Sashe 87
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ido ya 'dan bu'de yana duban ta yace" Ammi kuma, me ya faru da Ammin?"
" Nima ban sani ba Yaya, but kullum bata magana sosai, sai ta yi ta kuka kuma bata so mu gani, idan na tambaye ta kuma sai tace min bakomai kuma wallahi yaya akwai abinda ke damun ta please kaje ka tambaye ta ko ta zata fa'da maka, Yah Sultan ma bana ganin shi yanzu..kuma yana part din sa amma ko naje baya bu'de min 'kofa ban san meke damun sa ba..."
Shiru Rayyan yy yana duban 'kasan tiles da alamu walwalar gidan su na shirin barin su ne...
jin kukan Safaah da ya cigaba ne ya sashi sake duban ta yace
" Ki daina kuka..tashi kije nima zan shigo yanzu, but kar ki sake damun Ammi da tambaya kinji sister?"
kai ta 'daga masa alamar taji.
Daga nan 'dakin ta ta nufa ta cigaba da kukan ta dan gani take tamkar babu wani sauran farin cikin da yayi mata saura.
Shi kam ko bayan fitar ta ya shafe sama da mintina talatin yana tunani, har tsawon wani lokaci zai zauna yana ganin wannan tashin hankalin cikin zuciyar kowa dake gidan su? sai yaushe ahalin sa zasu samu nutsuwa, kowa burin sa a duniya yaga iyayen sa cikin farin ciki da walwala..to shi na shi mahaifin kashe sa akayi, mahaifiyar su da ta rage ita kuma bata cikin farin ciki kullum, Sultan ma haka ga Safaa ma da ya tabbatar baza ta iya juran ganin Ammi cikin damuwa ba, Yah Kabeer na kwance, ga Marwa ma shikenan gidan su na shirin tarwatsewa kenan,...sam bazan iya zuba idanu in ga faruwar hakan ba.
Tsaye ya mi'ke ya fa'da bathroom 'din sa ya watso ruwa.
'Kananun kaya ya sanya ya 'dauki wayar sa ya nufi part 'din Sultan.
Salmerh😘
[16/10/2022, 12:19 pm] Author...🖊️: 💕 *BINTEE*💕
*( 'Yata ce)*
*Wattpad@*
_Serlmerh-md_
🅿️ *...53*
.......Bai zame ko'ina ba sai part din Sultan zuciyar sa cike fal da tunanin me ya sake jefa Sultan cikin wannan yanayin kuma.
Bell ya ta dannawa amma shiru kamar ciki ba kowa.
'Karshe kai Kawaicya girgiza ya wuce babban part 'din..a hankali yake tafiyar sa cikin natsuwa, jin kansa yake tamkar ba shi ba da kansa yake jin weight 'din sa ya ragu sosai, gaba 'daya ya zabge ramar sa ta fito fili cikin kwanaki 'kalilan....Bai tadda Ammi a parlorn 'kasa ba dan haka sai yayi zaman sa bisa kujera, Hajja Ladi mai aiki ce tafi to ta ganshi tana niyyan komawa ta kawo masa abin sha sai yy saurin yafi to ta da hannu.
Da sauri ta 'karaso tana risinawa take fa'din" Ranka ya da'de barka da yamma..."
Bai bi ta kan gaisuwar ba kawai yace" Kira min Safaah".
Da sauri ta wuce 'dakin Safaah tai 'kiran ta.
Mintina hu'du basu cika ba sai ga ta fito, tun bata 'karaso ba yace" duba min Ammi pls kice mata ina 'kasa..".
Zama ya cigaba da yi ya 'kurawa wayar sa idanu..bansan me yake dubawa cikin wayar ba har lokacin da yaji sautin tafiya daga matakalar bene.
Bai 'daga kai ba ban sani ba ko bai san da tahowar Ammin ba.
Fuskan ta wasai babu alamun damuwa, sosai tayi 'ko'kari wajen 6oye musu damuwar ta har 'yar powder ta shafawa fuskar ta ta ramba'da kwalli cikin idanun ta inda ya fito ras da shi, idan ba sani kayi ba bazaka ta6a tunanin akwai wani abinda ke damun ta a rai ba.
" Rayyaan..shine kuma ka zauna anan kamar wani ba'ko me ya hana ka hawo wa saman yau kuma?"
Idanu ya lumshe ya kuma bu'de su tare da ajiye wayar hannun sa gefe da shi.
Sai da ya saki ajiyan zuciya kafin ya dubi Ammi yace
" Haka nan kawai Ammi".
Zama tayi tana sake duban sa dan ko 'dazu da ya shigo suka gaisa bata kula da yayanin sa ba kamar yanzun ba, ramar da yy ne ya matu'kar bata mamaki sosai.
" Anya Rayyan kana ganin kankacikin madubi kuwa? wannan ramar tayi yawa ko baka jin da'di ne kake 6oye min kaima...?"
Murmushi yy yana gyara zama yace" Safaah ta fini shiga damuwa Ammi..dan Allah ki tausayawa yarinyar nan ki rage damun kanki kar damuwa ta yiwa zuciyar ta illah, abinda ya faru ya riga ya faru..in kuma tunanin ki mu ne to ki kwantar da hankalin ki babu abinda zai faru insha Allahu Rabbi..."
Shiru tayi tana kallon cikin idanun sa..sai ya sake yin murmushi yana 'dan lumshe idanu dan ta yarda da shi.." Rayyan..!"
Na'am Ammi.
