Sashe 178
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Babu laifi kuma shari'ar ta tafi masa ne a yadda ya tsara domin shaidar sa da hujjoji daki- daki suka bayyana, kusan duk wanda ke zaune wurin jikin sa sai da yy sanyi, karma Ammi da ke ta farko farko taji labari, ta kuma yi hkn ne sbd son cafke Rayyan da kuma tsananin tausayin 'dan ta Sultan, sai gashi a lkc guda komai ya kwance mata, her one nd only Sultan kuma son in-law gareta revealed out as a biggest criminal, murderer, kidnapper, womanising, drug dealing, ta'addanci da kuma cin amanar su gaba 'daya.
Abu 'daya da Rayyan bai yadda ya bayyana a kotun ba shine ala'kar dake tsakanin Sultan da Amra, ko bakomai matar sa ce, kuma tona maganar a cikin kotu tamkar ya tozarta ahalin sa ne da kuma asalin Arfan da a halin yanzu yake matsayi da bearing sunan uba agare sa.
Bazai so yaron ya girma cikin tagayyarar rayuwa ba.
Motsin kirki kasawa tayi zaune anan wajen, ji tayi tamkar an zuba mata ruwan zafi a jiki, da farko kasa amincewa tayi har take tunanin ko sharri akayi masa amma daga baya yadda hujjoji suka 'kara fitowa sai taji jikin ta ya fara yin sanyi.
Idanu 'kur ta 'kura akan Sultan ta kasa ko da 'kyafta idanun ta a lkcn da bakin sa ya sake tabbatar da laifin sa gaban dubban mutane, inda ya 'kara bayyana hadda wanda ma bata san shine ya aikata ba..wato saka wuta a gidan Anty Madeena sbd duk su mutu shine burin sa.
Cikin rai Ammi ke ambatan _Innalillahi wa inna ilaihi raji'un_ hakan kuwa shi ya haifar mata da 'yar natsuwar da har bakin ta ya iya samun 'kwarin gwiwar furta kalmar..." Ka cuceni Sultan, bakayi mana adalci ba..."
Sai ga hawaye zirr ya sakko mata.
Wannan kalma na Ammi karaf a kunnen Rayyan domin duk hankalin sa na akant a ne.
Wata kamilalliyar natsuwa yaji tacshigesa da jin wannan furuci yasan yamzu shikenan ya gama da babin Ammi tunda ta fahimta da kanta.
Sai dai duk irin natsuwar da samu din hakan bai hana shi shiga tashin hankali ba da ganin gudun ruwa a idanun mahaifiyar sa...shi dai Sultan sam Allah kadai zai fa ne zai raba su, bazai ta6a yafe masa koke koken da yy ta sanya masa mahaifiya ba, cak ya mike ya taho garesu 'karshen shari'ar bada su aka kammala ba yace su koma gida haka nan sbd Ammi ta kasa jure cigaba da sauraran abinda ake yi sai kuka.
Da yawan mutane ranar da sunan Sultan da kuma irin yanayin tashi cin amanar suka koma gidajen su, wa'danda ma da farko ke kushe halin Rayyan cewa yana sharia da 'dan uwan sa duk jikin su yai sanyi, dama da kyar kotu ke nutsar da jama'a idan aka dauki hayaniya musamman in akazo daidai wani abin mmkn, wanda ta cikin irin hayaniyar ne su Ammi suka samu zamewa sukayi gida.
Rayyan bai yadda zaman kotun ya 'kare ba har sai da ya tabbatar bb wata sauran ala'ka tsakanin su da Sultan, hatta da takaddar sakin Marwa sai da ya tabbatar Sultan ya rubuta.
Sultan kuka yk sosai, ba 'karamin nadaman halayan sa yayi ba domin bai ta6a kawo faruwar irin ranar nan nan kusa ba.
Tsarukan da ya yiwa rayuwar sa da burikan sa duk bai kai ga cika su ba, sabuwar rayuwar da ya jima yana tsarawa kansa bata tabbata ba, kenan duk wannan wahalar da yasha abaya da cin amanar da ya yiwa wanda yake matsayin uba gare shi, ya tashi abanza kenan..?
Kenan wahalar banza yayi?
Sam ya rasa ina fikira da basirar sa suka shige cikin kwanakin nan gaba 'daya...
Daga kotu ba'a zame da shi ko'ina ba sai gidan kaso, gidan maza, cibiyar gyaran hali, inda kotu ta yanke masa hukuncin life imprisonment da kuma diyyan ku'da'de masu dumbin yawa amma Rayyan yace sun yafe, yaje ya girbi abinda ya shuka kawai da shi da masu hali irin nasa, shi da rayuwa da yawon 'kasashe dai kamar baya kam sai dai a kiyama idan yana da rabo.
Sai a lkcn Rayyan yaji nutsuwa ta 'dan shige sa, duk da yk ba na sosai bane, amma dai atleast ya rage mugun iri, ya kawar da munafukin kusa, ya kawar da mugun dafin da ya tabbatar wanzuwar sa tare da su na iya illata kowa cikin ahalin sa.
Ranar da ya tabbatar Sultan ya shiga gidan kaso a ranar ya koma gida.
Direct 6angaren Ammi ya wuce sai akayi sa'a tana zaune palorn ta tana zaman jimami.
Bisa gwiwoyin sa ya zube da alamun ban hakuri da neman afuwar ta, cike da karaya dan yasan ya 6ata mata sosai.
Gaida ta yy ta amsa ba yabo ba kuma fallasa...amma bata wani kalle shi sosai ba.
Hakan sai ya sake sakar masa da karaya har a zucia.
