← Book details Binteee Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 205 OF 218

Sashe 205

Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jin kamar zatai amai yasa ta yi saurin mika masa kofin tana shirin sau'ka shi kuma yana matsowa da niyyar bata da kansa ganin alamun kamar bata da niyyan sha ne.

Ha'duwan su waje guda da tahowan Aman duk cikin kankanin lkc ya faru, tayi kokarin kaucewa hakan Amma sai da ya faru, kawai ya kwace mata ta wanke su baki daya ita har shi.
Tsoro taji ya kamata..ganin ta'asar da tayi Masa.
Tasan yau kam Allah ne ka'dai zai 'kwace ta daga masifar sa.

Jikin sa ta fara dubawa da lumsassun idanun ta taga yadda ta wanke masa fara tass din singlete din sa da amai tana mai dafe goshi take fadin " Dan Allah...kayi... hakuri..."
Tana Mai Kara kokarin bu'de idanun ta sosai Amma Bata iyawa.

Mayar da duban ta ga nata jikin tayi Jin Bai ce komai ba.
" Innalillahi..."
Ta furta ciki ciki.
Take ta dago rigar jikin tan tana mai sake sunkuyar da kanta sosai tana yun'kurin mi'kewa.
Hakan duk ya faru ne sakamakon ganin yadda rigar ta manne mata a kirji bayan aman ya taba ta.

Shaf ta mance cewa rigar bacci ce jikin ta kuma yar yalololuwa maras kauri, Babu komai cikin rigar daga ita shikenan kuma iya gwiwar ta take.
Itama din ta canza tane cikin dare da taji bacci na neman gagararta sai tayi tunanin ko kayan jikin tan ne ya hanata baccin ashe sign na fever ne.

Kunya sosai ya kamata tunowa da tayi tun dazun a haka take agaban sa Batare da ta tuna ba.
Sai ma yanzu da ta tuna cewa ba dakin ta take ba sannan ta sake jinta takure sosai.
Gashi ta 6ata masa jiki da amai.
Har kusan neman zazza6in tayi ta rasa..Saboda kunya da Kuma Fi abinda zai iya biyo baya, amma still bata jin tana da 'karfi ajikin ta sam sam.

Idanu ta lumshe tana sauraron ta inda zai fara mata masifa..bazata sai taji ya sake 'dagota straight to his bathroom bai kuma furta komai ba.

Babban abinda yafi takura ta ayanzu shine rashin isassar suttura, na biyu kuma 6ata masa jiki da muhalli da tayi alhali tasan halin sa da rashin son 'kazanta.

Shi kam yadda take ta 'ko'karin rufe 'kirjin nata ne.ma yake dan so ya sashi daria.
Wai dama can toh ina ta makara bata tuna ba sai yanzun, baya tunanin akwai wani Abu da ya rage da Bai kalla ba a wannan wajen.

'Kar'kashin shower ya dire ta rungume da jikin sa dan yasan ba 'karfin tsayawa da 'kafafunta take da shi ba...a hakan kuma ya sakar musu ruwa mai 'dumi dukkan su.

Kallon ta yake yi sosai tun daga fuskar ta har zuwa 'kirjin ta da sam ya kasa 'dauke idanun sa daga kanta.
Yayin da Zaitoon ta rufe idanu ruf ta kasa bu'dewa sai dai haka nan kawai she feels that strength of his looks aranta hakan sai ya sake takurata.

Tayi 'kokarin raba jikin ta da nashi da nufin juya masa baya amma abin ya gagareta.
Sa6anin hakan ma sai ji tayi kawai ya 'dago mata rigar zuwa sama da alama cireta yake da niyyan yi baki 'daya.

Me kenan yake shirin aikatawa?"
Tayi saurin tambayar kanta.

Hannu takai da sauri ta rike kasan rigar tana girgiza masa kai alamun kar ya cire mata.

