← Book details Ana Dara Ga Dare Yayi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 246 OF 337

Sashe 246

Ana Dara Ga Dare Yayi Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

ZAINAB IDRIS MAKAWA

ANA DARA GA , , , , , , , ,

8️⃣4️⃣ BY, , , , , , , , , , , ,

ZAINAB IDRIS MAKAWA, , , , , , , , , , ,

BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM AL MUTAQDIR, , , , , , , , ,

ONLINE PAID NOVEL YAR UWA KI BIYA KI KARANTA A CIKIN SALAMA BA TARE DA HAKKIN KOWA BA DON BIYA KI TURA DARI BIYAR 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK 08036959257

ALLAH SARKI AI RAINA BAYA BACI YANZU DON KIN FITAR DON NASAN AKWAI RANAN HADUWA SEE U👋👋👋👋

Wa iyazu billahi marubuta muna halaka kan mu akan wasu don kawai neman suna sai mu shagala da yin fasadi da badala wurin rubuta labari.
Shin yar uwa kina tuna cewa duk kallama daya sai mun tsaya masa a cikin ramin mu inda ba mai gyara ko wani dadin baki.
Saboda zon zuciya kin zauna kina batsa kin shagala da rudin shedan hakan bashi zaisa a soki ba ko ki samu daukaka shi so da daukaka daga Allah yake.
Kin fito kina shiga hakkin al,umma da yiwa shedan kanfen tambayi masu auren.
Ko a tsakanin su da mazajen su akwai hijjabi akan wanan baiwan da Allah ya saka a tsakanin jinsi biyu na mace da namiji.
Shi Alkalami fa yafi takobi kaifi wurin isar da sako ga alu,mma tundai a wanan zamanin da muke ciki
Don haka nake kiran yan uwana marubuta da muryan musulunci yaku yan uwa marubuta mu hankalta da abinda muke rubutawa a cikin labarin mu yin batsa bashine ke jawo daukaka a sanka ba .
Idan bamu gyara ba kada mu bata al,umman annabi a sanadin alkalamin mu yan uwa idan na fadi ba daidai ba don Allah ku yafe min amma a kulla yan uwa wallahi abin yana son ya wuce musali mufa ba yahudawa bane da ke fayece sirin boye marubuci kuma da gyara aka sanshi cikin al,umma.
Chapter 246 · 0% Book details