Sashe 30
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Zaitun kam kusan tafi Hameedar ma rashin sukuni da damuwa..bayan duk abinda ya faru a wancan gidan taya yake tunanin zata iya sake jiki ta cigaba da zama da shi? ba cikin iyalan sa ya kawo ta ba ko da gaban mahaifan sa ya kaita wlh bata jin zata iya sakewa da su, bindiga fa! da bindiga ta ganshi.
Da ace zata iya bude baki ta roke shi ma da tuni ta aikata hakan, amma bazata iya ba, yanzu hanya take nema, so take kawau ta bar musu gidan su, kwatakwata ta gaji da kallon fuskar sa a rayuwar ta, ko me kama da shi bata kaunar gani a yanzu balle shi, gashi anyi sa'a ma matar gidan bata kar6i ba'kuncin nasu ba sai take fatan Allah yasa hakan ya zam sanadin da zasu nar gidan, ita ta kowace hanya ma, ta kowace siga fatan ta kawai ace bata gidan ne.
Ita ko ka'dan bata ganin laifin Hameedan ba, abu ne mawuyaci ace miji da kansa ya d'auko wata mace, mace budurwa kamar ta ya kawo cikin gidan sa wajen matar sa ace kuma ta samu tarba yadda ya kamata batare da an samu matsala ba, balle ita da ya kasance zama ne bama ziyaran zuwa a koma na dan mintina ba, tabbas ba za'a rasa masu kawaici ba amma da kamar wuya samun macen da zata jure hkn sai dai in ya kasance matar mai fahimta ce ko kuma me karancin kishi.
Kamar Dr Rasheed yasan me take da burin yi cikin zuciyar ta washegari ya kafa mata dokar ko babban parlourn gidan be amince ta wuce ba balle tayi tunanin fita harabar gidan, yace daga kitchen bai amince ta wuce nan ba, shima kitshen din sai inya zam dole, tana iya shiga dan sama musu abinda zasu ci bayaga haka matukar ta kuskura ta sa6a dokar sa toh kuwa ta tabbatar zata bakunci lahira ne daga ita har Mufeeda bazai bari ba, domin da hannun sa zai sa bindiga ya tarwatsa mata kwakwalwa, Dr Rasheed kuma yy wannan bayani ne da tunanin ko da Zaitun din zata ce zata na fita dan kama wani aikin ko wani abin daban uwa uba kuma kar tayi tunanin barin gidan, a yadda ya fahimce hakan kadai ne ya rusunar da ita waje guda batare da ta sa6a dokar sa ba.
Banda Innalillahi bb abinda take jerawa cikin zuciyar ta, sosai maganganun sa suka sake tarwatsa dan guntun kwarin gwiwar da ta samu, sosai komai ya sake kwance mata, meyasa duk shirin da tayi yk rusa mata?..ba haka taso tayi rayuwa da yarinyar ta ba, ba haka ta tsara musu ba.
Haka take kwana kuka, ta yini zubda kwalla, yayin da Mufeeda ke kura mata idanu kawai tana kallon ta dan bata baki, amma a yanda take kallon nata da ace tana da bakin magana da zata taushe ta ne, ta kuma lallashe ta, ta jima da yin nadamar barowar ta gida, ta kwammaci dama tayi zaman ta a garin nasu ko Allah zai sa su fahimce ta su tausaya mata su rike ta ita da Mufeedan.
A yanzun ma ji take da zata samu hanyar barin wannan bakin gidan babu abinda zai hanata komawa can gida.
Banda rashin walwala da tarin damuwa gefe guda kuma a tsanake ake hukunta su da yunwa cikin lumana batare da zafafawa ba.
Domin ita bazata iya yadda Dr Rasheed din yace tayi ba, taya ma za' ai ta iya taka kafar ta ta fita zuwa kitchen din gidan dan sama musu abinda zasu ci in ba'a basu ba...taya zata iya hakan bacin tun farko bata ga fuska wajen matar gidan ba, tsaurin idon ta ma bai kai wannan ga6ar ba, ai koba komai ta san abinda ya dace da wanda bai dace ba.
Ranar da kannan sa suka kawo musu ziyara gidan ne ta 'dan ji dama dama, domin da kansu su ka binciki dakunan gidan suka binciko inda take, anan kam taga zallar kauna, yara ne 'yan mata guda biyu, 'daya zata girme mata sai 'dayar kuma bazata wuce sa'ar ta ba.
Sosai suka ja ta ajiki sukai ta yaba kyawun ita har Mufeedahn...duk da kasa sakin jikin ta da su da tayi amma su basu damu ba, su zaton har lokacin batada koshin lpy ne...sun dauki kimanin awa guda tare da ita sannan suka koma can babban parlourn, karshen ta abinci ma cewa sukai tare da ita zasu ci ko kyankyamin ta basa yi ko kadan.
Nan ne ma tadan samu taci abincin me dan dama sbd yadda suke damuwa da ita da ganin taci abincin.
Cikin zuciyar ta sai suke bata tausayi, yadda suka damu da yayan nasu magana ka'dan Yah Rasheed, ta fahimci suna matukar ji da shi ga dukkan alamu basu san shi din tamkar dafin maciji yake ba.
Kamar wasa sai gashi sun yini da Zabba'u da Zaleeha, yayin da Hameeda ko kallo su duk basu ishe ta ba, dama ba wani kwakkwaran shakuwa ke a tsakanin su ba, sai kuma taga sun zo sun wani nane wajen Zaitun abin sai ya sake 'kona ta.
Dagaske Zaitun taji su Zaleeha sun shiga ranta musamman yadda taga sun ja yarinyar ta ajiki, da farko tare da Naina suka taho dakin nata sai dai ba'a jima ba Hameeda tazo ta dauke yarinyar ta wai baza'a hada mata yarinya da irin titi ba.
Duk din su basu ji dadin maganar ba amma bb wanda yabi takan zancen sai ma hira da suka dasa sabuwa.
Sosai Hameeda ta zurfafa tunani, mafita take nema, at any cost ita dai burinta qce Zaitun bata tare da su.
Bata yi maganar da mahaifiyar ta ba dan tasan zata bata rashin gaskiya, yayar ta wacce take bi mata ita ta kira ta zayyane mata komai bayan tafiyar su Zabba'u da yini biyu.
"...Shine baki sanar dani tuntuni ba?...".
Cewar yayar Hameedan me suna Anty Saleeha.
"...Wlh duk bani da natsuwa ne Anty, gaba 'daya hankali na ba a kwance yake ba, kin kuwa ga yarinyar ne Anty taya ma zan iya zama tare da ita cikin gidan nan hnkl na ya kasance a kwance...".
Hameeda ta fada da dukkan gaskiyar ta.
" Ki bari gobe zamuyi magana, zan kira ki...".
Salmerh...😘
[20/9/2022, 12:34 pm] Author...🖊️: 💕 *BINTEE*💕
*( 'Yata ce)*
_Wattpad@_
_Serlmerh-md_
🅿️ *...21*