Sashe 108
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai yayi comparing Mufeeda da Zaitoon, sam kokadan ko alama babu kama ta zahiri da zai bayyana maka cewa akwai ha'din jini tsakanin su...babu shi, sannan yana ma tantamar in yarinyar nan ta kai haihuwa ma, yanayin jiki da zubin ta sam bai nuna alamun haihuwa ko shayarwa tattare da ita ba, ai shi likita ne, he suppose to understand this since from d very moment, amma me yasa be ta6a lura da hakan ko tsawaita tunani ba sai yanzun...me ma yasha kansa ne?.
Ya tambayi kansa.
A fili kuwa cewa yayi
" Wace yarinya kike magana akai haka...?"
Ido ta 'dan fitar ta kalle shi sai kuma ta kawar da kai.
" Yarinya ta Mufeeda fa wacce ka kaita makaranta jiya ka mance?, kacewa Ammi tana gidan Anty Madeena..."
Ta 'karashe maganar idanun ta na tsatstsafo da ruwan hawaye..dagaske fargaba take ji yana shigan ta, dan tambayar tasa ba 'karamin girgiza zuciyar ta yayi ba.
" Itan 'diyar ki ce...?"
Ya tambaya yana yatsina fuska.
" Erh *'YATA CE* "
" Waye ya haifa miki ita...?"
Zaro idanu tayi tuni hawayen nata sun gangaro, a firgice take kallon sa, wannan wace iriyar tambaya ce haka.
Rayyan kam zuba mata idanu kawai yayi yana duban ta da 'kara karantan wasu abubuwa, duk yadda yake jin da'din kallon ta idan tana kuka ko ta shiga ru'dani amma haka kawai yau 'din hankalin sa bai je wajen ba.
Ji yake har gara itama, kukan da'di take...shi ji yake kamar yayi ta kwarara ihu ko zai ji saukin dake zuciyar sa, a yanzun hakan nan badan da abu agaban sa ba da babu abinda zai hana shi tsareta ayau 'din nan har sai ta sanar da shi inda ta samo yarinyar duk da har yanzu bashi da tabbacin daga ahalin su ta fito, amma tuni zuciyar sa ta karkata ga hakan...sai dai gaggawa ba nashi bane, dole ne yabi komai a tsanake har zuwa lokacin da zai fahimci gaskiyar lamarin..bayaga haka ma ga batun Amra da halin yanzun yafi komai tsaya masa, akwai lokaci ai in dai da rai kam...time ll reveal everything.
Juyawa yayi ya cigaba da tafiyar sa, yayin da Zaitoon ke faman kuka, kuka take sosai ba na wasa ba, ba dan komai ba sai dan tambayar da yayi mata, wace amsa zata bashi toh, me ma yasa yayi mata wannan tambayar...wa yake tunanin zai haifa mata yarinyar, in ma haifa matan akayi ina ruwan sa.
Rayyan kam saduda kawai yayi ya nufi YOUHEAL 'din cikin rashin sa'a kuwa basu nan, still yana ta faman gwada 'kiran wayar Ammin kuma ba'a dagawa, yafi zaton cewa wayar na gida ne, ilai kuwa hakan ne.
Zaitoon ta shafe kimanin mintina sha biyar tana zaune a wajen tana risgar kuka mai tafe da tsantsan fargaba.
Tsoro take ji kar Rayyan ya tono sirrin tane.
Sultan ne ya shigo gidan da sallamar sa sai dai ganin Zaitun durkushe anan palor ya sa bai tsaya 'karashe sallamar ba balle ya jira amsawa kawai ya karaso gaban ta shima ya tsugunna.
Kan ta a'kasa tana ajiyar zuciya da tunani taji kamar mutum kusa da ita.
Da sauri ta 'dago sai kuma taja baya tana kawar da kanta.
" Me ya same ki kika zauna anan..? Ina mutanen gidan suke..?"
