Sashe 32
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mufeeda kam rarraba musu ido kawai take tana kallon su.
Sosai Dr Rasheed yake jinjina tsabta da kullun yake ganin yarinyar a ciki duk da ba suturun kirki gare su ba amma bai ta6a ganin yarinyar cikin wani yanayi na rashin tsabta ko kula ba, shiyasa sam baya jin ko dar yk iya daukar ta.
Cikin ransa ya ayyana zai kokarta ya sama musu suturu ko da ba masu yawa ba.
Ranar haka suka yi breakfast anan kasan parlor shi da duk yaran, da kansa ya ringa bawa Naina da Mufee a baki.
Hameeda kamar zata fashe sbd bakin cikin an hargitsa mata yara.
Taya ma za'ayi yy hakan, taya zai rinka caku'da mata 'ya'ya da yarinyar.
Zaitun na can 'daki hnkln ta duk ya tashi ganin ya fita da Mufeeda, tsoro da fargaba sun gama cikata har bata san lkcn da kwalla ya fara bin idanun ta ba.
Ko breakfast 'din da ke gaban ta bata kalla ba balle ya samu arzikin ta ta6a shi, hnkln ta duk naga yarinyar ne...gashi ita yanzu tsoron Dr Rasheed take sosai baya ga hk bb abinda zai hana ta bi sawun su, so ta kagu ta bar gidan nan, so take ta bar shi cikin ko wani irin hali, a kullun jin ta take tamkar tana kan 'kaya ne.
Tana cikin zulumi sai ta fara jiyo hayaniyar yaran na kusanto ta, da wuri ta mike tsaye ta jirayi isowar su tana me kurawa 'kofan dakin idanu.
Wildan ne ya fara shigowa da 'dan tsallen sa jikin sa sanuye da uniform sai Dr Rasheed hannun sa rike da Naina yayin da kuma Mufeeda da ke rungume saman hannun sa 'dayan.
Wani 6oyayyen ajiyan zuciya ta sauke, ganin yarinyar tata garau babu abinda ya same ta.
Mi'ka mata yarinyar yai yana fa'din.." Ba a cinye ta ba dai ga tanan ta dawo.."
Yayi maganar yana 'yar murmushi a kokarin sa na ganin ta 'dan saki jiki da su musamman ma shi.
Bata ce komai ba kamar yadda bata nuna alamun ma ta jishi ba, hankalin ta duk ta mayar kan Mufeeda tamkar iya su ka'dai ne a dakin har zuwa lkcn da sautin muryar Rasheed ya sake dokan kunnuwan ta. " Wildan yace kina hana shi daukan Mufeeda, bakya so su saba ne? ai yayan ta shi kamar yadda yk yayan Naina ko..?"
Ya karashe maganar da tambayar Wildan wanda da da hanzari ya dage kansa alamun " erh..".
Ko guda cikin maganganun nasu bata ji na tankawa ba sai kallo da tai masa na mmk kenan bb ranar tafiyar ta.
Haka suka juya suka fita dukkan su Wildan na kokarin cewa" Anty idan na dawo daga schl zanzo in dauke ta ai bazaki hana ni ita ba ko, Naina tayi nauyi yanzu bana iya daukan ta ne....".
Yayi maganar ne ya duban idanun ta wanda dole hkn ya tilasta mata amsashi da fa'din
"..toh sai ka dawo.."
Wannan ta fada ne kawai dan ganin idon Dr Rasheed baya ga hk da ko kula yaron ma bazata yi ba.
Ba wani bashi Mufeeda da zata yi.
A ranar da haushi ya cika zuciyar Hameeda ko fita zuwa gidan Anty Saleehan bata iya ta tambaye shi ba dan tana so ne ta kawo karshen matsalar cikin kankanin lokaci, tun kafin 'dan zaki ya girma yafi karfin dabarar ta, sai da aka kwana biyu wanda yayi daidai da cikar Zaitun kwanaki takwas cif a cikin gidan.
