Sashe 190
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wayar sa 'karama ya bar mata da wani Sim card 'din sa da ba sosai yake aiki da shi ba yace kullum safia zai ri'ka 'kiran ta su gaisa in yaso idan maigidan ta ya dawo ta nemi izninin nasa shi kuma zai dawo ya tafi da ita Iznin Allahu.
Wayar kam bata ki ansa ba sbd tasan dole shine tsanin ta amma tana jin fargaba can 'kasan ranta.
Shine ya nuna mata yadda zata na 'daukan 'kiran ya kuma fa'da mata yadda zata na cajin tace ma ai ba ita zata yi chajin ba masu chaji ne sbd bb wuta...yace toh shikenan hakan ma yayi.
Daga nan sukai mata sallama suka kama hanyar fita Goggon na kallon su cikin tsananin farin ciki take 'daga musu hannu.
Cak ya tsaya tamkar an bashi umarni, sai kuma ya juyo sakamakon tuno wani abu da yayi.
Duk dai akan damuwar Goggon ne, dan shi kansa ya fahimci har yanzu da sauran damuwar ta sai dai dole wani abin ke danne wani.
Sai ma yaga wautar sa da tun farko tunanin sa bai bashi hkn ba.
Lokaci guda ya rayawa ransa damuwar Goggon baya rasa nasaba da rashin haihuwa.. ko kuma ta wani abin daban makamancin dai hkn.. sbd yasan inda ace Goggo nada 'da ko 'diya bazai yiwu ace har ya bar garin batare da ya gansu ko kuma tayi masa maganar su ba...kai yama san dole ne ta ha'da su musamman yadda ya lura da karamcin ta.
Already su Bello har sun fice, ganin baya bayan su yasa Hafiz juyawa ya koma baya shima Bellon cikin ya koma.
Tausayin ta sosai ne ya kamashi gudun kar abinda zai furta ya tono mata wani 6oyayyen mikin da ta dadewa da binnewa...but he hv to do it...hkn yasa yayi ta maza yace" Toh Goggo gashi har zan tafi kuma banga ko guda cikin 'yan uwana ba...ko ba nan kusa suka suke bane...?"
Ri'kon da ta yiwa wayar ta sake ninka irin sa tamkar wacce akace 'kwace mata wayar za'ayi...dan da ace abu mai fashewa cikin sau'ki ne da tuni ya tarwatse a hannun ta.
Muryar ta na rawa tace" ...'yan..uwan ka?...
" Ina nufin yaran Goggo na..."!
Ya fa'da yana 'ka'kalo murmushi.
'Kafar ta da take tsaye akai ma rawa ya fara allah allah take tambayar tasa wani abu daban take nufi ba hasashen ta ba.
" Yaran Goggon...ka..?"
Ta maimaita masa tambayar.
Sai dai bai bari ta kai ga rufe bakin ta ba...taji ya tare ta da fa'din..." Ina nufin yaran ki Goggo, ban ha'du da kowa ba fa..gashi kuma har zamu wuce.."
Yadda zuciyar ta ya harba da ace sun fahimta da har sai sun tausaya mata matuka, amma kawai sai ta tsura masa idanu tamkar mai shirin karanto masa amsar sa daga jikin rigar sa.
Tsawon mintina biyu suna a hakan bb wanda yace da kowa komai, zurfin tunani Goggo ta fa'da yayin da Adam ke sake nazarta yanayin ta cikin tsanaki...nan dai tunanin sa ya bashi cewa hasashen nasa dai tun na farkon shi 'din ne...Goggon nasa bata da yaro ko guda..kuma hakan shine ma'kasudin shigar ta cikin yanayin damuwa.
Tausayin ta sai kara 'karuwa masa a zucia yayi, 'kasa yy da kansa yana mai jin nadamar tambayar da yayi mata, sosai yake jin bb da'di, nan yk wa zuciyar sa fa'da meyasa sai da ta bari bakin sa ya furta mata ne.
