan Adam, tasan bambancin tsakanin akwai da babu, wasu idan labaran su ya iso su kafin su bincika har sukan iya 'karyatawa ma sbd tsanani dake cikin labarin amma lokuta da dama idan suka bincika sai su tarar da erh ashe gaskia ne, koma da kuskuren toh shine mafi 'karanci.
Hakika idan Allah yayi maka ni'ima kamata yyi ka gode masa, duk wani abin da Ubangiji ya baka ka raina idan ka shiga rayuwar wasu zaka tarar ne cewa 'kalilan daga cikin taka ni'imar daka raina idan aka basu sosai zasu karramashi har ma suji tamkar suma basu da wata damuwa.
Allah yayi mana ni'imomi masu dama, Allah ya halicce mu musulmai ya bamu Rai ya bamu lafiya, ya bamu arziki, ya bamu ji da gani, yayi mana kyautar imani ya kuma wadata mu da ni'imomin sa da mu kanmu ba zamu 'kayyade yawan su ba...ba tare kuma da ya nemi komai daga gare mu ba so baya ga mu bauta masa me zamu yi in ba godia agare shi ba.
A mafi yawan lokuta ta kan gode wa mahalicci da ni'imomin da ya yi mata har ma takan nutsar da 'ya'yan ta game da hakan, takan hane su raina halittar Allah ko ya take musamman 'dan Adam, ta hane su kaskantar da duk wanda suke tunanin su suna sama da shi..hakika Allah ke bawa bayin sa komai a kuma duk lokacin da ya ga dama, su da ya basu ba son su da yake ne fin na kowa ba ba kuma iyawar su ce ta sanya hakan ba, ba kaunar su yafi yi fiye da sauran ba face dan kawai ya jarabce su.
Ammi ta hane su da almubazarranci da kuma 'dagawa, kyakkyawar mu'amala ta koya musu da zasu aiwatar a ko'ina suka tsinci kawunan su kuma tsakanin su da kowa.
Ko Zaitoon Ammi ta 'dauko tane sbd tausayi da kuma ganin kamar tana da maganin matsalolin yarinyar, baya ga hakama tayi duba izuwa ga 'karancin shekarun ta bai kamata ce kamar ta tana gallafiri saman titi ba, tana da muhallin da tasan zata iya ajiye mutane fin 'dari batare da kowa ya takura 'dan uwan sa ba, sannan tana da abinda tasan ba yayan ta ba hatta da jikokin ta mawuyacu ne suyi rayuwar 'kunci da talauci ba in dai ba wani ikon Allah ba, toh miye yasa zata barta tana yawon bara akan titi bayan tana da damar tallafa mata.
Babban dalilin da ya sanya ta taimakawa Zaitoon kenan, kuma sai bata ji sha'awar shigar da ita cikin list 'din kungiyar su ba kawai tabar komai nata a hannun ta ita ka'dai.
*****
Zaune suke suna hira da Zaitoon nan suke lissafin shekarun Mufeeda da kuma watannin da ya rage ta cika shekara biyu...Ammi tace ai an kusa kai Mufee makaranta da zarar ta cike shekara biyun za'a fara sata wata Day care ta saba tunda wuri kafin ta fara gwangwan makarantar dan tuni Moopy ta murmure tayi 'kibar ta jikinta yayi kyau sosai kamar yadda Zaitoon take tsananin mura'din ganin ta.
A lokacin da Ammi tayi maganar hankalin Zaitun tashi yayi domin gani take kamar rabata da Moopy kawai za'ayi bayaga haka nawa take da za'a wani kaita makaranta bayan su agarin su sai mutum ya girma yayi wayo wani sai yayi 'kanne har biyu ma kafin ake sashi makaranta.
Ta ina mutun kamar Mufeeda za'a kaita makaranta, ai tayi 'ka'kanta da yawa me ma zata koya ? baya ga haka ma ai yarinyar bazata sake a makarantar ba, kuka kawai zata tayi musu, ita kanta tana da burin wadata yarinyar da ilimi boko da arabi dan tasan sune ka'dai gatan da zatai mata, gatan da koda a hannun iyayen ta take suma din hakan za suyi mata, daidai da 'kwayar zarra bata son ta tauye Moopy da shi amma duk da hkn ba yanzu ta shirya kaita makaranta ba, kamar wasa sai ga idanun Zaitoon sun kawo ruwa tuni ta fara yiwa Ammi kuka tana ro'kon ta akan abarta ta 'dan 'kara girma mana, dan Allah Ammi a bari ta 'kara wayo tukunna, duk yadda Ammi taso nuna mata dacewar sata makarantar tun yanzu sam Zaitun bata fahimce ta ba..
Yanda ta tashi hankalin tan har yasa Rayyan sanya baki domin yazo ya tarar da su suna kan maganar ne.
Sosai ransa ya 6aci da jin yadda Zaitoon ke kuka sbd kawai ance za'a kai yarinya makaranta.
Cike da haushi yace" Ammi to ana dole ne ki bar ta mana idan akanta aka fara haihuwa sai mu gani, duk kaunar ka da yaro gatan dakawai zakai masa a duniayn nan shine ka bashi ilimi shine wanda ko bayan ranka zai yi alfahari da shi... yara masu daraja da gata ma an kaisu makaranta balle taki dake da matsayin sheg....".
" Mind ur tongue Rayyan bana son irin haka fa".
Ammi tayi saurin dakatar da shi da fa'din hakan tana duban sa.
Ganin ya yi shiru ya sanya ta 'dorawa da fa'din" idan bazaka fa'di alkhairi ba kayi min shiru babu ruwan ka cikin zancen mu".
A fusace ya tashi ya fita yayin da Ammi ta cigaba da lalla6ata har ta amince.