Sashe 174
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannu ya watsa yana mai sau'ke jajayen idanun sa da ke cike da ruwan hawaye kan fuskar Ammi da magana daddaya yace.." Ammi he touched my wife nd...nd...nd..."
Sai kuma ya kasa 'karasawa sbd ba'kin takaicin da ke ci masa zucia.
" Sakar min yaro nace"!
Cewar Ammi da wani tsawan na daban dan ko bi takan maganar tasa ma bata yi ba.
Rayyan kasa 'daga ko da 'dan yatsan sa daga jikin Sultan yayi sai ma wani mugun kallo da yake sake bin sa dada shi alamun still dai bai huce baba.
" Sakar masa wuya nace ko ohh billahil azeem u ll regret my actions Rayyan...!"
Ta fa'da wannan karan bada tsawa ba.
Dai- dai Raihana ta 'dora da fa'din.
" Dan Allah Yah Rayyan ka sake shi, kar ka kashe mana shi mana..."!
Itama ta fa'da da muryar kuka..har a lkcn kuma duk 'din su bb wanda ya ankara da cewar Marwa ta 'dauke wuta 'dib.
Sake shi yayi a fizge sai ga Sultan ya fa'di 'kasa jagwap tamkar wani kayan wanki duk jikin sa a sake.
Rayyan kuwa yana sake shin azuciye yake bada amsar maganar Raihana inda yake fa'din
" Ya mutu mana...I don't care! after all what he did still yana da guts din da zai zo har 'dakina yana ta6a min jikin mata ta...?"
Da zafin rai sosai ko ganin 'kwayar idanun sa da kyau ba'ayi yake wannan maganar har ruwa ruwa zaka ga idanun sa sunyi sbd 6acin rai.
" Me ma ya kawo shi 6angare na a wannan lkcn...ya bani ajiya ne ko me?"
Ya fada da karfi yana watsa duk hannuwan sa da sake kai wa Sultan harbi da 'kafar sa.
" Wajen abokiyar shashancin sa yazo mana..can't u understand..?"
Anty Madeena da tun shigowar ta bata furta komai ba sai yanzun ta fa'di tana mai nuna halin ko in kula da yanayin da Sultan 'din ke ciki.
Gaba 'daya sai duba da hnkln su Ammi ya dawo gareta sai dai 'karan sake gwara kan sa da Rayyan yy da 'kafar sa ya sake dawo da hankulan su gare shi domin wata 'yar 'karar azaba Sultan ya saki duk yy laushi.
Wannan karon da laifiyayyan mari hannun Ammi ya kai ziyara saman kuncin Rayyan gami da tsawar " Ka kashe min yaro wlh sai na sa an 'daure min kai, mara hankali da tunani kawai..."
Ligib Sultan ya fa'di ya mi'ke a 'kasan wurin babu alamun 'karfi koka'dan tattare da shi..sai numfashi da yk fitarwa da 'kyar dafe da wuyan sa da Rayyan yy masa ri'kon 'karfi.
Shi kansa Rayyan 'din numfashi yk sau'kewa zazzafa yana sake bin Sultan 'din da mugun kallo.
Ammi ce tayi saurin tallafo Sultan sai Raihana ta taya ta, sun yi 'ko'karin mi'kar da shi amma suka kasa dole hk suka jashi da 'kyar zuwa wajen motar Ammi a hakan ma da taimakon maigadi, sai dai bb makullin motar a hannu dole sai da Ammi ta koma 6angaren ta ta haura sama.
Sai da ta canza mayafi kafin ta 'dauko key 'din motar ta fito, haka take yin komai cikin hanzari, gani take tamkar kafin ta fito za'a ce mata Sultan ya she'ka sbd yadda duk jikin sa ya saki.
Dai- dai da fitowar su Anty Madeena, Zaitoon da shi kanshi Rayyan din dake 'dauke da Marwa duk a rikice suka shiga motar sa.
Zaitoon na 'ko'karin shiga shi kuma yana zagayawa ta 'dayan 6angaren dan komawa mazaunin sa daidai zai gifta ta yace" ki koma gida "!
Sosai tayi mamakin jin ta'kaitattun kalaman nasa sa gashi bb alamun wasa a ciki ta kowani fanni, ba kuma alamun da ya nuna ga da wanda yake maganar, waigawa tayi baya, gefe da gefen ta taga dai bb kowa sai ita ka'dai tsaye hkn yasa ta sake tabbatar da cewa da itan dai yk ba wata daban ba.
Saroro ta tsaya bayan ji da kunnen ta da tayi yana fa'din a rufo masa 'kofar mota.
Duk da dama ba cikin yanayi mai da'di take ba amma hkn bai sa ta kasa jin haushin maganar tasa ba.
Tana nan tsaye har yaja motar da gudun gaske ya nufi wajen gate 'din gidan.
Yana fita kuwa su Ammi suka rufa masa baya suma, sai dai ba asbiti 'daya suka je da shi ba..yadda Ammi tayi fushi ta kuma 'dau zafi yasa yau bata koyi tunanin zuwa Youheal ba gudun karma su 'karasa mata yaro...acewar ta.
Waya ya ciro ya danna kira, 'yar ta'kaitacciyar magana yy da ba kowa zai iya fahimtar manufar sa ba.
Daga nan ya sake 'kiran wata number nan ma babu wanda ya fahimci kan wayar tasa indai ba dama kasan kan zancen bane.
