Sashe 162
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuka na sanya mai sauti ina toshe baki na nace" Hamma wallahi ni bani na haife ta ba...".
Bai bari ba kai aya ba yace" Na sani..ni na sani 'kanwata, na san ba ke kk haifi yarinyar ba rashin fahimta ne kawai irin na mutane ya sanya kowa yk fa'din ke ce kika haife ta...amma ni nasan halin 'kanwata...taimakon da kika yi ubangiji Allah ya baki ladan sa, Allah yasa ya kasance mk alkhairi, Allah ya ji6inci lamuran ki ya haska mk rayuwar ki...ita kuma uwar Allah ya ji'kan ta yayi mata Rahama..".
Cikin zuciya ta nake amsawa da Ameen...
Shi kuma ya cigaba da fa'din" Na riga ya yanke shawarar maida yarinyar nan hannun hukuma..sbd a gani na...."
a firgice na 'dago kaina na kalle shi.
Sai ya jinjina min kai sannan ya cigaba da fa'din" Umm...dole zan maida ta Zaituna duk da nasan hakan ma wani batun daban zai tayar, amma dai dole wata mafitar ta 'dara wata, 'kila mutane su ce dagangan aka salwantar da yarinyar dan asirin ki ya rufu amma ban damu ba dole hakan za'ayi, dan bana so ki cigaba da rayuwa kullum cikin 'kunci da rashin sukuni, zaman ki da yarinyar nan kuwa dai- dai yake da 'kauracewar farin ciki a rayuwar ki gaba 'daya...."
Shiru nayi illa hawayen da ke bin kunci na ka'dan- ka'dan.
Ba najin tsawon rayuwa ta na baya na ta6a shiga tashin hankali sama da wancan ranar, tunani na ya toshe, ji na da gani na neman dusashewa suke, ji nk kowace kalma ba na fahimtar ta sosai indai akan rabani da yarinyar ne, ina 'kaunar ta, kuma har 'kasan zucia ta bana so arabani da ita, yini gudan da nayi da ita sai nake ji tamkar shakera muka yi, wallahi banajin fargabar faruwar komai ko kuma tasirin 'kunci cikin rayuwa ta matu'kar zan bu'di idanu in ganta kusa dani.
Hamma ne ya cigaba da magana da sanyin murya yake fa'din"....Ko da an barki da ita bazaki iya rainon ta ba Zatuna, raino da kk gani bashi da sau'ki ko ka'dan, balle ke tuna iya shekarun ki, har yanzun ke yarinya ce, ba na fa'di hakn dan kinyi 'kan'kan da ki raini yarinyar ba ne duba da cewar da ace taki ce ta kanki bani da damar furta hkn, dan nasan kin isa kiyi shi, amma 'kanwata raino na bukatar matallafi inma ya kasance miji ne, mahaifiya ko kuma 'yan uwanki, sannan ya kasance babu tsangwama, da duk akwai wannan bazan hanaki ba 'kanwa ta, amma nasan kin fini sanin wace ke da kuma inda kk rayuwa, kin fini sanin su waye kewaye dake kk rayuwa da su, zaki fahimci me nk nufi idan kin zurfafa cikin magana ta, babban dalili ma Zaituna kinga baki da abincin da ya dace ki bata wahala kawai zaku sha daga ke har ita...".
Dagaske Hamma yy maganar da ya kamata in fahimce shi amma kwakwalwata toshe take, kaunar yarinyar ya riga ya rufe min idanu na.
Cikin kuka na dube shi
" Ni dai dan..Allah Hamma... ka barmin ita..wallahi zan iya kulawa da ita, amanar ta mahaifiyar ta bani, kuma tace halak malak ta ta bani ita..idan na kai ta wani wajen ai naci amanar ta Hamma, kuma har abada bazan ji salama cikin zucia ta ba...dan Allah Hamma ka bar min ita...wlh ina son ta...".
Baki bu'de Hamma yake kallo na da alamun mamaki...bai 6oye cikin ransa ba sai da ya furta..." Kina nufin duk kunyi wannan doguwar maganar da ita..amma meyasa ta kasa sanar dake asalin ta...".
" Hamma bb mamaki Allah ne bai sa tunanin ta ya tafi wurin ba..."
Cikin sa'a naji wannan amsar tazo baki na.
Yace" Ke kuma meyasa baki tambaye ta ba?"
" Hamma nima ban tuna ba ne..amma tace min Kano take mahaifiyar ta kuma na nan Maiduguri ta fa'da min sunan unguwar da take amma na manta sunan...".
" Zaituna...!"
" Wallahi Hamma dagaske nk..."
Kallo na ya tsaya yi na tsawon mintina sannan ya girgiza kansa kawai ya tashi ya fita.
" Ke de ki shirya insha Allah zuwa jibi idan an bu'de gari zamu maida ta hannun jami'an tsaro su zasu iya sada ta da dangin ta..."
Ya fa'da yana mai barin 'dakin.
Ni kam kuka sosai nake yi haka kuma na kwana tunani, cikin dare babu irin tunanin da banyi ba, nasan da wuya ne jami'an tsaron su iya gano inda asalin yarinyar yake, ba lallai ne ma su gane wace ita ba tunda mutane da yawa aka kwashi gawarwakin sun ba wai nan garin ka'dai bane.. 'karshe ma gidan marayu zasu je su jefa ta ta taso acan..ni kam bazan yadda akai mata yarinya gidan marayu ba bayan ta gama bayyana min tsananin 'kaunar ta da suke yi ita har dangin mijin na ta..baya ga hk ma ai itan yanzu amana ta ce, idan nayi hkn ban yi mata adalci ba ace 'diyar su ta taso cikin gidan marayu, duk da hutu da gayun da na fahimta tattare da ita, na kuma tabbata attajirai ne tunda cikin magabar ta naji tace min da jirgi ma tazo Maiduguri...idan na yadda na mayar da yarinyar aka siyar da ita wa 'yan yankan kai ai ban musu adalci ba...".
