Sashe 179
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kansa ya kwantar bisa kafadn Ammi ta hannun dama ya lumshe idanu.
A hankali ya cigaba da magana.
" Ammi meyasa baku ta6a tunanin dalilin da zai sa Arfan ya 'debo kamanni sak na Sultan batare da mun ha'da wata ala'ka ta jini da shi ba? in yayi kamanni da shi a fuska na san ba hujja bace da za'a ri'ka ka'dai Ammi, but ki tuna Ammi bb wani abinda ya ke ajikin yaron nan da yake da bambanci da shi Sultan, sannan the allergic reaction baya da shi...there ar so many reasons da suka sa na tabbatar da cewa Arfan jinin Sultan ne...babban dalilin ma da ya sa bazan iya yafe masa ko bari ya cigaba da rayuwa cikin mu ba shine kashe min ahali da yayi batare da sun aikata masa laifin komai ba, the Innocent Safaa Ammi, my darling Daughter Zamrud, my beloved brother Yah Kabir, my everlasting Mahaifi Abbah na...Abbah na wanda ni da shi da ma wasu daban can duk shine alfaharin mu, ya mana gata tare da shi, ya bamu ilimi da dukiyar sa,.ya ciyar da mu suttura da komai na rayuwa Ammii bai bambanta mu da shi ba...."
Kai ya girgiza yana mai sunkuyar da kai sannan ya cigaba..." Ina jin tamkar hukuncin da akai masa yayi min ka'dan har yanzu Ammi..bazan ta6a iya barin sa cigaba da zama da mu ba kuma na riga na anso takaddar sakin Marwa daga yanzu bata bashi har abada....."
Gaba 'daya a kunnen Marwa yy wa'dannan maganganun, kuka take sosai tunda maganganun Rayyan suka fara shiga kunnen ta amma da jin furucin sa na karshe sai ta kasa rike kukan ta.
Hannu ta sa aka ta zube bisa gwiwoyin ta dasa wani uban ihu tamkar wacce akace mata Ammi ta rasu.
Abinda ya jawo hankalin su gaba 'daya ya tattara kanta kenan hatta Ammi da ita ma take cikin tsananin zulumi.
Duk kuwa yadda suka so jawo hankalin ta da kwantar mata hankali akan ta nutsu tayi shiru ta fahimci maganar da ake abin ya faskara gaba 'daya Marwa ta birkice.
Fa'di take " Sharri akayi wa Yah Sultan..shi ba haka yake ba..wlh Yayah ba haka halin Yah Sultan yake ba dan Allah kasa a fito min da shi...Yayah meyasa zaka mayar da 'kanin ka tamkar abokin gaban ka..? yayah meyasa meyasa ka biyewa makiyan sa suka tsara maka duk wannan sharrin dan kawai a kawar da shi agaban ka? Yayah meyasa zaka raba mana auren mu batare da ka tambayi.ra'ayi na ba?
Ammi ni dai wlh ina son shi dan Allah kice a dawo mana da shi gida...Yah Sultan yana da tausayi, kuma yana kaunar mu bazai iya cutar da mu dai dai da rana guda ba, taya za'ace shi ne sanadin mutuwar su Abbah ?...Safaa na accident sukayi ka manta ne Yayah....?dan Allah kar ka biye musu ku cutar da bawan Allah maraya dan kawai bayi da kowa..."
Tsaye Rayyan ya mi'ke yama kasa furta komai ga Marwa, banda idanun sa da suka sake rage girma, ji yake tamkar ya make ta, ji yake wani tukukin bakin ciki na mamayar zuciyar sa.
Wato ita Marwa soyayya ce kawai agaban ta shiyasa bata fahimtar komai a dai- dai.
'Dan 'karamin tsaki ya ja kawai ya juya yayi hanyar waje da niyyar barin musu gidan gaba 'daya.
A hanyar fita ya ci karo da Zaitoon da 'diyar ta da kwanan ta 'daya kenan da dawowa gidan dama can take gidan Anty.
