Sashe 59
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bai bi takan zancen ta ba ya tafi izuwa ga fridge ya dauko mata fresh milk mara sanyi ya tsiyaya mata gami da mika mata dole ta tashi ta dan zauna tasha ka'dan ta mika masa cup din.
Bai yi magana ba kamar yadda bai tilasta ta sha bisa dole ba, haka ya mayar bayan wani dan lokaci ya sake dawowa cikin shirin bacci dakin da tarkacen laptop din sa da wayoyi.
Da ta ji dadowar sa sai da zuciyar ta ya tsinke da karfi, haka fargaban ta duk ya karu.
Ita kanta kasa bacci tayi kamar yadda shima bai yi bacci ba ya zauna sai da ya kammala ayyukan duk dake gaban sa kusan sha 'daya na dare kafin ya tattare komai.
Amrah duk na binsa da idanu, sosai take jin ciwon jiki amma bata san ta ina zata furta masa ba balle ya bata maganin ciwon jikin.
Alwala ya dauro yazo yayi shafa'i da wutr yayi addu'o'in sa kamar yadda ya saba kafin ya hawo gadon.
Jikin ta ya koma gami da janyo ta ya rungume sosai, jin kamar har a lokacin zazza6in nata bai sau'ka ba ya sanya shi fara rabata da kayan jikin ta.
Da jin hakan tayi saurain dakatar da shi..." Baby sanyi nake ji sosai fa..."
Tayi maganar a shagwabe sosai tana mai 'kara lan'kwasa wuya a dole ya tausaya mata.
" Shiii.."
Yace a hankali.
" Ba abinda zan mk.."
Tasan bazai yin ba tunda ya furta dan haka bata hana shi karasar da abinda yayi niyya ba.
Haka ya raba ta da duk kayan jikin ta ya shigar da ita cikin jikin sa ya rungume.
Abu guda yake jin sha'awar yi amma sam baya samun natsuwa da 'kwarin gwiwar aikatawa ga Amrah, sosai yake jin haushin yadda ta bar jikin ta ya lalace, sam baya jin dadi har cikin zuciyar sa game da hakan.
Kuma ya kwana da sanin a haka Amrah tazo gidan shi, bai nuna damuwa bane sbd yasan mata kowa da nata kalar halittar da Allah ya mata.
Sai daga baya kuma ya fahimci hadda fa rashin gyara shiyasa yaje wajen Anty Madeena bai bayyana mata komai ba ya dai ce mata zai turo Amrah ayi mata gyaran jiki itama dan yasan Anty Madeenan gwana ce ta wannan fannin sbd sana'ar ta kenan...
Manyan mata take wa gyaran jiki shi kansa shaida ne tun shekaru 'kalilan baya.
Amrah bata warware ba har sai da aka kwana biyu, kuma cikin duk kwanaki biyun bata kunna wayar ta ba, tsoron 'kira daga Sultan ta ke yi, tasan halin sa muddin ya dawo gari baya ta6a 'daga mata 'kafa dai dai da rana guda, ita kuma bata jin zata iya masa cikin wannan halin shiyasa ta toshe duk wata kafar da ta san zai iya samun ta.
Cikin rashin sa'a kwana uku da yin hakan sai ga sallamar shi, lokacin tana kan dinning Raleeya ta gama mata komai ta koma side din Ammi, shima Rayyan ya fice office sai ita ka'dai tana kokarin kaiwa Cup a ba'kin ta kawai ta tsinkayi tashin sallamar sa da bayyanar sa duk lokaci guda.
Yana shigowa kuma ya maida kofar ya rufe har da sanya makulli.
Jikinta rawa ya fara, har tea din dake hannun ta sai da zube mata a jiki kasancewar yana da zafi hakan yasa ta mi'ke cike da firgici biyu lokaci guda.
Idanun ta kan Sultan tayi kicin kicin da fuska yayin da shima ya zuba mata idanu yana wani killer smile.
" Kin mance nan 'din gidan mu ne ko?...bani da shamaki da ko'ina da ma kowa da ke rayuwa cikin gidan fa...".
Ya 'karashe maganar da bude hannuwan sa duk biyu yana duban ta fuskar sa dauke da murmushin mugunta.
Bata tankashi ba illah banzan kallo da ta watsa masa.
A hankali ya tako gaban ta ya fara kewaye ta yana dariyar shakiyan ci, bashin kwana biyu kika ci dear..ni kuma bana 'daga kafa bana barin bashina hope kin kwana da sanin haka ko?"
Ya 'karashe maganar nan ne da tsayuwa a gaban ta yana 'kare mata kallo...kai ya girgiza..." Kin 'dan rame dear tell me meya faru..?"
Yanavyawo da idanun sa a jikin ta yake fadin hakan.
" Oshh kin jike jikin ki fa dear muje in taya ki wankewa.."
Yayi wannan maganar ne yana cafko hannun ta ya jata izuwa 'dakin da ya jima da sanin shine nata yana mai cigaba da fa'din " daga dawowa ta duk kin 6ata raina Amrah, bacin kinsan irin missing dinki da nayi sai kuma ki gujeni..?"
Wani 'karfi ne taji yazo mata nan take, hannun ta ta wafce daga cikin nasa tamkar zata yi wani abin kirki tana hararar sa tace.." Ni ban gudan ka nayi ba...".
" Roh me kika yi, bayan tun ranar da kika dawo nake neman wayar ki bata tafia".
" Ai ban da lafiya ne..".
Jikin ta ya matso sosai ya rungume ta ta baya, a kunne ya ra'da mata" Shine har da rufe wayar ki..?"
