Sashe 193
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dama tunda taga motoci a wajen dole tasan akwai baki gidan amma rashin sanin su wanene ya sanya bata wani damu ba dan ta san ba su da kowa a birni balle tace ko yau sun samu arzikin ziyara...sai tafi bayar wa aranta cewar ko sunyi 6atan kai ne ko kuma ba'kin mai garin ne suka ajiye motocin su a wajen.
Cikin sa'a tana sako 'kafarta gidan idanun ta akan fuskar Ammi Aseeyah ya sauka ilai kuwa bata santa ba..arai tace" ohh ashe dai bakin na gidan mu ne.."
Ta 'karashe da kya6e baki.
Tana shirin kawar da kai sai idanun ta suka 'kyallo mata matashiyar yarinya mai kama da wacce ta sani, tasha jilbab 'din ta onion colour babba har 'kasa...fuskar ta tayi fayau tayi kyau abinta tamkar wata 'diyar sarauta.
Bu'de idanu tayi sosai lkcn da ta fahimci wacece ita.
Da hannu ta nuna ta ledan dake hannun nata na fa'duwa, 'kasa- 'kasa ta furta sunan.." Adda Zaitoona..."
Gaba 'daya kanta idanu suka koma sannan wasu suka kalli ita Zaitunan.
" Dama kina nan? abin mamaki!...ina kika shige haka?..kika 'karo kyau,toh har kin gaji da tara yaran ne kika tuno damu aka le'ko mu...?"
Wani banzan kallo Rayyan da Anty Madeena suka jefe ta da shi a lokaci guda amma duk bata kula ba.
Ita Zaitoon ma kanta na 'kasa tsananin kunyar shiga jikin Rayyan da tayi a rashin sani ne ya dame ta...amma yadda kalaman ta suka doke ta yasa bata ma an lokacin da ta furta sunan ta da 'karfi ba.
Sautin sunan Khausar da Zaitoon ta ambata shi ya zaburar da Iyami ya kuma sa ta samu 'kwarin gwiwar mi'kewa tana duban ta tace" Bana son shashanci fa Khausar!..wacce Zaitoonar kk nufi wai..?"
" Iyami wai kina nufin baki gane ta ba? wlh Zaitoona ce...Zaitoonan mu ce Iyami Zaitoonan Yah Bukar..Zaitoonan gidan mu ce!"
Kasake Iyami tayi tana duban ta baki bu'de sai kuma can ta sake mayar da duban ta ga wacce akacr Zaitoona ce ta 'kura mata idanuwa...ita dai taga kamanni kawai.
A har yanzu ta kasa yadda ita 'din ce da gasken gaske.
Amma yanayin tsayuwa da kuma yanayi taga sak irin na Zaitoonan gidan ce.
Lkcn da ta fahimci wace dagaske hannu ta 'dago ta nuna ta da 'dan yatsa tana mai 'kwalalo idanuwa da rawar murya tace" Ke ce...?"
Adai- dai lkcn kuma Inanni tayi saurin furta.." Bukar dan Allah aji da ba'kin nan, ayau suke so su koma fa..Allah yasa mahaifin ku ma na kusa dai..."
Khausar ce tayi saurin bada amsa da fa'din."
Ai babu inda yake zuwa yanzu Innani, yana nan cikin 'dakin sa wata'kila bacci yake...".
Ga Zaitoona ta mayar da duban ta inda ta cigaba da fa'din
" Zaitoona wai dan Allah ina kk shige ne haka...?
Da yaren su tayi wannan tambayar tana mai bada hankalin ta kacokam gare ta.
Kallo 'daya Innani tai wa gidan tasan cewa ya canza ba kamar baya ba, ita dai kam rabon ta da gidan har ta mance...ko ayau 'din kuma in da badan dalilin yakai dalili ba da babu abinda zai sata shigowa.
'Daga kai Bukar yayi nan yy arba da Ammi Aseeya, gefen ta Anty Madeena ce sai Rayyan dake tsaye, dan Marwa sam Rayyan hanawa yy ta biyo su.