Ruwan zafi take so ta duba a kitchen ta ha'da mata tea dan rigima Mufeeda wai ita zata sha.
Duk yadda yake ji ransa babu da'di amma ganin yarinyar sai ya 'dan ji natsuwa ka'dan ta shige shi.
Kuma rabon shi da ita har ya mance dan tunda ya fara wannan hidindimun kotun bai 'kara sata a idanun sa ba.
Ganin ya tsaya yana kallon Mufee yasa Zaitoon wucewar ta ciki..Mufeeda na shirin bin bayan ta da wata kalar muryar da shi kansa bai san yaushe ta taho masa ba ya kira sunan" Mufeeda.."?
A hankali, sautin murya ce mai nuna zallar 'kauna ta zahiri.
Yadda Zaitoon ta tsaya cak haka Mufeeda ma ta tsaya tamkar an basu umarni.
Ita kam Mufee hadda waigowa sakamakon sunan ta da ya ambata.
Hannu ya bu'de yana mai tsugunawa a inda yake.
Mufeeda ko motsi bata yi ba balle ta nuna alamun zata je wajen shi sai ma kallon mamaki da take bin sa da shi.
Salmerh🥰
[24/8/2023, 4:36 pm] Author...🖊️: 💕 *BINTEE*💕
*( 'Yata ce)*
*Wattpad@*
_Serlmerh-md_
🅿️ *...98*
......Zaitoon dai bata waigo ba har yanzun kamar yadda bata 'daga 'kafa ta cigaba da tafiya ba.
Lura da Rayyan yayi Mufee bazata zo wajen shi ba yasa ya ciro wayar sa sakamakon yawan hotunan su da yake gani da Marwa a status yasa wannan dabarar saurin fa'do masa.
Camera ya shiga ya nuno mata fuskar wayar ai kuwa tana ganin hakan tatafi da gudu wajen sa tana washe baki.
Murmushi ne shima ya wadaci ilahirin fuskar sa, batare da 6ata lkc ba kuwa ya 'dauke abar sa cak yayi gaba da ita.
Duk wani yanayi na bakin ciki da yake ciki neman su yayi ya rasa sakamakon kasancewa tare da gudan jinin sa da yayi...wata ni'imtacciyar fara'a da yanayi na annashuwa ne suka maye gurbin yanayin sa na baya.
Shirun da Zaitoon taji yasa ta waigowa da sauri nan taga wayam,
babu Mufee babu Rayyan, alamar wanzuwar ta wajen ma bata gansa ba, take ta ha'de gira, sake fitowa tayi sosai ta le'ka gefe da gefe amma babu su gabas da yamma ta kalla bata gansu ba.
Haushi taji ya kama ta amma matakin sa bai kai ba yadda take jin haushin sa abaya ba.
Haushin ta fitowar da Mufee ta sa tayi ta kuma 'dauki 'kafa ta bisa.
Itama cike da jin haushin ta koma 'daki sai kuma ta kasa zama...sarai tasan bazai cutar da yarinyar ba amma sam har a zuciar ta ta kasa jin nutsuwa.
Window ta tafi tana hango waje...direct wajen parking windown ta ke hangowa, hakan ya sa ta 'kurawa wajen idanu ko kyaftawa ba bisa ka'ida take yin sa ba.
Sai dai ko alamun gifatwan mutum kamar sa ma bata gani ba.
Rayyan kam 6angaren sa ya tafi da Mufee haka kawai sai yake jin sanyi aran sa, wani farin ciki yake ji na taso masa marar misaltuwa, yana kuma 'kara godewa Allah da bai bawa Sultan nasarar kawar masa da ita a dunia ba har ya bashi sa'an gano matsayin sa gare ta.
Youtube ya shiga ya sanya mata Nursery Rhymes a wayar sa nan ya fara ganin dariyar ta sosai tana nuna su kamar ta san su dama can.