Da sanyin sauti mai cike da karaya yace
" Kiyi hkr Goggo, ban san cewa magana ta bazata yi mk da'di har haka ba, ni dama buri na in san kowa da yake nawa ne shiyasa na tambaya, damuwar da nayi akan sanin dukkan 'yan uwana ne... kuma sai ya sanya ni na shagala da cewa ba kowa Allah ke bawa kyautar haihuwa ba...kiyi hkr Goggo ina mk fatan alkhairi, Ubangiji Allah yasa hkn shine silar shigan ki aljanna madaukakiya ...wani lkcn Allah ke 6oyewa kansa sani...amma a mafi yawan lokuta sai kiga rashin samun haihuwar wani bawa yafiye masa alkhairi fiye da samun nasa, hk kuma idan Allah bai so ba duk iya damuwar da zaka saka ranka bazai ta6a baka ba Goggo...Allah ya bamu ikon cinye jarrabawar da ya 'dora mu akai..."
Su Hafiz ne suka amsa da Ameen.
Daga hk ya juya ya fara tafia batare da ya yadda ya hada ido da ita ba...Tsinkayar muryar Goggon yayi tana fa'din" Tabbas...hakane, maganar ka gaskia ce, 'ya'ya Rahama ne, kyautar Allah, kuma amanar sa ce, 'ya'ya abin so ne kuma abin tambaya ne ga dukkan wanda Allah ya bawa, sukan 'debe kewa su sanya farin ciki amma, wani lkcn 'ya'ya masifa ne agare mu amma bb wanda zai san hkn sai wanda Allah ya jarrabce shi da samun 'dan da shawarar zuciyar sa kawai yake bi baya sauraran kowa..."
'Kasa tayi da kanta tana share 'kwalla ta cigaba fa'din" Kunya nk ji Adamu, ha'ki'ka ina matukar jin kunya in sanar dakai cewa kana da 'yar uwa amma bata tare dani...hasalima ban san duniyar da take ba a halin yanzu....tunani ma daban ne a halin yanzu, me zan ce da ubangiji na idan ya tsayar dani akanta ya tambaye ni..wani irin ri'ko na yiwa amanar daya bani..wace amsa gare ni..sam bani da ita...?"
Daga hk sai ta rushe da kuka tana mai komawa ta zauna inda ta ta shi, bata san yaushe kukan ta zai 'kare ba, bata san sai yaushe zata rayu cikin farin ciki tamkar sauran mutane ba.
Innalillahi wa inna ilaihi raji'un suka furta atare dukkan su.
Take suka 'karaso cikin gidan kowa yana taya Goggo alhini a zuciya da fuskokin su.
Shi Adam kam kasa ma fa'din komai yayi...tunanin sa ya tafi ne can can yana ta rarraba su a kokarin sa na lalu6o manufar kalaman Goggo...me ke nan take nufi da basa tare...shin aure ne kamar yadda itama ya raba ta da nata ahalin ko kuwa dai wani abin ne daban.
Da 'kyar da nasiha da ban baki suka samu tayi shiru ta kuma basu labarin ainahin abinda ya faru ata'kaice na iya abinda ta sani.
Sun 'dauki lokaci tare da ita kafin nan suka fito suka 'dauki hanya motar shiru baka jin motsin kowa..banda Adam dake ta kwankwa'dan ruwa babu wanda ke motsin kirki sai Hafiz dake tu'ki.
Kafin zuwa wani lkc Adam yashanye roban ruwa uku yana na 'ko'karin shan na hu'du.
Babu wanda ya tanka sai sakin huci yake...yana so ya samu natsuwa amma sam ya kasa samun sa.
Baki 'daya labarin Goggon jin sa yake yana yi masa yawo cikin 'kwakwalwa.
Amsa-kuwa yake yi masa aka...lkc- lkc kuma sai ya ri'ka ji tamkar yana wajen abin ya faru, sai yaji kusanci irin na kurkusa 'din nan game da labarin ya kuma kasa tantance dalilin hakan.