A kunne ya ra'da mata" sbd meyasa?"
Kamar zatayi kuka tace " bafa komai... a jiki..na..."!
" Kar ki damu..ba gani Nan ba..nine komin ki ai daga yanzu".
Ya fa'di hakan ne cikin wani irin salon da sam Zaitoon bata gane masa ba.
Hannun dake rike da rigar yabi da hannun sa ya ri'ko...yatsun sa ya sar'ke cikin nata yana mai sake rungumo ta zuwa jikin sa sosai.

" Kin min laifi kuma kina min taurin kai ko?.
Shiru tayi dan ita kanta tasan tayi laifin dagaske, amma ai ba laifin ta bane.
Shine ya kawo 'dakin sa batare da ya ko tambayi ra'ayin ta ba.
Indai hakane ai itama laifin yayi mata da ya kawo ta alhali ko sutturar arziki bai bata damar sanyawa ba gashi ya jike mata wannan 'din.

Tana can tana tunanin yadda zatayi da ji'ka'kkiyar kayan nan, sanin da tayi bata da komai anan bata ankara ba taji ya raba da rigar ma baki 'daya a rikice ta waigo ta shige jikin sa sosai ta rungume shi, a kokarin ta na son 6oye jikin ta.

Rayyan sai da yayi murmushi..a hankali yace" Kar a kayar da bawan Allah dai Dan ba 'karfi gare shi ba a halin yanzu..".

Hannu ya kai ya kashe shower 'din jin haka yasa Zaitoon ta sake ra 'kankame shi take hawaye ya gangaro mata.

Wannan wani irin mugunta ce fisabilillahi.
Ta fada cikin ranta.
Dan har gwamma lkcn da ruwan ke zuba ma ta dan fi sakewa da Jin 'kwarin gwiwa fiye da yanzun.

Shi kuwa Rayyan ko ajikin sa...yanayin rungumar da tayi masa na sosai da sosai yasa he can feel every part of her body into his...but bazaka ta6a ganewa yanayin da yake ciki ba bcuz bai nuna wani reaction ba.

" Kinsan dai ina da abinyi ba zaman bathroom ka'dai ne routine 'dina ba..dan haka sakar ni..mutane na can na jira na a office...".

" Toh kunna ruwan...?"
" Anqi...so kike daga fever ki kama catarh ko?".
" Dan Allah Yayah.."!
" Anqi..nace.."
Kawai ta saki kuka mai sauti..toh dan Allah ka 'dauko min kayana...ni wama yace ka zo ka kulani..".

Rayyan ji yayi daria sosai na taso masa.
" Yanzu laifi nayi dan na taimaka mk?"
" Ai bance inason taimakon ba.."
" Shikenan naji...sakar ni toh in 'dauko mk kayan..".
" Toh rufe idon ka.."!
" Anqi...".
" Dan Allah fa..".
" Anqi".
" Dan Allah fa nace"
" Toh mene abin rufe idanu..?..kina tunanin akwai abinda zan gani ne..?...ni bana ganin komai..Ni da ma zan taimaka in 'dauko mk kaya shine har sai an bani umarni..?"
" Shikenan yi ha'kuri toh".
Ta fa'da tana mai kokarin gwada sakin shi..amma ta kasa.
Ji take tamkar ta rusa ihu .
Wannan wace iriyar rayuwa ce for God sake.
" Uhm".
Yayi gyaran murya. Sautin kukan ta kara.." Fisabilillahi Ni ya zanyi?"
Ta fa'da da muryar kuka.
Kamar zai Yi daria sai Kuma ya fuske.
" Bari in he".
Ya fa'da Yana Mai gwada cire ta daga jikin sa.
Sake kankame sa tayi sosai tana Mai 6oye fuskar ta a jikin sa.
Yana 'yar Daria yace" ikon Allah".
A fili.
Zaitoon najin hk tayi saurin sakin sa idanun ta runtse ta juya Masa baya.

Kai kawai ya girgiza cikin zuciyar sa yace " yaro dai yaro ne.

Sai da cire kayan jikin sa kaf ya sake kunna ruwa ya sakar ma kansa sosai sannan ya wuce daki.
Zaitoon ko motsin kirki batayi ba har ya kammala ya fita sai ma ta tsungunna a wajen ta du'kun'kune...pant ka'dai ne jikin ta babu komai.