Ido ya dan fitar yana duban fuskar ta, a hankali ya kai hannu a 'ko'karin sa na son lakuto hawayen fuskar ta...da sauri ta kawar da kai tana sake yin baya.
" Kuka kike?...ke da waye..? Rayyan ko...?
Shiru tayi tana duban sa da mamakin sa.
" Fa'da min wabda ya saki kuka koma uban waye zaki ga matakin da zan 'dauka akansa, ba Rayyan ba ko ma uban Rayyan ne da kansa zaki gani dan na lura shine kadai ciwon idanun ki cikin gidan nan na gaji da ganin hawayen ki kan wan banza can...?"
Ido sosai Zaitoon ta fitar tuni ma ta nemi kukan ta ta rasa...bakin ta har na rawa tace da Sultan..." Yayan naka...?"
Idanu ya rintse ya kuma bude su akanta yana mi'kewa tsaye..kansa ya 'dan jijjiga" I'm sorry raina ne ya 6aci, bana son kowa ya dinga takuraki ne.."
Sosai ta gaji da wanzuwar sa a wurin banda ma damuwar Mufeeda dake damun ta ga ta Amrah ga kuma shima yana cikata da wasu maganganun da ba gane kansu take ba illa 'kara sata cikin ru'dani da yake.
" Amrah na asbiti sun tafi da Ammi da Marwa..."
Ta bashi amsa tana mikewa tsayen itama.
A firgice ya dube ta..." Tun yaushe?"
Tace" Kafin Maghrib...".
" Shine babu wanda ya fa'da min...?"
" Ina jin basu fa'dawa kowa ba ma dan shima mijin nata nan yazo yake tambayar inda suke...".
Batare da sake fadin komai ba kawai Sultan ya juya ya fita da sauri.
Motar sa ya shiga ya tada ta ya bar gidan da wani irin gudu tamkar mai amsa 'kiran shiga aljanna...bashi da lokacin 6atawa a yanzu..dan Rayyan, gudan jinin Rayyan na shirin fa'dowa dunia ina yaga natsuwa...in da hali a yau ba sai gobe ba yake so yaron ya koma inda ya fito.
Wani asbiti dake nan kusa da unguwar su ya fara dubawa, cikin sa'a kuwa ya tarar nan suke sai dai koda yaje ya samu ne Amrah na cikin mawuyacin yanayi da suke tunanin sai ma an mata C.S, hankalin su duk tashi yayi, illa Sultan ne mai 'kara musu 'kwarin gwiwa.
Ammi ce ta bawa Sultan umarnin 'kiran Rayyan ya sanar da shi nan yace dasu su tattaro su taho YOUHEAL shima yana can.
Kafin isowar su an gama harha'da komai da za'a bu'kata na kar6ar haihuwa.
Da isowar su aka 'doro Amrah kan gadon 'daukan marassa lafiya akayi 'dakin haihuwa da ita.
Rayyan da kansa ya kar6i haihuwar duk da yake shima ba da'di yake ji ba amma he have to do this dan baiso ai mata wani C.S sam.
Dai-dai fitowar yaron shima zafin jiki da ciwon kai suka so kayar da shi.
Nurse 'din dake tare da shi ce ta ro'ki yaje ya huta kawai zata 'karasar da komai.
Office 'dinsa dake hospital 'din yaje ya kishingida cikin kujera, gaba 'daya haka kawai yake jin zuciyar sa babu da'di, kamata yayi ace yau 'din cikin tsananin farin ciki yake da samun 'karuwar 'da da abinda ya dade yana muradi, kai ba ma shi kadai kaf zuri'ar su basu da burin da ya wuce wannan, amma sai gashi sa6anin hakan ta kasance gareshi..cunkushe yake jin zuciyar sa babu dadi.
Rasa ma wani tunani ma zai yi ma yayi, Mufeeda, Zaitoon Amra ko kuma new Babyn sa..".