Lokacin da Bukar ya sa babbar tabarma akayi musu iso a sannan Anty Madeena tayiwa Rayyan alamun ya 'karaso mana.
Rungume yake da Mufeeda akafa'dar sa tuni ma baccin ta take...amma idanun sa na kan Zaitoon da har a lkcn idanuwan ta ke zubar da ruwan hawaye.
Bukar ne yaje ya kamo hannaun Abban su ya fito da shi bayan yace masa baki akayi.
Ji da ganin sa sosai suka samu rauni a yanzu sbd rashin lafiyar da yake fama da shi, ko da ya sake tambayar Yah Bukar " ba'ki daga ina? ko dai Gonin sa ne ya dawo gida? Yaa Bukar yace masa" a a Zaitoona ce da wa'dansu mutane".
Da jin sunan Zaitoona ya waro idanun sa cike da tsantsan farin ciki yake sake tambayar Bukar domin tabbatarwa.
Kafin Yah Bukar ya bashi amsa Zaitoon da tun fitowar su da idanun ta ya sau'ka kan mahaifin ta taga yadda aka ri'ko shi kawai ta tabbatar baya da lafiya isashshiya.
Da gudu ta taho wajen da suke dai dai Bukar na ajiye sa a tabarma ta fa'da jikin su duk biyu ta saki kuka gwanin ban tausayi tana fa'din " Abban mu..."!
Lalu6e da hannun sa ya fara da jin tashin muryar da ko cikin mafarki yaji ta baya 'kaunar abinda zai yankar masa da baccin adaidai wannan lkc balle kuma a zahiri uwa uba kusa da shi.
Da hannun sa yake lalau6en inda take cikin hanzari bakin sa har na rawa wajen ambatan sunan ta.
Sai ga hawaye ya sakko masa shaarrr.
Lokacin da ya ji hannun sa ya ha'du da na 'diyar tasa wani irin gagarumin farin ciki ne ya lullu6e shi..farin ciki ne na asali mai fita tun daga can 'kasan zucia, farin ciki ne marar misaltuwa.
Innani kawai sai ta kawar da kai tamkar bata ga abinda yake faruwa ba amma tabbas ya bata tausayi sai dai tausayin ragagge ne musamman idan ta tuna cewa kusan shine silar komai, da ace bai hana Zaitoona zama a gidan sa a wancan lkcn ba da wancan 'kadararren al'amrain ba da hakan duk bai faru ba...a hakikanin gaskia idan tace bata jin haushin bawan Allahn toh wallahi tayi karya, sai dai bata zafafa har na sosai ba...ta kan bawa kaddarar Ubangiji rinjaye fiye da komai.
Da rawar murya Abban yace
" Zaitoona ta...ke ce?..kece ko kuwa mafarkin da na saba yi akan ki ne kowace rana yau ma nake yi...?"
Da kai ta bashi amsa cikin ru'dewa tana mai sake sanya hannun ta cikin nasa still tana kuka.
" Ina kk shige Zaitoona kika tafi kk barmu tsayin lkcn nan?"
Kasa bashi amsa tayi ganin yadda yake magana da 'kyar sai taji baki 'daya ta 'kara karaya tayi sanyi.
" Nayi nadama Zaitoona, sosai nayi nadaman abinda nai mk abaya, abin ya dame ni sosai amma ban san ta inda zan fara neman ki ba..ban san nayi kuskure ba sai da akace min kin tafi bakya garin nan, na 'dauki abin wasa da farko, sai daga baya na fahimci dagaske ne fa kin min nisa...me yasa kk yi saurin yanke hukunci batare da kin kuma waiwayar mu ba..ina kk shiga tsawon lokacin nan..?"
