Sashe 61
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yayin da Amra ta saki wani makirin murmushi bayan ya kashe wayar, bata jin wannan karon zata iya sadaukar da wannan gyaran ga Sultan kadai, sosai take so ta farantawa Rayyan rai da gyaran da ta sha fama wajen haTda sa da hannayen ta...
Sun 'dauki tsawon lokaci tana dojewa Rayyan da Sultan dan ganin ha'din nata ya tsuma jikin ta sosai tukunna.
Ta kuwa yi nasara, dan sosai Rayyan ya zauce lokacin da ya tarar da Amrah kamar yadda yake so ya kuma samu gamsuwa da ita da ya jima bai samu irin sa ba.
Albarka kam tasha shi ranar har bata san adadin su ba.
_Salmerh_ 😘
[24/9/2022, 3:41 pm] Author...🖊️: 💕 *BINTEE*💕
*( 'Yata ce)*
Wattpad@
Serlmerh-md
🅿️ *...38*
.........Tun dawowar Sultan da Marwa kusan kullum sai ta shigo gidan Ammi, da yake ba wata tazara ce tsakanin su ba, hakan yasa ta maida gidan tamkar wajen yinin ta, dan Sultan in ya fita bada wuri yake dawowa gida ba kamar dai Rayyan, duk lokacin da ya dawo kuma ya kan 'karaso ya 'dauke ta su wuce ko kuma ya sanar da ita dawowar tasa a waya sai ta koma da kanta.
Cikin sati biyu kacal Marwa ta saba da Zaitun sosai musamman saboda Mufeeda da farat 'daya yarinyar ta shige ranta, ta kan kuma 6ata lokaci sosai wajen yarinyar tanai mata wasa tun bata saba da ita ba har ta fara sakewa da ita.
Sau tari kuma indai ranar da zata koma gidan ta da kanta ne Zaitun ke rakata sbd tazarar ba mai yawa bace gidaje basu fi biyar bane tsakanin su.
Sunyi sabo da Marwa kasantuwar ta surutacciya wanda awajen Marwa ta tsinci wasu abubuwa daya shafi ahalin su.
Cikin hirar Marwa take sanar da Zaitun cewa ai mijinta ma 'dan gidan nan ne Zaitun bata yi mamaki musamman duba da yadda hankali kwance Amrah ke lamuran ta cikin gidan, bata ta6a damuwa da komawa gidan ta on time dan acewar ta matukar ta yini anan babu abinda take tsinanawa a gidan ta in yunwa yake jima ya kanzo nan yaci abincin sai su wuce nasu gidan batare da damuwa ba.
Tace in kuwa baya gari gida take tarkatowa har sai ya dawo.
Hajja Ladi ce mai zuba ma yan aiki magani ko su gudu da kansu ko kuma kowa gidan yaji bai sansu 'karshe dole su rabu da su, da 'dai'dai ta ringa koran duk wa'danda ake kawowa aiki saboda hassada kawai da kanta, ita a dole sai ta zama shugaba kuma tafi so duk abinda za'ayi ya zam ita ake wakiltawa ba wata ba.
Ta gwammaci ta kwashe ayyukan gidan kaf akanta da ta bari wata ta shigo dan taimaka mata..dayake in ita kadai ne dinne akan ninka mata albashin ta banda wasu kyaututtuka datale samu daga Ammi musamman sbd yabawa kwazo da kokarin ta.
Ko Raleeya da ta bari suke zama dan 6angare daban take aiki ne shiyasa.
Haka take yi kowani lokaci shiyasa take ita ka'dai har zuwa kan Zaitun da Sultan ya yakama tana barba'de kan abincin ta tana surutsi 'kasa 'kasa, bai ci abinda take fadi ba amma kallo 'daya yai mata yasan ba ta da gaskiya.
