Sashe 215
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
" Toh dan na canza sai akace mk kuma wani abu ne, baki ganin yadda Ammi ke hanani yin aikin komai ne, kullum fa ina kwance babu aikin komai taya ma bazan canza ba..ke de madam kice kina kishi nayi kyau ranar auren ki...".
" a a fa ke dadina da ke kanki sam baya yaja..Mtheww"!
" Sai ki tayani jansa ai Hajjaju..".
Inda tayi maganar tana tashi daga kwanciyar da tayi.
" Ke banda abinki wannan ma bai ishe ki wata ayar tambayar ba...Ammi haka nan kawai a tunanin ki zata hanaki yin aiki ne batare da wani dalili ba...".
" Dan Allah ni ki daina..dalili ya wuce dan bata so in wahala".
" Shikenan naji, na daina, amma tsakanin ki da Allah yaushe rabon ki da yin period..?"
Idanu ta zaro tana duban Marwa.
" Tanan kika 6ullo kuma?"
" Ke dai fada min dan Allah..ko ban fada mk ba nasan kin riga kin san wannan...yin sa da rashin yin sa duk akwai dalili kwakkwara ko?"
Wani bugawa da 'kirjin ta yayi sai da 'kwalla ya cika mata idanu tuno rabonta da yin shi.
" Tsoro kike bani Marwa, dan Allah ki daina maganar nan....".
Suna cikin wannan maganar aka zo nemanta wai inji Ammi tana can samanta.
Batare da wata damuwa ba ta tashi ta tafi, dama tafi son kaucewa magananar da Marwa ta dauko a wannan lkcn, tuni kuwa ta watsar da batun dan cika umarnin Ammi.
Bama ta san ina Mufeeda take ba..sai da ta doso dakin taji muryar ta tana 'kyalkyala daria sosai.
Kawai sai tayi murmushi.
Dayake 'kofan bai rufe baki 'daya ba kawai turawa tayi tana mai furta sallamar ta a hankali.
Ita kanta Mufeeda yinin ranar kaf bata ga Zaitoon ba, sai dai wajen 'daukan pictures amma ko a lkcn bata zo wajen ta ba.
Da ganin ta yanzun kuwa da gudu ta taho wajen ta tana 'kiran sunan ta.
Sama tayi saurin dago ta ta rungume, yarinyar tayi kyau sosai, tasha gyaran kai mai ban sha'awah..da dinkin ta kalar gown kalar na amarya.
" Mufee na yau anyi Scarce..duk murnar bikin Antyn naki ne....?
Ta fa'da tana rage sautin maganar ta jin 'kamshin turaren sa cikin 'dakin dai- dai lokacin da Mufee ta 'kirayi sunan ta tana mai nuna mata shi.
Tsam tayi da idanu kawai tana duban inda yake zaune, shi kuma yi yy tamkar bai ganta ba.
Batayi mamakin ganin sa ba dan tana sane da cewar ya iso Kano.
" Yayah...barka da zuwa".
Ta fada tana dan kara stepping kafanta zuwa kusa da shi.
Cigaba da cin abincin sa yayi...sai da ta 'karasa kusa da shi ta zauna gefen sa kafin ya dube ta suka ha'de idanu.
A hankali ta maimaita abinda ta fada tun farko.
Rayyan kam idanu ya tsura mata yana mai 'dage gira.
Kallon mamaki yaso yi mata amma ya basar...Spoon ya 'dauka zai cigaba da cin abincin sa Zaitoon tayi caraf ta ri'ke hannun sa.
'Dagowa yayi ya dube ta alamun tambaya.
Da sauri ta sanya idanun ta cikin nasa tace" I'm sorry yalla6ai...".
Gira ya 'dage yana duban ta.
" Sorry for what kuma?..ba dai ni ba, ni kk raina ko?".
" Kayi hakuri".
" Hmm" yace
Ya fara shirin mi'kewa.
" Har ka kammala cin abincin ne?"
Ta tambaya tana duban abincin.
" Ya ishe ni".
Mufee na ganin ya mi'ke ta tafi wajen sa.
Sama ya 'dago ta sannan batare da ya dubi Zaitoon ba yace"...tashi mu tafi gida..ki same ni a mota.."
" Yayah dani kuma?"
Ta tambaya kamar me shirin yin kuka.
Kallon ta yayi, sannan ya dubi Mufee.
" Feefy na wai ina Antyn ki..?"
Nuni kawai tayi da kofan fita, sai yayi saurin sau'ke ta, je 'kira min ita kice Abbah na 'kiran ta yanzu.. ".
Ya 'karashe maganar yana gyara mata rigan ta cike da kulawa.
Sai da yaga fitan ta kafin ya waigo ga Zaitoon.
" Me kika ce..?"
" Bako..mai".
Ta bashi amsa a takaice.
" Kince wani abu ai".
" A a kam..banyi magana ba.."
" Hmm" yace yana mai takowa zuwa inda take.
" Da kina nufin nan zaki sake kwana bayan ina cikin Kano... yaudaran kanki kike..wuce muje ko kuma abinda kk gudun faruwar sa acan din ya faru nan 'dakin Ammi....".
Ido ta zaro da sauri ta matso tun kafin ya kaiga 'karashe maganar ta rufe masa baki da hannun ta.
" Kai Yayah...miye haka...?"
