Sashe 88
Ana Dara Ga Dare Yayi Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
da ledana a hannu ina masu godiya na shige cikin gida. Da sauri na nufi part din in fadawa umma abinda nagani yau a garin wanda nake cikin mamakin hakan da zullumi. Muryoyi nake ji a part din mu a ciki harda na umma a cikin muryan don haka na shigo falon da mamaki ina sallama aka amsa min sallaman.