Sultan bai tanka mata ba har sai da ta gama ta kuma maida maganin bakin zanin ta sam bata damu ba ko damuwar wani zanta dan tasan ita ka'dai ke da lokacin shiga kitchen da wannan lokacin so bata yi tunanin wani zai zo ba tana juyowa tana yatsina fuska sai tayi arba da shi tsaye hannayen sa har'de bisa kirjin sa yayi crossing kafafuwa yana 'kare mata kallo.
Take jikin ta ya fara kyarma ta fara waige-waigen da ya tabbatar da cewa bata da gaskiya.
A hankali Sultan ya 'karaso ciki yana mata kallon kin yiwa kanki duk da bai san mai ta aikata ba bai kuma san manufar ta ba amma hk kawai yaji bai yadda da ita bai.
Duk girma da shekarun Hajja ladi hakan bai hana Sultan tsare ta akan sai taci abincin ba...duk yadda Ammi ta so hana shi wannan hukuncin amma fir Sultan ya rufe idanu ya'ki sauraron kowa dan shima gwani ne wajen rikici da kafiya da rashin mutunci.
Tana kuka tana ro'kon sa amma hk ya murje idanu ya ce sai taci, ita kuwa bata son taci itama gudun kar maganin yayi aiki akanta ne dan idan ta bar gidan bata san kuma inda zata kai kanta kwatankwacin wannan gidan ba a wannan zamanin.
'Karshe su Jessy da Yussy ya 'kira 6oyayyun securities 'din shi da Rayyan ne da ba kowa ya san da zaman su ba sbd tsaro, mutun biyu ne da bindigogin su a hannu suka tsaya akanta dolen ta sai da ta ci abincin nan da ganin bindigu saitin kanta....Hajja Ladi tana ci tana kukan bakin ciki kuma Sultan yace duk abincin zata cinye ba ragi.
Ammi 'dakin ta ta koma tana tunanin wannan lamari, ta rasa duk menene ma silar sa...
Zaitoon kam duk bata san abinda ke faruwa ba tana 'daki 'diyar ta kwance kan cikin ta tana shafa bayan ta cikin salon son tayi bacci amma yarinyar nan taqi sai gunguni take ta jefa yatsa a baki da kananun kuka irin na yara.
Sai da ya ga ta cinye tass sannan ya tsare ta da tambayar maganin na menene ta da tasaka cikin abincin?
'Kin fa'da Hajja Ladi tayi sai da taga ya bawa wa'dannan masu bindigar damar kwa'deta kafin ta saki ihu" zan fa'da, zan fa'da wlh dan Allah kuyi ha'kuri"...Ihun nata ne ya sake fito da Ammi wacce tun daga sama ta fara fa'din" Haba, haba Sulty..babbar mace haka kk shirin wulaqantawa, ba nace abar maganar ba... "
Bai ko kula Ammin ba har ta 'karasa sau'kowa, Zaitun ma da sauri ta fito rungume da 'diyar ta ko hijab din yau bata tuna sawa ba sakamakon jiyo ihun Hajja Ladi, daga bakin corridor tayi turus, amma tana hango su cike da mamalin abinda ke wakana a parlourn...ga kuma wasu tsaye da bindigu a hannu.
Kallon fuskar Mufee tayi cikin rai tace" Na kawo mu wata rayuwa kuma Mufee na..."
Domin ganin bindigogin sosai ya tsinka min zuciya tuno abinda ya faru abaya.
Ammi ce ta sake bu'dan baki zata yi magana Sultan yy saurin dakatar da ita da fa'din" Rabu da ita Ammi wani take so ta cutar ai da ganin ta gaskia bai wadace ta ba..."
Gyara zaman sa yy 'kafa 'daya kan 'daya tamkar wani basarake fuskar sa taf da alamun rashin mutunci..yace oya tayi bayani yanzu.
Tiryan-tiryan Hajja Ladi tayi musu bayanin komai tana share 'kwalla har da wanda ta zubawa magani a yau din, mamaki sosai ya cika shi haka ma Ammi, wato shi 'dan adam a kullum bashi da godiar Allah duk yanda ka samu wuri sai kuma ka fara tunanin zarta nan sbd buri, mutum bata tsare mk komai ba bata hana a biyaki hakkin ki yadda aka saba ba amma ita kk kokarin cutar wa..wacece ma hk ban san ta ba?"