'Karfin kukan da ta sanya shi ya sa shi dakatawa da maganar da yake yayi shiru yana jin ta, ji yake shima tamkar ya taya ta kukan, wai yau ga Zaitunan sa nan ta dawo duk da dama bawai ya cire rai da rabon sake ganin ta ba ne, amma tunanin ina ta shiga? fargabar sa kullum wani irin hannu ta fa'da? wace iriyar rayuwa take yi? wa ke bata abinci? Wake kula mata da yarinyar...kusan kowani wadannan tunanuka ke sako agaba su hana shi natsuwa...kullum kwanan duni da Zaitoon yake bacci a ransa...amma bai ta6a zaton cikin 'yan kwanakin nan zata dawo gare shi ba.
Zai sake magana Bukar yy saurin janye jikin sa yana matsawa gefe yake fa'din" Abban mu tare take da ba'ki fa gasu nan ma kusa da kai zaune...."
" Au toh"
Yace yana mai 'dago kai, duk da dishi dishi yake gani ba sosai ba amma a hakan idanun sa na iya tantance masa yawan bakin nasa sai dai bazai iya ce ga kammannin su ba.
Rayyan dake gefe duk wani motsi da tayi idanun sa na a kanta ne, da kanshi har ma sai ya fara bawa kansa haushi...a ganin sa za'kewar tasa na neman yin yawa, sai dai wata zuciyar tasa tayi saurin garga'din sa akan cewa ai matar ka ce kuma mallakin ka ce dole ka kula da komai daya dangance ta...balle irin kukan da yaga take yi yanzu sosai yk sosa masa zucia.
Take yy na'am da batun sai dai bai sake yadda ya biyewa idanun sa ba ya sunkuyar da kai yana gyarawa Mufee 'dan Baby hijab dake jikin ta.
Iyami ce ta harzu'ka ganin yadda cikin mintina 'kalilan aka cike musu gida alhali basu san kowa daga cikin su ba kamar yadda basu gayyaci kowa zuwa gidan su ba.
" Wai do Allah bayin Allah meke faruwa ne? Na kasa ganewa..kun zo kun cika mana wuri kun mana zaune a gida batare da munsan su waye ku ko kuma dalilin zuwan ku ba...lafiya..?"
Anty Madeena ce tayi caraf tace..." Muma baiwar Allah ai ba wai gidan zaman muka rasa ba, munzo ne sbd wata kwakkwarar dalili, wato sada zumunchi da kuma sake 'karfafa shi kawai...'diyar ku Zaitoon ita muka rako bayan tarin abin alkhairan dake 'kunshe cikin baku nan mu..."
Ta kai 'karshen maganar ne tare da kawar da kai gefe tamkar dama can akwai wata 'kulalliya tsakanin su.
Barka da zuwa Abban su Zaitoon yy musu sannan aka hau gaisuwa, Iyami dai na gefe tayi tsumu kamar yajin 'kosai....tun 'dazun sunan wancan yarinyarcake ta ambata while ita har a lokacin bata ga Zaitoonar b ta ga mai kama da ita.
Ga kuma Khausar da itama ta kasa barin wajen so take da kunnuwan ta taji me ke tafe da su ba wai abata labari ba.
Lokaci- lokaci take kai duban ta izuwa ga Rayyan dan gayen tun 'dazun da tayi tozali dashi taji ya shige ranta farat 'daya, 'dan banzan birge ta yayi shi da yarinyar da yake rungume da shi, gashi tunda yazo bataji ya furta komai ba.
Yarinyar dake jikin sa ta koma kallo dan yadda taga yake nan nan da ita tashin farko zaka fahimci yadda yake ji da ita....sosai ta jinjinawa sbta da gayun da akayiwa yarinyar tamkar 'diyar turawa.
Bacci take amma tana ta turo baki...hakan sai ya bawa Khausar daria..amma sai ta murmusa.
Sosai taji yarinyar ta shige ranta.
Bayan gaisuwa Anty Madeena ta fara gabatar musu da abinda ke tafe da su dan wannan karan jikin Ammi sanyi yi yayi sosai musamman sbd yadda taga Zaitoon ke kuka.