Sashe 173
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon kallo suka tsaya yi idanun ta cikin nasa yayin da jikin ta ko'ina ke rawa sosai sbd tsoro, duba 'daya zakai mata ka fahimci a tsorace take gaba 'daya, idanun sa ka'dai ne ya sa ta gane shi...amma hawaye ya kasa fita daga idanun ta duk da yake a matukar bu'kace take da yin kuka....'dan lumshe idanu yy ya kuma bu'dewa.
Matso da fuskar sa yy sosai kusa da nata ya saita mazaunin hancin su har tana jin fita da shigan numfashin sa saman fuskar ta.
Tuni kayan dake hannun ta suka yi 'kasa ta fara kiciniyar 'kwacewa amma ko motsin kirki bata iyawa.
Ganin hkn yasa shi 'dage hannun sa daga bakin ta dan shima tuni yk ji tunanin sa ya fara canzawa.
Yana cire hannun ta sau'ke wani nannauyan numfashin da ya sake zaburar da shi.
'Kokarin manna fuskar sa yy da nata tayi saurin kawar da nata gefe ranta a matu'kar ha'de.
Sai ya dafe bango da 'dayan hannun sa shima 'din ya saki huci mai zafi.
'Kasa-'kasa muryar sa na rarrabewa ya furta" Miye toh?..me ne abin ihu dan kin ganni..? Yau kika sanni ne ko kuma yau kk fara gani na..?"
Bata iya ta amsa ko guda cikin maganar sa ba kawai ta rintse idanu da 'karfi domin tiririn fitar numfashin maganar tasa na sau'ka mata ne a gefen kunnen ta...'Ko'karin kaucewa ta sake yi yy saurin ri'ke ta ya toshe mata hanyar guduwa gaba 'daya...yanzu kam ta tabbatar shine bb kokwanto, domin sautin muryar sa ya gama tona mata ko shi'din wanene, bata kuma bu'katar wata amsa ta daban.
Afuwan !
Afuwan !!
Afuwan !!!
Inai wa kowa barka da sallah Allah yasa muna da rabon ganin wasu masu yawa cikin aminci.
Salmerh😘
[24/8/2023, 4:23 pm] Author...🖊️: 💕 *BINTEE*💕
*( 'Yata ce)*
*Wattpad@*
_Serlmerh-md_
🅿️ *...96*
........" Kin kasance jigon mafarki na Zaitoon cikin kowani baccina da zanyi..muradi na, duk wani buri na rayuwa ta kece Zaitoon, tsarukan rayuwata duk da ke nake tsara shi, ban ta6a ji ko a hasashe cewar baza ki zam tawa ba shiyasa a kullum fatana shine ki kasance tare da ni ki zam mallaki na har 'karshen rayuwa ta, ki fahimce ni pls kinji kuma ki sassauta min halin da nk ciki ta hanyar mallaka min jikin ki ko da na rana guda ne Zaitoon kinji...dan...Allah..hakan ka'dai ne zai iya rage min ra'da'din 'kaunar ki da ke cin zucia ta ko wani lkc".
Ya 'karashe maganar a rarrabe sakamakon 'ko'karin dawo da fuskar sa saitin tata da yake yi.
Wannan karon wani 'karfi ne taji yazo mata tuno wani abu da tayi daga cikin zuciyar ta...zancen su da Amra..ta kuma tuno Arfan...ta riga tasan komai dake tsakanin su ta kuma jima da fahimtar manufar sa akanta.
Amma sam, ko cikin mafarki bata ta6a tunanin faruwar wannan 'kazamin al'amarin a tsakanin ta da shi ba.
Angije shi tayi da iya 'karfin ta, Allah sai ya 'kara bata sa'a ya 'dan ja baya ka'dan tamkar mara laka a jiki, duk da yake bata isa ta ha'de 'karfin ta da nashi ba amma bata san ina 'karfin jikin sa ya tafi a wannan lkcn ba da har ta samu nasarar ture shi.
Saurin juya mata baya yayi yana mai cusa hannu cikin gashin kansa yayin da 'daya hannun dake ri'ke da hular sa ya kama 'kugun sa da shi, tamkar wanda ya farko daga wani dogon nazarin da bai shirya shigan sa ba amma da alamu ya shiga damuwa ne 'yar ka'dan...Sosai idanun Zaituna ya rufe cike da 'dacin rai take shirin duban sa bayan ta kara ja da baya daga inda yake...kafin ta ankara da wanzuwar wani a wajen sai jin _Tasssss_ .....tayi, sau'kan wani lafiyayyen marin da ita kanta sai da ya sake hargitsa mata lissafi duk da cewa ba'a fuskar ta marin ya sau'ka ba.
Kafin tayi wani yun'kuri ko fahimtar takamamme abinda ke faruwa sai gani tayi ya sake sau'ke wata dun'kulalliyar naushi saman fuskar Sultan dake yi masa duban firgici, take kuwa jini ya fara zuba ta baki da hancin sa.
Sam ma bata lura da cewa da hannun sa mai ciwon ya kai naushin ba sai da ta isa kusa da shi a 'dari a kuma firgice tana me 'ko'karin ri'ke hannun sa da ya sake dun'kulewa da niyyar kai wani naushin sai kuwa ya hanka'de ta baya..'dan 'karamin ihu ta sanya me cike da zogin buguwa da tayi da bango...sai dai hakan bai hana ta shiga tunanin yaushe hannun san yy lafiyar da har ya iya kai duka da shi har haka ba.
Madadin ta tsaya bibiyar zafin buguwan da tayi sai ta tsaya yi masa kallon mamaki.
