Sashe 109
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Kanin sa ne, kani yake a wajen sa..."
Ta bata amsa da sauri.
" Ohh 'kanin sa..? Lallai... _wannan shine matar me gida ta haifi 'dan maigadin gida_ Nurse ta furta cikin zuciyar ta ta jinjina kai..ji wani al'amari.
"..to ke me ya kaiki wannan danyen aikin? Ko ba Sultan wannan daya kawo kun ba..? Haba 'yar uwa, dubi Dr Rayyan fisabilillahi, dubi kyan zubi da tsarin halittar sa banda baiwa kala kala da Allah ya bashi amma har wani namijin banza da be kama 'kafar sa a komai bane zai ru'de ki....?"
" Wallahi nima sai yanzu naga rashin kyautawa ta, yanzu ne na fahimci kuskuren da nayi ta aikatawa abaya, for now mafita kawai nake bu'kata daga gareki ta yadda babu wanda zai gane kamar yaron tashin farko.."
Baki Nurse ta kya6e" ni dai babu wata hanya da na sani..amma tunda 'yan uwa suke ai babu wata matsala, zai kasance ne tamkar kawai yaron ya 'dakko kamannin 'kanin mahaifin sa ne..."
" Ke akwai fa matsala babba ma kuwa, that it'snt possible hakan ya faru.."
" As in..?"
" Babu wata ala'kar jini fa tsakanin su kawai sunan 'kani yake amsawa a wajen sa..."
" Toh kawai ki masge karki nuna damuwar ki ma balle wani ya fahimci halin da kike ciki, idan babu wanda ke zargin ki dama can toh babu wanda zai fahimta...."
" Ina jin tsoro...."
" Kar ki damu babu abinda zai faru da iznin Allah, amma a ringa kiyaye dokokin Allah musamman in ya kasance da aure akanki hukuncin ba 'daya bane, kuma idan ka daure ranka nawa ma rayuwar take jindadin nan duniyar fa bai ko kama 'kafar can ba....."
Duk maganganun da suka tattauna a kunnan Dr Fawwaz ne, dan yazo 'daukan yaron yaron dan kaishi ai masa kaciya yaji abinda yaso rikitar da shi, da 'kyar ya iya daurewa ya basar kamar bai ji komai ba.
Bashi da tantama na neman Hujja ko wani abin daban tunda da kunnuwan sa yaji Amrah da bakin ta take fa'da 'karshen shaida kenan.
Ji yayi ko 'kaunar ganin Amran bai yi hakan yasa yasa shi juyawa ya fita da niyyar fasa shiga dakin, amma tuno Rayyan abokin sa ya sanyashi dakatawa, yanzun nan rabuwar su a masallaci da shi ya kuma fahimci kwata- kwata ba cikin yanayi mai da'di yake ba, Rayyan wani sa'in na bashi tausayi matu'ka, sbd yadda abubuwa marasa da'di ke yawan yi masa 'kawanya, sai dai yasan duk jarrabawa ce ta ubangiji kuma bayin sa da yake so.yake jarabta masu hakuri kadai ke iya jurewa su cinye jarrabawar su.
Shi ma bai ma san yau 'din me ya hana shi tafia gida ba, shi da yake aikin rana ashe rabon jin wannan zance ne....
Komawa baya yayi ya durfafi ke6antaccen 'dakin da Amran take, yayin da yake jin duk wani step da 'kafar sa ke yi yana tafiya ne da bugun zuciyar sa, sosai ya ji ya tsani Amrah ko kallon inda take baya 'kaunar yayi bisa ga cin amanar aure da ta yiwa abokin sa..me za'ayi da mace ballagaza irin wannan.
Koda ya 'kwan'kwasa 'kofar bai shiga ba sai da Nurse ta bada iznin shigowa sannan ya shiga, duk da yake ba rufe 'kofar take ba amma hakan ya zam masa tamkar al'ada ne.