Ga mamakin sa kalmar da ya fito bakin ta koka'dan ba yi da ala'ka da tunanin sa ba kuma shi ya tsammaci ji daga gare ta ba.
" Allah yayi maka Abbah, Allah yasa 'ya'yan ka suyi alfahari da kai fiye da yadda kk sani alfahari...ngd".
Da mamaki yake duban ta, dan sai yake gani kamar ba gaskia kunnuwan sa ke fa'din masa ba, tamkar ba.Ammin sa ke furta wadannan furuci ba, yanayin da yaga fuskar Ammi ya kuma sa mamakin nasa 'kara fa'da'da.
Ammi dai..Ammi dai da ya san ta dau zafi kan batun Sultan fiye da kowa....?
Juya abin yake ta faman yi aransa, yama kasa furta komai.
Sam ya kasa yadda cewa zuciyar Ammi ta amince da furucin da bakin ta ya furta...dan haka dan hk sai ce" Ammi kiyi ha'kuri, nasan na 6ata miki rai akan Sultan amma dan Allah ki fahimci ba wai rashin so bane ya sa na aikata hakan agare shi ba...."
" Nasani!"
"..na riga nasan hk Rayyan.."
Sai ta lumshe idanu da sassanyan sauti tace " rabu da shi, dama ance what u sow is definetely what u would reap.. barshi kawai ya girbe halin sa...ni kaina da nasan hk halin sa yake da tuni na jima da kai report 'din sa da kaina...da tuni na raba shi da ahalina"
Duban ta ta mayar izuwa gare shi sannan da kulawa ta cigaba da fadin.
" Matso kusa da ni ka bani labarin abinda ya faru..taho nan...kaji Baba na".
Tana maganar ne tana jin kuka irin na zuci na taso mata tuno abubuwa masu yyawan gaske.
Kasa motsi Rayyan yayi sai daga baya ya 'dan matsa ka'dan daga inda yk ya gyara zama yana sake bata hakuri.
" Nace ban son ha'kurin nan ko..."
'Kasa yayi da kansa sosai ganin yadda duk Ammin sa tayi sanyi shima sai yake jin wani iri...
A hankali yace
" Ammi I have to...sbd ni ka'dai nasan halin da zucia ta ta shiga sakamakon fushin ki gare ni Ammi, na shiga rudani, damuwa tayi min sallama Ammi...karshe sai da na nemi duk wata natsuwa ta na rasa kaf, na rasa duk wata 'kwarin gwiwar da nake ikirarin ina da ita".
Sai da Ammi ta yunkuro da kanta zuwa kusa da shi ta ri'ko hannun sa cikin kwantar da murya ta kwantar masa da hankali kafin ta samu ya 'dan bata labari a ta'kaice na duk abinda ya san ya kamata ace for now ta sani, wanda ya jima yana 6oye mata da wanda shi kansa ma binciken da ya zurfafa ne ya bayyana masa su duk ya sanar da ita, domin bb amfanin 6oye mata a halin yanzu, Sultan ya aikata abubuwa masu dama agare su da bai kamat ace har a zuwa yanzun 6oye laifukan sa ake agare ba, ita kanta Ammi kasa fa'din komai tayi, tsam tayi da rai tana fatan ba da gaske Rayyan yake wannan maganar ba...
Idanun ta cikin nashi ta jefa masa tambaya dan tabbatar da gaskiyar sa da kanta.
" Arfan kake nufi da yaron Amra da kace na Sultan ne ko kuwa wani Arfan daban...?"
" Shi Ammi.."
Zaman dirshan din da bata zaci yinsa ba shine ya kwace mata alokacin kirjin ta na dukan da gudun da ita kanta bazata iya kiyasta shi ba.
Innalillahi wa inna ilaihi raji'un.
Ta furta a fili kuma sau 'daya tak.
Zafi take ji kirjin ta nayi mata amma bata so tata bayyana hakan gaban Rayyan sbd a halin yanzu bazata so.kara masa damuwa ba.
Abin ya bata mamaki Matuka, 'karshe ma da kanta ta tabbatar tsoro take ba wai mamaki kadai ba.
Wannan wani irin kazantacciyar rayuwa ce haka...?
Kuma ma duk yausge haian ke faruwa da bata da masaniya.
Ta tambayi kanta da kanta.
Kai ta dan girgiza alamun nemawa kai er natsuwa.
Kallon sa tayi sannan tace
" Rayyan bb kyau zargi, ba kuma na son irin haka, dan kawai Arfan na kama da Sultan ba shine hujjar da zaka ri'ka dan tabbatar da cewa 'dan sa ne ba naka ba..."
Zama ya gyara yana sake duban Ammi da kyau sannan yace.
" Ammi ba hujja na baki da kamanceceniyar dake tsakanin su ba, ba kuma zargi nake da bani da tabbas akansa ba Ammi kawai dai na baki 'dan 'karamin misali ne ta yadda zaki fi fahimta ta da wuri, amma Ammi ai kin sanni, kinsan bana aikata abu batare da na tabbatar da inganci, dalili ko tushen hujja ba...kafin na amincewa zucia ta da zargin da wasu suka fara akan Mufeeda an 'dauki tsawon lkc Ammi, duk da yake na ci karo da 'kwararan hujjoji amma hakan bai sa nayi saurin amincewa ba har sai da na dangana da asbiti na kuma sake gwadawa ta hanyoyi daban- daban...amma Arfan Ammi....
Sai ya saki numfashi mai zafi....
Yana jin ciwon maimaita maganar amma ya zame masa dole ya furta ta ga Ammi.