Sashe 200
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin rashin sa'a kuwa rikice Zaitoon ta dawo rungume da Mufee 'kirjin ta yarinya na neman sume mata da jiki jajazur... kuka take da hawaye sbd tausayin yarinyar...sam ma bata kula da wani mota da ta gani a 'kofar gida ba balle takalman da ke bakin 'kofa.
Sallama tayi ciki ciki bata jira amsa ba kawai ta shiga cikin gidan.
Sbd gajia ko kula da takalman dake gefen 'kofar bata yi ba ta shigo 'dakin da sauri idanun ta na tsiyayar hawaye.
Kwantar da yarinyar take son yi kafin ta fara tunanin mafita, domin ko Inna tsoron taran ta da wannan yanayin jikin Mufeen take tasan wani zafin zata 'kara mata bb mamaki ma fa'da zata sha.
Inda ta gode Allah ma basu yi arba lkcn da ta shigo gidan ba.
Shigan ta ke da wuya tayi arba da mutum zaune ya wani kishingi'da mata a bakin katifa fuskar nan babu annuri ko ka'dan tamkar wanda akai wa kutse a muhalli batare da yaddar sa ba....baya taja a firgice tana shirin sakin ihu sbd ita har ga Allah ba ta gane shi ba bata yi tunanin zuwan sa ba.
Mutsu mutsu da mi'kan da Mufee tayi a daidai lkcn ne ya hana ta ihun, madadin hakan kawai sai ta saki kuka tana jijjiga ta.
Ganin hakan ya sa ya mike tsaye da sauri yana duban su shi kansa ya shiga firgici.
" What happen to her...? meya sa me ta?
Yayi tambayar a lokaci guda.
Maimakon ta bashi amsa sai kawai ta mi'ka masa yarinyar ta sau'ka 'kasa bisa gwiwoyin ta kawai ta sanya kuka...tama rasa abin cewa.
Kar6ar Mufee ke da wuya ya fahimci inda matsalar take.
Bisa katifa ya kwantar da ita da tunanin yana da maganin da zai sassauta mata yanayin a mota...da hanzari yy waje yana mai lalu6a aljihun sa fuskar sa babu annuri ko ka'dan.
sai dai me? ko da ya dubo motar bai samu maganin ba.
Kai ya dafe cikin hanzari yana mai yawo da hannun nasa cikin gashin kansa.
Tuno cewa maganin na a 'daya motar ne ya sashi sakin huci mai zafi...domin motar tana can Kano.
Goshi ya dafe cike da damuwa.. tausayin yanayin da yaga yarinyar tasa yake.
Ji yake tamkar ya zubarwa da Mufee hawaye sbd tausayin ta.
Yasan yadda take mimmi'ke wannan ra'da'di take ji saman fatar jikin ta sosai..." ohh Allah"
Yace a fili.
Rashin samun maganin da kuma wannan tunani da tausayin 'diyar tasa sai suka sake hassala shi.
Da 'dan hanzari ya sake komawa ciki, sam ma ya mance da gidan ba mallakin sa bane ba... fuskar sa tamkar bai ta6a daria ba, koda ya shiga 'dakin rungume da yarinyar ya sake tadda ta still tana kuka...wani banzan kallo ya bita da shi.
Tsaban haushi ma bai san lokacin da ya daka mata tsawa ba" Shut up dallah malama! Me kk so ki proving me ne..?..is that the love that u are always claiming?..Ko kuwa dama can pretending kk wa mutane? ki 'dau min yarinya ki kaita inda kika san zai cutar da ita sannan kizo nan kina damun mutane da kuka.. for what?"
Shiru tayi tana jin mmki gami da al'ajabin zazzafab kalaman na sa, sai taga wai za'kewar tasa ai tayi yawa..hakan ya sa ta tsaida kukan ta cak..'dago idanu tayi ta kalle shi suka ha'de idanu...sai kuma ta sake shiga firgici musamman sbd yadda taga idanun sa sun rine..tasan ya gama kaiwa 'kololuwa a yau 'din tunda farin sani tai masa..ba sanin yau ka'dai bane.
