Sashe 208
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alwala yayi kawai ya hau gabatar da sallar nafila domin alfijir ya riga ya keto yaso fita masallaci sallah amma sai bai fitan ba kawai yaja su suka yi a gida, da 'kyar ma Zaitoon ta bishi sallahn kuka take yi tamkar wacce aka ce mata Mufeeda ko Innar ta 'dayan su ta mutu.
Sai da taji yace in batai shiru ba zai kuma yi kafin ta tsagaita ta bishi sallahn.
Bacci suka koma atare amma Zaitoon ta'ki bari ko kusa da ita ne yazo saima cewa da take yi ya koma can 6angaren sa ya bar mata 'daki.
Rayyan Yace yaqi.
Haka wani baccin ya sake 'dauke ta tana cuna baki da busashshen hawayen ta.
Da yake ya riga ta tashi so 6angaren sa ya koma ya sake yin wanka ya shirya sannan ya nufi kitchen ya shirya musu breakfast sassauka yadda zai iya dan shi ba gwani bane ta wannan fannin...ko yau din ma farin cikin da yake ji can 'kasan ransa shine ya 'karfafa masa gwiwar shiga kitchen din sbd ita.
Hakika ya jima bai tsinta kansa cikin farin ciki irin wannan ba..ko wancan karon da makamancin hakan ya faru bazai iya tantance yanayin da ya shiga kamar wannan ba.
Sosai ya yaba da juriya da faranta masa da tayi.
Hakika Zaitoon kyautar Allah ce, Allah ne ya jefo masa ita cikin rayuwar sa domin ta kasance masa abin farantawa ta kowani fanni...ya kuma gode masa matuka da wannan gagarumin kyauta da Allah yy masa.
Zaitoon kam koda ta farka hawaye ta riga yi daga kwancen ta'ki motsawa...ji take tamkar ba wannan ne farkon yanayin nan da ta shiga ba.
Haushi take ji sosai, tunanin ta kuma na son zurfafa izuwa can watannin baya da makamancin ciwon nan ya riske ta...sai dai bazata iya cewa ga sila ko sanadin sa ba.
Amma meyasa yace min inyi wanka...? Dagaske wannan yanayin ne ya faru ko kuwa mene? had'nt be banyi wankan ba a lokacin ya yanayin ibada ta kenan daga wancan lokacin har zuwa yanzu?
Haushin sa sosai ya kamata, taya ma zai yi mata irin wannan abin batare da sanin ta ba, taya ma hakan ya faru ta kasa fahimta.
Lokacin da ya shigo 'dakin abin hannun sa ya ajiye bisa drawer sannan ya ta6a goshin ta yaji dai babu zazza6in komai hakan kuwa yasa shi jin sanyi a ransa.
Ya gane ba bacci take bane sakamakon ganin yadda eye lashes din ta ke rawa ga kuma 'dan ji'kan ruwan hawaye ka'dan daga saman idanun.
" Ya jiki". Yace da ita dai- dai kunnen ta yana me sake cusa hannu izuwa saman wuyan ta.
Da sauri ta kai hannu ta cire nasa hannun har taso bashi dariya.
Idanu ya 'dan zare yana murmushi yace" Alamu kina lapia kenan zama a iya maimaici kenan ko...?
Da jin haka ta girgiza kai da sauri.
" Ni wlh banda lafia.."
Ta bashi amsa cikin kuka.
" Banga alama ba..".
Kukan ta cigaba dayi..yace" naji jikin ki lafia kalau babu zazza6i...".
" Jikina ke min ciwo sosai..".
Haba dai ya 'dan sake zare idanu...hannun ta ya kama yace" ciwon daga ciki ne kenan...?"
Yana ta6a skin nata yake fadin haka kamar bai fahimci manufar ta ba.
Tace" a a"...yace" toh yayane?...nuna min ciwon toh in gani".
Da Jin haka kawai sai ta sanya kuka sosai.
