Sashe 66
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maganar Sultan ne ta dawo da Hajja Ladi daga 'dan guntun tunanin da ta lula" Yanzu akan wannan 'yar yarinyar kk wannan hassadar Hajja Ladi...?"
Shiru tayi ta sunkuyar da kanta, sai da ya sake maimaitawa da tsawa kafin ta ce" Ranka shi da'de dan Allah kayi min rai kayi ha'kuri nayi alkwari bazan sake ba wannan 'din ma kuskure ne.."
" Ri'ke al'kawarin ki Hajja, idan wannan ya zam kuskure sauran na baya fa..?"
Shiru tayi kanta na kallon 'kasa.
" Kice kin zama shai'dan kawai, salon na bar ki watarana muma ki sam6a'da mana magani mu fice mu bar miki gidan...?".
" Sultan miye haka...?"
" Jin muryar Ammi yasa Hajja Ladi maida hankalin ta ga Ammin da alamun ro'ko.
" Kalli nan...".
Sultan yace da nufin maido da hankalin ta gare shi.
" nima albishir zan miki yanzun nan..."
Nuno Zaitun yayi yace" kinga wannan da kk shirin koran ko..to ita zata maye gurbin ki, ke kuma daga yanzu 15mints bana so ki kara sakewa cikin gidan nan kije ki cewa bokan ki asirin ki yau ya tonu sultan ya kamaki..dan bazan iya barin ki zama tare da mu ba, in dai har zaki iya cutar da masu aikin da kuke tare to ko mutanen gidan ma basu tsira daga sharrin ki ba wa ya sani ma ko da ke aka ha'da baki...".
" Um um Sultan please..".
Ammi ta dakatar da maganar da yayi niyyan furtawa tana girgiza masa kai.
"...dan haka ki bar mana gida kawai yanzun nan, ko kuma in sa afasa min kwakwalwarki da harsashi...".
Da fa'din haka ya tashi yayi hanyar waje bai ko sake waigowa ba.
Ni kam da sauri na matsa ganin ta inda nake zai wuce ni kuka Hajja ladi kuka su Yusee kam gaba suka saka Hajja ladi ta tattaro kayan ta cikin lokaci kan'kani ta fito.
Ammi ma saman ta ta koma ta 'dauko ku'din aikin Hajja Ladi ta bata, dan ko ita dama hukuncin da zatai mata kenan ko da Sultan bai yi hakan ba, bata zama da azzalumi kuma ta tsane sa, duk wani wanda zai iya cutar da wata halitta bata 'kaunar ko ha'da inuwa ne da shi.
Ha'kuri zata bawa Ammin..Ammi tayi saurin dakatar da ita.." Kar ki damu Hajja Ladi Allah ya ha'da fuskokin mu da alkhairi.
Daga haka tana ji tana gani akayi waje da ita.
Ni kam gaban Ammi na koma ina sake bata ha'kuri ina kuka sai tayi murmushi tace" Haba Zaitun baki yi laifin komai ba fa, baki fahimci abinda ke faruwa bane..?"
Sarai na fahimci komai, sannan ganin bindigu ya sake hargitsa min tunani na, sosai abin ya dami zucia ta,
ga batun Hajja Ladin ma ya tsaye min musamman da yake sanadi na hakan ya faru sai nake ga kamar nice na cutar da ita, da banzo gidan ba 'kila da duk hakan bazai faru ba, da yanzu tana bakin aikin ta tana neman halalin ta.
Dan haka shiru nayi ban yi magana ba sai kuka, kukan da ke taso min tunda 'kasan zuciya ta, tunanin abubuwa da dama nake, tun da na ga bindigar nan tunani na ya koma can baya..tsoro da fargaba ke 'kara tsananta gare ni cikin kowani giftawar da'ki'ka.
" Ki daina kuka, mu ai mun saba ganin hakan, sharrin mutane nada yawa Zaitun, ke ma in kina son ki rayu cikin gidan nan sai kin zama mai takatsantsan akan komai, yanayin sultan da kk gani kuma dole ce ta sashi zamtowa hakan saboda wan sa da aka so cutarwa ta irin hanyar, kuma har yau mun kasa kamo bakin zaren sai muka barwa Allah kawai, kuma shi muke roko ya raba mu da duk wanda ya lura babu tsoron Allah cikin zuciyar sa..."
" Ameen..".
" Bazan 6oye miki ba Zaitun, ni tun zuwan ki gidan nan naji kin kwanta min, kuma naji zuciya ta ta nutsu dake, amanar ahali na zan baki dan ni ba mazauniya bace sosai, akwai harkoki masu yawa a gaba na, amma na barwa Allah komai ne kuma na tabbata zai mana jagora domin yace matu'kar ka dogara da shi toh ya isar maka..babu mai cutar da kai sai da amincewar sa amma da Allah Zaitun mu kokari mu rike amana kinki..?".
Da kai na amsa Ammi ina mai share 'kwalla.. har lokacin hankali na bai wani kwanta ba na kuma kasa fahimtar manufar maganar Ammi.
Cigaba da magana tayi.
"...Gobe ina so zan je Maiduguri amma insha Allahu ma ba dadewa zan yi ba..".
Ina share hawaye nace" To Ammi Allah ya kaiki lafiya ki kuma dawo cikin koshin lafiya da kariyar mahallici.." Tana murmushi tace nagode sosai Zaitun zaki iya tafiya...kuma da Allah ki kwantar da hankalin ki Insha Allahu babu abinda zai faru..".