Shi kam Rayyan shaf ma mancewa yy da batun ciwon hannu, ashe wargi ma waje yake samu..6acin rai ko firgici babu irin abinda baya iya haifarwa na daga sabbin yanayi.
Ganin yana neman yin kisa ne yasa Zaitoon dawowa hayyacin ta take ta saki wani ihu da 'karfi tana mai 'kiran sunan sa da kalmar ban hakuri amma ko gezau, tamkar kurma, tamkar namijin zakin da yunwa ta riga ta ciyo shi baya jin 'kira sam, baya jin ban hakuri balle ya sarara ga abinda yk niyyar aikatawa...bugun Sultan yake tamkar Allah ne ya aiko shi.
Ihun nata bb inda be ratsa cikin gidan ba hatta da su Ammi sai da suka jiyo ta amma shi tamkar itace, tamkar bai san tana yi ba.
Da gudu su Ammi suka yo 6angaren nasa batare da tsayawa kokonton daga inda ihun ke fitowa ko kuma ma'kasudin fitan sa ba.
Kuka sosai Zaitoon take yi ganin yadda Rayyan ke ta jibgar 'dan uwan sa tamkar ya mance matsayin da yake da shi agare shi, jini ke fita ta hanci da bakin Sultan kuma duk ya 6ata masa fuska da jikin rigar sa amma hakan bai sa Rayyan ya sarara masa ba.
Tuno Ammi yasa ta juya da gudu tayi hanyar waje dan neman agaji daga gareta nan suka yi karo da ita batare ma da dukkan su sun kula da tahowar juna ba.
'Kasa Zaitoon ta fa'di bisa gwiwoyin ra sakamakon ha'duwar bazata da suka yi.
A firgice ta fara jan baya hannayen ta duk biyu dafe da 'kasa tana mai rushewa da kukan da jin sa kawai zai sa ka fahimci ba na lafia ba ne.
Ciki ta fara nuna musu ta ma kasa fadin komai " Ya akayi ne meya faru Zaitoon...?" me ya sameki hakan nan...?
" Kukan me kk yi ne?"
Tambayoyin da suka shiga kunnuwan ta kenan daga bakunan su 'daya bayan 'daya.
Da 'kyar bakin ta ya iya furta sunan" Yah Rayyaan..."
Tana mai nuna musu ciki.
Anty Raihana ce ta fara wucewa ciki jin sunan 'dan uwan ta da kuma tashin nishi ka'dan ka'dan da suke iya jiyowa.
Take sauran ma suka bi bayan ta sai Marwa da ta tsaya ta 'dago Zaitoon suka sake komawa ciki da sauri...duk tunanin su wani abu ne ya samu Rayyan din su..dan bb wanda yasan da dawowar Sultan ma jballe ayi tunanin ko shine.
Dukkan su babu wanda bai shiga ru'dani da ganin al'amarin ba.
Turus dukkanin su suka ja suka tsaya baki bu'de.
Ammi ce tayi 'karfin halin fara daka masa tsawa amma tamkar ba da shi take magana ba.
Shigowar Marwa da sau'kan idanun ta akansu duk baifi cikin second uku ba tana dire idanun ta akan su tayi saurin sakin Zaitoon da mamaki ta dubi Rayyan ta dubi Subi Sultan, sau kusan uku tana bin su da kallo cikin mintinan da basu haura biyu da kyar idanun ta suka tabbatar mata da cewa shidin din ne dai...Sultaan ne, Yah Sultaan din tane yake hannun Rayyan jiki da fuska duk jini, da gudu ta nufi wajen a rikice take fa'din" Yah me ke faruwa...?..Yah Kashe shi zakayi ne? dan Allah Yayah kayi ha'kuri karka kashe min shi, jinin sa zai 'kare fa Yayah...Yayah baka ganin.halin.da yake ciki ne?"
Ta 'karashe da sakin kuka mai kashe zucia.
Abinda tun tasowar ta a gidan bata taba ganin faruwar sa tsakanin su ba kenan sai yanxun, ko cikin mafarki kuwa bata ta6a tunanin akwai ranar faruwar irin haka a tsakanin su ba.
Rayuwar su gwanin ban sha'awa ce da birgewa, zu'katan su cike yake fal da so, 'kaunar juna da kuma mutuntawa...me ne ya kawo wannan sabon yanayin kuma? Me ya haddasa wannan canjin ne...menene musabbabin wannan husumar?
Yah Rayyan ke yiwa Sultan wannan irin bugun mutuwar da hannun sa....?"
Tuni numfashin Marwa ya fara sar'kewa ta dafe 'kirji tana 'dan ja baya domin ba 'karamin ka'data lamarin yy ba.
Zaitoon ce tayi saurin ankarewa da ita ai kuwa tana zuwa kusa da ita hannun ta ta ri'ke tana mai girgiza ta, tana shirin tambayar ta abinda ke faruwa maganar ya tsaya mata cak sakamakon sumewa da taga Marwa tayi a hannun ta, nan suka zube kasa atare dukkan su dai dai da isar Ammi kusa da Rayyan.
Yadda ya matse Sultan a bango ma ka'dai sai ya baka tausayi balle yadda yake jibgar sa.
Naushi ya kuma niyyar sau'ke masa Ammi ta daka masa tsawa da fadin" Don't try it again Rayyan.."!
Fuskar ta a matu'kar ha'de tayi maganar.
'Dan yatsa ta 'dago ta nuna shi da shi sam bb alamun fara'a ko walwala saman fuskar ta.
" Wlh if u dare touch him again u ll definetely see my other side right now!"
"......ar u out of ur mind?..nace baka da hnkl ne Rayyan?...'dan uwan naka..? 'Dan uwan ka kk bugu hakan nan? ko ma me yy maka why can't u warn and address him? or why can't u come and tell me..?"