Sai ma ta kusan bashi Daria Amma ya fuske.
Da 'kyar ta yadda ya rungumo daga gefen kafa'dar sa yana 'dan bubbuga bayan ta..." Shikenan toh ya isa haka nan".
Abinda ya fada kenan Kuma taqi yin shirun, da ya gaji da Jin Kuna nata ma lkc guda kawai ya doka mata tsawan" ya isa mana..haba!".
Tuni kuwa ta ha'diye kukan tsab.
" Rigimar yawa gare ta wlh".
Ya 'kara Fa'di da sassau'kan sauti.
Breakfast ya bata ta 'dan ta6a ka'dan sannan ya sake ha'da mata wani warm water din yasa ta taje tayi amfani da shi wai da haka ciwon zai tafi...in kuma bai tafi ba zai duba yaga irin maganin da ya dace ya bata.
Ai tana jin wannan batun dubawan da ta shiga bathroom din ba ita ta fito ba sai da ta ha'da ruwan 'dumi kusan sau uku tana Yi tana canzawa ta yadda ita kanta sai da ta tabbatar wa kanta ta ji dama dama sannan ta fito.
Rayyan daria kamar ta cinye shi ta ciki da ya fahimci abinda tayi amma bai bari ya fito fili ba.
Bata san shi kam gaba ta kaisa ba, gara ta warware da wuri kar inya sake dawowa ayi masa rakin ciwo.
Sai dai ya tabbatar bata da bu'katan komai kafin ya fita ya bar gidan zuwa wajen aikin sa, nan ma bai wani zauna ba.
Kawai yaje Wani uzurin sa daga nan yayi mata siyayya ya dawo gida.
A kitchen ya same ta, ya kuwa ji da'din hakan sosai, ba wai burin sa ta wahala wajen hidimta masa ba, amma koba komai motsa jikin yana da alfanu.
Koda ya tambayi ya jikin ta ma bata amsa shi ba. Shima bai sake takura mata akai ba, tunda dai ta warware ai shikenan.
Kusan kwanaki hu'du kenan bai sake neman komai daga gareta ba.
Kuma ba laifi ta 'dan fara sakin jiki da shi har suna hira, ko ya tsokane ta suyi wasa da daria, ko ayau sunje gidan Ammi, inda tayi musu nasiha sosai, Zaitoon da Marwa sun sha hira tamkar kar su rabu, har tana ce da Marwa tazo su koma can tare tunda anqi dawo da ita nan kusa da su, Marwa tace a a bazata iya barin Ammin ta ita ka'dai ba, ga Anty Madeena tayi kane- kane ta hana kowa Mufee sai dai akawo ta yini...wai har sai nextweek kafin za'a dawo da ita nan.
" Hmm" kawai Zaitoon tace, domin ita ka'dai tasan irin yadda tayi kewar yarinyar ta.
A hanyar su ta komawa gidane tace da shi" toh yaya Mufeeda fa..Ni kam shikenan bazan ga yarinya ta ba.."
Yace" sannu mai yarinya, ba gaki ga ubanta ba menene daban kuma ?"
Hararan sa tayi ya dan yi daria yana tu'ki...sannan ya cigaba da magana" Wajen Ammi za'a mi'kata ta cigaba da zama..Koda ta dawo yanzu Ammi tace ta hutar da ke"
Da hanzari tace" Hutu Kuma ...Kuma sai ta koma can kenan da zama?"
Yace" yess mana...ba ga Marwa a gida ba.."
" Ni Fisabilillahi nace na gaji be?"
" Ke...ki barta can, kema ki huta Mana, Baga Ni ba!"
Bata sake tanka shi ba har suka dawo gida direct ta wuce da'kinta fuskar ta ko alamar walwala babu.
Sai da ya gama abinda yake yi kafin ya taho 6angaren nata.
Da yake ya riga yasan damuwar ta, sannan yaga ko kula sa batayi ba tana ta harkokin ta ita ka'dai har tayi shirin bacci ta kwanta.. ya riga yasan kwanan zancen.