Marwa da Ammi na matukar nuna mana 'kauna sai Sultan da shima bai ta6a yi mana duban 'kaskanci ba, na hu'dun su itace Raleeya, amma daga Hajja Ladi, Matar Rayyan da shi kansa Rayyan 'din basu ta6a nuna sun ma san mecece kyauyatatawa cikin gidan ba, hatta da Mufee kuwa bata tsira daga rashin mutuncin su ba.
Har ranar da Allah ya raba su da Hajja Ladi.
Tun daga wannan ranar kuwa Sultan ya rike Zaitoon daram cikin ransa, sau tari sai yaji kawai bari yazo ya ganta, tun ranar da ya ganta cikin kayan bacci bako 'dan kwali..idan ya tuna sai yaji tsikar jikin sa na tashi.
Sai dai sau tari ya kan zo gidan kawai dan ya ganta kafin su bar 'kasar kuma har tafiyar ta su Zaitun bata san da wannan batun ba.
Shima 'din sai da suka tafi kafin lamarin ya bar zuciyar sa.
Numfashi Zaitun ta sau'ke baya tuno faruwar abubuwan, ha'kika 'dan Adam abin tsoro ne, kuma zata so dawowar Marwa dan sosai take 'debe mata kewa.
*****
Kwatsam itama Raleeya mahaifin ta yazo daga Niger ya tafi da ita can.
Da yake dama rabuwa suka yi da mahaifiyar ta ta taho da ita shine ya biyo sahu.
Hakan ne yasa dole Ammi tasa sabbin masu aikin ta suka ri6anya ayyukan su ita kuma Zaitun aka replacing nata da Raleeya ita zata ke zuwa 6angaren Rayyan tana masu wasu ayyukan.
Sam bata so hakan ba, amma babu yadda zata yi, saboda Ammi da kanta ta yanke wannan hukuncin..ba dan komai ba kuma sai dan gudun abinda ka iya zuwa ya dawo, sai ta yadda da mutun sosai kafin take barin sa aiki 6angaren Rayyan gudun kar a cutar mata da rayuwar su.
Amma Zaitun sam wannan canjin bai mata ba, yadda tasan cewa daga Rayyan har matar sa ba 'kaunar ganin su suke ba taya zata iya sakin jiki tai musu aiki.
Haka dai ba dan taso ba take zuwa aikin tana.kuma takatsantsan da duk abinda tasan zai ja mata magana, da ta kammala kuwa take komawar ta can babban 6angaren na Ammi.
Marwa ma ta dawo sai dai wannan karon ba sosai suke samun zama ba sakamakon canjin aiki da akai mata.
Ranar wata lahadi ne Rayyan na zaune a parlorn sa yana hutawa da yake weekend ce babu aiki, yayin da Amrah ke 'daki yau kanta gaba 'daya ya 'dau zafi Sultan ke nema su ha'du ta tambayi Rayyan fita kuma ya hanata acewar sa yau weekend ce ranar hutun sa kuma yana bu'katar ta kusa da shi, taya zata ce zata fita, duk working days din da suka shu'de meyasa bata fita ba sai yau din.
Yace ta bari zuwa yamma da kansa zai kaita duk inda take son zuwan Amrah taki amincewa tace ita in ba yanzu ba ta yafe, mamaki ne ya kama shi.
Ko ta nemi marairaice masa ji yayi ransa ma na 6aci..aganin sa Amran na neman raina masa hankali ne ma.
Hakan yasa ya daka mata tsawar ta bar gaban sa babu inda zata ce.
Kai kawo take yi cikin 'dakin ta sam tarasa mafita, gashi ya ki fita ko'ina balle ta samu hanya itama..can kuma shima Sultan ya matsa mata cewar sai sun ha'du ayau din duk ta rasa yadda zata yi da ranta ma.
Tarin warmers da suka yi breakfast da shi take zaryar kwashewa daga dinning zuwa Kitchen Mufee na goye a bayan ta, haushin wannAn lamari duk ya bi ya isheta ace wai ita wannan matar gidan komai sai an mata ne.
Jin zuciyar sa na mai 'daci ne ya sanya shi tashi ya bu'de 'kofa ya fito dan samun sassanyan abinda zai ji'ka ma'koshin sa da shi, yana fitowa yaga wulagawar " Kinga..".
Maganar Rayyan ne ya dakatar da ita da nufan dinninga da tayi.
Abinda yake so ya sanar da ita yana me komawa saman kujerun Parlourn ya kishingi'da.
Umarnin sa ta cika ta dauko masa da cup akan wani 'karamin tray 'dan madaidaici.
Da yake ba yau tasan ka'idar sa ba hakan yasa koda ta ajiye bata wuce ba sai da ta tsiyaya masa.
Zata mika masa kenan zai ta ji kamar Moopy na zamewa zata fa'di dayake da 'dan kwalinta yau tayi goyon so bai zauna da kyau ba, take hankalin ta ya koma gareta, shaf ta manta da abinda ke hannun ta kawai ta sake ta tallafi Moopy da ke shirin fa'duwa da duk hannuwan ta biyu.
Sai da ma ta ji 'karar parantin da kuma sanyin juice 'din kan 'kafar ta kafin ta ankara da abinda ta aikata.
Shi kam Rayyan tsaye ya mi'ke jin rashin hankalin da tayi masa, cike da takaici ya mi'ke tsaye yana duba jikin sa fara sol 'din shirt 'din sa duk ta 6aci da stain na juice 'din ya zam tamkar kampala.
Wani mugun kallo ya bita da shi ransa a ha'de ganin ko ta kansa ma bata bi ba sai 'diyar ta abin sai ya sake 'kona ran sa dama kuma cike yake da haushin Amra.