Jinta kusa da shi yasa shi matsota sosai yana mai ri'ko 'kugunta da hannun sa 'daya, yayin da hannun 'daya ya sa ya cire hannun ta saman bakin sa...dayake bai wani bada 'karfi ba kawai sai ta 'ki bashi daman cire hannun.
Tsoron ta wai kar ya fa'di wani abinda za a ji su zo suji kunya.
Yayin da tenderness na hunnun da taushin da yake da shi yake 'kara fisgan sa.
Cizon cikin hannun yayi dagangan, kuma cizo mai zafi..da sauri ta dage hannun tana watsa shi dagasje da zafi dan har ya nuna alamu yy ja gurbin hakoran...wash...wash tace kafin ta 'kara fadin na uku sai jin sau'kan la66an sa tayi saman nata.
Wani deep kiss ya bata wanda hakan ka'dai ya tabbatar mata da cewar ba 'karamin kewar ta yayi ba.
Ayau din jin sa yake cikin tsananin farin ciki, bai tabbatar da maganar Anty Madina ba sai da yaga Zaitoon ayau din shi kansa yayi mamaki, yana fatan zato da hasashen su ya kasance gaskia.
Anty Madina ce ta fara kyankyasa masa cewar tana ga kamar ciki ne ajikin Zaitoon, duk kuma yadda yaso yagan ta a video call yaga irin canzawar da akace masa tayi Zaitoon taki bashi wannan damar.
Shi kuma bai yadda ya tura ta asbiti baya gari ba zai ga kamar bazai samu sahihin labari ba duk da kuwa cewa ya matukar yadda da abokin sa Fawwaz.
Bata tashi kokarin neman raba jikin ta da nashi ba sai da taji kamar ta kusan makara...domin tuni Zip 'din rigar ta yayi 'kasa...sannan ta dakatar da shi.
Tana mai girgiza masa kanta.
Shima kansa ya dafe yana mai zama bakin gadon Ammi...Zaitoon baya ta juya masa tana kokarin daidaita yanayin ta.
Ruwan da aka kawo masa abinci da bai sha ba ya daga bai sauke ba sai da ya shanye sa tass sannan ya saki ajiyan numfashi.
Ido ya waro sosai sannan ya sake mi'kewa.
Hannun ta ya kama batare da ya dube ta ko furta wata kalma ba kawai yayi gaba, bata da za6i illa binsa, Allah ma yasa tana tare da 'dan mayafi saman kafa'dar ta...kuma zuwa lokacin duhun maghrib ya shigo hakan ya kara taimaka wa wajen rufe sirrin ta acewar ta.
Nauyi take ji sosai amma da alamu shi sam babu abinda ya dame sa, bb ruwan sa da kowa...direct wajen motar sa ya kaita ya bu'de mata ta shiga sannan ya zaga shima ya shiga.
Mufeeda kam ko wajen Marwa ma bata 'karasa ba aka rike ta tun anan Parlour...dan hatta yan uwan Nadia sun zo bikin nan kowa farin ciki yake da ganin yarinyar.
Marwa bata tashi cigiyan Zaitoon ba sai wajejen karfe tara, nan ta fara neman ta har wajen Ammi, tace ai Ammi ce ta aika tazo ko dai sata tayi ta kwanta ta huta tunda tun lokacin bata kuma ganin ta...Ammi tace" ni na isa? bacin isasshshen ya iso ina ni ina sa ta huta..".
" Hala yaya ya dawo ne..?"
" Tun da yamma ya iso..".
" No wonder..shiyasa naji matan nan shiru" ta fa'da cikin ranta.
Ai kuwa tun ma kafin ta koma 6angaren ta fara neman layin ta, unfortunately kuma wayar na nan 'daki anan Zaitoon ta barshi.
Ba 'karamin murza tasha wajen Rayyan ba, dan kuwa duk wani takaicin da ya kwasa sai da ya sau'ke sa tass.
Da kanshi kuma ya yabawa 'ko'karin ta, sai ma ya fara jin tasauyin ta, dan ba 'karamin juriya tayi masa ba.
Sai da ya tabbatar ya ladabtar da ita kafin ya 'kyale ta...tana mai sauke ajiyan zucian kukan da tasha.
Kuncin ta yaja..yace " Gobe ma a 'kara min taurin kai da bijirewa umarni na".
" Ai nace bazan 'kara ba..".
Ta fada cikin kuka tana mai juya masa baya.
" Kima kara...as u can see maganin ki zanyi...".
Baccin wahala tayi ranar, yayin da Rayyan yayi kwanan farin ciki, ta kowani fanni farin ciki ke ratsa shi.
ya samu biyan bukatar sa, sannan yana hasashen matar sa na da juna wanda yake da burin tabbatar da gaskiyan lamarin a gobe in sha Allahu, sannan Marwan sa zata auri nagartaccen miji da ke matukar kaunar ta.
Ko kokarin da Adam yayi wajen hidiman bikin nan kadai shi kansa Rayyan ya jinjina masa.
Lefe kuwa abin sai son barka.
Yadda kuwa a ko'ina yake nuna yadda yake 'kaunar Marwa abin na matukar yi ma Rayyan dadi.
Burin sa ya kusan cika ta fannoni da dama.
Fatan sa nagartar Adam ta 'dore, fatan sa Adam ya kasancewa Marwa mijin marainiya sa6anin mijin ta na baya, fatan sa ya toshe mata duk wani miki dake 6oye cikin zuciyar ta.. yana matukar son ganin Farin cikin yarinyar nan tun ba yau ba.