Sashe 210
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bangaren Marwa kuwa suna kammala wayar ta tashi da nufin zuwa bangaren Ammi sai kuma ta tuno ashe ma bata nan.
Ba ita ta hadu da Ammi ba har sai bayan maghrib.
Ai kuwa bayan gaisuwa abinda ke mata yawo a rai ta fara furtawa.
" Ammi wai dan Allah baza'a saiwa Mamin Mufee waya bane, kinsan fa tana da yan uwa dole zasu so ji daga gareta wuri ba kusa ba Ammi...dan Allah ki yiwa Yaya magana ya sai mata ko kuma in kai mata 'dayan tawa".
" Ni ai bansan babu waya a hannun ta ba Marwa...ai kam babu dadi, bari yazo zan masa maganar, ai bama sai dangin ta ka'dai ba, rayuwar yanzu da komai ya koma lamari na waya ai dole ta bukace ta..".
Koda Ammi tayi masa maganan bai wani damuba, domin shi kansa ma yy tunanin siyan mata amma dai bai sa lokaci ba.
Ganin kamar baya da niyya yasa Ammi fara fada da zafi zafi ta kuma ce a yau ba sai gobe ba take so a siyan mata waya.
Yace toh Ammi
Rayyan ya kawo mata waya Samsung mai dan karan kyau da tsada hadda layin wayar ta a ciki.
Yana mika mata ledar fuskar sa ba yabo ba fallasa yace" Shine kika hada ni da Ammi dan kinasan waya ko?"
Da sauri tace" Ni kuma Yayah..yaushe?
Wlh ban yi magana da Ammi ba kwanan nan".
Shiru kawai yayi ya basar da zancen domin guarantee yasan aikin Marwa ne tunda Zaitoon tace ba ita ba ce kuma ya fahimci iya gaskiar ta kenan.
Koda ta bude taga waya ce duban sa tayi rike da kwalin wayar.
A hankali yace" Taki ce".
Wani tsalle ta buga ta gyara zama..bama tasan lkcn da ta rungume sa ba.
Ranar murna hadda kyautar Sumba ya samu.....godia kuwa ya sha shi har ya gaji da amsawa ya kulle mata baki da nashi kafin ya samu tayi shiru.
Numbers din Innar ta, Abban ta da Yah Bukar kadai ya sanya mata sai na yan uwan sa Ammi.
Aranar kuwa duk din su sai da ta
kirasu suka gaggaisa cike da tsananin murnar ta da farin ciki.
Abinda ya kwantarwa Inna da su Ya Bukar hankali kenan jin yadda take farin ciki..hatta da Ammi ma haka.
Marwa kuwa tana samun numbern tayi saving.
Koda Shaheed ya sake kiran ta take ta tura masa tace ya kira wannan layin zai same ta.
Sun sha hira sosai ranar da ya same ta awaya, duk da sanin da ya riga yy mata da natsuwa da hankali but ayanzun ya fahimci natsuwar ta ta ta dabance...hakika aure na kara kima martaba da girma.
Lokacin da ta tambayesa inda ya samu layin ta bai boye mata ba yace Marwa ce ta tura masa...Zaitoon sai tayi yar daria...yace mene kuma.?
"Kai Yah Adam kamar wanda ya tsargu."
Ba wani tsarguwa ai tambaya ce nayi kawai.
" Toh yaya ko dai.. "
" kodai me?
" Um um dai...toh ya akayi ka samu numbern Marwa ba kasamu ta Yah Rayyan ba?"
" Ban ma yi tunanin neman na san ba kuma..dayake ma kinsan mutumin naki akwai zafin kai shiyasa.
" Kuma sai ka su ta Marwa?"
'Dan jim yayi..." wai yarinyar nan me kk nufi ne?... dan na kira Marwa awaya..laifi ne?"
Salmerh🥰
[03/02, 11:59 am] Author...🖊️: 💕 *BINTEE*💕
*( 'Yata ce)*
*Wattpad@*
_Serlmerh-md_
🅿️ *...106*
........Haka nan kawai ta kwashe da daria batare da ta amsa tambayar sa ba....'kit ya kashe wayar yana fa'din in kin gama dariyar mayi magana.