Kusa da ita ya matsa ya janyo ta zuwa jikin sa sosai, tana shirin matsawa ya ra'da mata cikin kunne" fushi wai ake da Abban Mufee?"
Shiru tayi kamar bata ji shi ba.
Mamin Mufeeda ba magana?"
Kawai sai kuka ya 'kwace Mata.
Ha6a ya Kama ya duban ta cike da mamakin ta.
" Ni Dan Allah ka dawo min da Mufee gida..."
Bai ma Bari ta karasa ba yac" toh Can a daji take ne?"
" A a..amma ai ina so in ganta, ina so in zauna tare da ita..."
Fuskar sa yakai saman wuyan ta ahankali tare da cusa hannu cikin rigar ta sannan yace" ki bar musu ita kawai...ki haifa mana wata daban sai mu rike abin mu anan...".
" Yayah ai da'dewa ake kafin a haifa wani fa".
" Waya fa'da mk, ai ayau ma in kina so zaki haifi abinki..?"
" Tayaya?"
Ta tambaya with her innocent voice tana duban sa da mamaki.
Yace
" Ta yadda ake yi Mana, innuna miki?"
Sai kuma tayi shiru Bata amsa shi ba sai ma kawar da Kai da tayi.
Inda taji sau'kan hannun sa ne ya sata motsawa da sauri, maganganun nasa ne suka 'dauke hankalin ta Baki daya har Bata Ankara da yawon da hannun sa ke Mata ajiki ba sai yanzun.
Kuma Rayyan yaqi bata damar raba jikin ta da nashi har ya kai ga cimma burin sa.
Washegari bacci Zaitoon take har ya kammala shirin sa bata tashi ba.
Lokaci- lokaci yakan waiga ya dube ta sai yy murmushi ya ci gaba da shirin sa.
Sa'ilin da zai daura agogon hannun sa ma sai da ya dube ta thinking that da idanun ta biyu da ta taimaka masa domin yasan ta 'kware ta wannan fannin.
Ai kuwa gefe ya ajiye sa, ya gama feffesa turarukan sa sannan ya 'dauki agogon ya nufo inda take kwance fuskar sa yalwace da murmushi dan yasan baccin nan bana komai bane face na gajia, domin da kansa yasan bai mata da wasa ba.
A hankali cikin kunne ya ra'da mata" Mamin Mufee atashi gari ya waye Daddyn Mufee na bu'katan tallafi".
Idanu ta bu'de a hankali.
Sai kuma ta cuno baki gami da sake rude idanun, da yake ba gefen da yake fuskar ta take ba.
Iska ya sake hura mata a hankali cikin kunne dan yasan bata so ai kuwa sai gata zaune tamkar wacce aka tsikara.
Tana cuno bakin ta dube shi.
" 'Yan mata mene kuma? Har yanzu fushin ne?".
Shiru tayi bata amsashi ba.
'Dan matsawa kusa da ita ka'dan yy yace" Common ba komai ya wuce.. kinji da'din ki ba..?
Take ta 'kara ha'de fuskar ta.
Rage murya yy sosai yace" Kece fa kk riqa ro'ka na akan in 'kara.. don't come here and blame me, babu ruwan bawan Allah..".
Ya karashe maganar hadda dage hannuwa sama to proof his innocent kamar gaske.
Ai kawai sai ta fa'da jikin sa da sauri ta saki kuka dan tama rasa me zata ce da shi.
Wata makirar murmushi ce ta 'kwace masa.
Da hannun sa 'daya ya dafa bayan ta yana 'dan bubbugawa alaman rarrashi.
Sai da yy aikin rarrashi da gaske kafin tayi shiru, ya bata agogon ta 'daura masa..tana 'daurawan yana duban hannun ta yace" Shine yau Ko gaisar da Abban Mufee baza'a yi ba ko? muryar ma kwata- kwata anqi motsata balle inji.."