Hatta rigar da ya cire mata kuma duk ya tattare yy waje da su zuwa laundry room.

Towel ya daura itama ya daukan mata towel 'din.

Har wani ajiyan zucia ta sauke da taji ya sake bude bathroom din tayi tunanin ko kayan nata ya kawo mata.

Towel din ya rufa mata daga bayan ta sannan yace " gashi nan toh.. tashi".

Har jikin ta na 6ari ta kamo towel 'din...bayan fahimtar menene ji tayi tamkar ta saki ihu sbd haushi.

Bata mi'ke ba tace..." Toh Yayah wannan kaya ne fisbilillahi...?"
" In baki so bani kayana toh..?"

Gam ta rike tana kokarin 'daura shi daga dur'kushen.
" Hmm" kawai yace ya juya ya fito.

Bedsheet 'din ya janye ya shimfida wani sannan ya 'dauke wancan ya fita da shi.

Har kuma ya dawo bata fito ba tana ciki 'daure da towel 'din tana tunanin ta yadda zata fito.

Murya ya dan ware yace" Zanzo na amshi towel 'dina idan har na irga uku baki fito daga bathroom 'din nan ba.

Ido ta waro, sarai tasan halin sa zai aikata...hkn yasa ta fara takowa tana jajjan towel din 'kasa..amma tasan bazai ta6a rufe mata jiki yadda take so ba kasantuwar 'dan 'karami ne ba babba ba, hasalima ko rabin cinyar ta bai kai mata ba.
Kuma bata ta6a tsayawa gaban kowa a hkn ba shiyasa abin ya dame ta...kunya take ji sosai.

Kafin ta fito ma har ya shirya shi kam cikin 'kananun kaya.
Direct bathroom din ya nufa ya tura kofan fuska a'dan hade...ya nuna mata hanya batare da ya furta komai ba.

Kanta a'kasa ta wuce ta gaban sa...'kafafunta na sar'ke ta.

Kayan da ya ciro ya nuna Mata yana mai nufan hanyar kitchen.
Kuma yy hkn ne dan bata damar shiryawa dan yasan matukar yana nan bb abinda zatayi.

Cikin hanzari kuwa ta sanya rigar bata da maraba da tata ta 'dazun sai dai kawai ta nuna mata kauri.

Rigar fara ce 'kal sai dai tayi mata babba sosai..ba kuma trouser bai ajiye mata ba.

Ai da sauri ta koma gadon nasa ta sake dukunkunewa cikin bargo har kanta.

Tea din ya sake hado mata dan yafi so yaga tasha magani kafin ya fita.

Koda yaga yadda ta sake komawan kuwa bai ce da ita uffan ba har sai da yazo ya ajiye cup din sannan ya furta" Madam ya haka kuma?..tashi min da Allah akan gado ko tausayin bawan Allah bakiji ba, ya gyara abin sa kizo ki 6ata masa."
Ko motsi batayi ba.
Sai yasa hannu ya fizge mayafin.
Take ta mike zaune tana huhhura hanci gami da tura Baki.
Tea din ya nuna mata shima babu walwala saman fuskar sa kafin ta kawo masa wargi Dan yasan hali.

'Ballan maganin yayi ya mi'ka mata..ta ansa tasha..tana shirin ajiye cup din ya 6alla mata harara, sai ta 'kara kaiwa baki..bayan fahimtar manufar sa.
Rabi tasha tayi fiki fiki da idanu tamkar zatayi kuka.
" Give me d cup..."
Yace yana mi'ka mata hannu.
" Bama dole Mufeeda ta zama mai kuka ba, ai tunda ta rayu da mutun irin ki kam sai abinda Allah yayi...".
Ya fa'da yana mai tafia back to kitchen dan ajiye cup din.

Da hanzari ta sauko ta nufi kofa da niyyan barin dakin amma ga mamakin ta rufe 'dakin yake da makulli.
Chapter 205 · 0% Book details