Zaitoonan sa ta fara zuwa masa rai domin shigen labarin ta kenan sai dai da wuri ya kauda ita sbd baya hasaso yar uwar sa cikin 'kunci da tozarcin rayuwa sam- sam baya fatan hakan gare ta har abada.
Ko da ya sake bibiyan labarin da Goggon nasa ta basa sai bai ji ya tsinci sunan ta cikin labarin ba hakan yasa yy saurin dakatar da Hafiz dake tu'ki...wani uban birki yaja tsakiyan titi.
" Kai wai lafia?...menene hakan? idan kai ka gaji da duniyar ai mu da sauran mu...sai kace wani zarrare.
" Hafiz ai ko baka fa'da ba ni da zararre babu da bambanci, shin kai baka ga yadda Goggo na take zubar da hawaye bane...?"
" Na gani mana, ka samo mafita ne tun yanzu...?"
" Dole zan samo ta...na riga na daukam kaina alkawarin hakan...fa'da min Hafiz...mene ne sunan yarinyar ma...?"
" Goggo bata fa'da ba fa kasan ku fulanin nan sai a hankali..da uwar kunya..?"
" Bar batun wasa Hafiz..."!
" Maganar gaskia nk fada maka fa..."
'Karamin tsaki yaja ya waiga ya kalli bayan motar..." Bello sunan yarinyar Goggon dan Allah...nasan kai ba irin wannan banzan bane...".
'Yar murmushi Bello yayi yana girgiza masa kai a hankali alamun bashi da masaniya.
Da 'karfi ya bugi saman Sit 'din motar cike da haushi.
" easy man abi komai a sannu mana...".
Cewar Hafiz yana 'ko'karin tada motar dan yin gaba.
Zama Adam ya gyara da kyau ya dubi hanya sannan yace" Ya zam mana dole mu koma baya..."!
" Ina wai...baya inda muka baro...?"
Ya fa'da yana zaro idanu " Tabbas..kuwa ..sai fa naji sunan yarinyar nan...tunda kai har Bello bb wanda ya san sunan da Goggon ta fa'di...?"
" A a Malam..bafa ta fada ba...inda ta fada kai mai ya hana ka rike da kanka?"
Cewar Hafiz.
Bello ma yace" Ba wani suna kam da ta fa'di Hamma."
" Toh dole sai mun koma can...!"
'Dan karamin tsaki Hafiz yaja yana mita" Wallahi kai 'dan yawa ne Shaheed..menene amfanin sunan..me zaka yi dashi tunda ba sanin ta kayi ba".
Bai ce da shi komai ba kawai ya lumshe idanu shi dai burin sa a koma kawai.
Ko da suka koma nan inda suka bar Goggon anan suka tadda ta tana tunani duk kuwa sallamar da suke zubawa bata ji ko guda daga ciki ba.
Sai da Shaheed 'din ya sake matsowa kusa da ita yy sallamar da 'dan sauti kafin tayi firgigi ta mi'ke tsaye.
Sai kuma ta daburce tana rarraba idanuwa da goge hawayen dake fuskar ta.
Bello na daga waje yaga motoci har guda biyu sun yi parking kusa da shi sai yy galala yana duban su, lafiyayyun motoci ne da suka ji naira ba na wasa ba, duk da bawai yasan farashin mota ba ne amma ai ido ba mudu ba...duban farko zaka fahimci abinda ya fahimta.
Bai tsinke da lamarin ba sai da yaga an 6alle marfin motar da sauri wata kyakkyawar yarinya matashiya ta fito daga ciki ta nufi cikin gidan Goggon da hanzari.
Shaheed ne yace " Kiyi hkr Goggo mun tsorata ki...mun dawo ne, baki san sanar da mu sunan yarinyar ba Goggo ..?"
Kafin Goggo ta amsashi suka tsinkayi wani kamilalliya kuma sassanya sautin murya na furta.
" _Assalamu alaikum..._ "
Salmerh😍
[27/9/2023, 6:56 pm] Author...🖊️: 💕 *BINTEE*💕
*( 'Yata ce)*
*Wattpad@*
_Serlmerh-md_
🅿️ *...101*