Sashe 52
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sallama yayi gami da gaishe da ita ta amsa cike da nuna kulawa gami da bashi uzurin rashin responding call 'din sa da batai ba 'dazun da yammaci da yai kiran ta.
" Hope kiran nawa bai takura ka ba ganin dare ya 'dan yi..".
"..oh no bakomai Ammi...ban yi bacci ba ai ina wani aiki ne...abubuwa sun cushe min a company ga Sultan ya'ki dawowa..."
"..Sorry son zan mai magana ya dawo, Allah ya yi muku albarka ya kare min ku.."
" Ameen Ammi...".
" Ya Amrah fa..?"
"...Tana nan lafia, thought tayi bacci ma.."
Ya fa'di maganar yana duban inda take idanun su kafar suka ha'de da juna.
" Alright my regards...".
"..Insha Allah Ammi..."
" Ba wata matsala ko..?"
" Nop, bakomai Ammi..."
" Masha Allah..".
Ya fa'di yana shafo kansa da ruwa har yanzun ke bin bayan sa yana murmushin 'karyar da ya yiwa Ammi na cewar Amrah na bacci.
'Kiran sunan sa da Ammi ta sake yi ne yasa shi natsuwa dan ba.kasafai zakaji ta kira shi da sunan sa ba.
" Akwai ba'ki a gidan fa hope ana kula min da su yadda ya kamata...?"
" Baki kuma Ammi?...Raihana tazo ne...?"
" A a ba ita ba ce...kar kace min baka ma san da zaman kowa a gidan ba Rayyaan...?"
Ammi ta fa'di cike da son jin amsar sa.
Kai ya girgiza tamkar yana gaban ta...sai kuma yace"...Anty Madeena ce...?"
" Madeenan ce zata zo gidan batare da ta nemeka ba...".
" Toh naga Marwa ai basu dawo ba...ko dai wasu family ne suka zo mana ziyara Ammi bani da labari?"
" Yayi kyau sosai Rayyaan.."
Ta bashi amsa a 'dan kufule.
" Sorry Ammi, Allah kinsan ban zauna bane shiyasa.."
" Sai ka tashi kaje ka duba min su ai yanzun nan, nima abubuwa suka sha kaina shiyasa ban tuna na tambayi ya suke ba sai yanzun kwata kwata ma na mance da cewar na bar baki kuma na kira layin Hajja ladi baya tafia, kaje can 'dakin Safaa anan aka sauke su ka duba min ko suna lafia pls.."
" Kuma yanzu Ammi..? Why not tomorrow?"
" um um yanzun dai Rayyan gobe ta Allah ce, kuma nasan goben ma cemin zakai ka manta, kaje ina kan layin ina jiran ka ko kuma ka ha'da mu awayar idan kaje.
" Ok "
Yace sannan ya 'dora da" When ar u coming back...?
" Very soon "
Tace gami da tsinke kiran.
Uwa dai uwace bayaga haka in ba Ammin ba waye ya isa sashi wannan aikin da uban daren nan... sai dai koka'dan fuskar sa bata nuna alamun rashin jin dadin aikin da Ammin ta sashi ba, domin yasan Ammi ta wuce hakan agare shi, ba 'karamin girmama matsayin ta yake a zuciyar sa ba.
Sai da ya ajiye wayar kafin kuma ya fara tunanin wani irin muhimman baki ne ga Ammin haka da har ilahirin 'dakunan gidan basu ishe su sau'ka ba sai 'dakin sistern shi?
Juyowa ga Amrah yayi ya dube ta sannan yace.." Amrah wasu ba'ki ne a side 'din Ammi..?"
" Wlh baby ban sani ba.."
Manyan idanuwan sa ya zaro yana duban inda take kwancen cike da mamaki yace " Don't tell me tun tafiyar Ammi baki je can 6angaren ba..?".
Baki ta tura gaba tana gyara kwanciya tace. " toh Baby me zanje nayi? Ammi bata nan Marwa bata nan wajen wa zanje a can 'din..?"