" Bana son ku sake saka kanku cikin wani ha'darin ne daban, dan Allah ka bawa 'kanin ka ha'kuri ku barwa Allah komai na tabbata shi yasan da mu da duk abinda ke faruwa damu, kuma zai yi mana sakayya dan baya barin zalunci, amma bazan iya juran rashin 'daya daga cikin ku ba, i wish ni in mutu kafin in ga ranar da 'dayan ku zai barni, kai da kanka kasan saka baki ciki irin wannan lamarin dai- dai yake da saka kai tsakanin mutuwa da rayuwa...dan Allah ku rufa min asiri..mu fawwalawa Allah komai.."
" Ki kwantar da hankalin ki Ammi insha Allah babu abinda zai faru, kuma ma mu ina muka ga damar saka kai cikin lamarin? ba fa musan kowa bama balle musan ma'kasudin faruwar lamarin balle akai ga batun tuhumar sa, so kinga kuwa bamu da hanyar saka kanmu, in kuma Sultan ne ki kwantar da hankalin ki zan masa magana...".
Sosai yayi ta kwantar wa da Ammi hankali har ta saki ranta sannan suka cigaba da hira.
Dan shima kokari sosai yy wajen danne abinda yake ji cikin zuciyar sa kawai dai baya son Ammi tasan shirin su ne.
Annan Ammi ke sanar da shi cewa tayi magana da Kabeer anjima zata tura adaeo da su gida tunda akwai isahsshen wajen zama kuma zai fu samun kula idan yana kusa da su.
Rayyan kansa yayi wannan tunanin dama dan haka yace mata..." hakan ma yayi, Allah ya kawo su lafiya..".
Wancan part dake gefen nawan inaga zaifi ko?"
" Erh ai har ma nasa an gyare shi"
Cewar Ammi.
Kai Rayyan ya jinjina yana fadin" masha Allah".
*****
.....Daga wurin Ammin 6angaren Sultan ya nufa sai dai ko yanzun ma bai bu'de 'kofar ba.
Bai matsan ta da bugun 'kofar ba kawai ya wuce motar sa ya bar gidan.
Bai ha'du da Sultan ba sai da dare dan ko wayar sa ka 'kira baya 'dauka sam...abin ya fara damun sa sosai, sai da ya matsa da 'kiran wayar kafin Sultan ya 'daga" Ba ka da hankali ko?"
"..Sorry Yaya...."
" Yi min shiru my friend tun yaushe nake faman bugun 'kofar ka, ko door bell 'din ma kana nufin baka ji 'karan sa ba...?"
" Yah dan Allah kayi ha'kuru".
"...just open d door ina 'kofar part 'din ka yanzu..."
Daga haka ya yanke wayar ya jefa ta cikin aljihu.
Bayan kamar mintina uku sai ga Sultan yazo ya bu'de 'kofan, yana wani sunkuyar da idanu.
Jikin sa blue 3quarter jeans ne sai farar singlete.
Haka Rayyan ya bishi da idanu..sannan ya dire duban sa kan fuskar sa yana masa kallon tuhuma.
" Me ke nan kk yi haka Sultan..?"
Bai yi magana ba sai hanya da ya bawa yayan nasa ya shigo ciki.
Zama yy shima Sultan ya zauna da hannayen sa kan kan gwiwoyin sa.
" Kayi ha'kuri Yaya wallahi na kasa sarrafa zuciya ta ne abin na damu na sosai..."
" nd who tell u hakan da kk yi is d best solution to dat issue..?"
Shiru yy bai kuma kalli Rayyan ba.
" Kasan tashin hankalin da ka sanya Ammi ciki ne, ace kana cikin gidan nan amma kusan 2days babu wanda yaga idanun ka Sultan...dai-dai ne kenan? Safaah kanta da kuka ta same ni akanka, try to control ur anger plz Sultan banaso Ammi ta fahimci komai yanzu.
Ko so kake in fasa yadda da millitary force 'din na ka?
Da sauri ya girgiza kansa.
"...then better change ka dawo Sultan da muka sani ka kori wannan sabon sultan din kaji, ni nasan yanda kk ji amma ya zamuyi, dole ne mu ringa dannewa kar kowa ya fahimta, don't forget that har yanzu fa bamu san who is behind d issue ba..to idan kana bayyana halin da kk ciki ai 6oye kansa zai cigaba dayi ta yadda bazamu iya gano ko su waye ba tunda sun fahimci mun san da su kuma muna bincike akan su...ka nutsu ka kwantar da hankalin ka, nayi magana da aboki na Rilwaan yace insha Allah next year burin ka zai cika kaga kafin lokacin ka gama tattara duk takaddun ka ma..."
Kai ya jinjina cike da farin ciki jin cewa burin sa na gab da cika.
Shima Rayyan murmushi yy sannan ya koma baya ya jingina sosai yace nima zan koma school, but pls ban so Ammi ta sani, ce mata zanyi asbitin mu suka tura ni..kaga idan na tafi sai ta ganni kuma.
Dukkan su murmushi suka yi.
Sultan ya mika masa hannu suka sha irin ta mazaje gami da jinjinawa junan su.
Kamar yadda Ammi ta fa'da kuma Kaberr sun dawo gida da zama.
A hankali yake samun sau'ki cikin kwanaki 'kalilan.
Ganin hakan yasa hankalin Sultan tashi dan baya so ya warke tun yanzu saboda ha'de hannuwan su da Rayyan shine kwarin gwiwar su...baya so.su kassara masa shirin sa.
Poison ya nemo yazo ya faki idanu ya zuba masa cikin maganin sa da yake na ruwa ne hadin itatuwa na Islamic chemist ne na 'kara 'karfin jiki da zuciya Sultan sai da ya karka'da sosai sannan yayi tafiyar sa a lokacin Kabeer na bathroom ne.