Ya 'karashe maganar da tambayar Ammi" Wace Zaituna...?"
Bugu taji kirjin ta yayi jin sunan ta da ya shiga cikin maganar su...take idanun ta ya cika da 'kwalla...har ga Allah ita tsoron bindiga take yi ko kallon ta bata 'kaunar yi..." me na musu zasu saka ni cikin maganar su, me me ya fito da ni..?"
Ta jerawa kanta tambayoyi.
Sunan ta da taji Ammi ta anbata ne ya sanya guntun hawayen nata karasa saukowa.
Jiki na 6ari ta karasa inda suke kafafunta na sarkewa, kanta ko 'dan kwali babu saboda firgici kuma bata tuna hakan ba.
Taa 'karasawa parlourn ta zube bisa gwiwyoyin ta Feefy ta zaunar kan cinyarta tana fuskan tar ta ita kuwa ta sake rungume ta da kyau dan har yanzun idanun ta da birbishin bacci.
Kusan kowa dake wurin da idanu ya bita dalilin ji da ganin kukan da take yi mai sauti...Bata bari sun warware daga mamakin su ba ta ha'de hannayen ta waje guda ta fara fa'din" Dan Allah kuyi ha'kuri Ammi, yalla6ai kayi ha'kuri wallahi bansan laifi na ba".
Ta koma ga Sultan tana kuka ta cigaba da fa'din" Ni ban san me nayi ba amma dan Allah ko zaku kashe ni ku bar 'ya ta ta rayu dan Allah Ammi kinji..."
Bata kai 'karshe ba Ammi tayi murmushi" Kwantar da hankali babu mai kashe ki Zaitun.."
Sultan ta kalla tace" Ga Zaitun nan dududu ma bata dade a gidan nan ba takamammen aiki ma ba ware mata ba tukunna saboda tun zuwan ta ban zauna ba amma kaga har hassada ta shigo, ban ta6a zaton haka ba ga Hajja Ladi, nayi mamaki 'kwarai da gaske..."
Kusan duk mazan da ke parlourn hankalin su akan ta yake musamman sbd kayan da ke jikin ta, rigar bacci ce riga da dogon wando kuma ko da wasa bata ta6a gigin fitowa da su ba yau 'din ma a rikice take shiyasa ta manta kuma har yanzu bata ankare da irin kallon da suke mata ba sbd ta riga ta shiga ru'dani...hatta Sultan shashancewa yy wurin kallon ta, sai daga baya ya 'dan basar bayan ya girgiza kansa, kawar da kai yayi ya maidar izuwa ga Hajja ladi dake kukan takaici, tasan da kyar ne wannan 'dan iskan ya bar ta sake zama a gidan nan dan shi sam baya da mutunci ba kamar yayan sa ba da sam baya shiga harkar kowa, bai damu da komai zaka aikata ba ko ya ganka ma sai dai ya kawar da kansa babu ruwan sa ba zai nuna ya gani ba balle ya tashi hankalin sa a banza.
*****
Marwa da Ammi na matukar nuna musu 'kauna sai Sultan da shima bai ta6a yi musu duban 'kaskanci ba, na hu'dun su itace Raleeya, amma daga Hajja Ladi, Matar Rayyan da shi kansa Rayyan 'din basu ta6a nuna sun ma san da zaman Zaitun cikin gidan ba, hatta da Mufee kuwa bata tsira daga rashin mutuncin su ba.
Ranar da Mufeeda ta cike shekara guda da haihuwa ya kama cikin watan Ramadan ne, wanda yayi dai- dai da cikar su sati tara kenan agidan Ammi, biki gagarumi Marwa tayi niyyan shiryawa amma sbd 'dimbin falala irin ta Ramadan yasa ta 'daga zuwa bayan sallah.