Tsaf Nurse ta shirya Babyn sannan ta mi'kawa Amrah shi fuskar ta cike da yalwar fatin ciki, Amra kuwa duk tayi zuru zuru sbd tsananin na'kudar da tasha, sai dai duk da zafin na'kudar Babyn na fita taji kamar an cire mata 'kaya ne.
Numfashi ta ringa sau'kewa karshe ma da aka gama komai zaune ta tashi har zuwa lokacin da Nurse ta mi'ka mata baby tana congratulating 'din ta....
Fuskar Amrah wadace da murmushi ta kar6i Babyn tana sau'ke idanu kan fuskar shi, tamkar yayewar iska haka fara'ar dake fuskar tata ta kau, ba 'karamin girgiza zuciyar ta tayi ba, ta rufe ido ta kuma bu'dewa fin sau ashirin domin sake tabbatarwa amma still abu 'daya take gani ya kasa canzawa...hawaye kawai taji ya zubo mata wanda direct ya 'diga bisa goshin yaron. hakan kuwa yashi motsawa.....
A fili ta furta _Innalillahi wa inna ilaihiraji'un...._
*Masoyiyar Sultan how market....?*🥳
Salmerh😘
[30/10/2022, 1:39 pm] Author...🖊️: 💕 *BINTEE*💕
*( 'Yata ce)*
Wattpad@
Serlmerh-md
🅿️ *...63*
........ _Innalillahi wa inna ilaihi raji'un...._ Sai da ta maimaita har sau uku kafin wani kuka ya 'kwace mata mai 'karfin gaske, hawayen Amrah kasa tsayawa yayi kawai ta kwantar da babyn kusa da ita, meyasa zai mata haka?, meyasa Sultan zai mata haka?
Dama dakon cikin sa tayi batare da ta sani ba, dama dakon cikin 'dan da bana Rayyan ta yi ba?
Kuka sosai take sai dai cikin kukan take fatan kamar yadda taga fuskar yaron nan ita ka'dai har ta fahimci bashi da ala'ka da Rayyan Allah yasa har abada ya kasance ita ka'dai 'din Allah zai bawa damar ganin kamannin sa, tun daga can cikin zuciyar ta kukan ke tasowa, sosai jikin Nurse yayi sanyi, kasa cigaba da aikin da ke gaban ta tayi ta tsurawa Amrah idanu, sai ma ta rasa da wani kalma zata fara yi mata magana.
Kusa da ita ta matsa daf tasa hannu ta 'dauke yaron daga kusa da Amrah ta maida shi gefe can inda ake saka jarirai ta kwantar da shi sannan da mugun sanyin jiki ta dawo ga Amrah ta 'dan dafa kafa'dar ta..." Haba Hajia, wannan kukan naki zai iya kawo illa ga lafiyar ki fa, dan Allah kiyi hakuri ki bar kukan nan, ke da ya kamata ace kinfi kowa farin ciki da kyautar da Allah ya baki sannan ya baki dama kika haifo 'danki lafia, shi lafiya kema da lafiyar ki meyasa kuma kike 'ko'karin saka masa da butulci irin wannan....?"
Kai Amrah ke faman juyawa hagu da dama, " Ki barni nayi kuka dan Allah, ki barni nayi kuka na, dan sam bani da mafita ban san yadda zanyi ba..."
Hannu duk biyu ta ha'de tana kallon Nurse hawaye na bin fuskar ta ta fara fa'din..." Nurse dan Allah ki taimake ni, ki sanar da ni taya zan cire kaina, nasan babu wanda zai sake yadda dani a halin yanzu kafin hakan ma bansan ta yadda zan fuskanci kowa ba harda mijina, _wallahi yaron nan ba 'dan Rayyan bane na Sultan ne, ki fa'da min yanzu ya zanyi kenan kowa idan ya ga Babyn zai gane na waye ne...?"_
Ido Nurse ta zaro sosai tana duban Amrah..." Ban fahimce ki ba Madam..kina nufin wannan babyn ba na Dr Rayyan bane...shi waye Sultan kuma...?"