Kamata yayi da shigan sa Amrah zai fara yiwa ya jiki amma gaba 'daya sai yaji harshan sa yayi masa nauyi.
'Dauko yaron yayi yana sake duban fuskar sa da kyau tabbas babu 'karya cikin abinda kunnuwan sa suka jiye masa..tunda har ita Amrah da ta aikata tasan cewa 'dan bana Rayyan bane toh wa ya isa ya 'karyata...ban dama kammanin Sultan da suka fito 6aro6aro a fuskar yaron.
A hankali ya 'dago idanu ya dubi Amrah dan yadda yake ji idanuwa na masa yawo ajiki yasa dole sai ya 'dago din...caraf kuwa idanun su suka sar'ke da na Amra ta wani yi zuru- zuru da ita da yake tsarge take.
Murmushin takaici ne ya 'kwace masa da ya bayyana kan fuskar sa.
Amrah da bata fahimci na.m takaici bane sai itama ta 'dan saki ranta..." Madam ya jikin..Allah ya raya mana.Baby da imani..."
Yayi 'karfin halin fa'da.
Amrah tace" Amin Dr...jiki kuma Alhamdulillah..."
Bai sake magana ba illah kai daya ka'da yayi gaba abinsa batare da ya sake duban inda take ba.
Wani ajiyar zucia ta sau'ke mai sauti.
Nurse ma wajen tayi.
Dr Fawwaz ne yayi wa su Ammi bayanin abinda aka samu da kuma dacen lafiyar duk jaririn da mai jegon ya kuma ce zasu iya shiga su duba ta.
Sun kuwa nuna tsantsan farin cikin su a fili.
Barin ma Marwa da nata ya kasa 6oyuwa, Ammi ce dai cikin zuciyar ta kawai take nuna godiyar ta ga mahallici yayin da Sultan ya tsaya 'kyam zuciyar sa na yi masa tu'kuki tamkar wuta ke ci a 'kirjin.sa.
Kuma sam ya rasa ta ina ma zai fara gudanar da shirin sa, ganin nan 'din duk abokan huldar Rayyan, ya sansu sun kuma sanshi so bayi da damar shigar da bu'katar sa garesu koda kuwa nawa zai ajiye musu.
Bai ga alamunnasarar sa tattare da su ba dole ne sai dai ya sake.shiri.
Idanu ya lumshe ya kuma bu'de su yana mai juya bayan sa.
Hakika yau 'din ranar ba'kin cikin sane, ya ma rasa sam meya sha kansa da har ya bari cikin Amrah yayi 'kwari batare da ya salwantar da shi yabi rariya ba...gashi yana shirin zame masa barazana ga ayyukan sa.
Tuni Marwa da Ammi sun shiga duba jikin Amrah kuma Alhamdulillah yadda suka ganta zaune tankarkar ya sanya su fahimtar zancen Dr Fawwaz gaskiya ne jikin nata da sauki.
Kafin adawo da babyn sai da akai masa wankan sa tass haka itama Amrah tuni an kawo mata ruwan zafi tayi wanka, da yake dokar asbitin ce haka, mai jego bata komawa gida batare da an gama tsaftace su ba amma duk cikin ku'din aikin kane suke wannan hidimar, ire iren wa'dannan hidindimun ya sanya YOUHEAL yayi fice wajen tsada, duk wanda ya shirya zuwa asbitin toh sai yayi tanadin kudi.
Basu koma gida ba har sai washegari kuma har zuwa lokacin banda su Ammi Rayyan kam bai samu lokacin ganin jaririn da kyau ba sbd rashin kuzari shima da ya ziyarce shi da tsinkan zuciya.
Sultan kam da ganin yaron sosai zuciyar sa ta tsinke, ya 'dan ja baya" kama dani yake.."
Ya fa'da cikin ransa.
Wani kallo ya bugawa Amrah da shi da ita ka'dai suka san ma'anar sa ransa a matu'kar ha'de.