Duk wata dakiyar da tayi 'ko'karin nunawa kasawa tayi..ba 'karamin tsoratar da ita yanayin nasa yayi ba, domin kusan zata ce wannan shine karo na farko da yy mata irin wannan masifar kai tsaye ita da shi.
'Kasa ta sake yi da kanta sai ga sabbin hawaye...cikin ranta ta ayyana wai duk akan Mufee ne?
Rayyan tsaki yaja yana 'ko'karin zama ya furta.
" Je kawo min gishiri da lemun tsami.."
Ya fadi hakane bayan ya 'dan sassauta muryar sa sbd wani 'dan tunani da yayi, haka nan kuma sai yaji Zaitoon 'din ta basa tausayi, sai dai still adake yy maganar babu alamun wasa tattare da shi, batare kuma da ya ko dubi fuskar ta ba idanun sa na kan 'diyar sa yy maganar.
Tamkar mara laka haka ta mi'ke, ya amshi yarinyar daga hannun ta yana 'daga mata riga.
Ayadda take jin zuciyar ta da ace ba Mufee bace da bata ga abinda zai sata zuwa kawo gishirin ba, ba kuma zata sake ta6a masa jikin yarinyar sa ba..bar masa 'diyar sa zatayi yaje can da ita shi ya sani.
Shin mene laifin ta anan wai? Gani yake bata 'kaunar 'diyar sa ko me? Yana tunanin da gangan takaita inda zata sanu attack din ko me?
Bai san akwai rashin sani bane?
Shin dama haka 'dan Adam yake da saurin mantuwa ko kuwa shi 'din ne dai kawai nasa hk?"
Bata samu abinda yace ta samo masa ba, lemon tsamin ma sai a ma'kwabta aka samo shi...ko natsuwa taga abinda zai yi da shi ma ba ta yi ba.
Kanta ta kifa bisa cinyoyin ta ta cigaba da rera kukan ta gwanin ban tausayi.
Ajiyan zuciyan da yarinyar ta sauke bayan wani lokacj shine ya sata 'dago kai da sauri, cike da ki'dima ta 'dago kanta ta zuba musu idanu.
Next abinda ya fa'da kunnen ta shine..." Mammi...."!
Da Mufee ta ambata tun kafin ta 'karasa bu'de idanu.
Wani sharp yun'kurin da Zaitoon tayi shi kansa Rayyan sai da ya kalle ta gami da mamakin ta.
Gaban sa kawai ya ganta dur'kushe tana kamo hannun Mufee fuskar ta yalwace da farin cikin da ya san bana komai bane face na farin cikin dawowan yarinyar.
Ita Mufee take kallo tana ambatan sunan ta out of farin ciki yayin da shi kuma ya zuba mata idanu yana noticing duk wani motsin ta.
Farin cikin da ke kan fuskar ta a lokacin ya tabbatar ba iya fuskar ya tsaya ba direct ya wuce har can cikin zuciyar ta...ya kuma san cewa ko Nadia da ta haifi yarinyar nan iya abinda zata iya kenan akanta...hakika soyayyar bayin Allahn nan daga indallah ce.
Wani 'ka'k'karfan abu yake ji na shiga cikin jini da zuciyar sa game da ita, yayi 'kokarin kawar da idanun sa ga barin kallon ta amma sai yaji bayi da 'kwarin gwiwar yin hakan.. sam ya kasa.
'Karshe lumshe idanu yayi sannan ya bu'de su akan Mufee dai- dai tana sake ambatan " Mammi...a karo na uku...".
Mi'ka mata yarinyar yayi kawai ya mi'ke tsaye, sai ya saki wani dogon numfashi.