Tuni Dr Rasheed ya kawo wa Mufeeda kaya har kala biyar Zaitun kuma dogin riguna guda biyu...sai wasu 'yan abubuwa na amfanin yau da kullun wanda yasan zasu iya bukata.
Ita kam yanzu duk irin wadan nan abubuwan basu ne gaban ta ba, taimakon kowa ma bata bukata a halin yanzu, kawai bb yadda ta iya da shi ne, amma kullun addu'a take Allah ya kawo mata mafita ta rabu da wannan zaman takurar.
Kokadan bata sakewa agidan, motsin kirki bata iyawa sai taga kamar komai idan tayi masu gidan zasu ce laifi ne tayi, gashi sarai tasan matar gidan bata kaunar su bata kaunar zama tare da su, fuskar ta bai ta6a nuna alamun sakewa a garesu ba, taya zata iya cigaba da zama cikin irin wannan yanayin tasyin lkcn da ita kanta bata sanshi ba.
Bata da wata mafita da zata iya tseraratar da kanta shiyasa kawai ta mika lamuran ta gaba daya ga Allah..tasan shine ka'dai zai iya tseratar da ita.
Hameeda da kanta ta sassauta fishin ta ranar hadda zuwa 6angaren Dr Rasheed kwana, shi dama ba fishi yk da ita ba kawai ya bita ne dan ganin iya gudun ruwan ta, bai yi kasa a gwaiwa ba kuwa ya kar6e ta suka raya daren su cikin farin ciki da kaunar juna..wanda Hameeda tayi amfani da wannan damar ta nemi iznin zuwa gidan Antyn ta Saleeha, tun farko ma shine dalilin saukowar ta da kuma ziyartas sa da yi a daren, dan ta sanshi matukar tace da 6acin ran zata tambaye shi ko tanka ta ma ba yi zai yi ba balle ta samu izinin tafiyar...hakan kuwa da tayi tasan mafarin nasarar ta ce domin zata jefi tsuntsaye har uku ne da dutsi kwara 'daya tak.
Dr Rasheed shima bai hana ta fitan ba dan yasan Saleehar 'yar uwar ta ce kuma a iya sanin sa ta jima bata ziyarci Saleehan ba.
Hameeda ita kadai tasan farin cikin dake kasan zuciyar ta na samu wannan damar amma ta danne shi da tunanin daga yau dai duk wata damuwar ta kare ne.
Comment
Share
Vote
Salmerh😘
[20/9/2022, 12:34 pm] Author...🖊️: 💕 *BINTEE*💕
*( 'Yata ce)*
Wattpad@
Serlmerh-md
🅿️ *...22*
........Daf da 'kofan Palor tai parking motar sannan ta koma ciki bayan ta bar Naina cikin motar.
Bata zame ko'ina ba sai 'dakin Zaitun tana me 'kara 'daure fuska tamau, sosai take jin tsanar Zaitun 'din har cikin jinin ta, burin ta kawai ta budi ido taga bata tare da su, koma me zai biyo baya ta shirya tar6ar sa daga wajen Rasheed din indai bb idanun yarinyar.
Kallon kallo suka tsaya yi Zaitun da Hameeda, Zaitun duba take mata na mamaki da firgicin abinda ya kawo ta, kallo 'daya idan kaiwa Zaitun zaka fahimci a tsorace take sosai, manyan idanun ta da suka kasance ruwa-ruwa su ta zubawa Hameedan yayin da ita Hameeda ke binta da kallon tsana da takaici, tsana irin marar mix din nan da ba'a iya 6oye shi.
Sai da ta banka mata harara kafin cike da 'dacin rai tace " Ki shirya yanzun nan, Abban su Naina yace na kaiki wajen uwar'dakin sa..".