Shiru tayi bata amsa shi ba tsoron Sultan take ji yanzu kar yace zai sake maimaita mata irin wahalar da ya bata kwanaki uku baya bacin ko shi Rayyan har yau zaman mara lafiya take a wajen sa bata yadda ya ra6e ta ba.
Jin tayi shiru ya sanya shi cire ta daga jikin sa ya juyo da ita suna fuskantar juna.
Ha6arta ya tallafo sama kasancewar ya fita tsayi idanun sa cikin nata ya ce" Shine ko?..Shine ya rufe wayar taki da kansa ko?"
Kai ta girgiza alamar a a.
Shima din bai sake magana illah kusanta bakin sa da ya fara da nata..fahimtar hakan yasata fizge jikin ta ta 'dan ja baya tana fa'din" Sultan dan Allah ka bari, wallahi ban da lafiya ranar fa kusan kashe ni kayi, har yau ban koma normal ba".
"...Ohh really...kusa kika ce ai ban kashe kin ba, kuma idan na kashe ki ai na yiwa kaina nima tun da gaki kuwa me za'a fasa...?"
" Wlh bana jin dadi meyasa baka da tausayi ne kai...?"
Rai ya hade shima
" Amma ai hakan bai hanaki bawa Rayyan kanki ba sai ni ne zaki cemin a a hadda min bore?".
" Wallahi ko shima babu abinda ya min tun ranar da muka fita har yau 'din nan..."
" Shi yaga zai iya Amrah, kuma tunda har kika ganni cikin dakin nan ai kinsan bazan bar nan ba har sai na samu abinda nake so ko..".
Tasan halin sa sarai dan haka ta fara ro'kon sa da al'kawarin gobe da kanta zata same sa a duk inda ya za6ar musu yace sam.
Dole sai da ta biye shi tana fa'din" amma wlh kadai ji kunya..."
" Naji "
" Toh amma kadan fa...".
Ya sake fadin" Naji.."
yana rabata da kayan jikin ta.
Wahalar da ta guda tun farkon nan sai da ya tasha sho a hannun Sultan, tana kuka take kai masa bugu a kirji tana fa'din.." Wlh dear baka da tausayi..mugu kawai.."
Dariyar mugunta yake mata yana kokarin kamo hannun ta da take bugun sa da shi din tana zamewa.
'Karshe yayi nasarar kama hannun rumfa ya koma yayi mata ya ha'de fuskar su waje guda yana sakin wata killer smile cikin ra'da yace" Ko in 'kara?"
Da sauri ta girgiza kanta alamar a a.
" Ka'dan fa..?"
" Ni dai pls a a...wlh na gaji...".
Hancin ta yaja yana fa'din" Lazy girl, matata ta fiki jarumta..".
" Kasan hakan ai ka barta ka taho gare ni...".
Ta bashi amsa cike da jin haushin furucin sa.
" Rage zafi ne, kuma hausawa sunce raba arne da makami ko...?"
" Karasa min mana na manta...".
Hararar sa tayi.
" Sai kaje ka samo arnen naka ai kuma yanzu".
" Kanki akeji yarinya kuma nima yanzu ko kince in 'kara ba 'karin zanyi ba ina da wajen zuwa amma gobe ki shirya karki manta da alkawarin da kika yi min...".
" Bayan wanda ka yi yanzun..?"
" Shima na goben babu fashi dear..".
" Haba Sultan ka bari na gama samun 'karfi mana so kake ke kashe ni ne...".
" Babu wannan maganar, kin yi alkawari kawai ki cika, da kika yi sa'a ma bance anjima ba?".
Shiru tayi kawai tana duban sa har ya shige bathroom dinta ya watso ruwa ya fito.
A gaban ta ya shirya sannan ya nufi gaban dressing mirror, turaren da ya kasance dan shi kadai aka ajiye duk da yake ba gidan sa bane kuma shi ka'dai ke amfani da shi batare da kowa ya san manufar ajiye turaren ba ya fesa yana shirin fita yace" wai wannan gayen bai baki ku'din gyaran jiki bane?"
" Lastweek fa ya bani kuma nayi amma da dawowar ka duk ka wargaza komai hatta shi bai masan nayi ko ban yi ba har yanzun.."
Ta 'karashe da turo baki gaba.
Wata dariyar mugunta sosai Sultan ya saki yana fa'din " Dai- dai kenan, zai baki wani ai inya jiki salaf na sani, sai ki bada himma...."
Daga haka ya fice ba tare da damuwar komai ba.
Amrah da har yanzun ke kwance kan gadon da idanu ta raka shi har ta daina hango shi sannan ta saki ajiyar zuciya.
A fili ta furta" babu abinda ya iya sai mugunta da cin zali kuma 'karshe yayi gaba abinsa ya barka babu ruwan sa da halin da ya barka aciki.
Comment nd Share
Salmerh😘
[24/9/2022, 1:53 pm] Author...🖊️: 💕 *BINTEE*💕
*( 'Yata ce)*
Wattpad@
Serlmerh-md
🅿️ *...37*
........Kamar yadda ya bu'kata haka Amrah ta shirya washegari suka sake ha'dewa, dan ita kanta bata san dalili ba bata iya bijirewa maganar sa.
Komai Sultan yace ko bata ra'ayin abin haka sai taji zuciyar ta ta tilasta mata yin sa.
Ko Rayyan bai san ta fita ba dan ko daren jiya daya dawo ya tarar zazza6in nata ya dawo da kansa yayi mata treatment ganin yanda duk tayi laushi, har ya fara zargin ko shigan ciki ne amma bai sawa ransa ba dan gudun kar azo kuma ba hakan bane.
Duk da haka washegari sai daya ja jinin ta ya mi'ka asbitin da yake aiki a take aka gwada masa aka tabbatar masa da cewa babu komai sai 'yar maleria.