Ta ya zata 'dauki cikin sa har ta haife batare da ya ma sani ba ne,, lallai Amra ta gama raina masa wayo, taya zata 6oye masa cewa cikin nasa ne ma, tonuwar asirin sa take son gani ko kuwa mene.
Sultan ne ya dawo da su gida wanda daga ajiye su ya sake juyawa da motar ya koma gidan sa ko takan Marwa bai bi.
Ammi da Marwa kam babu ruwan su sai hada- hada suke an haifa musu yaro
babu wanda ma yabi ta kan kamannin sa dayake ba kowa ke gane kamannin jariri ba sai sa'idinawa...🤭
[ wasa nk 😜]
Sai da aka shirya yaron tsab cikin kayan sa masu matukar kyau da 'daukan hankali kafin Marwa ta 'dauke shi a waya ta sanya shi a status.
Rayyan ma sai a lokacin ya fito daga 'dakin sa, lokacin su mummyn Amra ma tuni sun iso sai dai kowa idan yazo ya ga yanayin Amrah dake komai cikin sanyi sai suji tausayin ta sosai, da yawa na tunanin ko zafin naku'da ne ya sata yin sanyi
Mummyn ta kuwa cikin ranta tace indai wahalar da tasha ne ya maida ta hakan ba lallai ne ta sake haihuwar ba gaskia tunda ta samu 'daya, ai suma ita ka'dai suka haifa, da me hakan ya rage su? Tace akan haihuwa bazata zauna a maida mata 'diya so depressed tana kallo ba.
Rayyan kam" masha Allah". kawai yace ko da ya amshi jaririn nasa, zuciyar sa cike da farin ciki ya ri'ke shi, nan yai masa duk abinda ya dace ya kuma yi masa 'kiran salla da suna a kunnen sa.
'Karshe addu'o'i yayi zabga masa cikin kunne fuska dama ilahirin jikin sa gaba 'daya.
Amrah kuwa duk lokacin da ta ga Rayyan ta kuma kalli jaririn nata sai taji ga6o6in ta sun yi sanyi, bata ta6a nadamar abubuwan da tai ta aikatawa ba irin ranar nan.
Ammi na can ta hakimce a palourn ta sai bin contact 'din ta take tana kiran 'yan uwa da abokan ar'ziki layi- layi tana sanar da su 'karuwar da suka samu.
Su Zaitun ne ke ta hada- hadar ha'da abinci a 6angaren mai jegon amma har a lokacin basu samu ganin jaririn ba.
Sai.da suka gam ha'da pepper soup na mai jego, Zaitoon ta 'dauka bayan an ha'da komai dan ta kai mata nan tarar da Marwa zaune gefe da jaririn Amrah kuma na bathroom.
Tana murmushi ta matsa kusa da shi tana bu'de fuskar sa dake lullu6e cikin mayafin sa sky blue mai 'dankaren laushi.
Sosai taji komai na Babyn ya birge ta, haka.l kawai sai taji 'kwalla na shirin zubo.mata tuno.tata 'diyar lokacin tana kamar hakan bata samu.wannan gatan ba.
A hankali ta janye lullu6in yaron" Tabarakallah masha Allah..." Zaitoon tace tana murmushi a hankali banda Marwa ka'dai ma dake kusa da ita babu wanda zai ji me tace tamkar da jiririn take magana ko kuma ita ka'dai.
Marwa da ke faman danna waya ne ta 'dan dube ta.
" A a 'dauke shi mana kema ki sa masa albarka, kya wani tsaya tamkar me tsoron 'daga shi....."
Ai kuwa kamar jira take ta 'dauke shi cak ajikin ta tana sake tuno wasu lokutan can baya da take mugun son 'daukan jinjiri.
" Masha Allah...yaron nan ba dai haske ba kam kamar Mufee na lokacin tana 'karama itama sai kin ganta..."
Murmushi Marwa tayi..." Ba dole ba, ya 'dauko uwar sa ce kinsan Matar Yayah ba dai haske ba ga shima Yah Rayyan 'din ba laifi...".