Sosai ya bawa Zaitoon dariya, shi yana can yana mitar da jin haushin yadda ta tuhume sa kan Marwa ita kuwa duk lkcn da ta tuno sa da yadda ya dan shiga rudu sai kawai tayi murmushi.
Can 'kasan ranta take jin wani farin ciki, tsananin farin ciki ne marar misaltuwa.
Adam kuwa sam bai ma saka maganar cikin kansa ba balle ta dame sa...sai zuwa dare da ta ga bai sake 'kiranta ba sannan ta 'kira shi.
Yana 'dagawa tace
" Yah Adam ba dai fushi akayi da 'kanwa ba...?"
" Fiye da fushin ma in anayi dole zanyi ai don 'kanwar ta 6ata raina..".
" Kai Yayah!".
" Yes mana..kawai ki wani mai da ni abin wasan ki..".
Idanu ta zaro tana dan toshe baki.
" Yayah ba haka bane fa...kawai ina jin farin ciki ne sosai, kasan in akaji cewa an samu cigaba dadi akeji...".
Cike da mamaki yace
" Farin ciki?..Jin 'dadi?..duk na mene?"
Adam tunanin sa zata ce sbd kiran da yai mata ne.
Sai kuma yaji sa6anin haka.
Tace
" Ina mk murna...indai marwa ce inayi mk albishir 'din babu kai bb samun matsala in ba wata kaddarar ba..babu kai babu korafu da iznin Allahu...kuma baka da matsala tsab zan bk ita insha Allah.."
Ta karashe tana yar daria.
Gishi ya dafe.
Sai yanzu ya gama fahimtar kaf inda ta dosa.
" Yah Subhanallahi.."
Ya furta a fili.
" Zaitoon ba dai ni yarinyar nan kika raina har haka ba...wai me kike nufi ne?
Wani darian ta kuma tana mai yanke wayar.
" Indai tayi tsami maji komai Yayah".
Ta Fa'di hakan ne a fili still with a bright smile on her face.
Shi Kansa Shaheed murmushin yayi bayan tunanin Yan dakikan lkc da yayi kasake da wayar a hannun sa.
" Zaitoon kenan" ya fa'da Yana ajiye wayar.
Lokaci lokaci Kuma sai maganan Zaitoon ke zuwan masa rai hakan nan kawai bai san dalili ba.
Har aka kwana biyu kwata- kwata bai ji zuciyar sa cikin salama ba.
Throghout those days abu guda ke masa yawo a zuci.
Kawai sai yanke shawarar sake Kiran Zaitoon.
Koda ya dago wayar Kuma na take batare da ya san dalili ba haka nan kawai akalar yin 'Kiran ya canza daga Zaitoon zuwa Marwa.
Bai tashi sanin yayi 'kundumbala ba sai da yaji wayar ta fara ringing.
Sai Kuma ya fara tunanin me zai ce da ita toh.
Firgigi yayi lkcn da ya tsinkayi sassanyan muryar ta da akoda yaushe yake Jin ta cikin sanyi tayi Masa sallama.
Bai amsa ba sayMi a karo na biyu kafin ya amsa ta. shima wata kamilalliyar muryar da shi kansa bai san yana da ita ba bai ma san yaushe yayi hakan ba sam.
Sun gaisa kamar yadda suka saba, sama sama, sai yace Mufeeda fa..?
'Dan jim tayi sannan ta amsa shi" ai bata nan, ba a kawo ta ba".
" Ohh tana ina ne har haka?
" Wajen Anty."
" Zaitoon...?".
" No.. Antyn mu fa.."
" Ok.. Ina so inji muryar ta ne ya za a'yi kenan yanzu..?"
Yatsine fuska tayi sosai cikin ranta take ayyana" ji wani kalan dangi anan".
Ina dai 'diyar tamu ce bata kowaba.
Tana cikin tunanin taji ya sake fa'din " yaushe za'a ha'dani da ita?"
