Sashe 110
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sake kallon fuskar sa Zaitoon tayi tace
" Hakane...amma sai ya'ki 'dauko kamannin ko guda daga cikin su..."
Marwa tana daria tace kamar taki 'diyar har lau...dan Mufeeda koka'dan itama bata 'dauko ki ba..."
" ai kuwa...itama kam hakane...amma wannan da mijin ki yake kama wallahi..."
" Wa wai? yah Sultan ko..ashe ba ni ka'dai nake 'dan ganin kamar ba, yaron nan ko kara ni bai min ba ya tsallake ni ya wani 'dauko Yah Sultan dan iyayi...".
Dukkan su daria suka yi dai- dai lokacin da Amrah ta fito a bathroom.
Harara ta bankawa Zaitoon sanin da tayi itace ta 'dauko zancen dan suna tare da Marwa tun jiya har yau bata kawo ko makamancin hakan ba sai yanzu da zuwan Zaitunan.
" Malama da Allah ajiye min yaro kiyi gaba bana son munafurci..."
Ido Marwa ta zaro" haba Anty Amrah...hira fa muke na me zaki kore ta...ai gara ki koramu tare yafi sai in san cewa baki son ana zuwa inda kike.
" 'Kyaleta taje tayi aikin ta Marwa...nan taga akwai sa'an yin tane komene..ni bana son munafurci da kinbibi irin na 'yan aikin nan, garin haka har a cinye ma kurwar yaro..."
" Ashe da muma bamu kawo wannan bigiren ba indai hakane kuwa.."
Marwa ta bata amsa da 'dan 6acin rai saman fuksar ta
Zaitoon kam ajiye yaron tayi ta tashi tayi waje zuciyar ta cike fal da mamakin Amra wani kinbibi ko munafurcin me tayi ita kuma..?"
Kafin 'kiran Ammi ya isa kan Anty Madeena a whatsapp Status 'din Marwa Anty Madeena taga Pics 'din Baby, 'kasan pic 'din ta rubuta _it's a boy_ da blue hrt ajiki, 'dayan kuma tasa _Welcome to the world my luv_ ta kuwa tambayi Marwa Babyn waye...?"
Marwa tace" Matar Yah Rayyan ce ta haihu jiya...nama tura miki ai."
Anty tace
" Erh ban duba private messages 'dina bane...inaga shiyasa ban gani ba..."
" Amma Matar Rayyan Tta haihu ko kuma matar Sultan..?"
" Anty Yah Sultan kuma? Kin mance ni ka'dai ce matar sa..?"
"Gani nayi Babyn kammanin sa ne sak ai shiyasa..."
'Yar daria Marwa tayi tana fa'din" Yanzu ma muka gama maganar da Zaitoon ai, iyayi ya kaisa 'dauko kamannin Yah Sultan 'din ba komai ba kalan dangi ne..."
Marwa na daria sosai ta fa'di haka.
" Hmm..bari sai zuwa yamma zan shigo, Allah ya raya mana bisa tafarkin muslunci..."
" Ameen Anty.."
" Anty Dan Allah in zaki zo ki taho mana da Moopy mana, wlh we missed her ba 'dan ka'dan ba.."
" a a ba yau ba kam gaskia."
" Kai Anty pls mana, daga baki ajiya kawai sai a mallake mana ita kuma..."
Emojin daria kawai Anty Madeena ta tura mata bata sake fa'din komai ba.
Koda Anty Madeena tazo anan ta sake tabbartawa idanun ta kammanin yaron, suna ta dariya ita da Ammi suna zungurin kansa suke cewa" _dan nema....iyayi inji Marwa.."._
Sultan kam sosai ya 'dauke 'kafar sa a gidan sbd karma a yawaita ganin sa har a fara zargin wani abu, tuni kuma ya fara tunanin mafita.
Ranar suna yaro yaci suna Muhammad amma suna 'kiran sa da [ Arfan..]
Ansha Shagalin suna sosai dan ba 'kananun ku'di Rayyan ya kashe wajen sunan Arfan ba.