Bai yi niyyan cewa komai ba a lokacin dan haka kawai sai ya nufi hanyar fita...sai kuma ya tsaya cak ya waigo, sam ita bama ta kula da tafiyar tasa ba hankalin ta kacokam na a kan yarinyar ne.." Mamana...Feefy na take fa'di tana mai shafo fuskar ta cike da 'kauna...'karshe rumgume ta tayi a jikin ta kawai ta saki sabon kuka ganin yarinyar bata sake yi mata magana ba.
Rayyan dai yau ka'dai ya gama saduda, ya gama sallamawa al'amarin Zaitoon da Mufeeda domin shi kansa bazai iya cewa ya fita 'kaunar yarinyar tasa ba..." Ki yi mata wanka da ruwa mai 'dumi zata warware...".
Abinda kawai yace kenan ya sa kai yy waje...ko Innani bai yi wa sallama ba ya fice ya 'dauki hanyar gida.
Duk wasu buri da tarukan tambayoyin da yayo guzirin su haka ya hadiye abinsa ya bi bayan su da ruwa mai sanyi.
Yadda yace 'din haka tayi, wanda sai bayan tafiyar tasa ne ma Innar Zaitoon ta ga jikin yarinyar abin ba 'karamin mamaki da tsoro ya bata ba..baki 'daya ta koma jajir da ita kamar an shafe ta jini.
Baki Inna ta kama tace" Allah buwayi.."
" Toh ina shi kuma uban yake yanzu..?"
Kallon Inna Zaitoon tayi ta waro idanu domin sai a lokacin itama ta tuna da shi...". Ban sani ba Innah" tace tana mai sake mayar da kanta kan Mufee sannan ta 'karasar" Babu mamaki ya wuce domin ba 'karamin aikin sa bane tafia babu sallama...".
Shiru Innani tayi amma sam bata ji da'din hakan da yayi ba, ai ko 'kwan zabbi ya tsaya ya tafi wa Mahaifiyar sa da shi...sai dai bata zafafa ba tai masa uzuri akan ko ciwon 'diyar tasa ne ya rikita shi shima.
Cikin sa'a zuwa washe gari jikin yarinyar ya dawo normal tamkar ba ita ba, kuma bai hanata walwala tamkar yadda ta saba ba, dan ko washe gari ma da Khausar tazo duba ta tsokana tasa ta agaba da shi da tana fa'din" Yarinya garin mu ya kar6e ki sai wani 6ul6ul kike 'karayi kina zama wata jajir da ke...toh dai 'kauyen ku zaki koma mu bama maraba da ba'ki".
Inda tayi maganar tana yar daria.
Zaitoon ma murmushi tayi..cikin ranta ta furta Khausar kenan...da kinsan matsalar ta kika kuma san ya gidan su mahaifin ta yake da baki furta hakan ba...".
Amma da yake tasan wasa take yi mata sai bata wani damu da maganar ba.
A wajen Khausar take jin cewa ai jikin Abban su da sau'ki yanzu sosai jiya da yamma suka dawo sai zuwa wani sati wai za'a koma asbitin...da'din wannan albishir sai ya kwa'daita mata zuwa gidan itama ta duba shi.
Bata je a ranar ba, washegari ta sanar da Innar ta akan zasu je can duba jikin Abban ta, Inna kuwa bata hana su ba, sbd ko ba komai ai mahaifi yake a wajen ta amma tayi musu fa'dan kar su da'de acan sbd tasan Iyami na nan da halin ta bata canza ba.
Ko da ta fita bata wuce gidan direct ba..gidan Yah Bukar ta shiga, cikin sa'a kuma sai ta same shi a gida, tun daga 'kofa Ummaru yake ihu da murnar ganin su abinda ya jawo hankalin Azeema kenan ta mi'ke tsaye daga wankin da take yi ta tsumayi shigowar su, so take ta tabbatar wa idanun ta shin su 'dinne da gaske ko kuwa 'karyar Ummaru ce.