Sashe 168
Binteee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fuskar Innata yazo min sai na girgiza kaina, ni ka'dai Allah ya bawa Inna ta, ban san dangin ta ba, bansan kiwa nata ba, kuma daga ni bata sake haihuwa ba har rabuwar su tazo da mahaifi na...
Da wannan tunanin na isa bakin titi inda motoci ke wucewa....
" Inna ta ki yafe min, bani da muhalli cikin gidan mahaifi na dan hk bazan koma ba, hk kema bazan dawo wurin ki in kashe mk aure ba tunda baki da kowa agarin nan..ku yafe min dan Allah, nasan ku kunsan ni ba cikin shege ne ya kawo min mufeedah ba, kyautar ta Allah ya bani kuma na kar6a...kuyi min fatan dacewa, fatana Allah ya bani ikon kulawa da ita.
Tafiya nake ina share hawaye na...gaba 'daya ji nai duniyar tai min zafi...bansan inda zan nufa ba amma haka kawai na tsinci 'kafafuna da nufar bakin titi.
Salmerh😘
[17/1/2023, 10:39 am] Author...🖊️: 💕 *BINTEE*💕
*( 'Yata ce)*
*Wattpad@*
_Serlmerh-md_
🅿️ *...94*
.......Cikin zucia ta na furta Allah ka yafe min, yah Allah ka sa kowa ma ya yafe min bisa son zuciyar da na aikata, wallahi ba da mugun nufi nayi hakan ba, 'kaunar ta nake har jikin jini na, Yah Allah ka taimake ni ka bani ikon kulawa da ita, yah Allah ka hana kowa raba ni da ita har abada, Yah Allah ka raya min ita, kasa mata albarka, Yah Allah ka sanya mana nutsuwa a zukatan mu ni da ita, Yah Allah kasa itama ta soni kamar yadda nake kaunar ta Yah Allah...".
Jero Addu'ar kawai nake bansan me nake fada ba domin hankali na sam baya tare da ni a lkcn.
Kallo guda zakai min ka fahimci ba cikin natsuwa ta nake ba.
Bazata kawai naji jakar dake hannu na ta yage, dama tuni ta nuna alamun babu 'karfi isashshe tattare da ita ban kuma ta6a zaton zai min irin wannan butulcin ba...irin Ghana must go 'din nan ce kuma ta jima ana amfani da ita.
Ban damu da yagaewar tata ba kawai na tsugunna cikin hanzari domin ji nake tamkar za'a zo a 'kwace ta ne a waje na, da sauri na baza kayan gaba 'daya, cikin wani zani na mayar da su na 'daure sannan na cigaba da tafiya ta.
Nayi tafia mai nisan gaske domin tuntuni na bawa mahaifata baya kuma har a lkcn ban tsagaita da tafiyar ba, har a lkcn kuma idanu na basu daina zunar da 'kwalla ba.
Lokaci- lokaci nake sa bayan hannu in 'dauke hawayen na kuma waiga idan naji tahowar mota amma da alamu duk babu mai shirin 'dauka ta.
Har na fara gajia da tafiyar amma ban yi yun'kurin tsagaita tafiyar ba.
Koka'dan ban ji araina na damu da kaina ba ko kuma abinda zai biyo bayan tafiya ta ba..ni dai damuwa ta yarinyar ne kawai..burina in ga na bata gata, ta bata farin ciki, domin nasan hkn ka'dai ne zanyi ya kasance na kwatanta cika al'kawarin da na daukan ma mahaifiyar ta...na kuma san ko da tana a wajen su gatan zata samu fiye ma da wanda nake da niyyar wadata ta da shi.
Da 'kyar na samu abin hawa na tare na kuma shiga, sau 'daya na juya na yiwa mahaifata kallon 'karshe, nasan tuni na yiwa jama'ar ta nisa amma akwai wa'danda duk nisan da nayi su suna nan ne kusa kusa da zucia ta.
Bansan inda tafiyar su ta faro ba balle insan inda suka dosa amma sam banji karaya a cikin zucia ta ba...abu guda da nake da tabbaci akai shine sun taso ne daga garin Maiduguri tabbas nasan bazai wuce nan ba sai dai ban san inda suka nausa ba kuma amma hakan ba hana ni shiga cikin motar in zauna ba.
Haka ta cigaba da basu lbrn barin ta mahaifar ta garin iyaye da kakannin ta har zuwa sa'in ha'duwar ta hajia Talatu, zaman su da mwakbciyar kirki Maman Abdul, ba kowa ke dacen samun makwabci irin ta ba, duk da yk zaman haya ya ha'da su amma Mmn Abdul bata rike ta da wannan matsayin ba, sun yi zama ne matsayin Yaa da 'kanwa, rayuwar su gwanin birgewa kafin bayyanar halin Bbn Abdul da yaso tarwatsa mata zucia, irin 'kalubalen da ta fuskanta daga ma'kwabta da 'yan unguwa har ma Tsohuwa mahaifiyar Bbn Abdul da sauran su, irin gwagwarmayar da tasha da mutane akan aibanta mata yarinya domin tana da tabbaci akan cewa yarinyar ta 'diyar halak ce akan hakan kuma ta tsaya ta kuma hana kanta shakkar kowa indai akan kare martabar 'diyar ta ne..sannan Adam bawan Allah, Adam Jibrin 'Dan Maliki masoyin gaskia da take yawan maimaita cewa har ta mutu bazata iya mancewa da shi ba, wanda sanadiyar tarayyar su aka koreta a gidan da dake haya, ta kuma san zai yi ba'kin ciki da tafiyar ta bata kuma sake waiwaiyan inda yake ba har yau 'din nan, yawon titi da yawon bara da duk tayi da Mufeeda, ha'duwar ta Hajjaju uwar 'yan mata, rayuwar ta tare da su har zuwa lokacin da ta gudu ta bar gudan Hajjaju wanda shine sanadin ha'duwar ta da Dr Rasheed da matar sa wa'danda suka kasance mata ba'kin 'kaddara da ya gitta rayuwar ta akaro na farko, a kuma licn da bata ta6a zata ba balle ta shiryawa zuwan ta, tayi kuka sosai, tayi bakin ciki da takaici, a lkcn babu irin tunanin da bata yi ba, ta kuma yi nadaman barin ta gida a wannan lkcn yafi sau shurin masaki, ha'kika Dr Rasheed ya bar mata ta6o a zucia, irin tabon da bata jin yana iya 'ko'kewa har abadan, ko tunowa da lamarin bata fiye 'kaunar yi ba domin yana matukar karya mata zucia, Dr Rasheed dai har abada bata fatan Allah ya sake ha'data da makamancin mutum irin sa ma balle irin 'kaddarar sa.