Sosai ya bu'de bakin aljihu akasha shagali aka ci mai kyau komai san barka.
Rayyan hana Amrah zuwa gida yayi yace babu inda za'aje mai da yaro, nan ma ai gida ne tunda ga Ammi ga su Marwa ga kuma ma'aikata duk wani kula da take bu'kata zata same shi.
Duk yadda Amrah tayi ta samu damar tafia abin gagarar ta yayi.
Dan Rayyan yace sam.
Ita kuwa tafi so ta dan yi nesa da su sbd zata fi samun natsuwa, har a yanzun kawai gatan nan ne amma sam bata iya sakewa sai ta tajin fargaba kamar kowa yasan yaron bana Rayyan bane.
Ma'aikatan office 'din Rayyan na Infinity sun zo sun gaida mai jego sun kuma taya Rayyan samun 'karuwa da ya samu da kyaututtukan su masu 'dumbin yawa ga jariri da mahaifiyar sa, haka ma abokan aikin sa na Youheal amma banda Dr Fawwaz, dan cewa yayi bashi da lokacin 6atawa wajen wannan shirmen.
Takaici ke cika shi sosai da sosai a duk lokacin da maganganun Amrah suka dawo masa cikin tsananin 6acin yake tsintan kansa a duk lokacin da ya tuno wannan cin amana da Sultan da Amrah suka yi ma abokin sa...amma bai san ta ina zai fara yiwa Rayyan bayani ba ta yadda zai fahimce shi cikin sauki.
Baya son ya bar abokin sa cikin duhu kan wannan lamari...kamar yadda baya so ya saka rai sosai akan yaron alhali ba mallakin sa bane..in kuwa hakane koda yanzu asirin ya rufu har yaro ya girma da sunan nashi dole watan watarana sai an tona, may be a lokacin da zai fi bu'katan yaron, may be a lokacin tonawar zata fi yi masa ciwo fiye da yanzu..tunda shi ya sani, Amrah ta sani, Nurse Muneera ta sani, shi kansa Sultan 'din yasan ya sani...zai yi wahala maganar ta rayu da sunan sirri.
Sbd ya ankarar da shi Rayyan 'din ma ma somtimes idan suna waya sai ya tambaye shi" Ina mai kama da 'kanin baban shi..?"
Amma Rayyan sai dai yayi daria kawai bai ta6a jin wani abu game da hakan ba wasa ya 'dau batun...dan shi zuciyar sa 'daya yake zaune da kowa...bai fiye kawo munanan abubuwa cikin tunanin sa tsakanin sa da makusantan sa ba.
'Karshe Rayyan tun baya bada hankali kan batun har wataran ya tambayi Fawwaz cewa wai dagaske da Sultan yaron nan ke kama?"
" Kana nufin kai baka ga kamar ba dama..?"
Fawwaz ya sake jefa masa wata tambayar.
" Ina 'dan gani dai ka'dan amma kasan yara na canza kamanni time to time har sai sunyi wayo kake ganin standard kamannin da suka dauk..".
" Toh kai da dawa yake ma kama..?"
Baki ya kyabe..." Har yaushe zan tsaya wannan tunanin, ni dai ba Allah ya azurta ni da abinda na jima ina nema ba, banda gode masa me zan bata wa kaina lokaci ina yi kuma......"
Fawwaz cikin ransa yace" Allah ya azurta masu shi da samun sa dai..."!
Rayyan.kuwa cigaba yayi da fa'din...".Amrah dai tace da Yah Kabeer yake kama wai..."
" Yah Kabeer kuma..wani Yah Kabeer 'din..?"
Inji Fawwaz ya tambaya da mamaki.
" Yah Kabeer dai daka sani Kabeer Sa'ad Auta.."
Rayyan fa fa'da yana 'yar murmushi.
Fawwaz yana jinjina kai yace " Lallai...wannan makirar ta iya ninke ka a baibai..."
Bakin Fawwaz ya su6ce wajen fa'din hakan.
A zuciyar sa yaso yin maganar amma sai da ta fito.
" Rayyan yace me kace...?"