A yanda tayi maganar a yatsine zaka 'dauka cewa tilastata yin hkn akayi bada niyyar ta bane, amma ga wanda yasani ya kuma san halinta da shirin ta tashi guda zai zaka fahimci tsagwaron tsana ce kawai da rashin kirki ke damin Hameeda.
Zaitun bata yi musu ba ta tashi tsaye kan kafafun ta..." Ki tattaro duk da kayan ku..." Hameeda ta sake fa'da wanda ne hakan ya sanya Zaitun cikin wani yanayi marar misaltuwa, shin farin ciki zata yi ko kovbakin ciki, farin cikin zata bar gidan Dr Rasheed ko bakin cikin bata san inda za'a kuma jefa ta ba.
Cikin wani babban ledan kayan shopping da Rasheed ya kawo musu kaya ta tattare musu kayan nasu duk aciki.
Bata bar komai ba kamar yadda Hameeda ta bata umarni, ita dai lalla6a su take su rabu lpy sbd bindiga bama 'daya ba data tabbatar suna dashi da kuma kashedin Rasheed a gareta.
Goye Mufee tayi ta dauko ledan suka fito..baya Hameeda ta bude mata ta shiga ta kuma rufe shi tana sakin nannauyan ajiyan zuciya, da 'karfi take jin fargaba wanda ya haddasa mata bugun zuciya amma sam bata bawa hkn dama ba ta ci gaba da aiwatar da niyyar ta.
Kamar yadda ta tsara hkn ne ya faru, gateman bai ga shigar su motar ba illa Hameeda ya gani, kuma tinted ce mai duhu da motar, ita kanta ma motar ba'ka ce, sanin hakan kuma ya sa ta yanke shawarar amfani da motar gudun kar kowa yasan sun fita tare.
Unfortunately kuma bata san cewa motar na 'daya daga cikin motocin mugayen fataucin mijin ta ba.
Babu wanda ya tanka kowa cikin motar nan dan kowa nashi tunanin daban, burin Hameeda kawai taga ta isa inda take da buri wanda shine mabudin farin cikin ta ya rufu kwanaki kadan baya, yayin da Zaitun ke ta rarraba idanu da son ganin inda kuma za'a jefa ta.
Dukkan su basu farga ba, basu lura da yadda wani Police bike ke ta bin bayan su ba, basu lura da yadda yk ta magana da wani abu dake makale kan kunnan sa ba har Hameeda ta bar babban titi ta hau by- pass din da zai kaita gidan Antyn ta Saleeha, kawai bazata kamar daga sama suka ga an musu kawanya an tare gaban su bakaken hilux da ya kasance na jami'an tsaro har guda biyu gaba da baya ga Bike din nan ta gefe saitin Hameeda dake tuki ya saita mata bindiga ga dukkan alamu so ake ta dakatar da driving 'din.
Daga Zaitun har Hameeda bb wanda bai rikice ba, dama ko basu nemi ta tsaya ba dole ne sai ta tsaya 'din taji ba'asin bibiyar tata, balle ma sun nema.
Da gudu 'yan sanda nan suka yi kan Hameeda da ta fara fitowa daga motar sannan suka bu'de da kansu suka fito da Zaitun da tuni har ta fara kwalla.
Me yasa hakan ne wai? Me yasa kusan ko wani lokaci abubuwa ke mata shamaki ga duk wani cikan burin ta, me yasa bindiga ke yawan bibiyar rayuwar ta..?
Tattara su duk akayi aka wuce da su ofishin 'yan sanda batare da an ba ko guda daga cikin su damar furta ko kalma guda ba...kamar yadda ba ba' sanar da su laifin da ake tuhumar su akai ba.
Ranar haka office din ya kasance a rikice, ma'aikata kowa busy sbd kamo su Zaitun da akayi.
Gashi basu san me suka aikata ba, sai da daga baya ne ma suka fahimci akan me ake tuhumar ta su bayan duk sun galabaita da kuka da tashin hnkl.