Sashe 106
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da hanzari ya dawo ya zauna yana fuskantar ta...zamu je asbiti Anty Amma kafin nan muyi wani gwajin na gida tukunna, kwanaki in ban manta ba Ammi ta bani yarinyar nan cikin wani yanayi da nake kyautata zaton attack ta samu, she is allergic to something that really irritated her that way..tabbas bcuz ni nayi treating nata..."
Ido Anty Madeena ta zuba masa tana masa wani irin kallo...gaba 'daya yasan da duk wannan amma yake zaune batare da ya 'kara bincikawa ba, sam ba haka tasan Rayyan abaya ba bata san me ya canza sa har haka ba yanzu...
Mage ke irritating 'dinsu wannan abin cikin jinin ahalin su ne, in ka 'dauke Sultan ka'dai kaf ahalin su babu mai iya ha'da wajen zama da mage matukar jinin Dattijo Muhammad Auta na yawon cikin jikin ka wato kakan su, dan haka wannan shine matakin gwaji na farko da ya fara tunowa kuma shi ya kamata a jarraba domin sake tabbatarwa duk da kwanaki yagani da idanun sa yadda yarinyar tayi amma dole a yau zai sake gwadawa da ra'din kansa.
Idanun sa ya maida kan fuskar Anty Madeena da ta tsaya kallon sa cike da mamakin sakaci da halin ko'in kulan sa da ya 'kara shahara har gashi yana son cutar da shi batare da ya sani ba..erh mana cutarwa..taya zaka rayu da abinda yake mallakin ka batare da ka sani ba sbd sakaci da rashin kular ka
..Kai Rayyan ya jinjina mata " Yes Anty ina kyautata zaton she is also allergic to cats...lets try this first...a ina zamu samu mage yanzu...?"
Hannu ta 'daga tana kawar da kai tace.." Can bayan layin mu akwai gidan da akwai amma babu mai kawowa yanzu, Badi'a na skul kuma kaga sai 5 zata dawo suma yaran can gidan haka ne...".
Wayar sa ya fara lalu6owa" Bari na nemi Sultan ko zai samo min...."
Anty bata ce da shi 'kala ba dan gaba 'daya ma ji tayi jikin ta yayi sanyi..dukkan alamu sun gama bayyana agare ta cewar jinin da ke yawo jikin Mufeeda nada alaka da su amma meyasa sam basu fahimci hakan ba...
Tunanin da take kenan har zuwa lokacin da sautin muryar Rayyan ya doki kunnuwan ta.
" Wa alaikassalam..Sultan jikin naka...?"
" Masha Allah haka ake so thought har yanzu ne naga baka fita aiki yau ba"
" Bawani abu...Allah ya 'kara afuwa ya kuma kaimu goben..."
" Kasan mene..? Mage nake so ka sama min dan Allah ko gidan Dadaa ne ka duba min the fourth house next to our house by the left I think tana da shi ka aro ka kace injini ne yanzu za'a maida mata"
" Erh...ina gidan Anty Madeena aka wo min yanzu, in ma baka samu dama ba ko aikowa kayi akawo min.."
" Aha..Thank u.."
Daga haka ya kashe wayar suka cigaba da zaman zullumi, kamar dai Sultan da shima cikin zullumin ya bar shi...sosai mamaki ya kama shi 'kararara, iya sanin sa duniyan nan babu abinda ke ha'da Rayyan da irin wannan abin amma me yasa yau da kansa yake neman akawo masa...cikin satin kaf banda neman mafita da wasu tsare tsare babu abinda yake faman yi kuma shrin.sa na daf da kammaluwa a halin yanzu..sosai yake so yakai Rayyan kas wannan karan ya gaji da wannan ha'kurin kwata- kwata...fatan sa Allah yasa ba shirin sa Rayyan ke neman rusawa ba"
Kai ya jinjina yana mai tabbatarwa kansa cewar
Dole ne ma yaje gidan Anty Madeenan da kansa domin ya ganewa idanun sa koma menene.