" Babu, ni dai Allah ya sani bazan iya ri'kewa a raina ba, idan ka samu time mu ha'du dan Allah zamu yi wata magana."
" Ok.."
Salmerh😘
[31/10/2022, 7:48 am] Author...🖊️: 💕 *BINTEE*💕
*( 'Yata ce)*
*Wattpad@*
*Serlmerh-md*
🅿️ *...64*
.......Duk wannan bidiri kuwa da akayi ba'a kawowa Zaitoon yarinyar ta ba dan Anty Madeena cewa tayi sai sun gama bincike tukunna.
Dole Zaitoon ta ke 'dan ya'ke bata bayyana damuwar ta sosai kan rashin Mufeen kusa da ita sai dai in sun ke6e da Marwa ta kan 'dan jajanta tayi tayi da Marwa suje gidan Anty ko gano yarinyar ne ma tayi amma Marwa sam taki, amma Ammi tuni ta gano damuwar da take faman 6oyewa.
Ayyukan da suka sha kanta ne a 6angaren Amrah ya sanya ko zama bata fiya yi sosai ba balle su tattauna da Ammi.
'Bangaren babu kowa sai ita ka'dai, Rayyan office Amrah kuwa na 'daki da jaririn ta,
wankin kayan yaron da ta tattaro bayan sun bushe ta ninke ta shigo da shi 6angaren Amran sai dai kafin shigar ta ta fara jiyo tashin hayaniya, idan kunnuwan ta basu yi mata 'karya ba kuwa sautin muryar Sultan ne..." Har kin isa ki mumafurce ni Amrah, ta ya ma zaki haifi 'dan da kika san nawa ne bana Rayyan ba salon kowa yasan sirrina dake 6oye ko me..ki fayda min manufar ki kan hakan..."
Ya 'karasa tsawace.
Cikin kwantar da murya Amrah tace
" Toh kai ban da abinka Sulty taya zan san cikin naka ne ko nashi? tunda ba ke6e lokacin tarayya da ku duk biyun nayi ba, dan na fita da kai bani da hujjar da zan hana shi hakkin sa idan ya bu'kata, toh in hakane kuwa taya zan iya bambance lokacin da nasamu cikin da kuma mamallakin sa? kaga dan Allah ka daina min ihu aka, ka barni ma da damuwar da nake ciki, kullum cikin fargaba nake kwana nk kuma tashi tsorona in aka gano wannan dan bana Rayyan bane nasan na ka'de ne har ganye na aure na da kyar ne ya cigaba da wanzuwa dan.nasan halin Rayyan sannan Daddy na kashe ni zai yi...kai kuma fa, iyaka Rayyan yayi fushi da kaine kuma nasan zai sakko da zarar ka bashi ha'kuri kace masa sharrin shai'dan ne ko Ammi bana tunanin zata iya juya ma baya balle matar ka, yanzu waye kk ganin zai fi cutuwa tsakanin ni da kai? har gara kaima damuwar ka ka'dan ce wlh..bazaka ta6a fahimtar halin da nake ciki ba a yanzu..."
" Ke ba dogon sharhi nazo ji a wajen ki ba, nazo ne in shaida miki cewar ba fa zan iya 'kyale yaron nan ya cigaba da rayuwa ba, ina son abuna amma rufuwar sirrina ya fiye min komai...dole ne a salwantar da rayuwar sa indai kina son zaman lafia..."
Tsaye Amrah ta mi'ke tace" wannan ne kuma baka isa ba Sultan...duk yadda nake jina cikin damuwa amma wallahi ina 'kaunar yaro na, shin ka tayani rainon cikin sa ne ko kuwa kaine kai min na'kudar haihuwar sa, kasan irin wahalar da nasha taya za'ai kace wani a salwantar da shi ka sani ko har abada babu me ganewa hk kawai ka raba ni da yarona a banza...a a wlh...wa ma ya sani ko shi kadai ne haihuwar da zanyi a dunia..."
" Zamu gani ai...".
Ya fa'da gami da juyawa.
Amrah tace " 'Dan Halak ka fasa..".