'Bangaren Zaitoon kuwa da gudu ta koma ciki tana mai sakin kukan ba'kin ciki da jin haushin sa, sam tunanin ta ya kasa bata manufar abinda yayi, 'karshe kawai sai ta bari akan ba komai bane face tsana da 'kiyayya wanda take da tabbacin bayyanar Mufee matsayin 'diya agare shi ne ya sake haifar da 'kiyayyar.
A 'kofa taci karo da wata 'yar uwar su Anty Madeena mai suna Ramla, ita ta rike ta tana mai tambayar lafia, tun tana bathroom 'dazu tajiyo 'karan ihun ta yanzun kuma gata tana kuka.
" me ya faru ina su Ammi Aseeyan suke duk bangan su ba...?"
Ta tambayi Zaitoon tana mai bada hankali agare ta.
Cikin kuka Zaitoon ta amsa ta da fa'din" Asbiti suka tafi ..Marwa da Yah Sultan basu da lafia...".
" Subhanallahi...Marwa kam ba yanzu na barsu tare da Mufeeda na shiga watsa ruwa ba...?"
Shiru Zaitoon tayi bata bata wata amsa ba illah hawayen ta data cigaba da sharewa.
Ramlan ce ta kama hannun ta suka juya ciki bata ma yadda ta zauna a palorn ba ta kama Mufeedan ta suka shige 'daki ta ringa kuka sosai, ba komai yafi tada mata hankali ba irin dukan da taga Rayyan ya yiwa Sultan, yadda ya mai jinajina abin ya bata tsoro sosai tamkar wani babban ma'kiyin sa yake bugu ko alamun tausayi bata ga ya nuna agare shi ba...abin nan da ya faru yasa ta dasawa ranta cewar lallai Rayyan bai da imani tabbas muguntar sa ta shahara sosai.
'Bangaren Rayyan ma bayan ya sau'ke su Marwa ya gama duk abinda yasan ya dace ayi a hannun Dr Fawwaz ya bar ta ya fice domin hankalin sa har yanzun akan Sultan yake.
Sam ji yake bai ma yi masa komai ba tukunna, har a yanzun bai masa bugun da zai sa yaji sanyi aran sa game da abinda yai masa ba.
Yaso da an barshi, da Ammi ta barshi yayi masa bugun da ko shi da kansa bazai gane kamannin kansa cikin sauki ba balle wani daban.
Yasan Matu'kar Ammi tayi fishi taki zuwa Youheal toh asbiti guda ya san zata wuce dan haka can ya nufa bai shiga ciki ba kawai tabbatarwa idanun sa yy cewa suna nan din bayan ganin motar su da yayi a waje daga nan ya juya ya koma gida yana mai amsa waya.
Mintina Talatin 'kwarara basu cika ba sai ganin bayyanar jami'an tsaro akayi suka cika ko'ina a hospital 'din tamkar wani babban criminal ke jinya...Ammi har abin ya bata tsoro sosai.
Tsoron ta bai gama tsananta ba sai da taga an lan'kayawa Sultan Handcuff an ha'de da jikin gadon asbitin da yake kwance akai...duk kuma yadda taso ayi mata bayani game da hakan bata samu gamsasshiyar amsa ba domin umarni suma aka basu daga sama.
Sultan kam sai farkawa yayi ya gansa 'daure da 'karfen masu gagarumin laifi ga kuma duk jikin sa ciwo yake masa.
Fuskar sa ta kumbura suntum ga raunika sun cika ko ina inba sanin asali kayi masa ba mawuyaci ne ka iya gane shi ma.
Kai kawai ya fara juyawa gefe da gefe cike da ru'dani yana mai danasanin shigowar sa Nigeria gaba 'daya.
Mene haka ya faru da har aka kai ga wannan matakin? Abubuwan sun faru masa ne cikin sau'ki a kuma bazata sosai.
Bai ta6a yin zaton haka ba sbd bai kai tunanin sa da nisa kan rufe masa asusu da kuma tsayar da shiga da fitan asusun sa ba balle ya bibiyi batun yaran sa da yaji su dib.
Hannun sa 'daya ya kai ya bugi kansa da haushin wautar da ya aikata nan yaji zafi sosai sakamakon ciwukan dake kan nasa.
'Kara ya saki mai ma'ana biyu na zafin ciwo da kuma zafin zucia na haushin abinda Rayyan yy masa.
Idanu ya lumshe cikin ransa ya ayyana wautar sa akaro na biyu na barin Rayyan da yy araye har aka kai ga wannan matsayi gashi yanzu yana nema ya zame masa 'karfen 'kafa, ji yk da ya sani da ya kawar da shi tun farkon fari inyaso ya'kin sa ya rage da 'yan matan gidan ka'dai...gashi ya yi sake ya bari babban makiyin sa ya girma.
Rayyan kuwa bai zame ko'ina ba sai can gidan sa da yk halaliyar sa inda yy rayuwa da matan sa acan ya kuma kashe dukkan wayoyin sa dan yasan dole Ammi sai ta neme shi.
Marwa bata jima ba ta farfa'do sai dai ta kasa daina kuka muryar ta har na disashewa ta kuma 'ki bu'de idanuwan ta...illah kuka da surutai na 6acin rai da damuwa.
" Yayah mijina ne fa ka manta..? Yah Sultan shine farin ciki na, shine farin cikin rayuwa ta, idan ka raba shi da duniyar ina kk so in saka raina...?..Yayah Dan Allah ka 'kyale shi...."
Sai kuka ya biyo baya da 'kyar aka samu tayi shiru.
Sai zuwa yamma suka dawo gida.
Nan su Anty Madeena suka ringa lallashin ta da ban baki, gashi sun nemi wayar sa dan sanar da shi halin da ake ciki basu samu ba.