Salmerh 😘
[27/10/2022, 1:04 pm] Author...🖊️: 💕 *BINTEE*💕
*( 'Yata ce)*
*Wattpad@*
_Serlmerh-md_
🅿️ *...62*
.......Bai sha wani wahalar samun abinda Rayyan din ya bu'kata ba dayake akwai a gidan su wani abokin sa, dan haka batare da 6ata lokaci ba ya nufi gidan Anty Madeena da fatan Allah yasa ba shirin sa Rayyan ke son wargazawa ba, inko hakane tabbas nesan sa zata matso kusa kwanan nan.
" Assalamu Alaikum..."
Ya furta abakin 'kofan parlon yana shafa kan magen dake rungume gefen hagun sa yana 'yar murmushin da shi ka'dai ya san ta mecece.
Sallamar ya sake gami da 'dan buga 'kofan hakan yasa Anty Madeena mi'kewa taje ta bu'de.
Idanu ta runtse sosai da ganin abinda ke hannun san, kanta na fara sarawa, a hankali ta bu'de idanun tana fa'din " Sultan har ka iso...?"
Tayi maganar gami da juyawa domin bazata iya jure yanayin da take jin jikin ta ba tuni ta fara jin sanyi can cikin jikin ta.
Gaba tayi Sultan ya biyo bayan ta bayan ya tura 'kofar, yayin da Rayyan ke nan kishingi'de har a lokacin bai yadda ya kalli inda Sultan din yake ba.
Sai da har ya iso gaban sa ya tsaya yana gaida shi kafin ya 'daga kai ya dube shi, cak idanun sa suka sauka akan magen sai ya 'dan bu'de idanu.
" Sultan haka ka taho da shi a hannun ka...?"
" Erh Yayah, ai babu wani abu thought yanzu zan sake komawa da shi".
" Duk da hakan ai da ka sako shi cikin wani abu taya zan ri'ke shi haka nan bacin kasan meke faruwa..."
Ya 'karasa maganar ne yana fitar da numfashi da 'kyar sbd yadda numfashin sa ke neman sarke shi...
Sultan idanu ya zuba masa zuciyar sa cike da mamaki da kuma tunanin asalin dalilin da ya sanya shi sawa akawo magen bacin yasan jinin sa ba so yake ba.
Yasan dole dai akwai babban dalili da ya sa aka kawo din amma tunanin sa ya kasa bashi komai.
" Where is the ointment nd the drugs...?"
Tambayar da Rayyan yayi masa kenan da ya dawo da shi hayyacin sa, tuni ma Rayyan kam ya fara sakin atishawa akai- akai idanun sa sun koma jajaye.
Sultan da sauri ya matsa kusa da shi bayan ya saki magen..'ko'karin tallabo shi yake yana fa'din" Haba Yayah, dama me yasa zaka ce akawo mage bayan kasan irin hakan ne dama zai faru...?"
Yayi maganar cike da nuna tsantsar kulawa kamar gaske.
Rayyan 'ko'karin cire hannun sa yake daga jikin sa domin zafi hannun Sultan 'din ke masa tamkar wuta.." Kar ka damu Sultan, komai zai daidaita ai, yi maza kaje ka kawo min maganin ka dawo..."
" Yayah taya zan tafi in barka acikin wannan halin...ai hankali na ma bazai kwanta ba...".
Jajayen idanun sa ya sanya cikin na Sultan, nace kar ka damu ko...baka ganin jikina ne..." kalli kaga"
ya nuna masa jikin sa gaba 'daya.
" and the more u sit here d more the condition is worsening...pls kayi sauri ka dawo, Insha Allah babu abinda zai same ni..."