Rayyan zama kawai yy yana kallon ta kamar hoto, wai wannan halittar tashi ce...gudan jinin sa ce da gasken gaske..?
Ji yake tamkar cikin mafarki.
Wani murmushi ne mai kayatarwa ya kwace masa.
Bai ma san lokacin da bakin sa ya bu'de ba.
A hankali ya furta.
" Nagode Nadia, ubangiji Allah ya gafarta mk, Allah yayi miki rahama ya saki cikin bayin sa muminai..."
Kallon da yaga Mufee tayi masa ne yasa ya fahimci a fili yy maganar.
Murmushin sa ne ya 'kara fa'da'da, da duk hannuwan sa biyu ya kama kuncin ta..." Bazan ta6a gajia da gode ma Allah ba Mamana, bazan kuma ta6a gajia da sanyawa mahaifiyar ki albarka ba na kyautar ki da ta barmin kafin barin ta dunia....daga yanzu har zuwa girman zanci gaba ne da jaddada miki cewar kiyi tasbihi ga mahalicci, ki gode masa ki kuma dawwama kinawa mahaifan ki biyu addu'a da ya azurta ki dasu, masu kaunar ki masu sadaukar da komai domin kiyi farin ciki kiyi walwala..."!
Ba fahimtan komai tayi ba amma yadda taga yana murmushi itama sai ta murmusa har gefen kumatun ta na lotsawa...a hankali ta mayar da idanun ta kan abinda take kallo.
Rayyan tashi yayi tsaye sannan ya sa hannun sa daya bisa kanta, cike da 'kauna ya shafa kan sannan ya shiga ciki da niyyan yin wanka, har kuwa ya gama ya fito Mufee na nan tana kallon wayar bata nuna alamun gajia ba.
Murmushi ne ya kubce masa saman fuskar sa...kusa da ita ya matsa yana mi'ka mata hannu yace..." Precious how far..?"
Kallon hannun tayi, sai kuma ta kalli fuskar shi.
Kamar an tsikare ta sai ta ajiye wayar tana 'ko'karin sau'kowa bisa gadon da ya ajiye ta.
" Tea.." tace tana duban sa.
Ido ya waro domin bai fahimci abinda take fa'di ba.
" Mammi..tea.."!
Ta sake fa'da tana 'ko'karin neman hanyar waje tana dame fuska.
Hakan da ya gani ya sashi fahimtar abinda take nufi Zaitoon take so.
" Ok..ok bari in sa kaya sai in mi'ka ki ko Precious 'dina...?"
Yayi maganar da dukkan kulawa.
Da sauri ya je ga kayan sa ya shirya batare da ko mai ya tsaya shafawa ba ya sake fitowa...kafin fitowar sa kuwa tuni 'kwalla sun gama wanke mata fuska sai dai bata fidda sautin kukan a fili ba sbd shakkan sa da take ji.
*****
Kururuwa da hayaniyan kukan Marwa ne ya tado Raihana daga 'dan baccin da ta samu a sace ta bada jimawa ba.
Idanun ta jajajir ta fito tana yatsina fuska, nan Babban parlor ta ci karo da ma'aikatan gidan su biyu sun yi cirko- cirko motsin kirki basa yi sbd tsoro da fargaban abinda ya samu Marwa take irin wannan kukan sbd ita din mutuniyar su ce.
Ilahirin gidan sautin kukan ta ne ya cika shi.
Ita kanta Raihana ji tayi hankalin ta ya shi da gudu ta nufi saman Ammin tana jin zuciyar ta na cika da fargaba.
Tana zuwa tambaya ta fara jera musu..." Ammi lafia? Me ya faru, me ya samu Marwan ne...?"
A takaice Ammi ta dan labarta mata cewa ita da Rayyan ne kuma akan Sultan ne amma ta kasa fahimtar su tun 'dazu take kuka tama kasa natsuwa ta ji abinda ke faruwa.