" Babu rana gaskia dan basan actual ranar da zasu zo ba".
" Common please...ki yi tunanin wata hanyar mana, dagaske i really missed my daughter".
"...toh fa, ai kuwa sai dai in sun zo...".
" adai duba...baza a min alfarma ayau a ha'da mu ba...?"
Baki ta tura sosai.
" Mufeedan fa ba ma magana ta iya sosai ba..."
" Nasani...ni dai please ki ha'da ni da ita ayau...ina jiran 'kiran ki..kinji".
Bata amsa masa ba daga inda take sai ma 'karawa bakin ta tsayi da tayi...shima jin shiru ya sashi cire wayar daga kunnen sa sannan ya kashe ta...fuskar sa yalwace da murmushi.
Yasan cewa ya shiga rayuwar ta ayau dinnan..amma he have to do ths sbd yana son ya kasance ne cikin tunanin ta daga yanzu har zuwa dare...
****
........" Baccin ki ya fara yawa 'yan mata...ban fiye son hakan ba sam ya kan sani jin badadi araina...".
Ya fa'da yana ha'de musu goshi waje guda.
A hankali tace" Nima ban fiye son baccin ba Abban Mufee, amma baccin da kansa yake zuwa ya takura ni ko ban so sai nayi.."
Shiru yayi bai furta komai ba...hannun sa 'daya ya 'dago zuwa bayan ta a hankali ya sau'ke zip 'din rigar zuwa 'kasa yana dropping mata sumba a kuncin ta yace" kinga har kwanan nan body warmness 'din ki yafi na baya sbd yawan baccin nan precious, bana so yy affecting naki koka'dan...".
A hankali tace" Ni kuma dadin sa nake ji sosai, baya takurani, amma bakomai za'a rage".
" Zan fi son haka".
Bata 'kara fa'din komai ba kasantuwar canjin yanayin jiki da ta fuskanta sakamakon abinda ya fara yi mata ajikin ta.
Washegari......
Tana kitchen 'karan doorbell ya kara'de palourn lkc guda.
Da sauri ta wanke hannun ta tana tunanin waye haka dan tasan ba Rayyan bane.
Baki ta kama cike da mamaki take bin su da kallo 'daya bayan 'daya sannan ta dire kallon ta bisa fuskar wacce ke gaban ta.
"......7weeks da kwana biyu kenan da kawo ni gidan nan amma har sai yau kika ga daman zuwa Marwa?
Ta fa'da bayan ta bu'de mata 'kofan main Parlour 'din.
" Ko in koma?"
Tace tana 'yar daria.
" Bismillah..dama wa ya gayyato ki"
Ta bata amsa cikin nuna halin ko in kula.
Juyawa tayi Marwa tamkar dagasken gasken komawa zatayi.
Hannun ta Zaitoon ta riko cikin sauri.
" Miye hakan wai?".
" Kince in koma...".
" Kuma sai ki koma din?"
" Why not..?"
" Da kuwa nima na biki mun koma tare".
Daria sukayi atare dukkan su sannan Marwa ta 'daga 'kafa ta shiga, bayan ta Imran ne, sai ga Affan ma yaron Antyn Raihana...." baki Zaitoon ta kama.." wannan kuma yaushe kuka zo..?"
Ta tambaya da mamaki...tana kamo hannun sa.
Yace
" Jiya aka kawo mana shi hutu.
Bata kai ga furta abinda tayi niyya ba sai ganin Badi'a tayi rungume da Yarinya bisa kafa'dar ta.
Tuni ta sake washe baki, wannan irin tafiyar bazata haka?"
Yarinya na jin muryar Zaitoon ta 'dago kai daga jikin Badi'a ta kalle ta.
" Mufee na"!
Ta furta with an excitement..ta yadda sautin muryar ta ka'dai idan kaji kasan cewa tana jin farin ciki.
Take Mufee ta washe baki tana 'ko'karin sakkowa tace" Mammi...."!
Da gudu tazo ta rungume ta, sai ga hawaye a idanun Zaitoon.