Dole Sultan ba dan ya so ba ya mi'ke tsaye sau 'daya ya kalli magen ya kawar da kansa ya nufi 'kofa, 'ko'kari yake yaga yayi sauri kamar yadda Rayyan yace amma duk yadda 'kafafun sa ke son cika umarnin Rayyan 'din zuciyar sa taki mara masa baya, damuwar sa yasan asalin dalilin da ya sa akawo magen.
Yanda ya juya baya yake tafiyar haka Nuwaira dake sakkowa take takowa rungume da Mufeeda a hannun sa.
Wani sanyi Rayyan yayi da ganin nasara sa da ya samu na kora Sultan kafin suka fito, baya san kowa yasan wannan batu tunda bai tabbatar ba tukunna, kai koda ya tabbatar 'din ma in dai ba gaskiyar maganar ya tono ba bazai bari kowa nashi yaji ba illah Anty Madeena da aka faro da ita.
Sultan na shirin bu'de 'kofa ya 'kara waigowa dan ganin Rayyan, sai dai kafin idanun sa sukai ga Rayyan kan Nuwaira suka fara sauka dake ri'ke da yarinya amma sam baiga fuskar yarinyar ba...a hankali ya 'daga 'kafar sa yayi waje yana sake jan 'kofar har da 'kara le'kowa amma still bai ga fuskar yarinyar ba ballantana ya fahimci manufar su.
Tafia yake amma kokadan bashi tare da nutsuwar sa sbd tsananin takurawa kansa da yayi da tunani, shin me Rayyan zai yi da Mage? mai yasa aka kawo masa yarinya?...me ma yasa zai ce lallai lallai sai ya tafi ne...yaso da bai hana shi zaman ba shima ya ganewa idanun sa koma menene.
But a wannan halin sam ba rashin zaman nasa bane ya dame sa ba wannan yarinyar da yaga an kawo masa itace tafi tsaya masa.
" _Naga ya fita da 'karamar yarinyar nan..."_
Maganar Yusee ta dawo masa, cak ya tsaya yana sake waigawa, tabbas sun fita, sannan kuma ko jiya da yaje gidan bai ga yarinyar ba, haka ma yau da safe duk bai ganta ba amma yaga Zaitun, kuma yasan matukar yarinyar na nan kusa to tare zaka gansu.
Da 'dan yatsan sa 'daya yake bubbuga gemun sa alamun nazari sai kuma ya juya ya kalli sashin Anty Madeena daya baro.
Kai ya ka'da ya cigaba da tafiyar sa, sai dai har a lokacin puzzle din ya kasa ha'duwa masa, a birkice komai ke zuwa kwanyar sa.
Rayyan, Mage, Mufeeda, gidan Anty Madeena...gaba 'daya ya kasa ha'de kan lamarin ta yadda zasu bashi ma'ana guda.
Sai dai dole yasan there must be a reason behind all these...kuma dole zai binciko daga baya.
'Bangaren Rayyan kuwa da kawo masa Mufeeda yayi saurin kar6ar ta yana nunawa Nuwaira Magen da fa'din ta kamata ta sanya ta cikin wani abu Sultan zai zo ya tafi da shi.
Tuni gashin jikin Mufeeda suka mimmi'ke jikin kuma ya 'dau zafi, jikin Rayyan tayi luf motsin kirki ma bata yi.
Rayyan duk na lure da ita...
a hankali yake bin skin din ta da idanu domin wasu kananun kumburi yake gani da ada babu su saman fatar ta.
Atishawan da ta fara ne ya dauki hankalin sa sosai sai dai bashi da damar tallafata mata, tanayi ne shima yanayi.
Can bayan kujeru magen ta 6oye da 'kyar Nuwaira ta iya cafko ta...yayin da wanzuwar magen cikin parlorn yk kara worsening yanayin su har wani wari warin ta Rayyan yake ji, kokari kawai yake yi yana dannewa amma har amai ke taso masa.
Nuwaira bata zame ko'ina ba sai kitchen taje ta juye ragowar maggin su dake kwali ta sanya magen cikin kwalin maggin ta rufe ta...sannan ta dawo parloun.