Sashe 112
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Na fa'da maka iya abinda naji Rayyan na kuma baka haske ta 'kofofi biyu yanzu haka, kafin yau na bu'da maka hanyar da zaka taka kai dan gano manufata amma duk hakan bai samu ba, ka ga abinda Na'ura ya cire wannan ba ni na fa'da ko na rubuta ba, ba Nurse ta zo gaban ka ta baka labari ba, idan still baka yadda ba kuma zaka iya tsaurara bincike akai nasan ramin 'karya kurrarrae ne dole zaka fahimta watarana...kuma ba wani batun birth certificate dama tun farko kawai na fada ne sbd bani da damar da kai tsaye zan ce kayi gwaji tsakanin ka da yaron ka, ka kuma fahimce ni..this is the only simplest way da zan iya samun nasara kuma Alhamdulillah I did it...na fita hakkin ka, sauran kuma ya rage naka ne, ka yadda ko kar ka yadda duk za6i naka ne...kayi bincike ko ka kyale ra'ayin ka ne..."
Tsaye Rayyan ya mi'ke ya nufi 'kofa kawai batare da ya tankawa Fawwaz ba, kalaman sa sake dawo masa cikin 'kwa'kwalwa suke suna masa amsa kuwwa.
Sultan, Amrah, Arfan sunayen sa ke masa yawo aka idanun sa, ya ma rasa takamammai abinda ya kamata ya aikata.
Reception ya nufa da zummar yiwa Amrah magana su wuce gida yayin da sauran kananun likitocin su ke gaida shi,
hannu kawai yake 'daga musu batare da ya iya bu'de bakin sa ba.
Tun fara doso reception da yayi ya hango Amrah na daria da alamu hirar da suke yi ne ya sata dariar, a hankali idanun sa ya sauka akan wata Likita dake 'dauke da jinjiri Arfan...while daga kasan kujerar da take wata farar mage ce irin wanda wani lokaci ake gani a asbitin nan kwance tana baccin ta...da alamu ma sun saba da Nurses din.
Sake duban Arfan dake laps din likatar yayi bai ga alamun wani sauyi tattare da yaron ba, a hankali ya 'daga 'kafafun sa ya isa inda suke, bai kula kowa dake wajen ba hatta Amrah kuwa illah ga Arfan ya bu'de fuskar sa dake lullu6e.
Bacci sa yake peacefully..bavtare davwata damuwa ba.
Sai ya dubi jikin sa yayin da tuni gashin jikin san suka mimmi'ke sa6anin na Arfan da be masan me duniyar take ciki ba.
Tsaye sauran suka mi'ke hadda Amrah tana duban sa yadda idanuwan sa suka yi jaa sosai..." Baby lafia, meke damun ka..?"
Ta tambaya cike da kulawa tana matso shi.
Atishawa ya fara saki wanda hakan ya hana shi amsa gaisuwar da likitoci matan ke masa.
" Meet me outside..."
Abinda ya iya cewa da ita yayi gaba yana sake jin tsanar Amrah cikin ransa.
Da sauri tabi bayan sa ko ta kan Arfan bata yi ba sai biyo ta akayi da shi.
Rayyan kam tuni ya isa cikin motar sa ya kwantar da kai yana sakin zafafan numfashi.
" Yah Ilahi..."
ya fa'da yana dafe goshin sa.
Ko da Amrah ta shigo bai ko kalli inda take ba, duk tambayar da take yi masa kuma bai bata amsar ko guda cikin tambayoyin ta ba.
Ko kallon inda fuskar Amrah take baya 'kaunar yi a halin yanzu balle jin muryar ta, dagaske Amrah cin amanar sa suke da Sultan, har kuma ta haifa masa 'daa da sunan nasa.
" Da me ya ragi Amrah ne..?
Ta ina ya gaza mata...?
" Shin bashi da jarumta irinta 'da miji ne ko menene yasa har ta iya ha'da jiki da wani namiji, wanin Sultan 'kanin sa...?
" Da me Sultan ya fishi..?
" Amma me ma yasa Sultan zai masa haka..?
Ya 'dauki tsawon mintina goma shiru cikin motar batare da ya tada ba haka kuma bai tanka Amrah ba 'karshe ma Huzaifa ya 'kira a waya akan yazo ya kaisu gida, yana sau'ke wayar a kunnen sa yake bata umarnin komawa baya.
Salmerh😘
[2/11/2022, 9:28 am] Author...🖊️: 💕 *BINTEE*💕
*( 'Yata ce)*
*Wattpad@*
_Serlmerh-md_
🅿️ *...65*
........Shi da Huzaifa suka zauna agaba, motar shiru babu wanda ke motsin kirki balle doguwar magana, shi dama Huzaifa ba hira suke yi da Rayyan ba yayin da Amrah ke nan tana zullumin abinda ya samu Rayyan da duk zaton ta baya jin dadin jikin sa ne, tuni ma ta mance da batun 'danta ganin an 'dauki tsawon kwanakin nan babu wanda ya tanka akai sai ma wasa da aka maida lamarin ana tsokanar sa mai kama da kanin Daddyn sa.
A tunanin ta a haka zancen zai wuce batare da kowa ya zarge ta ko Sultan ba.
Rayyan kam gaba 'daya duniyar ce ma yake jin take juya masa, motsin kirki baya 'kaunar yi sam...bai tashi sanin sun iso gida bama sai da yaji karar horn sannan ya dan bude idanu.
Suna isa wajen parking Sultan kuma na fitowa daga sashen Ammi shima ya nufo wajen parking din dan motar sa na wajen.
Da alamu ya zo gaisar da Ammi ne.