Sai dai mahaifiyar sa da 'kannan sa masu kirki ne, sun kasance masu matukar kirki da son mutane, domin hatta Mufeeda basu ta6a nuna 'kyamar su garera ba.
Ansha gwagwarmaya sosai, Allah cikin ikon sa 'karshe akayi rabuwar da tayi sanadin haduwar su da Ammi Aseeyah...The Most Famous and adorable Woman Hajia Aseeya Muhammad ( Ammi)...( from page one)...
Wacce ta kasance silar kauracewan duk wani 'kunci da Zaitoon ta fuskanta abaya, ta kasance musu silar farin ciki da jin da'din rayuwa, ta wanke zuciyar su da kyautatawa da alkhairin ta, ta rike mu tamkar 'ya yan cikin ta.
Hakika Ammi da zuri'ar ta sun taka rawar gani sosai cikin rayuwar Zaitoon not knowing that ba ha'duwar jini ce kawai ba, akwai wani bond 'ka'kkarfa da kusan shine ya 'kara musu armashin 'kauna da son zama da su.
Ta 'karashe basu labarin tana kuka sosai, tace sam.ban ta6a tunanin haka.ba, ban ta6a kawo maiamncin hakan cikin raina ba, abu guda da na sani shine nasan watarana dole a rabu, nasan zanyi kewar ku sosai Ammi, zanyi kewar Marwa ta fiye da yadda nake jin kewar Mmn Abdul cikin zucia ta, amma duk da hakan ban ta6a yin tunanin irin wannan ala'kar na iya ratsowa ba ko da a cikin mafarki na ne kuwa..Ammi kar ku ga laifi na dan Allah kuyi min uzuri, ban sani ba a lkcn rawar kai ne ko kuwa son zucia na bi ba, ni dai kawai nasan ina 'kaunar yarinyar nan kuma sai bazan iya barin ta yin nisa da ni ba, ku yafe min Ammi dan Allah, ku yafe min bisa halin kewa da na sanya zukatan ku tsawon lkc...kuka take sosai hk duk wa'danda ke parlorn ma hawaye suke sharewa amma babu wanda ya tankata ki.ya bata amsar maganar ta.
In ka 'dauke Imran da yake yaro ne sai Amrah da banda wata ba'kar harara babu abinda take jefawa Zaitoon, na ukun su shine Rayyan da ya tsura mata idanu shi kansa bai san tunanin me yake cikin ransa ba, but jin zuciyar sa yk tamkar zata yi tarwatse, wasu abubuwa ke yi masa yawo a 'kwa'kwalwa amma bazai iya siffanta su...wai duk wannan gantali da wahalhalun rayuwa da gudan jinin sa akayi su...?
Abin ya tsaye masa sosai.
He can't just point a finger on what he is feeling but yana jin haushin kansa sosai, haushin kansa da kansa yake ji sosai, after all this wahalhalun shima da kansa yazo ya ringa 'kara musu zafi, ya hana ta natsuwa ya hana su kwanciyar hankali dukkan su, kuma sarai da gayya yake yin wasu abubuwan, not knowing that kansa yake yi masa, 6arin jikin sa maha'din rayuwar sa suke dukkan su, bai tabbatar da hakan ba sai lkcn da akayi nasarar sace su.
Bazai iya kwatanata tashin hankalin da ya shiga ba a wancan lkcn, amma sai da ya kusan yin 'karamin hauka.
Ina tunanin sa ya tsaya ne tun farko? Ina hankalin ya tafi da ya kasa tsaurara bincike akan lamarin tun bayan da lbrn mutuwar Nadia ya riske shi?
Meyasa ya bar su suka sha wannan wahalar bacin yana raye a doron 'kasa...? Meyasa wai?
Wata zuciar tasa ne ta basa amsa da fa'din" ' _kaddara ce_ "
Tabbas ita ce, kalmar 'kaddara na da matu'kar girma da bawa bai isa ya ja da ita..hakika wannan bakomai bane face 'Kaddara da kuma jarrabawa daga ubangijin sa.
Bai san wani irin yabo da godia zai yiwa yarinyar nan ba, domin a ganin sa ta cancanci duk wani irin nau'i na yabo, ta 'kaunaci gudan jinin sa irin 'kaunar da ya tabbatar fitacce ne ko a cikin dubu, shi kansa shaida ne baya neman 'karin bayani game da hakan.
Parlorn shiru yayi, motsin kirki babu mai yi a cikin su illa hawaye, jikin kowa yayi sanyi musamman Marwa da Ammi da ko ka'dan basu ta6a kawo tunanin haka cikin zukatan su ba.