" amma aikin me kike da bazaki iya zuwa ki duba ko da sau 'daya ne a rana ba..?"
" Kullun Raleeya tazo aiki anan na kan tambaye ta ya suke ko kuma da wata matsala duk abinda ke tafia ta na sanar dani shiyasa naga ai ba sai naje ba kuma ma ni bata ta6a ce min akwai ba'ki ba ".
Ta 'karashe 'kasa- 'kasa.
" Ya miki kyau..."
Ya fa'di hakan ne bawai dan yaga laifin ta wajen rashin sanin zaman ba'kin da batayi ba, ya fa'di hakan ne sbd rashin jin maganar sa da batayi, yasha gaya mata koda Ammi bata nan ta ringa zuwa tana duba yanayin zaman ma'aikatan gidan tunda ita ba wani aiki take ba, makarnta ce ka'dai kuma ITF take yanzu, so babu inda take zuwa sai dan banzan yawo da rashin jin maganar sa.
Tunanin sa koda wani abin zai taso 6angaren Ammin ba lallai ya sani ba amma ita zata iya sani tunda duk mata ne 'yan uwan ta a 6angaren.
Aiki yasha kansa ita kuma rashin ji ya hana ta nutsuwa ta duba abubuwa, yana sane da cewa ko da Ammin nasa na gari ma ba kullun Amrah ke zuwa gaida ta ba sai ranar da ta ga dama ko kuma shi ya nuna 6acin ransa, ko kuma ya sata agaba suje tare kafin take zuwa, wataran ma sai Ammin da kanta tayi cikiyan ta kafin take zuwa 6angaren, sam ya rasa taurin kai irin na Amrah, bata jin magana sam, sai dai yana iya 'daukan duk shashancin ta rashin girmama masa mahaifiya ne ka'dai bazai iya 'dauka ba.
" Baby fushi kayi...?"
Ta tsinkayi muryar ta tana tambayar sa gami da yun'kurin tashi ta zauna ta bashi dukkan hankalin ta.
Bai dube ta ba yace " Meyasa zanyi...?"
Yanayin muryar sa ka'dai ya tabbatar mata da zargin ta.
" I'm so sorry Baby ban sakewa, daga gobe Insha Allah kullum zan ringa zuwa ".
" Ruwan ki..."
Haka kawai ya furta 'kasa 'kasa batare da ya dubi inda take ba yana me cigaba da shirin sa cikin 'kayatattun kayan bacci kalan sararin samaniya ya feshe jikin sa da turarukan sa masu sanyaya zucia sannan ya fito daga 6angaren nasa ya durfafi 6angaren Ammi.
Da yake gidan ba bakon sa bane, in ma akwai wanda ya yiwa gidan sanin tsab to bazai wuce Rayyan ba, dan haka bai sha wahalar neman inda 'dakin Safaa yake ba, taya ma zai iya mantawa bacin a kullum kewar ta na nan dan'kare cikin zuciya da ruhin sa.
'Kage ma yake da son zuwa dan yaga wasu irin baki ne wa'dannan da har Ammi ta martaba da basu 'dakin beloved late sistern shi zu zauna a ciki.
Wannan tunanin ne ya sake zafafa ransa yasa shi 'karin azama haka ya tura kofar 'dakin da karfi batare da tunanin komai ba, batare da tunanin ba'kin zasu iya kasancewa manya da ya kamata ya girmama ba.
Ko sallama bai yi ba duk da kuwa yasan muhimman cin sallama a muslunce gaba 'daya ransa a ha'de hatta fuskar sa sai da ta bayyana hakan.
Wani 'kakkarfan bugu ne ya ziyarci zuciyar sa da baya raba 'dayan biyu tuno sistern shi da rayuwar ta ne ya sanya hakan.
Bai ga kowa 'dakin ba sai wata 'yar yarinya kwance tana bacci lullu6e da mayafi sai kuma wata da yake iya hango bayan ta zaune kan dadduma wanda a kiyasin da idanuwan sa suka yi duba da yanayin jikin ta bazata wuce sa'ar su Safaa 'din sa ba.