Tun tsayuwar su da Rayyan ya bu'de idanu akan Sultan suka fara sauka, take jiyoyin kansa suka motsa, suka 'kara 'karfi, idanun sa suka 'kara rinewa sosai, bai san mai ya sa ya kasa dauke idanu akan sa ba, be san meyasa yk jin yayi tackallon Sultan din ba, sa6anin Amrah da ko ji da ganin ta baya 'kaunar yi kwata kwata, sai dai can 'kasan ransa yake ji tamkar zai iya ganin wani abu da zai iya 'karyata duk wancan bayanan da ke cinsa a zuci...amma ko alamar hakan bai fara gani ba balle ya saka rai da gani, sai ma 'kara dulmiyar dashi suke da dawo masa da wasu abubuwa da abaya tunanin sa bai ta6a basa hakan ba.
.....Kallon Sultan yake yana kissima abubuwa, tamkar tashin tsuntsaye haka abubuwa ke shawagi game da Sultan a kwanyar sa...mamaki, al'ajab, rashin yadda, tsana, da wasy abubuwan da bama zai iya lissafawa ba, ha'ki'ka in Allah ya baka zucia mai kyau toh tabbas ka du'kufa wajen gode masa dan yayi maka kyauta, kyauta mafi inganci da alfahari...me ya yiwa Sultan har haka? Me yasa Sultan zai ci masa amana, cin amana mafi muni irin wannan...baya so ya zafafa abinda yake ji kamar yadda baya so ya gina wani shinge tsakanin sa da Sultan shingen da ya tabbatar dukkan su bazasu ji dadin sa ba, har gobe yana 'kaunar sa domin ba'a koya musu ki ko nuna bambanci tsakanin su da shi ba, 'kaunar juna da mutuntawa aka koya musu shiyasa yake 'ko'karin danne ransa yake danne abubuwan da ke taso masa baya so su fashe, baya ga haka idan ya biyewa umarnin zuciyar sa hukuncin da zai yi musu bazai yi musu da'di dukkan su ba.
Amrah ce ta fara fitowa a motar sai kuwa Sultan da ya riga ya kusa isowa kusa da su ya washe ha'kora.
Huzaifa na hanzarin fita dan zuwa bu'de masa motar Rayyan ya dakatar da shi.
Sultan kuwa wajen su ya nufa yana fa'din.." Maman Boy daga ina haka...?, Hope lafiya dai kam...?"
Yayi maganar yana bu'de fuskan yaron dake hannun Amrah at same time yana kashe mata ido 'daya sai ta saki murmushi tana bin hannun sa da kallo, duk suka sauke idanun su kan fuskar Arfan atare.
Duk faruwan hakan akan idanun Rayyan ne, zuwa yanzun sun daina ma bashi mamaki, sai dai baya jin duk cikin su akwai 'daya da zai iya nasarar illata masa zuciya sun yi kadan, bazai zauna abanza su nakaskta masa kwarin zuciyar sa ba.
A hankali Amrah batare da ta dube shi ba tace" Tare muke da Baby fa..".
" Wani Babyn..?"
Ya tambaya yana 'dage gira.
" Sorry...I mean Rayyan...".
Ido ya 'dan fitar" Ohh...shine baki bani signal da wuri in je in kwashi gaisuwa ba..?"
Ya 'karashe maganar da kar6an Arfan dake hannun ta ya nufi motar da Rayyan ke ciki, dai- dai shima ya sa hannu ya bu'de motar caraf idanun su suka sau'ka kan cikin na juna, kowa kallon da yayiwa 'dan uwan sa cikin zuciya daban yake.
Yayin da fuskar kowa ke 'kokarin lullu6e wani abu da shi 'kadai yasan ma'anar ta.
" Yah..Barka da war haka..."
Kallon sa kawai Rayyan yake bakin sa ya ma kasa motsi balle ya amsashi, ji yake tamkar ya sha'ke shi amma har yanzu bashi da ikon yin hukunci bisa ga abinda bayi da hujja 'kwa'k'kwara ta zahiri a hannun sa da kai tsaye zai ce Sultan na fita da matar sa, zargi ne kawai, zargin ma da bai kai yayi tuhuma akansa ba tukunna, he still need more evidences.
Amma har can cikin zuciyar sa yake jin erh lallai dagaske Arfan ba jinin sa bane, after all ma shi bazai ce yana jin yaron har cikin ransa ba that's the number reason da ke rage masa kuzari sannan the Cat..Yah Rabb the test...yasan wa'dannan manyan hujjoji ne but dole sai ya sake jarraba wasu akaran kansa.
Dama tun farko yakan tuhumi kansa tun bayan haihuwar yaron meyasa baya jin sa a ransa ne.
Baya ga haka ma kusanci da gyanayin sha'kuwar dake tsakanin Amra da Sultan ba yar 'karama bace wanda ya fahimci hakan ne mintina 'kalilan da isowar su wajen nan.
" Yah Rayyan Sai ka bar wa Amrah Babyn bacin kasan rawar kai gareta, wannan sai fa ta kayar mana da Baby abanza...."
Ya 'karashe yana 'yar daria da waigawa ya kallo Amrah sannan ya dawo da kallon sa kan Rayyan.
Sam Sultan bai damu da rashin masar Rayyan ba dan yasan wannan ya zam tamkar dabi'ar sa ne, sai lkcn da so yake magana ko amsa gaisuwa, abu 'daya da ya lura da shi a yanzun shine canjin yanayin sa ba kamar sauran lokuta ba, sai dai bai dora hakan bisa mizanin da har zai iya shafar sa ba.
Wannan maganar da Sultan yayi ita ta sake tunzura zuciyar Rayyan.