Ire iren wannan tunanin ne ya hanani bacci daren ranar..ko da safe da na tashi zazza6i sosai na tashi da shi saboda yini da kwanan da nayi inayin kuka, ranar ko azumi ban iya 'dauka ba...a hakan ma da Iyami taga ina alwala dogon tsaki taja tana mitar duk dai munafurci ne sai kace ba'a san me ke faruwa da ni ba.
Ni dai ban damu ba na wuce na yi sallah na....ina idarwa sai ga Hamma na ya shigo da ruwan zafin sa ka'dan akofi...da kansa ya 'dauki yarinyar ya bata tasha bayan na gaishe shi.
Yau kam Iyami bata wani jira nayi mata aiki ba dan afa'dar ta wai baza'a ta6a mata kwanuka da hannu mai najasa ba inje can inyi ta fama da shegiyar 'diya ta, kuma ita wallahi baza'a zauna mata agida haka nan ba sai dai in ita ta bar gidan.
" Hammah Bukar".
Na 'kira sunan shi cikin sanyin murya ta daga kwancen da nike sai ya 'dago a hankali ya dube ni..ido na 'dan lumshe dan kunyar sa ma nake ji yanzu
" Inajin ki..'kan wata"
Ya fa'da fuskar sa bb alamun fara'a koka'dan, domin ni har shi munji duk abinda Iyami ta fa'da.
" Hammah dan Allah kar ka raba ni ita..'yar 'karama ce fa, bata da baki, bata da wayon da zata gane su waye asalin iyayen ta, suma jami'an tsaron fa bamu da tabbacin inda zasu kaita 'kila ma jefar da ita zasu yi, dan Allah Hamma ka barmin ita zan bawa Iyami ha'kuri..ta barmu mu zauna ko da zamu na fita nema ne da kanmu dan muci...".
" Zaitun ke fa guntun tunani gare ki ko..?"
Ya bani amsa a kufule, baki san illar yin hakan ga rayuwar ki ba ko, baki tunanin 'kalubalen da yk tunkaro rayuwar ki ba, baki ma sani ba mutum ce ko aljan, musulma ko kafira kawai ke de abarki ki zauna da ita...".
" Wallahi Hamma musulma ce...sunan ta Nadia...".
Shiru yayi yana bina da kallon mmk.
Sai na karya wuya na gefe nayi 'kasa da idanu na sannan nace.
" Ni dai ina son ta Hamma amanar ta aka bani kuma idan aka rabamu bansan yadda zanyi da raina ba.."
Na 'karashe maganar cikin kuka mai sauti da ko fita murya ta bata yi sosai.
" Nifa Zaituna ina jiye miki abinda zai je ya dawo ne, kuma ma kinga ba nutsuwa zaki samu ba idan kina tare da ita...sannan me ma zaki bata matsayin abinci...?"
" Hammah da yawa fa iyayen su na haifar su kuma su rasu su barsu a hakan kuma suke rayuwa har su girma, na tabbata itama wannan 'din zata rayu da izinin Allah tunda ga koko..."
Wannan karan murmushi yayi sannan ya girgiza kansa yace" Bata kai shan koka ba tukunna sai dai abata madara".
'Kayattacen murmushi ne ya 'kwace min duk da yk fuska ta da ruwan hawaye, da sanyin murya nace" Hammanm kenan ka yadda zata zauna da ni..?"
" Sai nayi shawara tukunna kuma sai Iyami ta amince..".
Duk da ya fa'di hakan amma sam ban damu ba, dan ni amincewar Hamma Bukar ce damuwa ta nasan da ya amince min shikenan.
Haka ya fita ya barni ina jin da'di sosai, da fitar sa daga 'dakin yaci karo da matan ma'kwabtan mu har su hu'du wai sun zo gaida masu jego....
Zaitoon mai jego🤪
Salmerh😘
[6/1/2023, 8:07 am] Author...🖊️: 💕 *BINTEE*💕
*( 'Yata ce)*
*Wattpad@*
_Serlmerh-md_
🅿️ *...91*
.......Wani tu'kukin takaici ne yaji ya ziyarce zuciyar shi a lkc guda..da irr-iren wadan nan mutanen kewaye da su ma ta ya ze iya barin Zaituna zama da yarinyar nan...?
ya tambayi kansa.
Da gangan sai ya'ki matsawa daga bakin 'kofar har suka gama gaisawa da shi..." Masu jegon na ciki?"
'Daya daga cikin matan ta tambaya cike da azar6a6i.
" A a bacci suke yi".
Shine amsar da ya basu da yana mai banka musu wata muguwar harara da 'kasa-'kasa.
" Aww to amma ai za'a iya ganin 'diyar ko?"
" Bata da ishasshiyar lafiya an kuma hana jagwalgwala ta".
Amsar da ya basu kenan a tsare ya kuma kawar da kansa gefe sam bayi da niyyan matsawa daga 'kofar.
Haka badan sun so ba suka yi waje suna mita 'kasa 'kasa wai irin wannan abin, dan ma 'yar gaba da fatiha ce, ake wani 'da'd'daurewa ana 'kafafa, waye uban sai Allah?"
Shi kam kasa barin gidan yayi saboda takaici...ya 'dauki a 'kalla tsawon mintina sama da talatin tsaye a wurin kafin ya fara yun'kurin sanya takalman sa..ni kam tuntuni bacci yy gaba da ni, baccin da ban samu yin sa da kyau tsakanin kwanakin ba..musamman ma daren jiya da zazzafan ciwon da kai ya taso ni gaba.