Kallon bayan nata ya tsaya yi tsawon mintina biyu hannuwan ta 'dage a sama ga dukkan alamu dai addu'a take yi, sak yadda yasan halin Safaa 'din sa haka itama take da yawan kusanta kanta ga mahalicci a hankali ya sake maida duban sa ga 'yar yarinyar dake kwance, jiyake bugun da zuciyar sa keyi na 'kara hauhauwa.
Sautin muryar ta da ya fara tsinkayowa ne ya rinjayi hankalin sa wajen ta.
Tsam yayi yana sauraron abinda take fada.
" Yaa Allah ka bu'de 'kofofin alkhairan ka da albarkokin ka gare mu, ka kiyaye mu daga sharrin shai'dan da shai'danun mutane, Yah Allah ka kare mu daga sharrin aljanu..ka bamu cikakkiyar kariya daga mummunan tanadin magauta da mugayen mutane.
Ya Allah ka ji6anci dukkan lamarin mu da na 'yan uwan mu da 'ya'yan mu da dukkanin ahalin mu, Yah Allah ka tsarkake mana zukatan mu ka kare mu daga dukkan sharri, gare ka muka dogara kuma wajen ka muke nema Yah Zuljali wal ikraam, Yah Allah kamar yadda na 'daura aniyar kulawa da 'diya ta Yah Allah ka dafa min ka bani yadda zanyi..Yah Allah bamu da wani sai kai bamu da wani abin dogwaro face kai, Yah Allah ka bu'de mana kofofin Rahamar ka ka sanya mana albarka cikin rayuwar mu..kaine mafi karamci, mafi kyauta da kyautatawa, mafi girman baiwa, mafi jin'kan masu jin 'kai...Yah Allah ka kare min iyaye na kaji 'kan su kamar yadda suka ji 'kaina tun ban san kaina ba, Yah Allah ka basu wadata ka sanya su cikin aljannar ka ma'daukakiya....
Bai jira yaji 'karshen doguwar addu'ar tata ba ya ja musu 'kofan a hankali ba kamar yadda ya turo da farko ba..tsintsn harshen sa yayi yana amsawa da " Ameeen.."
Haka ya tafi yana jin wani nawi a zuciyar sa yana mamayar sa har kuma a lokacin haushin ganin su baje 'dakin sistern shi bai barshi ba.
Bai zame ko'ina ba sai 6angaren sa, nan ya samu Amrah still na kwance a gadon sa har a lokacin kuma bai ga alamun ta tashi ba tun fitan sa.
Gaba 'daya ji yayi 6acin rai ya sake mamayan zuciyar sa.
A tsawace yace ta tashi ta bar masa 'daki in ba zata tsarkake jikin ta ba.
Menene amfanin zama da najasa ajiki batare da wani dalili kwakkwara ba.
Baki ta tura, dama tasan halin masifar sa, sai dai a yanzun bata san me ya 6ata masa rai da ya sauke fushin akanta ba.
Tashi tayi ta lalu6i towel ta fa'da bathroom 'din 'dakin nasa inda ya rakata da 'karamar tsaki.
Tana fitowa ko inda yake bata kalla ba tabi hanyar fita zuwa 'dakin ta.
Turare kawai ta feshe jikin ta da shi ta sanya rigar bacci tabi lafiyar gado.
Wayar ta ta 'dauka jin babu bacci a idanun ta, ta bu'de Data, nan ta fara jiran sakonni su gama shigowa.
Sai da suka gama shigowa sannan ta lulu6i wata number duk da mamallakin numbern baya online amma haka bai sa tayi 'kasa a gwiwa ba, farko emojin 6acin rai ta tura daga 'kasa kuma ta rubuta" _yau an 6ata min raina dear_ ..."
*Comment, Vote and Share*
*Salmerh* 😘
[20/9/2022, 12:34 pm] Author...🖊️: 💕 *BINTEE*💕
*( 'Yata ce)*
*Wattpad@ Serlmerh-md*
🅿️ *...33*